5STARS CHRONICLE Book 3 VIXEEN

CHAPTER 2

by @xayyeesherthulhumaerath

miki abun da bakya zato kin san halina."

Ya saketa sannan ya kara gyara jikinsa yana sakin Murmushi ya je ya bude kofar.

"Ah kun dawo? Welcome."

Amsawa Dukansu suka yi da , "Thank You." Suma suna sake masa murmushi.

Zama dukansu suka yi suma a parlourn.

Mom Deejerh ta ce, "gaskiya na gaji yau kam over ina so in huta."

Zayd ya karasa kusa da Deejerh ya diba abincin yana bata kafin ya ce, "Why Not kuje kuyi wanka sai kuzo ku ci abincin,"

Dadynta ya ce, "Kuma fa Hakane ka kawo shawara Zayd." Ya tashi yana shafa kan Deejerh, "Hi Little Princess ba magana ne?"

Wani Murmushin dole Deejerh ta kakalo kawai Zayd ya ce, "Daughter bata jin dadi yau gashi basu tashi da wuri kan lokaci So nake ta ci abinci tayi wanka sai in motsa mata jiki ta dan ji karfi."

Momynta ta ce, "Kai ka kake kara sangartata ai daga Zuwa School a dawo ba aikin da tayi sai ace ba lafiya? Aiki ya ganka Zayd." Ita ma ta fada ta na bin Daddyn Deejerh ciki.

Yana juyawa ya ga duk sun shige Rankwashi ya kafawa Deejerh akai tsabar azaba sai da ta fara hawaye.

Ya ce, "Munafuka algunguma,kina so su gane da wani abu ko? Maza tashi muje kiyi wanka."

Hannunta rufe da fuska ta tashi ya bita har daki.

Zata fara wanka da ruwan zafi ya hanata haka dole ta wanke jikinta da ruwan sanyi yana gani.

Ta fito tasa kaya.

Sannan ya kalleta ya ce, "in muka fita baki sake fuskarki ba zaki sani yanzu kam."

Ya durkusa ta hau bayansa ya dauketa suka koma parlourn.

Tarar da Su Momynta suka yi suna hira suna cin abinci.

Daddynta ya ce, "Ah Yar Gatan Uncle harda goyo?"

Zayd ya ajeta a hankali kan kujera yana, "Tunda bata da lafiya ai dole yau inyi jinya kam ko Daughter."

Ta yi Murmushi tana girgiza kai alamar eh.

Ya na shafa mata baya a hankali ya ce, "Yawwa yanzu me kikeso? Ko da akwai abinda kikeso mu je in siyo miki? Ko ice cream?"

Deejerh ta ce, "Aa."

Galla mata harara ya yi ta gefen ido kafin ya kalli iyayen nata yana murmushi ya ce, "Za ki sha Ice Cream da Chocolate ko? Oya bara in dauko mota muje, kodayake ma hau bayan muje."

Ya durkusa ta kara hawa bayan.

Ya ce, "Byee, me kuke so a siyo muku?"

Da fara'arsu duka suka amsa da Nothing.

Mintsilinta ya yi, sai da ta dan firgita sanan ta kare sake fuskar Dole ta ce, "Byebye Mom,Byee Dad sai mun dawo."

Tana gama Fada digon jini ya sauko daga jikinta.

Dukaninsu idanunsu akai.....

Da Sauri Momynta ta ce, "Subhannallah Que Pasa? (Mene ne yake faruwa?) Me ya faru Deejerh?"

Cikin Sauri Zayd ya ,"ay dios mío, Que pasa Hija? (Wayyo Allahna,mene ne Daughter?) Me ya sameki?"

Deejerh ta ce, " Nada

Estoy Bien (ba komai ina lafiya.)

Sai a lokacin Dadynta ya yi magana, "Period dinta ne yazo mana,kun tsaya kuna mata wasu tambayoyi."

Zayd ya ce, "Oh yes hakane, alright Daughter oya Go and wear Ur pad, ki dawo sai mu tafi, shine ma ya samata zazzabi ashe."

