5STARS CHRONICLE Book 2 FREEYA
CHAPTER 9
muka jure duk wannan ƙalubalen har muka kai ga haka? I just love my self they way i am, am strong and i will be strong at anywhere i found my self in these world. Zahra na gama karantawa ta yi Murmushi a azahiri kuma ta ce, "ba shakka tana daya daga cikin irin mutanen da Khaleel ke nema." Reply ta mata kamar haka "Women need the seat at the table,they need an invitation to seated there, and in some cases where, isn't available,well then you know what?the need to create their own table, because it isn't not enough simply talk about equality,One, must believe in it,and it isn't enough to simple believe in it,One, must work at it,let us
work At it together, starting now." A lokacin ta yi tagging din Khaleel, Haiydar da Farouk. Suna zuwa suka fahimci inda Zahra ta dosa. Following din deejerh suka yi duka, daga nan suka fara tattaunawa. (Daga ranar 5stars ta hadu kuma ta fara aiki wanda ya bayyana acikin littafin Yel, kun san aikin kowa da fashion din kowa no need of more explanation) Sun fara shirye-shirye da yadda duk tsare tsarensu zai kasance kuma sun samu fahimtar juna. Kamar wasa Zahra har ta kammala Culinary school dinta har ta tafi Enternship, kasancewar tana da kwazo da kokari yasa mutumin ya riketa har ya fara biyanta, yana biyanta tana tara kudin har ta siya wani karamin gida dan daidai suka koma
ita da Anushka da Anitha. Daga nan ta ci gaba da tattalin kudinta, madam Zuby ta bata shawarar ita ma ta bude karamin restaurant gaban gidanta, tunda yanayin gunsu ba restaurant kuma ana da bukata sosai, hakan yasa ta dage ta ci gaba da tattala kudin, ta biyawa Anuska da Anitha school fees kuma ta ajiye na restaurant da kayan abinci, da kadan ta ci gaba da yin Donut ana yin over har ta fadada wajen. ★★Karshen wata za ta je ƙauye karo na kusan biyar ke nan tana zuwa su tattauna da su Husnah. Bayan taje sun gaisa dukkanin yaran da iyayen suka zauna tamkar makaranta ta fara masu jawabin bada shawarwari. "Ka da ku taɓa sawa aranku ba
za ku iya rayuwa ba,in babu wani abu da ba ku zo da shi duniya ba, xuwan kowanni abu da dalili haka kuma tafiyarsa da dalili, gobenmu za mu kalla ba wai jiya da ta wuce ba,ta shiga sahun kaddararmu Amman mancewa da ita da fuskantar yau da gobe shi ne mafi cancanta a gare mu,mu so kanmu fiye da komai kada mu fifita son wani bayan kanmu,mu inganta kanmu kafin hango kowa,yayinda muka gyara rayuwar mu tai kyau daga lokacin muna da iko da karfin gyara rayuwar duk wanda muka ga bata kan daidai... Zahra na cikin magana ta hango Aleesha ɗaya daga cikin yaran da Mr Alhassan ya ɓata, yanayinta ya sauya ta kasa zama mai kyau sam.
