KhaulatFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

Khaulat

  • 1views
  • 24chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Bibliophile nd novelist...

More from @zainabbadam58

Sample · KHAULAT

01..The morning sun rises softly over d city, d street are already alive with movement cars passing, student rushing,and d sound of new day,a young lady walk quickly through d crowd holding d books close her chest with a bag held on her shoulder, Khaulat a tall graceful young woman with natural beauty dat need no effort, her fair but warm complexion shine under d morning light. sanye cikin doguwar Riga material ta Sanya hijjabin ta fari Kal iya gwiwa, Tai saurin shiga cikin napep din da ya tsaya dan ita bayan ta shigan ne ta dubesa da cewa" can u help me to reach in few minutes pls?" Batare daya turn back bah yace " an gama ranki shi Dade " daga Haka yaja suka Soma tfy her attention is in the lecture of mlm bamally dat why ta shiga damuwa cos Bata so ace tayi missing lesson din yau duk bayan wani lkc seta dubi phone dinta wacce ke hannuta still heart dinta baya Mata dadi, she take a relief after ta ganta a kofar get din buk new side me napep din ya kusa ciki suna Isa ta sauka kana ta dubesa da cewa " Yusuf thanks after la asar ka iya zuwa ka daukeni " me napep din yace "ok ba damuwa" she is walking randomly batare da ta damu da sauran iyan uwanta student dake hucewa bah ji take kamar tayi guduma but Babu Daman yin hakan , cikin hanzari taja rebuse ganin Wanda yasha gabanta batere dayayi tunanin taku daya idan ta Kara kansa zata jita bah d remening happiness tayi cutting dinsa out mood dinta ya chanza lkc guda ta tsaya chak gami da ja baya ta aje kanta in one side tana jin zuciyarta kamar zata fito , Wanda ya tsaya dinne. Ya dubeta Yana murmushi kafin ya Soma cewa " morning khaulat "? Without looking at him trying to leave d place yay saurin sake Shan gabanta Yana cewa" why are u behaving like dis khaulat can't u talk to me?" She already get tired of him  gashi se Bata Mata lkc yake Banda Wanda ta Bata tun agida kafin ta tawo tare da gjy ta dubeshi Babu wasa a face dinta" Ammar leave me, I'm hurrying now" Ya shagala da kallon kyakyawar fuskarta se gani yay ta raste sa ta huce yana me kokarin binta abaya tuni takara saurin tfyrta ya dafe Kai cike da damuwa" dis girl I cant even know what is she taking her self "ya fada cike da tarin damuwa, Jin Ana Masa mgn yasa shi juyawa Yana kallon Wanda ke isowa wajen Yana tafa hannu" expensive guy come on let's go ba girmanka bane stop boring ur self with dis garl I'm certain u dat baza ka taba attracting din taba ka manta ta kawei" wani vain looking yake aika Masa dashi kafin yayi gajeran tsaki Yana me rike waist dinsa Yana bin inda tabi da kallo yasoma cewa" wanna yarinya Sam Bata da adalci musa I'm struggling all over d days Amma hakan beyi minding din taba oh Allah" ya fada Yana me fuzar da iska Musa ya karaso ya tsaya Yana me dubansa ya Soma mgn" kasan Allah Ammar da zakabi advise Dina ka bar khaula...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters24
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play