Deejerh dai bata ce masu komai ba haka ta nufi dakinta, ta na shiga toilet din tayi kasa, ban da kuka da shashsheka babu abun da take,tasa hannu ta toshe kar aji sautin, hankalinta atashe yake domin tasan tunda ya tsiro da maganar fitan nan da kwai abun da ya shirya.

Shirun da suka ji bata fito ba yasa shi zuwa dakinta tana jin nocking dinsa da sauri ta goge hawayen fuskarta ta wanke jikinta, pad din nata ma babu hakan yasa ta ninka tsimma tasa.

Cikin gaggawa ta kara wanke fuskarta kafin ta canja kaya,tana buɗe kofar wani murmushin mugunta ya sake mata.

Ta sunkuyar da kai.

Shi ko rike mata hannu suka yi suka fita.

Tare suka yiwa Su Momynta sallama kafin suka fice.

Harda bude mata gaban mota ta shiga.

Da ga ciki Daddynta na kallonsu ta window ya ce, " gaskiya Zayd na kokari akan yarinyar nan baya gajiya,komai nata fa shine ,ba ga School fees dinta ba,komai ma da ya shafi Rayuwarta,in muna sosai da farincikin kasancewar sa suruki na, el es una buena persona, (Mutumin kirkine)"

Murmushi ta yi ta ce, "ehen Deejerh ta yi sa'an Uncle , na musamman amman wani lokacin sai tana behaving kamar Bata ko son ganinsa."

Dafa mata kafada Daddyn Deejerh ya yi kafin ya ce, "Don't Mind her,Yarinta ce, kinsan yara wani zubin sai a hankali basa gane mai kaunarsu sai sun girma, kin ga Bara naje na kwanta na huta."

Ya fada yana shigewa Bed Room,ita ma tabi bayansa tana, "nima kwanciyar zan yi."

Tana shiga cikin motar ta zauna seat, da ya daka mata tsawa bata san lokacin da ta durkusa kasa jikinta na rawa ba.

Zayd ya ce, "kazamiyar banza ko kunyar zama mun akan kujera baki ji ba ko?"

Ya cafko kunnuwanta biyu kamar zai balla kafin ya ci gaba da magana, "Ke munafuka shine baza kisa pad ba sai kin nuna masu wani jini na fita a jikinki ko? Na sani sarai da gangan kika yi bakar munafuka, sai nayi maganinki yau zaki ga yadda ake munafurci, wawiya kazamiyar banza kawai, maza tashi ki koma baya kuma bayan ma kar ki zauna mun akan kujera ki tsuguna."

Tana hawaye haka ta tashi ta kutsa jikinta bayan motar ta tsuguna.

Da ya juya ya kalleta a bayanma sai ya saki tsaki ya ja motar suna fita da ga area din gidansu ya fito ya bude kofar ya janyota kamar tinkiya ya bude bot din bayan mota ya jefata sannan ya rufe.

Ga duhun dare ga na bayan mota, ga shi iska baya fitan mata,kuma ba abun tayi kuka ba aji muryarta ya kara gana mata azaba.

Kafin ya koma cikin motar ya ja, kai tsaye Sandos Fanisterra hotel Mexico ya nufa.

Ya bude mata bayan motar ta fito ya bata tissue ta goge hawayen da ya bata mata fuska, sannan ya mika mata wasu irin kanun kaya, rigar iya kirjine Da karamin sket shara-shara duk ana ganin komai da ke jikinta.

Ya zare tsimmar datasa ya jefar gefe.

Suka shiga Room009.

Wasu turawane guda biyu zaune adakin.

Suna ganin Zayd suka tashi suna dariya.

Bayan sun gaisa ya riko hannun Deejerh yajata ciki ita ma.

Suna ganinta sai da numfashinsu ya dan tsaya na seconds.

Duka binta da kallo suka fara daga sama har kasa.

Dayan baisan lokacin da ya fara zubar da yawu ba tamkar yaga gashsshiyar kaza.

Kasa rufe baki suka yi duka.

Zayd ya ce, "Kun dai ganta ko? Daga waje ma kadai mutum ya kalleta yasan cikakkiyar mace ce wacce kowanni namiji zaiyi sha'awar kasancewa da ita, don haka Price dinta na musamman ne indai kuna son bukatar ku ta biya yadda ya kamata, ka ganta nan ella es buena en la cama (tana da dadin sha'ani sosai a gado)."