Katse maganar Zahra ta yi ta kira, tana zuwa ta lura tun daga yanayin tafiyarta ma ya canja da ka ganta za ka fuskanci akwai wata matsala. Sallamar sauran Zahra tayi ta ce tana so su tattauna da Aleesha ne. Haka kuwa a ka yi suka basu waje. Suna tafiya Zahra ta karasa tana rike mata hannu. "Kina da damuwa ko? Mene ne yake damunki? Me kike bukata?" Kuka Aleesha ta fara ta kasa cewa komai. Zahra na shafa mata baya ta ce, "ki daina kuka,ki fadamun na miki alkawari da ikon Allah zan yi kokarin magance matsalarki." Cikin kuka Aleesha ta ce, "Mah na kasa jurewa,na kasa ba zan iya ba." Ta kara fashewa da kuka. Tana fadan hakan
Zahra ta fahimta cikin yanayin damuwa ta ce, "kin kasa ? Subhannallahi me kike yi kenan Aleesha? Yanzu na gama magana ka da ka taba sawa aranka akwai abun da za ba za ki iya ba,za ki iya da yardar Allah." Wani tsumma ta dauko ta warware abun da ke ciki, ta ciro cocumber tana kuka ta ce, "Da shi nake amfani, Mah ya riga ya sabar mun,inna ji yanayin bukata in ba wai nasa wannan ba,bana taɓa jin dadi, na gagara hana kaina, wani lokacin na kanji tamkar in kashe kaina in huta,ba zan iya ci gaba da rayuwa haka ba." Share mata hawaye Zahra ta yi,ta ce, "za ki iya, na san dole da wuya kauracewa hakan duk
da cewar ni ban ba kaina damar fuskantar kalubale irin hakan ba,amman za ki iya Aleesha xa ki ci gaba da rayuwa a sake kamar kowa rike abunnan a hannunki ina so da kanki ki yanka tare da sawa aranki ba komai bane shi face abun vegetable kuma ba zai taba iya miki maganin kishinki ba." Kamar yadda Zahra ta fada haka Aleesha ta yi tana kuka ta yanka. "Yawwa saura abu na gaba, ka da ki dunga zama ba alwala a kowani lokaci ki kasance cikin tsarki, sannan ki kusanci karanta Alqur'ani, ki kauracewa duk wani abu dake nuna tsaraici, aduk lokacin da kika ji kina da bukata yi sauri ki kori shedan sannan ki kama ambaton Allah,ka da
ki manta hakan ba zai taba samuwa ba har sai kinsa aranki cewa za kiyi yaƙi da wannan badakalar tun kafin ki yi nisa cikinta,duk da hakan zan nemo wato mafita amman ki fara amfani da wannan shawarwarin da na baki, in sha Allah xa a dace,ki kasance mai gwarin gwiwa da dauriya kan duk abun da kikasa agaba,maimakon maida hawayenki rauni mafi munin da zai iya zama silar durkushewarki,yi ƙoƙarin mai da sa karfi mafi haske da zai daga darajarki a rayuwa,fatan alkairi." Cewar Zahra Rungumeta Aleesha ta yi tana, "Na gode sosai Mah In sha Allah ba zan bata rayuwata ba,kuma ba zan baki kunya ba, zanyi fatan watarana na kasance cikin wa inda zakiyi Alfahari da su
da ikon Allah." Zahra ta yi Murmurshi, "Da na ji dadin hakan matukar gaske kuwa, Allah ya sada mu da alkairi,i have to go, ki kula da kanki alright?" Aleesha ta girgiza kai. "Owk byeebyee kafin na dawo I wish in ganki cikin nishadi kamar kowa." "In sha Allah mah." Aleesha ta fada tana Murmushi. Fuska fal damuwa da dimuwa Zahra ta bar cikin kauyen nan a zuciyarta take fadin , "Wannan wacce irin rayuwace? Ka bata rayuwar yara ? Daga irin hakan wasu yaran suke fara bin maza, wasu kuma su koma bangaren less, taya za muyi farinciki bayan ba mu so mu ga kanmu ciki ba? Taya zamu zauna lafiya bayan ba ma yiwa wasu fatan zaman lafiya,
