FreeArewaPen original
MIJIN KILAKI
- 1views
- 36chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Dr Zarah Ahmad Shararriyar marubuciyar romantic love Hausa novels.
Sample · 1&2
🕊️🕊️ *MIJIN KILAKI*🕊️🕊️ (Sexy girl)By Autar alheri✍️Marubuciyar👇ME & MY LIONGIDAN SOLOYORUBA TRIBEIZZAR MULKISHUGER DADY AHALIN HARIJAI AND OTHER'S 💃Wanna mirɗaɗɗen labari yazo muku danashi salon me ɗauke da mabanbantan abubuwa, kudai kawai muje kusha labari💃💃Bismillahirramanirrahim. Book 1Page 1&2"Katafariyar masarautace mecikeda ɗimbin abubuwan mamaki dana more rayuwa, masarautace me ɗimbin tarihi tun azamanin baya, masarautar da masarautu da dama suke ƙarƙashin ikonta, wannan masarautar ba kowacce masarauta bace face masarautar yamani. Darene sosai domin bakajin komai aharabar masarautar face kukan tsuntsaye, kowa na gefen da aka ware masa yana hutawa kasan cewar dare mahutar bawane. Sedai sam ba hakan take agun YARIMA ASHFAQ ba, zaune yake akan kujera ya lumshe ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.