SOMEONE'S HEART DESIRE(Abinda zuciya ke soš¤©)
Abinda zuciya ke so page 2
by @smauta
SOMEONE'S HEART'S DESIRE š„¹ā¤ļø
Gaban Island na kitchen taja kujera ta zauna ta sauke wata doguwar ajiyar zuciya huuuuu dan aljanna ina wuni sai yanzu zaka nemeni?nina isa busy busy dinane suka rikeni kiyi hakuri mar'atussaliha wani irin dadi takeji idan yana kiranta da sunan nan har tsakiyar kanta taji wani girim da wani irin salon shagwaba ta kara narke mashi kmr tana gaban shi,bazanyi hakurin baā¦ā¦.
Da sauri shi yace ah ba'a san kyakkyawa da yawan fushi ba nasanki kinaman uzuri akan komai wannan ma bazai hana kiman uzuri akanshi ba mar'atussaliha kefa mace tagari ce duk mace tagari kuma tana iya kokarinta wurin kwantar ma da mijinta hankali,umm kinyi shuru inata magana,yaufa duk wa'azin ka Éan aljanna bazaiyi tasiri ba kawai dai wata ka samu wacce tafini shikenan ba komaiā¦ā¦.
Ah ah ah ina sarah ninasan sarah bazataman wannan shedar ba dama bakin ku daya man naji a jikina wata ka samu wata kasan ni duk abinda naji a jikina to zaizama gaskiya fa ta karshe maganar tana kyalkyala mashi daria,kina sane dai da tadama dan uwanka musulmi hankali haram ne ko?ā¦ā¦
Yanzu dai ya wuce ya kake ya office lafiya lau ya kara da cemata kinji muryarki yadda tai wani irin zaki kuwa šda hannu tayi alamar kunya kmr tana gabanshi Sarah dake gefenta taja tsaki kamar duka kenan kunyar marar kunya asara dan dake da wnn tsohon naki duk bakuda kunya yan iska kawaišdan aljanna kaji sarah wai bamuda kunya niko nace mata meta gani ma a rashin kunyar tawa ma sai an dauraā¦ā¦..
Na matsu a matso da auren mu mar'atussaliha amma abby ya dage kan bakan shi na sai kin gama service munada sauran 6 month nan gaba bazan iya jurewa ba inajin sonki na tsargaman kowane jini da Éargo na rashin ki a gareni babban barazana ce ga rayuwata kiman adalci ki kara sani a ranki ki soni nikadai ba tareda kishiya ba kinji matataā¦ā¦.
Idan har kaga na auri wanin ka ba kai ba to a mafarki ne kuma zanso kada Allah ya tadani daga wannan baccin a rayuwata bazan iya kallon kowa a matsayin mijina ba mayafina kuma rufin asiri na bayan kai a duniyar nan ba abinda nakeso nake muradi irin auren mu Éan aljanna ina sonka nima son da nake makama na daban yakeš„¹bazan taba so wanin ka bakai ba wannan alkawari neā¦ā¦
Haka suka cigaba da firar su ta soyayya irin mai tsuma jiki da zuciyar nan wadda a wannan yanayi ji kake inama ku kasance tareda juna,suna gaf da tsinke wayar ya adam ya fado kitchen bayan tashin shi daga bacci ya taso da wata matsananciyar yunwa shigowar shi keda wuya yaji lily na kara kashe murya tanama dan aljanna kukan shagwaba, Allah bazan kashe wayar nan ba idan bakayi baā¦..
Ta sake cewa ohh bakaji me nake cewa ba ko,idan har ka tsallake umarnina to kar in Ęara ganin mutum a gidanmu,i said kiss me through the phone daga cikin wayar kuwa kakejin dan aljanna ya aiko mata da wani mayataccen kiss ji kace muahhhhhhhhhhhhhhh,dam gaban ya adam ya buga,itako wannan kiss har tsakan zuciyar ta ita ta karkace tace mashi I LOVE YOU MIJIN YARINYA KUMA DAN ALJANNA ta daddage ta zabga mashi kiss wanda yayi daidai da ya adam ya sakar mata wani gigitaccen mari a kumatuā¦ā¦.
