MIJIN KILAKI

7&8

by @autaralheri

🕊️🕊️ *MIJIN KILAKI*🕊️🕊️
              (Sexy girl)

By Autar alheri✍️

Marubuciyar👇
ME & MY LION
GIDAN SOLO
YORUBA TRIBE
IZZAR MULKI
SHUGER DADY 
AHALIN HARIJAI 
       AND 
   OTHER'S 💃

Wanna mirɗaɗɗen labari yazo muku danashi salon me ɗauke da mabanbantan abubuwa, kudai kawai muje kusha labari💃💃

Bismillahirramanirrahim. 

Book 1
Page 7&8



"Wai miye haka Alhaji? Ta tambaya cikin fishi. "Wai wlh waccan yarinyar tagama damatsalata anty shagali irinta najima ina mafarkin samu dan Allah ki haɗani da ita kinji. Harara anty shagali taƙara makamai kafin tace "to bunsuru indai wannan ce dori kama fitarda kwaɗayinta aranka domin wannan babbar ƙwaranya ce wato zuma, azabarta tafi karfinta, meshan zaƙinta kuwa seya shirya, dan Allah nasan kome  zefaru *MEERAH*  bazata taɓa kulakaba domin kai ba ajinta bane, tafaɗa cike da haushi. Gano cewa haushine taji yasa wannan alhajin lallaɓawa yace "kinga antyn shagali kinatsu muyi harkar arziki, ki dauri ki lallaɓamin ita tazo nikuwa zan lunka miki abinda mukayi dake zan baki kinga kin samu riba kome kikace? Washe baki anty shagali tayi cikin jin daɗi tace "to indai hakane bakada matsala barana sameta muji yadda za'ayi. "Yawwa yar gari yimaza kije pls ina jiranki. Cikin gidan anty shagali tanufa tabar Alhaji tsaye yana jiranta.

Acikin ma sarautar t
Yamanin

Zaune suke agaban sarki Muhammad Nabil, yariƙe hannun ɗan nashi yana kallon yanayin bugun zuciyarshi, hankali atashe yace "haidar tunda yaƙi magana kiramin liman kuzo tare kaji. "To memarta yanzu kuwa, daga hakan haidar yafice daga turakar zuwa Aiken memartaba. Shikiwa yarima Ashfaq kanshi kawai ya ɗora aƙafar mahaifin nashi ya kwanta yana zubar da wasu irin hawaye masu zafi, idan kowane ɗa a gun uwa mahaifiya yake samun sanyi da nutsuwar zuciya idan ya raɓeta, to Shi nashi abin sam ba haka bane, yanajin wannan natauwar zuciyarne an duk lokacinda yaraɓi mahaifinshi, sedai dudda yakasa sanar dashi damuwarshi, tayaya ze buɗe baki yagayawa mahaifinshi yanada buƙatar mace? Bayan ko shekara ɗaya beyi dayimasa aureba? Kana taya ze iya fahimtar dashi halinda yake ciki? Duk baze iya wannan ba, kawai yabarwa Allah ikonsa ne duk yadda yayi da rayuwarsa shine Dede. Yana cikin wannan tunanin ne liman kuma wazirin makarantar tasu ya shigo turakar shiga haidar. Zama yayi yana gaida memarta ba tareda amsa saƙon kiransa da yayi. Nisawa memarta yayi kamar ze saka kuka domin Allah ya jarabceshi da mugun son Ashfaq, cikin yanayin damuwa yace "liman yaronka na cikin damuwa naga tashin hankali da damuwa ƙarara a fuskarsa amma taƙi magana, dan Allah ka bincika mana miye damuwarsa yanzu. Yaƙarasa zancen cikin alhini. Ajiyar zuciya liman yasauke domin shi Allah yabashi wata irin baiwa dayake saka mutun yayi abinda beyi niyya ba idan har Allah ya lamunce, kana yakan iya gane sihiri ko tsafi ajikin mutum, amma dudda hakan kuma bayada baiwar lallatawa domin komai daga Allah ne. Ajiyar zuciya liman ya sauke kafin ya riƙo gannun Ashfaq duka biyu. Yarufe idonshi yana karanta wasu addu'oi masu, kusan minti 15 kafin yabuɗe idonshi yana riƙe da hannun ashfaq ɗin, yayiwa haidar alama da yatambeshi miyake damunshi dan ya ɗauka dashi se haidar ne awurin. Wasu yawu haidar ya haɗiye najin nauyi  da kunyar domin yasan abinda ɗan uwan nashi zefaɗa dudda ba komai yasaniba amma bazeso ayi wannan maganar agabanshiba domin yasan duk abinda ashfaq ze faɗa bazesanma yafaɗa ɗin ba. Amma kuma shi kanshi yanaso asamawa ɗan uwan nashi mafita. Ajiyar zuciya yasauke cikin sanyin murya yace "wai miyake damunka bro? Miye matsalarka? Duba kaga duk yadda ka fita hayyacinka lokaci ɗaya. 

