5STARS CHRONICLE Book 3 VIXEEN
CHAPTER 6
domin babu abun da kwakwalwarta ke kara maimaita mata illa yadda Ahlam ta yaga mata drawing dinta.
Daeej da Abiel ne suka iya bada cikakkiyar amsa kan cewa Kusan kullum Daman Ahlam na yiwa Deejerh kallon banza kuma ita Deejerh bata shiga harkar kowa bare ya kai ga ta yi fada.
Ita kuwa Ahlam ta dage kan ita babu abun da ta yiwa Deejerh hasali ma Ita ce ta mareta zata rama ne kawai su Daeej suka kama dukanta kasancewar babu kowa a class din sai su kadai.
Ganin cewa kowa da abun da yake fada daban aka ce za a yanke masu hukunci dukansu kowa a hukunta shi.
Dukan su aka sasu tuge ciyayi marasa kyau a garden din School din, suka boye Deejerh bata yi ba su hudun suka yi, suna yi suna kara shirya yadda zasu yiwa Ahlam wani dukan in an tashi.
Aikuwa ana tashi suka fara fita ko jiran Deejerh basu yi ba.
Binta suka yi,suka kara kamata suka mata wani dukan da sai da goshinta ya yi ƙulu bakinta ma ya kumbura suna dariyar mugunta kafin suka barta tana kuka.
Tare da kashedin inta kara shiga harkar Deejerh ko ta kara yi mata wani kallon banza sai sun babbalata.
★★
Deejerh ta fito zata tafi kenan maestro Ramon ya ce ta tsaya yana so zai je gidansu.
Yana fadan hakan gabanta ya yi mummunan faduwa amman ba yadda ta iya haka ta shiga motarsa ta bishi suka tafi tare.
Suna zuwa kuwa sunci sa'a Momynta da Dadynta na gida har ma da Zayd.
Da fara'a duka suka karbeshi kasancewar duk sun san shi.
Deejerh ta shige dakinta.
Shi kuma ya fara yi masu bayanin dalilin zuwansa gidan.
"Ku yi hakuri kila nazo babu sanarwa ganin mahimmancin lamarin yasa na ga ba zan iya hakuri ba, wata yar tambaya ce na san dole ku kadai ke dai amsarta, shin shekarun nan na yanzu da Deejerh ke kara girma bakwa ganin wasu canji tattare da ita kuwa?"
Karaf kafin kowa ya yi magana Zayd ya ce, "Canji kamar ya kuma? Babu wata matsala lafiyarta kalau ai."
Maestro Ramon ya ce, "Nop ba wai ina nufin bata da lafiya bane, amman dai akwai wani canji a tattare da ita da ya kamata ace kun fuskanta kamar yadda muka fahimta, kuma babu wani abu dake damunta haka? Babu wata cutarwa da take fuskanta ko danne hakki?"
Nan ma karaf Zayd ya ce, "wai me kake nufine na maganar cutarwa,damuwa, danne hakki, wai wani abun taje ta fada ma ne?"
Murmushi ya yi ya ce, "Aa atakaice ma ita batasan dalilin zuwana gidan nan ba amman dai....
"Amman dai me? Amman dai me? Dukaninmu nan fa danginta ne kuma munfi kowa sonta a duniyar nan so ba yadda za ayi mu bar wani abu yana cutar da ita, girma ne kawai ya fara kamata da canjin yanayi." Zayd ya faɗa.
Sai a lokacin Dadyn Deejerh ya yi magana, "wannan ai ba wani abun tashin hankali bane, hakan na nufin suna lura da dalibansu da kyau kenan, a yanzu dai gaskiya ba mu fahimci wani takamaiman canji daga gareta ba,amman ta yiwu rashin maida hankalinmu kanta ne da rashin samun lokaci tare Don haka In Sha Allah daga yanzu zamu maida hankali wajen lura da yanayinta duk abun da muka ga ni zamu sanar da ku amman dai ina fatan lafiya ba wani abu ta aikata ba daidai ba ko?"
Maestro Ramon ya ce, "aa gaskiya ba komai kawai dai akwai bukatar lura da yanayinta ne sosai a yanzu."
"In sha Allah za a lura kuma za a kiyaye da duk wani abu da ya shafeta." Momyn Deejerh ta fada.
Gabadaya yanayin Zayd ya sauya ransa ya baci ya shiru ya ma rasa abun cewa kawai sai bin Maestro Ramon da wani mummunan kallo yake.
Sallama suka yi suna masa godiya tare da rakashi ya fita.
Zayd ya bisa kan cewa zai rakashi gun motarsa.
Ya bude mota kenan zai shige ya rike hannunsa.