Janyeta Daniel ya yi da sauri zuwa jikinsa yana fadin, "Wannan ko baka fada ba ai za aji dadinta sosai , ni da Rafael ma zai bar mun ita yau duka gobe sai akawota da na fi jin dadi." Ya fada yana rungumeta kam da jikinsa.

'No puede suceder nunca, (aa ba zai ma taba yiwu ba) taya zaka ce in hakura ai saidai duk muyi yadda ya samu,ko kuma ya bar mana ita ta kwana,ko nawa yake so zamu biya ko ya ka ce?" Rafeal ya fada.

Zayd ya ce, "aa akwai matsala duk abun da zaku yi dai kuyi a daren nan,inna kara samun dama na dawo muku da ita amman ban da kwana."

Kallon juna suka yi,sukai magana da ido kafin Daniel ya ce, "Shikenan yanzu zaka iya tafiya in mun kammala we will let u know."

Zayd ya mika masu hannu yana, "Cash And carry,kun san dai ba zan taba gangancin barin muku ita ba kudi ba."

Dariya Rafeal ya yi yana fadin, "Ido a kudi, kai kam baza ka canja ba,ban san ina zaka kai kudi ba duk wanda ka tara bai isheka ba ." Ya karasa magana yana mika masa bandir din kudi.

Karba ya yi yana dariya ya ce, "ba za ku gane bane ai." Ya karasa maganaar ya na rufe masu kofar dakin.

Yana fita dukanninsu suka yi kan Deejerh tamkar zakuna.

Ganin tana motsin da za ta iya basu matsala Daniel ya dura mata alcohol kasancewar babbace mai saurin bugarwa tuni ta fice a hayyacinta, su kuwa su ci gaba da gashinsu yadda ransu ke so.

In wani ya yi sama sai wani ya yi kasa.

Tamkar engine haka suka maidata.

A karshe ma suka hake mata dukkaninsu su biyun.

Duk ta fita a hayyacinta da bazata iya komai na kwatar kanta ba,hawaye ke ambaliya kawai daga fuskarta.

Farinciki suke su kuwa sai washe baki suke abin nema ya samu.

Har karfe biyun dare suna kanta.

Zayd tun yana kiransu a waya har ya gaji yaje yana nocking kofar dakin.

Sai 2:30am kafin Rafeal yaje ya bude kofar.

Cikin Fushi Zayd ya ce, "amman na fada muku zamu koma gida kuna son ja mun matsala."

Rafeal ya dafa shi yana, "Haba My Guy wannan yarinyar ce fa bata ishemu ba,the real definition of beauty in and out, ba yadda za ayi ma kawai ka bar mun ita ne duka?"

Zayd ya ce, "Ka shirya bada rabin dukiyarka kenan."

Duk maganar nan da suke shi Daniel bai ma tashi akan Deejerh ba har lokacin yana ci gaba da shagalarsa ne.

Rafeal ya yi dariya, "koma yane dai gaskiya zamu tattauna."

Zayd ya je ya janye Deejerh daga jikin Daniel yana, "haba ya isa mana tafiya zamu yi,in kuna so ku kara booking da kudade masu yawa sai tazo ta kwanan muku ma."

Tsaki Daniel ya yi, "ni wallahi ban gaji ba fa, wannan ni aka bar mun ita zan iya wuni in kwana ina kanta."

Zayd ya ce, "Na u sabi." Ya tallafe kan Deejerh a jikinsa ya fitar da ita yasata a mota.

Tun tana iya surutai har ta gaji tayi shiru.

Wata kwaya yasa mata abaki cikin mintuna kadan kafin su isa gida t dawo hayyacinta.

Ya ce, "kin ga duk abun nan da ya faru? In kika kuskure na ji labari a bakin wani ko wata sai na kashe ki ko ma kika bari aka gane, ga ice cream nan da chocolates a cikin nan na siyo in kinso ki sha in kinso ki bari,amman dai su muka je,muka siyo, babu wata magana bayan nan." Ya wurga mata ledan.

Da suka koma gidan ma sai da ya tabbatar duk sunyi barci ba kowa ya turata cikin dakinta.

