Chapter 15
by @smauta
Motar tashiga gidan da gudu,Idris ya fito da sauri dan boss din nashi shima ba abinda yakeyi s motar sai atishawa ba kakkautawa har lokacin ruwa ake kamar da bakin kwarya........
Baya ya bude har lokacin manar na kwance kayan jikinta sharaf da ruwa,Boss ya zaayi da ita jikinshi na rawar sanyi dan ruwa ya dakeshi sosai,bai amsa ba ya fito daga gaban motar kayan jikinshi a jike............
Sai lokacin ya kalli fuskar ta gabanshi ya fadi rassss kardai ace yarinyar nan ce daya kora daga gidansu ta dawo,meya dawo da ita Abuja?shi take nema wani tsaki ya buga yasa hannu ya sunkuce ta,KIRA DOCTOR ya fada muryar shi a sanyaye......
Wani bakin daki yashiga da ita mai azabar duhu bakin kofar shima ya tsaya ya lalubo wayar sa bata jikin shi a hankali yake takawa a dakin baya ganin ko gaban shi yadda ya dauko ne kamar ya dauko babyn roba da kafar shi ya gane yazo bakin gadon a hankali yake sauketa akan gadon............
Auucccchhhh kafana ta saki wani marayan kuka da Khalil yaji shi har cikin kwanyar kanshi rigar shi ta riko tana sabbatu dan Allah kuyi hakuri karku kasheni kubani kudin nan na maganin kakata ne kubani sai kara jawo shi take jikinta,jikin khalil ya dauki ciri jin hannun manar ya sauka kan nipples dinshi wani yirrrrrrrr ya ziyar ce shi a lokacin da bai tsammani ba...........
Kifa kanshi yayi a wuyanta hakan yasa manar a mafarkin ta taga kamar barayin na kara tunkaro ta ne,kara damke nipples dinshi tayi sosai dayasa shima ya saki wata yar kara kadan lakwas yayi kanta zuciyar sa na raya masa abubuwa da dama a tare da ita magiya take tana basu hakuri.................
Tudun nononta ne ya kara hargitsa masa lissafi ya shiga goga kanshi a wuyanta juye juye yake jikin manar kamar wanda yasamu wata katafi mai laushi hannunshi ya dauko daya ya sauke shi a gefen fuskar ta ya shafo har zuwa kan nononta lokaci daya ya kasa bijirema umarnin zuciyar sa na ya dauke hannunshi gareta.........
Kara bude hannunsa yayi sosai yadda fadin hannun ya zagaye nonon nata tassss,idris ya kwankwasa kofa boss ga doctor nan kalmar ga doctor nan kamar an watsama masa ruwan zafi a zuciya da sauri ya tashi ya lalubo switch na gefen gadon lokaci daya haske ya karade ko ina na dakin gabansa ya kalla da yayi alamar tona masa asiri tsaki yaja ya nufo kofar................
Idris da doctor ne tsaye bakin kofar gefe ya raba yayima likitan iso ya shigo idris na rike da jakar likita shima ya biyo bayansa dakatar shi dashi yayi yace ka fita ok boss jakar ya mika masa shikuma ya juya har gaban gadon yazo ya zauna,likita ya dube shi...........
Likitan yashiga dube duben shi sannan yace sir kafar nan tata ta bugu sai an daureta kuma zan mata allura naji temperature dinta yayi zafi sosai,duk abinda take needing kayi mata da sauri banida lfy dr be fast da sauri dr tashiga dressing ciwon yayi mata komai sun dauki kusan hour har kofar parlour ya kawo dr ya fice ya maida kofar ya rufe.............
Dakin da manar take ya kalla ya wuce wani dakin next to natan, direct toilet yashiga ruwa mai sanyi ya sakar ma kanshi kusan rabin hour yana abu daya sai dakyar ya iya controlling kanshi ya fito a daddafe yazo gaban fridge magungunan ya balla ya watsa kan kujerar dayake nan wani baccin wahala yayi gaba dashi.............
Sanyin asuba dake kadawa ya ratsa masa jiki tarwai ya bude idon nasa ya ganshi kan kujera alamar nan bacci ya kwashe shi, toilet yashiga yayo alwala boxers ya fara sakawa ya dauko wata jallabiya fari kal ya saka ya feshe jikinshi da turare sallaya ya jawo zai kabbara sallah kenan manar ta fado mashi a rai,sallayar ya dauka ya fito har lokacin bacci takeyi.........
Yana tsaye saman kanta kusan 10mnt ya Ζare mata kallo stubborn girl,sallah ya kabbara har ya idar tana bacci cikin baccin ne taji wani azababben turare na shigar mata hanci,a hankali ta fara bude idonta pop din dakin ta kalle tasss bata gane ina bane nan gefe da gefe ta kalla bakowa a dakin sai lokacin idonta ya sauka kan bayan wanda yake zaune akan sallaya.............
Tun tashin ta yaji motsin ta,tace wanene nan inane nan wayyo Allah dan Allah karku cutar dani yana gaf da shafa addu'a ne ya tsaya murmushi yayi a ransa yace sarkin tsoro,a karo na biyu ta kara cewa wanene dan bazata iya tashi ba,waigowa yayi idonta yayi tozali da nashi a lokaci daya su duka biyun kirjin su ya buga a tare dammmmmmmmm........
π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³
Kai kai KAI NE?
tasowa yayi yazo gaban gadon kneel down yayi a gabanta yace Shhhhhhhπ€«π€«π€«kada kiyi magana kina cikin hannu amintacce bazaa cutar dake ba kinji,hawaye suka zubo daga idonta samun kanshi yayi da dora hannunshi a fuskar ta yana goge mata hawayen.............
Kai jama'a kuce Allahu Akbar π π π π π mu hadu next page SMAUTA taku ceπβοΈπlets go