Love beyond time

3️⃣

by @sauwama

CHAPTER 3
Tabe baki Ammi tayi tana yi ma Nina dakuwa “ungo naki” noke kai Nina tayi tana dariya ita haka take tsakanin kukan ta da dariyan ba ba wuya yanzu yanzu zata fara kuka akan da kankanin abu the next minutes tana dariya akan wani abun still “ bye Amii bye Daddy na I love you all and I will miss you” ta fada tana bin yaya Mu'azam da harya tashi ya kusan kai kofa “ bye baby Allah ya bada sa’a” Ammi da daddy suka fada a tare. Fitowa sukayi compound din babba ne da motoci kala kala masu alfarma wata BMW yayi ma key ya shiga itama Nina tashiga tuni gate man ya bude musu gate suka fita daga gidan dake unguwar tasu GRA ne Kuma safiya ce babu kowa har suka karasa kan wani babban titi suna tafiya yaya ya kalle ta yace “ last card” “ Na’am yaya” Nina ta amsa tana kallon yayan nata “ anjima I will send you some pictures I just want you to tell me idan tayi” ya kashe mata ido daya rufe baki tayi tana “No way yaya do you kayi budurwa” gyada mata kai yayi “ yes Alhmdllh yaya bakaji dadin danaji ba Daman su Ammi sunata maka magana akan ya kamata kayi aure kaga shikenan sai su jkwantar da hankalin su su fara shirin biki” dariya yaya yayi yace “ wait Mai zumudi ban fada musu ba so it's our little secret promise” ya mika mata yatsanshi karamin alamun tayi Alkawari miko mishi nata tayi suka hade tana fadin “ promise” yasan halin Nina idan ta samu ta kwanta kan cinyar Ammi zata iya fada mata komai 

 Wayar sa data fara ringing ya dauko yana dubawa yace “oh shit na manta da wannan guy din wlh” “Last card karfe nawa zaki shiga class” yafada yana kallon Nina wanda hankalin ta yake kan wayanta tana danna wa don harta fara kallon kaya daban daban tanason taga wanda zatasa da biki yaya Mu'azam “ 10am to 12” ta fada still hankalin ta na kan wayan yace “ ok please a friend of mine yana jiranka zamuje wani guri dashi zan iya biyawa in daukeshi sai mu wuce tare domin wannan idan banje ba yanzu wutar ciki gareshi” “ it's ok Yaya ba damuwa muje kawaii” ta fada tana ajiye wayan tata Dan hakanan kawaii taji gabanta yana faduwa. Juya akalan motar yayi yana bin hanyar da zai kaishi wajen da zai dauki abokin nashi faduwan da gabata yakeyi ne ya kara karuwa sbd yadda taji jikin ta har wani rawa yake take ta fara addu’a a ranta domin bata san menene Kuma yasa gabanta ke faduwa ba  
Suna isa daidai bakin gate din wani kata faren gida wanda kana ganin shi kai kasan kudi sunyi kuka a wajen 
Horn yayi Mai gado ya bude Mai yana shigowa da hancin motar shi cikin gidan parking yayi yana cemata “zaki shiga ki gaida Mom din friend dinna” samun kanta tayi da son ganin mutanen gida tace “ eh muje mu gaisa” yayi mamakin ta Dan Nina bamesan kayaniya da mutane nace sosai mostly ma wayenda bata sani ba fitowa tayi suka cigaba da takawa izuwa cikin gidan tana rataye da jakarta a kafada suna shiga wani babban falo ne wanda yasha ado sosai ga wata babban Mace a zaune a falon tana rike da remote tana yima wasu yan yara guda biyu magana yaran da akalla basufi shekara uku ba Hajiya hauwa’u kenan matar Alhaji jamil Muhammad mashahurin Dan kasuwa Kuma Dan siyasa bafulani ne na asali yanada mata biyu Hajiya hauwa'u wacce itace babba Kuma uwar yayan shi biyu Azad wanda shine babba yana da shekara 28 a duniya yanzu sai kanwar shi nuriyya wacce a yanzu yaran ta biyu tagwaye duk mazan ridwan da safwan sai kuma Hajiya asbe ita Kuma da daya Allah ya bata a duniya shine h harun. Hajiya hauwa'u bafulana ce kamar yadda mijinta yake bafulani asali ma auren su tun suna yara akayi Alkawarin Auren nasu daga baya bayan sun girma aka musu Aure