Khaulat

KHAULAT

by @zainabbadam

01..

The morning sun rises softly over d city, d street are already alive with movement cars passing, student rushing,and d sound of new day,a young lady walk quickly through d crowd holding d books close her chest with a bag held on her shoulder, Khaulat a tall graceful young woman with natural beauty dat need no effort, her fair but warm complexion shine under d morning light.
 sanye cikin doguwar Riga material ta Sanya hijjabin ta fari Kal iya gwiwa, Tai saurin shiga cikin napep din da ya tsaya dan ita bayan ta shigan ne ta dubesa da cewa" can u help me to reach in few minutes pls?" Batare daya turn back bah yace " an gama ranki shi Dade " daga Haka yaja suka Soma tfy her attention is in the lecture of mlm bamally dat why ta shiga damuwa cos Bata so ace tayi missing lesson din yau duk bayan wani lkc seta dubi phone dinta wacce ke hannuta still heart dinta baya Mata dadi, she take a relief after ta ganta a kofar get din buk new side me napep din ya kusa ciki suna Isa ta sauka kana ta dubesa da cewa " Yusuf thanks after la asar ka iya zuwa ka daukeni " me napep din yace "ok ba damuwa" she is walking randomly batare da ta damu da sauran iyan uwanta student dake hucewa bah ji take kamar tayi guduma but Babu Daman yin hakan , cikin hanzari taja rebuse ganin Wanda yasha gabanta batere dayayi tunanin taku daya idan ta Kara kansa zata jita bah d remening happiness tayi cutting dinsa out mood dinta ya chanza lkc guda ta tsaya chak gami da ja baya ta aje kanta in one side tana jin zuciyarta kamar zata fito , Wanda ya tsaya dinne. Ya dubeta Yana murmushi kafin ya Soma cewa " morning khaulat "? Without looking at him trying to leave d place yay saurin sake Shan gabanta Yana cewa" why are u behaving like dis khaulat can't u talk to me?" She already get tired of him  gashi se Bata Mata lkc yake Banda Wanda ta Bata tun agida kafin ta tawo tare da gjy ta dubeshi Babu wasa a face dinta" Ammar leave me, I'm hurrying now" Ya shagala da kallon kyakyawar fuskarta se gani yay ta raste sa ta huce yana me kokarin binta abaya tuni takara saurin tfyrta ya dafe Kai cike da damuwa" dis girl I cant even know what is she taking her self "ya fada cike da tarin damuwa, Jin Ana Masa mgn yasa shi juyawa Yana kallon Wanda ke isowa wajen Yana tafa hannu" expensive guy come on let's go ba girmanka bane stop boring ur self with dis garl I'm certain u dat baza ka taba attracting din taba ka manta ta kawei" wani vain looking yake aika Masa dashi kafin yayi gajeran tsaki Yana me rike waist dinsa Yana bin inda tabi da kallo yasoma cewa" wanna yarinya Sam Bata da adalci musa I'm struggling all over d days Amma hakan beyi minding din taba oh Allah" ya fada Yana me fuzar da iska Musa ya karaso ya tsaya Yana me dubansa ya Soma mgn" kasan Allah Ammar da zakabi advise Dina ka bar khaulat hakana for how long will u take kana Bata time Dinka move forward Mana ga babies Nan like what dat call it ledan pure water pls ammar wlh akwei wata chill beb new commer ce zatayi accepting din ka ka kyale khaulat tayi life dinta" ya fada cikin nuna alamar gjywa dubansa kawei ammar yake chan ya saki wata waha laliyar dry kafin ya Soma cewa" kaga Musa ka kyaleni haka Bari kaga ma gurinta zanje batare daya jira Jin abinda Musa ze fada ba harya huce, Musa ya ja guntin tsaki kafin yace" ammar baka bani listening ears during na fada ma gsky Amma zaka dawo ne kana wasting time akan wato ustaziya, she was asheming of her self after seeing d class is empty se fews of student dake zaune a desk din farko Dana biyu se wani namiji y ware shi kadei she start searching d class, if she can see her friend ta karasa ciki ahankali tana dubawa at the end of the class ta hangota ta karasa da saurinta kanta na kasa tana ta rubuce rubuce a book dinta, ganin khaulat. Yasa Tai saurin dagowa tana duban ta " don't tell me mlm bamally be shigo schll bah yau" khaulat ta fada tana me zama a sit din friend dinta " who told u ?" With a shock take duban fadila " are u serious yazo na shiga uku ni khaulat " ta fada tana me dafe kanta, sosei fadila ke dubanta " y kk ko gaisawa ba baki Bari munyiba kina ta wani zanchen mlm bamally ya akai Kika makara yau?" cewar fadila wacce ta tsare ta da ido " fadila kyale gaisuwan Nan wlh karkiso kiga yanda naketa sauri Amma...se Kuma tayi shiru" Amma me "? Inji fadila " humm fadila dat ammar Yana so yayi enforcing Dina nai Masa abinda banyi ready ba Amma Ina kyaleshi ne kawei" ohhh dat is the issue kenan ya sake biyo ki for d third time after friend dinshi da suka gama Miki yawo akai Amma me kikace Masa"? Cewar fadila " Kinga fadila kyale guy din Nan a had lost d  lecture bah" zama fadila ta gyra sanan tace " mlm bamally yazo amma be dauki attendance bah today nd yace zeyi test tomorrow morning, I hope hankalinki ya kwanta"fuskar khaulat din ta wadatu da fara a Jin abinda ta fada " dat so nice kamar na yi tsuntsuwa fah Haka naji amma have u discussed any part of our subject with him"? " "Not yet! yazo neh kawei yayi ta bamu lbrn zamansa a Europe after dat Babu wani Abu" sosei khaulat taji dadi aranta kafin tace " Dan Europe kenan ni na rasa me yasa ya dawo Nigeria bashi da lbr Sena zamansa a Europe " fadila Tai dry sanna tace " ai kuwa zanchan sa kenan ko gajiya baya yi , amma I hope baki Fadi lousy words ga ammar bah Domin karya zamana ki fara hulakanci"? Zama ta gyara tana me daukar wayarta sanna ta Soma mgn" no I didn't spend much time with him bale na Fadi wani Abu also mah ina avoiding hakan Domin ya fara irritating Dina" " kiyi kokari a rabu lfy tunda Kinga one year ya rage mana ba dadewa zamuyi bah." Hakane Kam fadila kinyi gsky Amma me kike rubutawa ?" Ta fada tana me duba book din dake gaban fadilan " is nothing karatun Dr. I Umar nake viewing I have missed some pages ne shine nake sake rubutawa, khaulat tace ohk .Bayan sunyi sallah la asar sunfito daga mosque khaulat ta dubi fadila " I want to leave now kefa"? " Eh muje kawei ku ajeni na gama abinda zanyi tunda ba sake shiga lecture zamuyiba" ohk to barin Kira Yusuf inji ya karaso neh yanzu " ta fada tana me ciro phone dinta a shoulder bag dinta ta soma Kiran waya bayan ta sauke ta Dubi fadilan tace " we can go Yana cikin schll dina ma suna tfy ahaka har suka ganshi a inda ya Saba tsayawa sanna suka shiga,sauke fadila sukayi a hanya wacce Kai tsaye zata kaita gwammaja ita Kuma suka kama hanya zuwa gyadi gyadi ta kan titin court road suka biyo inda suka shiga wani layi few minutes suka isa ya tsaya a medium get din gidan su ta sauka sanna ta dubi yusuf " Dan Allah Yusuf ka zo da huri gobe kayi picking dinna plsssss" Yusuf yace insha Allah hjy Khaulat yauma akasi aka samu ban kwana da Mai a baby dinnawa bane” tace " ohk bye se tommorow daga Haka ta shiga gidansu, da sauri ta kauce ganin mama kulu saura kadan ta bugeta " I'm sorry mama kulu wlh ban lura ba" with useless look ta bita dashi kafin ta soma mgn" ke dallah gafara min da wani guntun iyayin ki karyar banza karyar hofi in banda daurewa karya wajen ijilis ya za a ce yarinya kamarki har yanzu tana garari a titi Wei suna boko bokon banza bokon hofi ko mutuwar Miji hauka ne da za a kyale yarinya taita yawo ayi mgn a nuna maka iko " she lost all her confidence dat she entered the house with Wai me ta tsarewa matar Nan ne da take muzguna Mata Mata wanna din ba shine Karan farkoba, cikin mutuwar jiki ta juya tana tfy , " aikin banza Dana wofi kawei har Kama yaro mgn dan tsabar Rai ni ya kalleka y huce idan uwarkice ai Bazaki Mata Haka bah" all wat she is saying tana ji but Babu abinda za ta iya , batare data kula yaran dake cikin part din su ba Wanda kanwar tace se yaran wan mahaifanta mate din kanwar Tata se wani kara min yaro dake wasa anan Shima tana jinsa Bata kula Saba ta huce dakin dake chan tsakiyar gidan ta zame ta zauna gefan gado tana me sauke wata ajiyar zuciya wat is she did to this family members nasu or sharing dsame house ne ya kawo haka rayuwar gdn su tasa ta tsani family house Domin babu abinda ke circulation like gulma da hassada harma da kyashi ta zare Jakarta daga shoulder ta ta aje gefan gadon tana me zare hijab dinta ta ajiye gefe shima, sallama akei Amma still he didn't realize har sede wacce tai sallama sanna ta karaso cikin dakin unexpectedly taji anyi placed hand on her shoulder ta dago da sauri tana duban mama data shigo " am mama yaushe Kika shigo banjiba ma wlh y yini gida"? Zama mama tayi a gefan gadon khaulat na dubanta " wato ummi yaushe ne Zaki yaye ma kanki damuwar Nan har tsahon yaushe Zaki Dena wanna damuwar shikenan dan merabawa ta rabaki da Abdulhakim seki ta Sanya kanki depression pls I don't want be looking at u in dis condition ki cire Dan Allah" khaulat wacce eyes dinta ya Soma tears ta dubi mama" Allah mama ba wanna mgn bane yanzu ni ai ya huce araina I'm focusing in present mama" sure? Mama said voicelessly ta girgiza Kai tana ma share hawayenta " but wat happen now?" Khaulat ta soma mgn " mama kulu ce ta sameni a harabar gd take ta fada min maganganu marasa dadi shine duk naji Babu dadi" mama ta dubeta with enough attention" tun yaushe nake fada Miki ki Dena sa mgnar kulu a ranki ki kyaleta da halinta idan tanayi kiringa toshe ears dinki "khaulat ta girgiza Kai....