Cike da mamaki Maestro Ramon ya kallesa suna kallon juna ido cikin ido.
Ya ce.....
"Shawara zan baka, wacce in kabi zata iya zamtoma silar tsira,in kuwa ka kuskure mata tamkar kana wasa da rayuwar ka ne, wannan ne na farko kuma ina fatan ya kasance na karshe, daga yau, rana mai kama da ta yau,kuma irin yau, ka da ka kuskure ka kara tunanin zuwa wannan gidan,bare kuma bincikar wani abu da ya shafemu, mu zaune cikin zaman lafiya da kaunar juna ka rike wannan kuma kasa aranka, sabanin faruwar hakan kuwa hmmmm."
fisge hannu Maestro Ramon ya yi daga hannun Zayd.
Ya bisa da kallo sama da kasa kafin ya ce, "ka sani cewa zan iya yin komai Don tabbatar da lafiya da samun nutsuwar dalibaina, And kuma in kana ji da wani abu na taurin kaine ka ajesa a gefe domin nasan duk abun da ka yi baka kamo kafata ba."
Nuna masa yatsa ya yi,ya shige motar cikin fushi yaja ta ya bar gidan.
Tsawa Zayd ya yi yana mamakin kwarin gwiwa irinta Roman da lokaci guda ya iya dakatar da shi.
A zuciyarsa yake rayawa, "tabbas in ban nemo mafitar kawar da wannan mutumin ba tsaf zai iya bani matsala."
Ya fada yana shigewa ciki.
Ransa ya riga ya gama ɓaci zuciyarsa har zafi take hakan yasa ya tafi dakinsa kawai ya kulle kofa.
Sai Sallah magrib ya fito tunda ya fita Masallaci kuwa bai dawo gidan ba sai can karfe 11 na dare lokacin duk sunyi barci.
Kofar Deejerh ya taba ya ji a kulle.
Ya kula yana wani tsakin takaici sannan ya fita.
Bayan gidan ya zagaye ya haye dakin ta windo.
Tana jin shigarsa ta firgita domin ba barci take ba daman Designing din kaya take ta yi a jikin bangon dakin kamar yadda ta saba don ta ko ina adakin ban da fashion design babu abun da mutum zai gani.
Gabanta ya yi mummunan faduwa tana rike jikinta tare da matsawa jikin bango.
Dankalin ta yasa mu ya daure mata baki da shi.
Sai jin belt tayi a jikinta.
Take ta shiɗe azaba tasa tuni ta fice a hayyacinta bata ma san fitsarin wahala na fita daga jikinta ba.
Domin irin belt dinnan masu kauri ne.
Bude kofar dakin ya yi,yana janta har saidai ya fiddata waje ya bude wani karamin daki wanda yake aje karnukansa ya turata ciki.
Ita kuma Deejerh daman babu abun da take tsoro sama da karnuka a rayuwarta yana turata kuwa ta kara birkicewa tana shidewa.
Tubeta ya yi zigidir su kuwa karnukan suna ganin haka suka yi kanta wajen su biyar.
Kasancewar ya saba badala da su,hakan yasa suna ganinta babban namijin cikin ya yi gabanta yana tura mata gabanshi cikin nata.
Tana kokarin haɗe kafafunta sai kara jin saukar wani belt din ta yi take ta sake kafafun.
Su kuwa karnukan tamkar namiji tuzurun da ke neman mata haka suka yi kanta.
Yadda babban ya dage ya takarkare yana tura mata gabanshi ji take har tsakiyan ranta tamkar za a zare mata numfashi.
Sauran kuwa sai ja mata fatar jiki suke ta ko ina, wasu na cizo,wasu na yakushi.
Daga baya dukan su suka tattara suna tura gabansu cikin nata.
Suna sawa tana sumewa a wajen.
Zayd na tsaye ban da dariya ba abun da yake,ko da ya ga ta suma ma tsaki ya yi,sukuwa karnukan suka ci gaba da abun da ke gabansu.
Saida yaga ta dau lokaci bata farfaɗo ba ya ɗibo ruwa cikin bokita ya zuba mata.
A razane ta farka idanunta suka sauka kan gabanda da abun da ke ambaliya agun sai jini yanayin gun ma gabadaya ya sauya tamkar bakin rafi.
Girgiza kai take tana neman hanyar tsira amman ina babu dama.
Zayd ya rike mata kunne yana fadin, "ba ke har kinyi girman da zaki iya zuwa ki bawa wani Maestro a school dinku cewa azo a gida a bincika ki kina cikin matsala? Iye? ni zaki tonawa asiri? To kafin ki tona mun ni sai na tona baki sai in barki da wa innan karnukan in sun gama lashe ki su cinye ki ko kuma ma ni in kashe ki da kaina."
