Chapter 18 (hot🔥🥵)
by @smauta
Har takai bakin kofa ta tsinkayi muryar shi ki shirya gobe da safe Idris zai maidaki gida,ko waigowa batayi ba tasa kafar waje dakinta ta shige banko kofar tayi sannan ta zube kasa kuka da murmushi takeyi a lokaci daya hannunta ta dauka ta shafa lips dinta da sauri ta mike taje gaban mirror tana kallon bakin ta itace khalil yayi kissing haka?wani farin ciki ya kara mamaye ta lokaci guda s gurguje ta fada toilet wanka tayo ta fito wata rigar adire ta saka ta kwanta wani peaceful bacci ya kwashe ta ba itace ta farka ba saida garin Allah ya waye tangaragamm..............
Subhanallahi wane irin bacci ne ni manar nakeyi haka? alwala tayo ta fara sallah koda ta gama wanka tashiga ta tsalo hakanan ta samu kanta yau da son tayi kwalliya yan kayan da ya siyo mata ne ta cancado wata brown doguwar riga ta fito bakin mirror ta tsaya ta juya nan ta juyanan ita a dole tanaso saita burge Khalil ta manta da maganar komawarta gida shafff..........
Parlour ta fito kicibus tayi dashi zaune kan kujera ya hade gabas da yamma fuskar nan tasa murtuk idonshi a kumbure alamar bai samu bacci jiya ba,kayan jiya ne har yau a jikinshi a sanyaye ta karaso parlourn zama tayi next to him har lokacin idon shi na kan wayar sa...............
Murmushi ya saki a kan fuskar sa yashiga recording voice note Ma Shaa Allah I love you take care a kula da sallah kan lokaci,wani rugugin bakin ciki ya sauka a zuciyar manar tsamm ta mike tsaye sai lokacin yace ina kayanki idris na jiranki,a zafafe ta juyo da hawaye share share a fuskar ta tace in masa me????
Ansa ya bata za'a maidaki gidanku,bazanje ba a nan zan zauna dago kanshi yayi dauri yace serious nan gidanku ne?kafin nayi loosing temper na ki shiga ki fito ko in tattakaki a wurin nan now,kuka taci gaba dayi tana cewa wallahi saidai ka kasheni ba inda zanje dan zaka kawo budurwarka a gidan shine zaka koreni ba inda zanje wallahi ina nan gidan sai tazo.............
Hannunta ya fizgo ya hadata da bango kuka take wiwiwi tausayin ta ya kamashi zuciyar na karaya amma muddin yaci gaba da zama da ita a gidan nan watarana zai farka ta biyu🤣🤣ahhh ke ko kanwata maza koma gida kar baba da tsinkar fure yai maki barna🤣🤣🤣🤣💔✌️✌️✌️✌️✌️✌️✌️✌️
Har lokacin kukan takeyi ohhhh Allah dafe kanshi yayi ya kwantar da muryar shi kasa kasa ya kira sunanta MANAR wani yammmm taji yanayin kiran sunanta dayayi idonta ja sosai ta dago ta kalle shi, dagasken kina sona? tambayar tazo mata a baibai har ta kasa bashi amsar dayakeson yaji ya gane hakan yasa yace mata idan har kina sona yazama duk umarnin dana baki ki bishi koda bakya so................
Manar na kukan ta fara cewa to to bakai bakin shi yasa ya datse nata bakin yashiga bata passionate kiss 💋 😘 tun daga fuskar ta yake shafo mata har zuwa kirjin ta hannun shi daya sauka akan kirjin ta ne yaji yana bada wani bugu dam dam dam, murmushin kasan rai ya saki ga tsoro ga jan fada a hankali yashiga zare bakin shi daga nata ya saka hannun shi cikin aljihu ya ciro wayarsa hasken screen din ne yasa ta kalla me yake nuna mata.............
Halim ce tsaye a wurin yawon buɗe ido ta turo mashi hoton ta next voice note din da ya sakata kukan ya kunna mata ,rufe fuskar ta tayi ta kasa hada ido dashi ya kalleta dakyau open your eyes or i will knock your head jealousy jealousy girl kawai,oya hurry up ki gaishe da mai jikin idan kin koma akwai kudi a wurin Idris zaya baki,banda yawo idan bada dalili ba ki rike sallah da addu'a kinji ko,karkada kanta tayi tace Nagode............
Kota kanta baibi ba yashige dakin bayan kusan 20 minutes yana tsaye ta window yaga fitowar ta kayanta aka saka boot ta shige motar itama har suka fice gate yana tsaye kallon su yake nannauyar ajiyar zuciya ya sauke yace Alhamdulillah na ceceki a karo na farko na ceceki a karo na biyu karo na ukku nine mutum mafi hadari da zaki zauna dashi,kuma nine zan cutar dake manar kiyi hakuri ban koreki bane dan banson zama dake na koreki ne dan kiyaye dokokin Allah,har yanzu ke yarinya ce idan nabari shedan yayi galaba akaina dake na cuceki duk wannan sambatun shi kadai ke abinshi tsakar daki..............
Hannunsa ya dunƙule ya naushi iska damn it........
Tunda suka fito take kuka, Idris yayi lallashin duniyar nan har ya gaji tafiyar hour da yan mintuna ta kawosu suleja har kofar gida Idris ya kawota alamun mota ta tsaya ne yasa ta dago kanta garkame taga kofar gidansu da uban kwado, hannun ta dauki rawa dakyar ta fito bata iya ganin gabanta gizo take gani kofar gidan ta tsaya cakkk ta shafa kwadon Idris na tsaye yana kallon ikon Allah,da gudu ta kwasa ta shiga gidan maman Ibrahim ganinta kawai sukai kwatsam...............
Alhamdulillahi matan tsakar gidan suka dauka Allah ya kuboto dake daga hannun azzaluman nan ko manar ansa cigiya an nema har an gaji sune in suka dauka sai Allah kawai😳😳😳😳😳
Mu hadu gobe dan jin ina zamu kama ina kaka su waye sukace an sace MANAR???