Tana bude gabanta ta ga duk fatar wajen ya tsatsage tsabar wahala ga wani jini ma na daban da ke fita.

Jikinta ya mata tsami ta ko ina kasa kwanciya tayi akan gadon ta gwada yin rif da ciki, amman hakan ma radadi yasa ta gagara ko rufe idanune bare ta rintsa.

Har asuba tayi ta kasa samun sukunu sai dai daga can tayi nan daga nan ta yi can, hawaye kuwa ya gagara kafewa daga idanunta wanda ya kasance a kullum cikin yi take.

★★★Deejerh kyakkyawace ajin farko, fara sol, duk da zamtowarta karamar yarinya mai karancin shekarh a yanzu, amman babu namijin da zai kalleta sau ɗaya ya kau da ido.

Tana da sura daga sama har ƙasa, kuma tana matsakaicin jiki daidai wanda baza asata sahun masu kiba,haka kuma bata sahun ramammu.

Haka kuma uwa uba,

Tana da alert eyes, a small proportional nose,Perky cheeks and a well defined jawline.

abun da ya kara bayyanar da asalin surarta cikin sauri dabi'ar da Uncle dinta ke mata wanda da karfi da yaji sai da ya zamar da ita cikakkiyar 'Ya mace tun kafin lokacin ta ya yi.

★★★Da sassafe ya shiga dakinta, cikin dagun murya yana fadin, "Morning Little Princess, ina fatan kin dai yi wanka? Kizo ki yi breakfast domin yau so nake nayi dropping dinki school da kaina."

Ya karasa maganaar yana zare mata ido.

Gabanta ne ya fara dukan tara -tara hanjin wuyanta suka fara bayyanar dole na tsoro domin tasan tunda ya ce shi zai dropping dinta School babu shakka da kwai abun da ya tsara.

Tana zaune rigingine ta kasa zama daidai ya karasa daf kunnenta ya kai mata cizo kafin ya ce, "ko ki tashi ki wanke wannan munafukar fuskar taki ki shirya ko kuma inyi boll da ke a dakin nan."

Kankame jikinta ta yi murya na rawa ta ce, "Tío, hoy no puedo ir a la escuela ( Uncle ba zan iya zuwa ba.")

Zayd ya dago ya kalleta a fusace ya falla mata mari....

"Ni kike cewa baza ki iya zuwa? Ni ? Yaushe kika fara kokarin rainani? Okay don kwana biyu ina raga miki ko?" ya fada yana taka mata ciki da kafarsa.

Deejerh ta ce, "Aa Don Allah ka yi hakuri zan je shikenan zan tashi yanzu, Don Allah Uncle Cikina, Please......

Tana kokarin janye jikinta da ya maida dandamalin takawa yadda ya so.

"Stupid girl, Ki tashi ki wanke jikinki maza ki fito ina jira."

Ya kara hankadeta da kafar kafin ya fita.

Yana fita ya fara murmushi yana fadin, "Oh My Little Princess yau na jin rigima,ta dage da kaina sai na kaita School."

Dadynta ya ce, "Eheen nah kaine kake shagwabata daman ai so ba ruwanmu da duk abun da zakuyi,jiyama don kar mu ci abubuwan da kuka siyo ai saida mukai barci kuka dawo."

Dariya suka yi duka.

Zayd ya ce, "To ba dole in shagwaba 'Yata ba, Ita kadai gareni fa, sannan kuma ita din ta musamman ce, so kome take bukata, komai tsadarsa da wahalar sa har ma nisansa indai zata yi farinciki zan yi mata kuma zan nemo mata."

Sai a lokacin Momynta ta yi magana, "Ummm wannan shakuwa taku dai in ta kara girma tazo aure inaga mijin saidai ya biyo ku gida ko?"

Zayd ya yi dariya yana, "wannan kuma ai dole ne cikin sauki ma kuwa in mijin yazo zai kawo mana matsala tuni mu bashi red card (No eres serio) You are not serious."

Ta fada tana tashi.

★★★Dakyar Deejerh ta iya tashi ta shiga toilet din, bayan ta wanke jikinta ta yi amfani da zuma tayi tsarki wanda ke taimaka mata wanjen daidaituwar gabanta da kuma hana shi wari.