Ya janyeta da ga gun karnunkan suka yi gefe ya kwantar d ita kasa yana daura kafarsa akan cikinta.
Da hannu ta fara yi masa magiya kan ya yi hakuri ya dagata amman ko saurarenta baiyi.
Drugs dinsa ya kara korawa ya sha tare da jefar da glass din.
, "Zan fara da fasa miki ciki in hanjin suka fito in kwashe inje in siyar." Ya fada yana sake nauyinsa gabadaya akan cikinta.
Da ta yi wani irin numfashi Kara sumewa tayi a karo na biyu.
Take ya kara dibo wani ruwan ya watsa mata ta kara farkawa a birkice.
Ya kyalkyale da dariya.
"Kina so in kasheki? Kina so in kashe iyayenki?"
Da sauri ta girgiza kai.
Ya kara yin dariya kafin ya ce, "to ki tabbatar da kin dakatar da maestro dinku daga harkata ko kuwa kiyiwa iyayenki sanadin daina numfashi a duniya."
Kara jan kafafun ta ya yi,ya fitar da ita daga dakin.
Janta yake jikinta na kara kurkurjewa tana jin ciwo har ya turata dakinta,yana turata dakin ya ciro wani maciji a kwali katoto.
"Ai punishment dinki bai kare ba yarinya da wannan yau zaki kwana cikin dakin nan."
Ya daureta jikin gadon macijin daf d ita suna kallon juna.
Jikinta sai ɓari yake a karshe da tayi wani dogon numfashi take ta kara suma agun.
Haka ya fita ya barta daga ita sai macijin nan.
Da Allah ya taimaketa macijin bai iya yi mata komai ba sai da kura mata ido da ya yi tana sume har ta farka.
A razane ta kallesa tana motsi da jikinta cikin neman mafita kunce daurin da Zayd ya yi mata.
Ganin macijin kallonta kawai yake hakan yasa har ta gaji ta hakura ita ma ta zura masa idanu suna kallon-kallo.
8:00am Sun shirya tsaf zasu tafi office
Momyn Deejerh ke fadin, "Jirani Please bara in duba yarinyar nan banji motsinta ba kuma yaci ace yanzu ta shirya ta tafi School."
Zayd na jin hakan ya fito da sauri ya ce, "ba sai kinje ba ai, na je na tasheta yau ta makarane amman yanzu ta shiga wanka tana shiryawa ni zanyi dropping dinta School da sauri In Sha Allah.'
Murmushi ne ya bayyana a fuskar ta na, "Ok shikenan Weldone Brother, Take Care sai mun dawo."
Ta fada suna yiwa juna bye-bye da hannu.
Suna fita ya hankada kofar dakin ya shiga.
Ganin ta zaune yadda ya barta suna kallon juna da macijinne abun ya basa matukar mamaki.
Domin a yadda yaso macijin ya mata cizo ko da sau ɗaya ne a kafa yadda azaba zata dadun mata amman hakan bai samu ba.
Karasawa ya yi kawai ya kunceta yana fadin, "kije ki shirya yanzu ki fito ki tafi."
Yana daukan macijin ya harde yana kokarin kai masa cizo a hannu.
Da sauri ya hankadar da shi cikin kwalin yana , "munafuki wacce na bari ka ciza baka ciza ba sai ni ko, to kai ma zan yi maganin ka."
Haka ta ja jikinta ta shiga toilet don duk ya gama yi mata tsami ga ko ina ta motsa radadin zafin ciwo.
Haka ta durkusa ta shiga cikin ruwan dumi duk da zafin da take ji haka ta hakura ta shiga na minti biyu sannan tayi tsarki da zuma.
Jikinta ma haka ta wanke da ruwa mai dumi sosai duk da tana jin zafi amman ya rage mata radadi da tsamin da jikin ya yi.
Ta yi zuciyarta na saka mata wasu batutuwa, "Ban san mene ne amfanina a rayuwar duniyar nan ba, inma inada amfanin ba ga kaina bane , dama na mutu kawai kowa ya huta zan iya kashe kaina? Kawai in kashe kaina?....
Kanta ne ya fara juya mata tana fadin, "Aa aaa aaaa aaa."
Maganar Zayd da taji ne yasata saurin razana ta karasa wankan ta fito.
Cikin sauri tasa uniform.
Ya riga ya gama jera mata drugs din a jaka hakan yasa ta dauka ta goya a baya kawai.
Ta fita palour ta iske shi yana karyawa,kallo daya ta masa ta kau da kai domin tasan ko zata mutu bazai bari ta ci abincin nan ba.