Ai ashfaq najin muryar haidar yafara magana cikin cool voice ɗinshi daya ƙara bala'in sanyi yace "bro I don't know wlb bansan miyake damunaba amma  ni kaina nasan banada lafiya kuma kaga sarah tana anfani da raunina tana ƙara azaramin ciyon, ɗan shiru yayi yana ƙara matse hannun liman dake cikin nashi wanda yake tunanin haidar yace "bro penis na ciwo takemin kamar zata tsinƙe tabar jikina nakeji, bana samun biyan buƙatana agun sarah guduna takeyi, kuma aduk lokacin danake tare da ita tamkar ana ƙwaƙulemin ido da wuta haka nakeji bro kullun idona ƙara zafi sukayi narasa yadda zanyi da rayuwata wlh jinake garama namutu na huta da wannan izayar danakeji ajikina, yaƙarasa zancen yana ƙara rushewa da kuka. Dukkansu ido suka zuba mishi kuma kowannensu kukan yakeyi cikin mugun tausayinsa, haidar ma cikin kukan yace "innalillahi wani'inna ilaihi rajiun, Allah humma ajirni fimusibati, wa'akhalikni khairan Minha. Allah yana taredakai bro in sha Allah komai zezama tarihi Allah yasakama akan duk wanda yake taka cikin wannan musibar rayuwar, yafaɗa Shima yana ƙara rushewa da kukan tausayin ɗan uwanshi. 

Miƙewa memartaba yayi zuwa bedroom ɗinshi gaba ɗaya riƙe da hannun liman, sukabarsu nan zaune. Suna shiga ya share hawayenshi, tareda kallon liman yace "Abdullah zan ƙara yiwa Ashfaq aure acikin kwana uku masu zuwa in sha Allah, bazance yasaki matarshiba domin shine yayi ra'ayin aurenta dudda nasan cewar abu me matuƙar wahalane ka auri bazawara kana saurayi taku tazo ɗaya, gara wadda kaine zaka horar da abarka da kanka, amma yakafe akan lalurarshi budurwa bazata iya ɗauka ba, shiyasa harna yadda da auren bazarawar amma tunda abin yazo da haka tabbas zanyimai aure kuma budurwa zan aura masa biƙudiratillah, kafin Allah ya kawo ƙarshen koma minene. Acikin rayuwarshi, domin haƙiƙa koma waye ya cutarmin da yaro yazalunceni mafi munin zalunci kuma wlh Allah seyayi mana sakayya akan wannan zaluncin da yayiwa wannan yaro dabejiba kuma beganiba. Ya ƙarasa zancen yana share hawayenshi yana tunanin duk wannan bala'in sabida mulki ne aka kashewa ɗansa rayuwa...."tabbas wannan hukuncin daka ɗauka shine dede domin sakin matar neman wata maganarce daban yin auren shine maslaha amma ina me gargaɗinka mubar wannan zancen iya mubiyu karwanda yaji se aranar ɗaura auren domin kasan gwaramar da akayi abaya akan aurensa nafariko? "Eh tabbas mantaba kuma ba wanda zeji nima inada wannan ra'ayin. "To Allah yasa hakan shine mafi alkhairi, daga haka sukaci gaba da tattaunawa akan abubuwan dake faruwa a masarautar tasu. 

Fulani

Tana zaune cikin parlor ta itada hadimanta, taji ƙaraurawar hannunta na kara wadda babu me ganinta ko jinta idan na itaba, miƙewa tayi cikin sauri, tanufi turakarta gaba ɗaya suka bita da kallo, tana shiga ta buɗe wata ƙofar tashiga, kafin ta cire kayan jikinta gaba ɗaya takoma tsirara haihuwar uwarta kafin ta mutza wannan ƙaraurawar kawai seta ɓace daga inda take tsaye, bata bayyana ko inaba se acikin wani ƙumgurumin jeji meban tsoro.....! 

*MIJIN KILAKI* Paid book ne kibiya kuɗinki abaki, 1k kacal 👌
9112799371 moneypiont sha'awanatu kasim,ƴan Niger na zaku iya tura kuɗinku a wannan account ɗin 👉*** My Nita sha'awanatu kasim, kana kituramin shedar biyanki a wannan nomber👉 *** on WhatsApp 🙏







Autar alheri✍️