5&6
by @autaralheri
🕊️🕊️ *MIJIN KILAKI*🕊️🕊️
(Sexy girl)
By Autar alheri✍️
Marubuciyar👇
ME & MY LION
GIDAN SOLO
YORUBA TRIBE
IZZAR MULKI
SHUGER DADY
AHALIN HARIJAI
AND
OTHER'S 💃
Wanna mirɗaɗɗen labari yazo muku danashi salon me ɗauke da mabanbantan abubuwa, kudai kawai muje kusha labari💃💃
Bismillahirramanirrahim.
Book 1
Page 5&6
"Yana faɗar "hasbinallah, tareda dafe setin penis ɗinshi domin a tunaninshi kallon film ɗin BF ne saratu keyi. Murmushi sukayi atare suna ƙara rungume juna, hakan itama saratu ta tsotse ummi tas kafin suka miƙe atare suka shige toilet ɗin ummi...Shikuwa yana nan zaune yana tsima cikin mawiyacin hali haidar ya shigo bedroom ɗin domin majority tafiyarce kawai yakeyi yabarshi amma hankalinshi ba akwance yakeba. Cikin tashin hankali yace "Prince lafiya kuwa miyasameka? Ai yanajin muryar haidar ya shiga lalaben inda zeganshi, cikin sauri haidar yariƙo hannunshi tareda miƙar dashi tsaye. "Miyasameka my bro? Haidar ya ƙara tambayarshi ganin yadda jikinshi ke rawa kuma ya ɗauki mugun zafi. Lips ɗinshi yacije baƙasa kafin yabuɗe baki da ƙyar yace "idona zafi haidar penis ɗina kamar zebar jikina zafi takemin, ka kaini gun memartaba pls, yaƙarasa zancen kamar zeyi kuka. Ido haidar yawaro cikin tashin hankali yace "innalillahi wa'innailaihi rajiun, wai har yanzu wannan zafin idanuwan yaƙi barinka kahuta bro, ya allah yakawo masauƙi cikin gaggawa. Amma ba wurin memartaba yadace mujeba tunda kasan damuwarka bro abinda ya dace namaidaka wurin matarka idan kasamu nutsuwa semuje wurin memartaba. Dasauri yace "no banaso Haider wurin memartaba kawai zaka kaini pls. Ganin yadda yayi kamar yarazana yasa haidar beƙara cewa komaiba yariƙa hannunshi suka juya zasu fita, sedai cikin mamaki yakebin kayan dayagani akan gadon fulani da kallo, pant da bra kowanne biyu kuma ba girma ɗaya ba, ga kayan sakawa nan suma ancire kuma ɗayan kayan dake jikin fulanine wanda suka sameta dashi, ɗayan besan kona wayeba, gabanshi ne yafaɗi daya tuna wani abun amma gudun karya bawa abin mahimmanci yadameshi sekawai yaja hannun Prince suka fice daga turakar, taƙofar da fulani kebi tashiga sashen memartaba tanan haidar yabi dashi gudun karsu haɗu da wani acikin family ko acikin bayin gidan suka halinda yariman nasu keciki... Sukuwa su ummi seda sukaji futarsu kafin suka fito, ummi tabi ƙofar da suka fice da harara tana ƙwafa aranta, tabbas setayi maganin haidar domin yanaso rusa mata shirinta..
Gidan magajiya.
Gidane babban gida me ɗauke da irin ginin nan nadacan baya, gidane me ɗauke da ɗakuna sama da 50 kana gidan yatara mutane masu ƙabilu da dabi'u kala'kala kama daga karuwai ƴan daudu, da sauransu.
