Chapter 5
by @smauta
5
Tana nan kwance clinic dinne halim ta kira saurayin ta sam'an yazo duba manar ta kone,tareda wani abokin shi sukazo ana cikin yima manar dressing,duk kunya ta rufe ta yadda jikinta yake bude komawa yayi daga baya ya ciri wayar shi ya cigaba da ɗaukar ta hoto da rabin jikinta a nacked take,kamar halim taso ta fahimta amma dayake sam'an dan duniya ne ya hanata gane hakan………….
Bayan sati biyu aka sallame su suka koma hostel suka cigaba da rayuwar su kamar yadda suka saba wata ranar Alhamis da dare sam'an ya kirata,halim ce tayi picking call din bro yes my sister yakuke lfy lau,ina mutuniyar taje dakinsu merry ok,kice Mata on my way zata rakani wani wuri,iyye ni bazaaje dani ba?daria sam'an yayi yace ba wani wuri ne zamuje ba nayi mata alkawari zan kaita shopping sai tsautsayin nan ya fada amma idan zakije ki shirya sai muje tare a'a bro saikun dawo kar in katse maku soyayya next time anje dani…..
Ina ne nan kuma?calm down manar bafa komai kawai zamuje muyi having fun 😊 shine kuma kawoni nan lafiya dai? sam'an ya kara kusanto manar jikin bango ta fada zatayi ihu hannunshi ya dora kan bakin ta ya matse da ƙarfi tirje tirje ta fara na kwatar kanta amma ba mai jinta ba abinda ke tashi a wurin in banda karar kida kawai ,tun shigowar su club din taji hankalin ta bai kwanta da wurin ba yadda taga maza da mata na tafiyar da lamarin rayuwar su a wurin kamar dabbobi…….
Kofar wani daki ya bude ya jefata a ciki sanyin AC na ɗakin ya tsaida mata wurin jiki,a zuciye sam'an yayo kanta ta ja baya rigar shi ya cire ya cillar ya fara cemata manar ki waye mana bafa wani abu zan maki ba i need you Manar,kalmar i need you din ce ta shigar mata har cikin kai wani tsauuuu taji ta fara cewa dama haka kake kuka ya kwace mata tana neman hanyar fita ba dama,kofar toilet ta kalla da gudu ta bude ta shiga waige waige ta fara………..
Jawota sam'an yayi kiiiii daidai bakin kofa taci karo da moop bata tsaya wata wata ba ta kwalamar a wuya dafe wurin yayi ta kara kai masa wani dukan dayasa nan take ya durkushe a wurin da gudu ta fito bakin kofar dakin ta ja kofar taji a rufe idon ta yakai gaban mirror card din dakin ta dauka ta saka nan take kofa ta bude ta hanyar inda ya biyo da ita gudu take kawai burinta taganta a wajen club din nan……..
Duk anga shigowar su da sam'an dan member ne a club din amma gata ta fito ita kadai bako takalmi ba gyale hakan ya jawo hankalin securities yasa suka tafi wurin VIP inda nan ne matattarar sam'an koda suka isa sun sameshi kwance male male a toilet hannun shi da kafar shi kadai yake iya motsa wa abokin shi ya kamoshi har gaban gadon ya shimfidar dashi dude what's wrong?
Karfin hali irin na maza yasa sam'an yace normal sai nayi destroying life din yarinyar can ni zata daka ta gudu where is she?ta gudu fa kwafa ya karayi ya kalli securities dinda ke wurin ya daka masu tsawa dan danan suka bace…………
Tundaga wnn lokacin manar bata kara samun kwanciyar hankali da sam'an ba kullum da barazanar da yake ma har takai ya fara turo mata pictures dinta dayayi sai lokacin hankalin manar ya tashi ta rasa ina zata saka rayuwa taji dadi barazana kala kala 😭😭wayyo