Bayan ta gama ta kara diban zuman ta wanke bakinta da shi kasancewar bata da toothpaste kuma zuma na gyara baki ma sosai yana cire datti kuma ya hana bakin wari.

Hakan yasa duk rintsi jikinta baya wari duk da gwale-gwalen azabar da ake bata.

Ta shirya cikin shigar uniform dinta tana ta sauri ta gama kan lokaci ta fita kafin Momynta su tafi aiki, domin tasan muddin suka riga suka tafi zayd bazai taɓa bari ta ci abinci ba.

Tana bude kofar Zayd na zuwa shi ma zai bude.

Ba tare da tasan yana gun ba ta buga goshin sa da kofar.

Dafe kai ya yi yana kallonta sama da kasa.

Tuni jikinta ya fara rawa.

Murya na karkarwa ta ce, "Am so... so..so..rry Uncle ban san ka zo gun ba...b...ne..."

Janyo kanta ya yi kamar tinkiya ba tare da ya ce komai ba, suna fita ya bude Bot din motarsa ya hankadata.

Tafiya ya dinga yi da ita ta tsawon rabin awa kafin ya tsaya ya bude bot din, ya miƙa mata wata jaka ta goya a bayanta kafin ya ce, "Ki miƙe cikin lungun nan kai tsaye kada ki kiyi kwana har sai kinje karshe duk yadda akace miki kiyi,kiyi in kika kuskura kika bani matsala sai na daure wuyanki."

Kana ganin yanayin mutanen da ke wajen ma kadai ya isa ya bayyanar da kasancewar wajen gurbatacce.

Wasu irin kartan maza ke yawo daga su sai wani wando ba bashi da maraba da Pant ta wani bangarenma Pant ya fi shi daraja da inganci.

Matan ma haka daga wani shara-sharan pant sai wata yar shimi da kirji wacce take tamkar fanko ana ganin siffar komai.

Haka ta bi yadda ya Umarceta.

Tana shiga cikin lungun ta fara cin karo da wasu karten maza.

Wani mai kirar samudawa na ganinta ya rikota haɗe da bango ya rungume jikinta yana shafawa yana fito da harshensa waje.

Ta fara kokarin kautar da fuska da hankadesa kasancewar warin giyar da yake, tuni ya falla mata mari yana kara janta jikinsa ya haɗa bakinsa da nata yana tsotsa.

Ta kasa kara motsawa bare ta iya kwatar kanta.

Wani can tsaye ya kira sunan shi ya daga masa hannu sannan ya saketa a fusace yana harararta.

Sai ta kusan faduwa tukun ta dafe bango ta ci gaba da tafiya.

Tana zuwa daidai wata karamar kofa wasu maza biyu kosassu suka nufi inda take,daga mata hannu suka yi, suka bincika dukkanin jikinta da jakar da ke bayanta kafin suka saketa ta shiga.

Tana shiga sai da gabanta ya yi wani irin mummunan faduwa, kasancewar yadda ta ga mata da maza haihuwar uwarsu,tsirara suna baɗala ta ko ina.

Wata mace ce ta so kan Namiji ta nufota tana rike mata hannu.

Ta kalli wani dake kishingide yan mata sun dabaibaye shi kowacce na abun da ya umarce ta da tayi masa a jiki.

Ta ce, "Master wannan fa? Ince sabuwar zuwa ce? Please abar mun ita mana don daga ganin yanayinta zata yi yadda akeso, kallo daya naji ina kaunarta." Ta karasa maganar tana kallon Deejerh ta rugumeta tana matse mata kirji tare sa bakinta cikin nata.

Wanda ta kira da Master ne ya tashi ya karaso inda suke yana fincike Deejerh a jikinta.

Wani irin hadiyar yawu ya yi sai da ya numfasa,ya kura mata idanu na tsawon second Goma kafin ya ce, "Awwwn i need her, amman matsalar wannan sako ta kawo mana, duk yadda aka yi da biyu Zayd ya turota, She's So Sexy." Ya fada shi ma yana kai mata kiss.

Sannan ya jare jakar dake bayanta ya duba ya gani yana sakin wani kayataccen murmushi, "Kaya sunyi, Zayd