A gigice sarah da lily suka dago ganin waye ya mareta idonta ya sarke cikin na ya adam da suka kada sukayi jawur saboda tsananin Éacin rai baisan lokacin da yayi wurgi da wayar ta ya jawo mopping stick zai cigaba zabgar ta dashi,da gudu ta fada store ta rufo bugun kofar store yake kmr zai balleta lily ta makale jikin bango bakinta yaki mutuwa wlh idan abbyn mu ya dawo saina fada mashiā¦ā¦
Wnn ai cin zalin marainiya ce dan anga banida gata sai Allah saiku bakada aiki sai buguna da hantara ta menayi maka da zaka mareni,ba wanda ya tsaneni a gidan nan sama dakaiš„¹ wallahi sai abby yamun tsakani nidakai koni ko kai dan bazaiyiyu ba kaga yarinya kyakkyawa kayima mijina asara kalmar miji data ambata ta kara tunzura shi halbi daya yayima kofar ta balle sai gashi cikin storeā¦ā¦
Jibgar lily yake kmr kumurcin maciji yana huci ihu take tana neman taimako da gudu sarah tayi wurin mama tana kwala mata kira Mama mama ya adam zai kashe lily mama ki fito gaban Mama ya fadi,inda sabo ta saba kwana biyu ne ma baayi fada tsakanin su ba mama tace yana ina suna store koda mama ta iso ya fiddo ta tsakiyar kitchen ya lallagata rigar ta daga sama harta yageā¦ā¦
Adam ka kara dora hannun ka akan lily nono na dakasha Allah ya isa daga rana mai kamar ta yau na maka iyaka da dora hannunka jikin lily muddin ka kara tsinuwata gareka zata tabbata hannun shi ya saki yana mai kallon lily da tun dazu tage ruzgar kuka fuskar nan tata tayi jawurrrr,ya bude baki yace mama ta tareshi rufeman baki wai kai keke damunka adam bakin halinka ba'a waje ba ba'a gida ba idan abbyn su na nan ka isa kaimata hakaā¦..
To bari ya dawo bazan lamunta ba nayi da fadan nayi da nasihar na lura kai hakan batayi maka,yau sai abby yaimaka tsakani da yarana ina dalili,a karo na biyu yaji wasu muggan kwalla na neman kwace masa yayi ta maza ya maida su yace mama akan lily kike nema ki tsineman mama tace ehhhh akanta din wace shari'ar tace kai mata wannan dukan ehh adam????ta karashe maganar tana daka mashi tsawa zaka baceman daga nan ne ko saina dauki mopper nan na kwadeka da ita babban banza kawai mtswwwwwā¦.
Sun sum ya raba mama zai wuce ya kalli lily dake tsugunne kasa ta dago kanta ta lafta mashi Gwaleš
š
š
karaf a idonshi kwafa kawai yayi ya fice daga kitchen din,sai lokacin mama tazo kusada lily ta kamota da kyar ta mike tsaye wayar ta dake yashe Ęasa ta hango shine ya fasa maki waya?tana kuka tace eh,kara hassala mama tayi kawai ta fiddo ta a kitchen din sarah ta shigo ta idasa sauke abincin dan tun dazu ya nuna tashin hankali ya hanata kwashe masu abincin a warmersā¦ā¦
Ranar har dare abby bai shigo gidan ba mama ta cika ta cika Ęiris take jira yau ta fashe sbd abinda adam yayima lily ko mgnr arziki akai mata a ranar da fada take maidashi,sai wurin 9 abby yashigo gidan a parlourn shi ya tarar mama ta cika ta cika batsewa kawai takeyi koda ya lura da halin da matar shi take ciki abby yasan ba lafiya gidanā¦ā¦
Uwar gida sarautar mata kirarin dayake mata duk lokacin da take fushi knn,kusa da ita ya zauna waya tabaman mata ne yau yajini ba dadi ehh ina murna nadawo gida in tarar da iyalina cikin farin ciki subhanallah sai inga akasin haka Allah ya huci zuciyar ki yana kara shafa mata hannu,sai lokacin mama ta kalli mijin nata da kyau tabbas idan tace batasan mijinta tayi karya wlh,sannu da zuwa ta fara yimashiā¦ā¦..