Wata ƙaramar yarinyace tabiyo layin, dududu ashekaru bazata wuce 17 to 18 ba, sanye take da wani sket mekama buje amma iya kacinshi cinyoyinta, daga sama kuma best ce tasaka itama me faɗice, dukkansu ba wanda yakama jikinta, sedai hakan be hanawa cikakkiyar ƙirarta bayyanaba, domin kuwa tanada wani irin mahaukacin hips me ɗauke da manyan boom boom gwanin birgewa, kana ga jigida tabazawa kugunta tafi dosin ɗaya, duk inda ta taka ƙafarta jikake kacacal jigidar na ƙara. Daga sama kuwa duka nonuwanta atsaye suke ƙam babu ko alamun russunawa agaresu, gasu manya Masha Allah, kana bata saka bra duk gidan uban dazataje kan nononta keyiwa mutum maraba, acewarta idan tasaka bra itaba cikakkiyar KILAKI Baceba, pant ma bata saka wanda ze rufe mata ɗuwawu baya, iya kacinta wanda zerufe mata gindinta amma daga baya ɗan sililine zeshige tsakanin ɗuwawun, shima tace sabida tsarone bawai ɗan tsoroba, yarinyar kyakkyawa ce tagaban kwatance sedai ita ba fara bace, kana baza'asakata layin baƙaƙen mataba, tanada sihirtaccen kyau me ɗaukar hankalin duk wanda ya kalleta gatada iya bariki domin ko kallonta yakoma sexy na asalin jan hankalin duk wanda idon suka sauka akanshi, gaba ɗaya dai komai na yarinyar very sexy ne, kana kallo ɗaya zaka mata kasan cewar ita ɗin ba bahaushiya bace, ƙabilace ta asali, igbo ko yoruba, domin yanayinta yafi kama dasu,
Kuma ita ɗin tantagaryar mayar kunyace tabugawa ajarida, domin batada kunya ko kaɗan kunya tayi gabas ita kuwa tayi yamma, sa'annan batada mutunci kona ƙwayar zarra, kowaye kai kashiga gonarta seta ƙasƙantaka ta yadda ko ahanya bazakaso kuƙara haɗuwaba, gaba ɗaya aduk cikin gidan ƙaruwan itace ƙarama babu meshekarunta ayarinta, amma fa itace babba a rashin M. Da rashin kunya duk tadamasu ta shinye.
Tafiyace takeyi tana kaɗa jigidarta cikin wani irin salo, duk inda ta taka se ɗuwawunta sun daki juna sunbada wani kalar sauti, atake jidarta itama take fidda nata sautin sesu haɗu wuri ɗaya sufidda wani irin sauti me tada sikar jikin duk wanda ya saurara, daga gaba kuma manyan nonuwanta na yiwa mutum kwalo, duk inda ta gitta se mazan dake wurin sun dafe wandunansu sabida yanayin salon yarinyar, gaba ɗaya duk mazan layin sun kwallafa rai akanta domin ba wanda bayada kwaɗayinta, sedai kash gaba ɗaya sam basa gabanta domin ko manyan alhazawan dake zuwa mata bakowa kesamun kantaba, shiyasa sam basuda ƙarfin guywar ma taronta inba wanda take mutunci dashiba.
Tunda ta karyo kwanar layin idon wani Alhaji ke kanta yana tsaye bakin motarshi dagani base katanbayaba kasan nera tazauna ajikinshi, cikin wani irin yanayi yace "washh wayyoo kayan daɗi, yafaɗa yana dafe setin penis dinshi yanajanta cikin zalama. Harara anty shagali ta washa mishi tareda jan tsaki domin shiɗin terget ɗintane yanzu kuma yazo yana neman zaucewa akan waccan kwailar yarinyar....!
*MIJIN KILAKI* Paid book ne kibiya kuɗinki abaki, 1k kacal 👌
9112799371 moneypiont sha'awanatu kasim,ƴan Niger na zaku iya tura kuɗinku a wannan account ɗin 👉*** My Nita sha'awanatu kasim, kana kituramin shedar biyanki a wannan nomber👉 *** on WhatsApp 🙏
Autar alheri✍️