ban san ko ina da mafitar hakan ba,amman nayi alkawari in sha Allah ba zan taba bari hakan ya ci gaba da faruwa ba ta kowanni hali ko yanayi I'll figure it out." Hanya ta kama ko restaurant din Madam Zuby ba ta bi ba ta wuce gida. Tana zuwa kuwa ta dauki wayarta. Da Farouk suka shiga hira ya fahimci ranta ba dadi,yana tambayarta ta fara laburta mai duk abun da ke faruwa. Farouk ya ce, "A ganina wannan ba wani abu bane da ya kamata ki daga hankalin ki,akwai wata kungiya da naga kwanakinnan ana tallata ta a media kungiyace ta karfafa gwiwaan yara mata da suka samu wani nakaso arayuwa,ana karfafa masu gwiwa ana tada su,sannan ana
koya masu sana'o'in dogoro da kai,tsarinkan su ya birgeni Sosai domin ko yanayin abubuwansu ya isa ya kawar da duk wata 'ya baragurbin tunanin da ke ranta they are so friendly,kuma suna da reshe a kowacce kasa, sannan suna zuwa ko ina su horar,me zai hana ki sa mesu ku tatattauna kawai suje can kauyen." Zahra ta numfasa , "Tabbas wannan mafita ce,amman da ji kasan za aci kudi sosai And ni ban da wannan karfin kudin, infact ma ban da hanyar samun kudin biyansu at once." Murmurshi Farouk ya yi, "ka da ki karaya mana, they are doing it for the good of people ,bana jin zaiyi tsadan da zaki kasa handling kiyi magana da su tare da sawa
aranki komai xaiyi daidai in sha Allah." Zahra ta ce, "Owk let me try ." Link din yadda zata yi magana da su ya tura mata kai tsaye kafin ya yi sauri shi ma ya shiga link ya yi magana da shugabar kungiyar kan cewa Zahra zata masu magana Kada su cajeta kudin da ake biya kawai in tayi bayani su ce mata suma zasu tallafa out of 💯 ta biya 10% ,shi zai biya kudin komai. Zahra na magana kuwa suna mata bayani tayi mamaki tare da jin dadi. Cikin sauri ta zo tana ba Farouk labari tare da jinjinawa kungiyar. Murmurshi ya yi azahiri a wayar kuma ya rubuta mata, "na ji dadin hakan congratulations,indai za kiyi abu
don Allah ina tabbatar miki da cewa ba za ki taba jin kunya ba." ★★Noor na tashi a barci ya ce, "Dad tashi ka tashi." Khaleel ya farka yana ya mutsa ido, "meya ya faru boo?" Noor ya ce, "Na yi mafarkin Mom." Khalil ya ce, "And then?" "She said tana missing dinmu,and she pray that Allah ya bani wata momyn, she want us to be happy more than they were we are now." Khaleel ya yi Murmurshi, "Eheen muma munyi kewarta sosai, Allah sa tana Aljanna, yanzu ka zo mu koma barci ko?" "Noo Dad,ni yanzu ka fada mun ta ina zan samu wata mom din? I need mom oh oh ."Noor ya fada cikin shagwaba. Khaleel ya ce,
"then you should pray, ka manta in mutum na son abu addu'a yake Allah ya ba shi?" Noor ya ce, "Yess i Remember." Karasa maganar ya yi,yana sauka akan gadon. Khaleel ya ce, "ina za ka ƙarfe 2:am na dare fa." Noor ya ce, "I will pray, alwala zan yi,inyi sallah, Allah ya bani mom mai sona,kai ma ta soka tana mana abinci." Bai jira khaleel ya bada amsa ba,ya nufi toilet ya dauro alwala. Dadduma ya shimfida ya fara sallah abunsa hankali kwance. Khaleel na jin barci amman ya gagara wani irin sanyi yake ji aransa q azahiri ya furta "Alhamdulillah." Shi ma alwalar ya dauro ya fara sallar. A kan daddumar dukansu barci ya kwashe su. Sai da
