BABAN KAWATA

Chapter 10

by @smauta

7am manar ta farka dan a asibitin suka kwana halim kanta ya fada kan hannun daddyn ya sarkafota da duka hannayensa biyu wani iri taji inama itace a wannan yanayin nasu, zuciyar manar ta buga sosai wata zuciyar tace mata wannan ba halin ki bane zafin kishi kuma diyar sa ahhh noooo tashiga murmushi,halim halim halim firgigi ta tashi ya kin haye hannun daddy bakisan bashida lfy bane?wlh bacci ne ya kwashe ban san na kwanta a kanshi ba,inaso zanje gida in hado maku breakfast waye zai kaini banganeba ke bazaki dawo ba,ai naji kince yau za'a sallame shi no need in dawo zanyo abinci sai in bada a kawo maku, okay lemme call daya daga cikin drivers din namu saisu kaiki gidan..........

Doctor ne yashigo yace a oga jiki yayi kyau sosai 1am sai in baka sallama yanzu ma ka sakeni in tafi a'a oga kanada sauran drip daya kare saiku wuce gidan,a gurguje manar ta fada kitchen kunun gyada da kosai ta tarka dukka gas din ko ina ta dora abinci akai dan tayi sauri so takeyi tana gama wnn ta maida na rana dan tashi ance 1 zasu dawo driver taba breakfast din ta cigaba da aikin tuwon shinkafa miyar kubewa danya,wayar ta ce tayi kara kakata tagani hello habawa kaka yau kwana biyu ko a kirani ma aji ya nake,muryar kaka taji yayi kasa sosai lafiya dai? lafiya lau bacci na tashi lbr suka cigaba harta bata lbrn baban halim ne bashida lafiya yana asibiti addu'ar samun sauki ta masa suka katse wayar difff...........

A gida kwanaki ukku sun shude ciki kuwa harda samun saukin dady sosai yanzu kusan kullum itace keyin abinci ba karamin dadi yakeji ba dan shi kam mutum ne maison kayan gargajiya gashi kuma ya samu har yanzu bai koma office ba,halim ce ta leko kitchen din cook me ake dafawa yau idon mai tambaya ta bata amsa wai har kin shirya?eh wlh ai bakiji haushin da naji ba wnn get together yan school dinmu ba mutunci kar azo da yan rakiya sharp sharp zanje ma in dawo,a'a kiyi having fun da friends dinki kinji nima koda ance inzo bazanje ba bansansu ba see u kifin rijiya bye bye Allah ya tsare a dawo lafiya.............

Koda tagama abincin dakinsu ta wuce ta tsalo wanka ta fito cikin wata atamfa ja an mata dinkin riga da skirt half bubu tayi balain kyau trays ta haɗa na abinci ta dumfari parlourn gogan,koda ta shigo bai dago fuskar shi ba yana riƙe da magani har gaban shi tazo ta ajiye tray din sannan tace barka da marece ya karfin jikin Allah ya kara lafiya kanshi ya jinjina alamar ya amsa............

Samun gefen shi tayi ta zauna har lokacin bai dago ba saidai muryar shi data daki dodon kunnen ta yace manar STAY AWAY FROM ME,wani zazzabi taji ya taso mata lokaci daya ta gaji da wulaƙancin Khalil amma zuciyar ta bata dauka,tsam ya mike yayi hanyar kofa ta taso ta biyo shi kama hannun shi tayi rike gam tace In Shaa Allah zan koyama zuciya ta nesanta kaina dakai daga yau, GOOD kawai yace mata..........

Halim ce tadawo ta sameta a parlour zaune ahh wannan kyau mutuniyar sai ina bansani ba waye nasani dazan fita ahhhhh bags din hannunta ta mika mata ga tsara zuciyar ta na cikin damuwa ansa kawai tayi ko budewa bata tsayayi ba,to me kikeyi anan bakomi muje daki,hakanan ran halim ya bata lafiya ba wannan ba halin manar bane shariya,suna fara taka steps kenan muryar dady ce ta dawo dasu baya halim come here,halim ko juyowa batai ba ta cigaba da tafiyar ta,halim ta dawo wurin baban nata seat pack your things in the next two days inaso muje cairo hutun school dinki saura 2weeks kuyi resuming school daga can zaki wuce school na saka visa naki ya fara fitowa agent yace nanda kwana biyu nawa zaya fito zan biyoki daga baya..........

Daddy noo banaso yauce rana ta farko da dady ya kwatsa mata tsawa ina wasa dake jikinta har kyarma yake tace a'a amma dady we have guest yeah i know kiyi mata arranging na komawar ta gida inason inje dake hutu ne wata kasar dagani sai ke ba friends right?tashi kawai tayi bata tsaya ko ina ba sai dakinsu duk wannan bada kalar da aka sha manar taji komai tasan kuma meyasa yayi hakan saboda ita ne koda halim tashigo tana kuka

kafar manar tashiga kyarma ta wayance kamar bataji komai meyasa dady zaiman haka ni banason zuwa cairo din nan manar tafiya zamuyi nida dady jibi,kuma bazan dawo ba school zan wuce, murmushin karya ta kakaro to sai me dama hutun mu yakusa karewa kuma dole zaki rigani komawa da sati biyu before in dawo visa na sai karshen wata ke kuma farko ne haba mana daina kukan nan chill babe daddy bazaiji dadi ba yanason ki huta ne idan saboda nine kuma ba zamu koma school ba kullum muna tare,haka tashiga kwantar ma da halim hankali ita kuma nata hankalin a mugun tashe😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭💔

Haka suka kwana jugum jugum kowa da tunanin da yake a ranshi shi kanshi gogan daya koma daki ya kasa zaune ya kasa tsaye wannan hukuncin daya yanke kawai ji yake kamar bai kyauta ba amma idan bai nesanta kanshi da yarinyar nan ba yana gaf da yimata aika aika mutuncin shi bazai zube ba akan kawar diyar shi neverrrrrrrrr and everrrrrrrrrrr..................