Kafadar shi ya makale mata alamun bai amsa ba wnn fuskar ba haka na saba ganin ta ba,amma dai abani abinci naci sai naji meya faru a gidan abby dinning dinshi yaja mama sukaje da lallashi da kalmomi masu dadi ya shawo kanta har sukaci abincin tare,koda yagama bai saurareta ba abby ya shige dakin shi anan inda ya barta har ya fito tana gun zaune,wnn karon da jallabiya ya fito alamun wanka yayi
Gaban mama yazo ya tsaya yana shafa mata fuska cike da tsantsar so a duk lokacin da yaga mama ta hasala sosai wnn dabarun yake bi domin shawo kanta, hajjaju yau gidan fa ba dadi na rasa gane kan matata meke faruwa ne?aiko mama kamar jira take ta shiga zayyana mashi abinda ya faru ran abby yayi tsananin Éaci jin yadda lily take cewa dan ba gidansu baneā¦ā¦..
Saboda adam yaga nasa mashi ido shine abun har yakai haka?yafara sa yarinya taji dan iyayenta basu raye yake mata haka abby ya mike tsaye to bazan lamunci koda makamancin wannan a gidana ba,ina wayata dadi kmr zai kume mama yadda taga abby shima ya dauki zafi, number lily yakira batashiga ya juyo ya kalli mama yana haska mata screen din wayar shi,sai lokacin mama tace harda wayar tata ya fasaā¦ā¦ā¦
Abby ya zabura what? Bai tsaya wata wata ba ya bude kofar da zata sada shi izuwa part din adam kicibus sukayi adam nafitowa daga dakinshi fuska abby ya daure tamau ya tsare adam da ido ko ba'a fada mashi ba yasan kallon me abby yake mashi,har kasa ya tsugunna ya gaisheda abby saidai ko rufe baki bai ba abby yace mashi bana bukatar gaisuwar wanda bai san darajar mace baā¦ā¦..
Dararammmmm kirjin adam ya buga satar kallon abby yayi yana a tsugunne yakasa koda motsi wnn kalmar ta baisan darajar mace ba ta dakeshi akan ya hukunta kanwar shi mama na neman tsine mashi?abby na jifanshi da kalmar baisan darajar mace ba,a ranshi yake saka da warwara koda baisan darajar macen ba lily kanwar shi halal malak idan yaga ta kauce hanya dole ya maidota kan daidai amma iyayensu idonsu ya rufe basu ganin rashin kunyar da yarinyar keyi????
Abby yakai minti biyu yana mgn adam baiji ba sbd yashiga kogin tunani sai lokacin hankalin shi ya dawo jikinshi ran abby ya kara mummunan Éaci,yace yanzu basai anjima ba kaje ka siyoma lily wayarta da ka fasa ka kawoman, Abby banida kudin sayen waya for now,shekeke Abby ya kalleshi sannan yace kaci bashi idan bashin bai samu ba ko sata ce kayi ka sawo mata wayar ta yanzu ka kawoman,da kakkausar murya Abby yace Adam na'am Abby umarni nane wannanā¦ā¦ā¦.
FANS YA KUKAJI SALON LITTAFIN NAN??
NAMU BA IRIN NASU BANEšššš
PLEASE AND PLEASE LIKE, COMMENT,SHARE JAZAKALLAHU KHAIRš...SM AUTA TAKU CEšš MU HADU A NEXT PAGE THIS BOOK IS FREE WANNAN LITTAFI KYAUTA NEā¦ā¦