aka kira sallah kafin Khaleel ya farka ya tada Noor ma, suka yi sallah tare. Suna idarwa Qur'ani suka dauko suka yi karatu , khaleel ya kara ma Noor kafin gari ya fara wayewa suka yi wanka bayan khaleel ya hada masu kayan break. Noor ya kai Skul kawai ya dawo domin bazai je office ba, zai zauna su karasa tsarin yadda Compaynin 5stars zai Kasance. Hakan yasa yana kaisa ya dawo. Ya dau waya kenan zai fara aiki sai ga sallama. Yana juyowa yaga Theraa, murmurshi ya yi fuska fal mamaki ya ce, "You?" Karasowa ta yi garesa tana, "Eheen me, ka manta ni ba,ka manta da rayuwata, kana tunanin zan iya daina sonka ne arayuwa?" Murmurshi ya kara
yi ,yana nuna mata wajen zama, "Have a seat First." "Thank you." Ta fada kafin ta zauna. Khaleel ya ce, "ban taba tunani ko zaton zan kara ganinki ba arayuwa,tun da muka bar Skul kika koma Malaysia ko na kiraki bana samunki, kowacce hanya nabi don samunki amman ba hali And ko nace zan je ban da address ɗinki." Theraa ta gyara zama tana, "Ehen amman ai gashi har ka yi aure,har ma da 'Da Xavier ya ban labarin komai And Ina barin Skul na samu matsala na rasa dukkanin bayanaina kwanakin baya Xavier sunje aiki gun aikinmu na hadu da shi, oll dis years am just pray that watarana in ganka, na kasa kula kowa na kasa ba kowa
dama,ina rayuwa ne kawai da soyayyarka, ban damu da cewa ada kana da mata ba, ina sonka Khaleel Remember our promise." Ta karasa Maganar tana durkusawa tare da rike masa hannu. Khaleel ya ce, "Kin fi kowa sanin ni na fara sonki kafin ki so ne, taya ma zanyi tunanin guje miki bayan kin dawo a lokacin da na fi buƙatar ki? I love you Theraa,i love you with all my heart." "Really?" Ta fada. Girgiza mata kai ya yi. Tashi tayi tana share hawayen da ke fuskarta ta ce, "Thank You so much, zan kwana anan yau gobe zan koma in sha Allah , ina yarona?" Khalil ya ce, "Alright, Noor na skul sai lokaci ya yi zan je
in daukosa." "Ok let me cook's something for him." Theraa ta fada tana duba inda kitchen yake. Da hannu khaleel ya nuna mata, yana bada hankalinsa kan waya. Group din da Zahra ta masu creating ya shiga tare da jawabi. "Hi Guys, duk da cewa mun gama komai amman kafin fara asalin aiki zan kara mana refreshing dangane da abun da 5STARS EXPENSIVE COMPANY ya kusan, da farko da domin kanmu na biyu kuma domin al'umma, za mu yi aiki ba don muna tunanin abiyamu ko muna tunanin dawowar komai ba, zamu yi taimako daidai gwargwado and ka'idarmu shine duk wanda muka taimaka shi ma ya zam masa wajibi ya taimaki wani,mu tada al'umma kuma mu inganta masu rayuwa,zamuna cire
masu kananun karfi duk shekara mu inganta su su tsaya da kafafunsu har suma su tallafi wasu,haka kuma ka da ku manta da cewa dukkanmu nan we are one Family, damuwar kowa ya shafi kowa, akwai bukatar kasancewarmu tare hakan yasa Allah ya hada mu,don haka duk karshen wata uku kafin shekara za muna zama,mu duba wani irin ci gaba muka samu? Wacce irin faduwa aka yi? Duk inda Matsalar take mu nemeta sannan mu gyarata, zan ba da isasshen kudin da zamu sanya a kasuwanci ,sannanmu muyi wa kamfaninmu international register kamar yadda muke from different countries , Niger, Malaysia, Indonesia, Uk, Australia but we will work as one team kamar muna tare kuma ina da tabbacin komai zai
tafi daidai In sha Allah." Haiydar ya ce, "Yess hakan ya yi sosai nima zan bada yadda ya kamata komai ya tafi daidai kamar yadda ka dauki 70% out of 100 na zan dauki 15%." Farouk ma ya ce" Eheen nima abarmun 15% din I think ba sai an tsaya rabawa ba, Deejerh and Zahra should work for the process." Daga nan suka gama shirya komai, khaleel na ganin lokacin dauko Noor Skul ya yi ya masu sallama, zarah ma ta ce zata dauko Anitha da Anushka. Khaleel na fadawa Theraa zai je dauko Noor ya fita. Har Noor ya fito bakin get kuwa yana jiran Khaleel an dauki Anjali yanata mata gwalo da byebye. Khalil na zuwa ya ce,
"Afternoon Dad," Rike masa hannu ya yi yana, "Afternoon boo ,Oya mu je." Suna zuwa gida kamar yadda Noor ya saba da gudu ya fito a motar zai shiga gida, abakin kofa ya ci karo da Theraa ta bude masa hannu tana Murmushi. Nan take ya haɗa rai ya tsaya tak. Theraa ta ce, "Noor bara ka karaso ba? Am waiting oh oh." Khaleel ya karaso yana, "ba za ka ƙarasa ba? She's ur Aunty." Girgiza kai Noor ya yi, "Nooo I don't like her." Ya fada yana wucewa ta gefe. Nan take yanayin Theraa ya sauya ta tsaya tana kallon khaleel wanda ke mamakin meyasa Noor ya yi hakan domin ba dabi'arsa ba ce sam ya ce bai son
mutum. Daurewa yyi yana murmurshi ya karaso ya ce, "Kar ki damu da shi,kin san yaro in bai saba da mutum ba daman sai a hankali kiyi hakuri ko?" Murmurshi kawai ta yi ta ce, "Okay." Noor kuwa dakinsa kawai ya nufa ya kwanta akan gado. Bin bayansa khaleel ya yi, yana shiga ya gansa ya kwanta yana kallon sama. Zama agefe khaleel ya yi ya ce, "Noor?" Noor ya dago ya zauna yana, "Yes Dad." "Abun da kayi yanzu dabi'ce mai kyau? Ka taba ganin an fito an cewa mutum ba asonsa? Is she your mate? Kana so raina ya baci ko? Ko na taba koya ma hakan daidai ne?"Khaleel ya fada fuskarsa ba walwala. Sunkuyar kai noor ya
yi ya ce, "Aa am so Sorry Dad ,ba zan kara ba, kawai i feel like bana sonta ni ma ban san dalili ba,but i promise ba zan kara ba, Sorry,kar ranka ya baci ka ji." Khalil ya ce, "watakila don yau ka fara ganinta ne kuma baka saba da ita ba, yasa ka ji cewa ba ka sonta, Amman na fada ma ba a fadawa mutum ba ason shi,kuma Antynka ce,so u have to respect her and also love her ka ji ko?" Noor ya ce, "In sha Allah Dad." Khaleel ya yi Murmurshi, "Oyyaa muje ka bata hakuri sannan ka ce mata kana sonta ka ji." Rike masa hannu ya yi suka fita tare. Suna zuwa ya durkusa
gaban Theraa tare da daura hannu ya kama kunnensa ya ce, "Am so sorry Anty, ba zan kara ba,and i love you." Ya fada hakan amman sam fuskarsa ba walwala. Ita ko Theraa rungumesa tayi tana kissing dinsa, "Love You too my son." Tana sakesa ya faki idonta dana khaleel ya goge inda tai mai kiss din. Abincin da ta girka ta sa mai yana fara ci ya ji sam abincin bai mai ba,hakan yasa ya ce ya koshi zai je daki ya kwanta. Yana shiga ya dauko Tablet dinsa ya kira Anushka. Suna zaune da zarah Anuska ta dauka tana, "Hi Noor, Good Evening." "Evening Anushka, Evening Anitha." Noor ya fada. zarah na jin yanayin muryarsa ba yadda ta
saba ji ba,ta motsa kusa da su tana, "Hello Noor Evening how are you doing?" "Evening Mom I'm Fine." Ya fada. Zahra ta ce, "Mene ne ya faru? Fuskarka ta nuna baka jin dadi is there something wrong?" Noor ya ce, "Mom ,Dad ya yi fushi dani yau,na ba shi hakuri but i still be upset kuma... Sai kuma ya kasa karasawa. Zahra ta ce, "Alright komai ya wuce ai kasan duk wanda zai yi laifi kuma ya bada hakuri Shikenan ya wuce kuma Allah na son haka,na san yanzu Dad ya daina fushi da kai,So just Smile." Murmurshi ya yi kamar yadda ta bukata. Ta ce, "Gud boy, byebye kuyi Wasan ku ina da aiki a garden." Zarah na