Kuma yunwa take ji kamar hanjin cikinta zasu zube.
Kamshin abincin da ya daki hancinta sai da ta hadiye yawu.
Zata fita kenan ya kwalla mata kira.
"Kee....."
Tsayawa ta yi jiki na rawa kanta a kasa.
Ya karaso inda take kafin ya ce, "bara in tuna miki, ko ince in ƙara jaddada miki kika kuskura kika kara aikata wani abu da zai iya kara kawo wannan Mutumin nan gidan, sai nayi miki mafiyin abun jiya domin ba akanki kadai zai kare ba kan Uwar ki da Ubanki zan fara saukewa ke kuma na dawo kanki a karshe yadda zaki rasa mai kwatarki koda kuwa zan maida ki jaka ne."
Ya karasa maganar yana hankadata.
Ci gaba da tafiya ta yi.
Tana tafiya tana rike ciki domin tsabar yunwa ji take kamar ana hura mata wuta a cikin ciki.
Tana cikin tafiya kamar zata tafi kamar bazata ba,ta hango wata kuliya na caccakar bushashshen biredi.
Duk da cewa biredin a bushe yake kuma ga alamar hunhuna ya fara Amman saida ta yi hadiyan yawu ta tsaya tana kallonta tana ci.
Kamar ance wa Kuliyar ta tafi da taci ya isheta kuwa tafiya tayi ta bar wajen, tana bari da Sauri Deejerh ta karasa ta dauka ta fara ci.
Ba dadi yake mata a baki ba hasali ma wari yake amman ci take kan ta hadiye wani ta tura wani baki tsabar yunwa.
Sai da ta cinye tas tukun ta tashi, tana tashi taje bakin wani famfo ta sa hannunta ruwa ya zubo ta sha.
Hamdala tayi domin ko ba komai cikin karfinta 20% out of 100% ya dawo.
Da haka ta ci gaba da tafiya har ta isa School din.
Kai tsaye office Din Maestro Ramon ta nufa tana kuka ta ce, "Sir Don Allah kar ka kara zuwa gidanmu wallahi Allah ni lafiyata kalau kuma babu abun da ke damuna ka ji."
Murmushi ya yi kawai ya dafa kafadunta ya zaunar da ita tare da mika mata tissue ya ce, "to goge hawayen."
Da ta goge ya ce, "gidan kunw bakya so inje? Kar in kara zuwa?"
Deejerh ta girgiza masa kai.
Wani murmushin ya kara yi kafin ya ce, "shikenan ba zan kara ba, amman ki daina kuka kinji don in kika ci gaba da kuka to ba fashi zan kara zuwa."
Kara share hawayen tayi tana, "aa na daina Allah."
Maestro Ramon ya ce, "yawwa to Good gurl,kina addu'ar da na ce miki kina yawan yi?"
Deejerh ta ce, "eh."
"Karkiyi wasa da yi ki ci gaba da yi kinji ko,kuma kar kina wasa da sallahma, babu abun da yafi karfin Ubangiji domin kuwa duk tsanani yana tare da sauki kisa hakan aranki." Ya fada
Deejerh ta ce , "Tom na gode."
Ta tashi ta fita da sauri.
Girgiza kai kawai ya yi domin ba karamin tausayi ta bashi ba,aranshi yana jin cewa tana da matsala sosai.
★★★
Break time.
Suna class din da suka saba labewa suna shaye-shayensu.
Kokarin sha suke duka a lokacin shigowar da akayi yasa suka dakata suna kallon wake kokarin shigo musu.
Ganin Roman yasa suka fara kokarin boye abubuwan da ke hannunsu.
Da murmushi ya karasa garesu yana , .......
Karban kwalbar hannun Deejerh da take kokarin boyewa ya yi, ya karba na su Daeej ma kafin ya ce, "Yau kam hira za ayi dani ko kuma in za asha mu sha tare."
Atare suka zare idanunsu suna kallon shi.
Ya yi murmushi kafin ya ce, "Kowa ya zauna muyi magana."
Maira ta ce, "Yawwa Maestro Ramon daman ina so in tambaye ka kan maganar mu ta jiya."
Roman ya yi gyaran murya kafin ya ce, "eheen duk ku saurara."
Ya kalli Deejerh kafin ya ci gaba da magana, "na je gidansu Deejerh amman ban samu asalin abun da nake da bukata ba,duk da cewa zuwan nawa hakan ma bai tafi a banza ba,domin na fahimci cewa lallai akwai wani Ɓoyayyen lamari da ke faruwa wanda ba zan tursasawa Deejerh bayyanawa ba amman zamu taimaka mata iya ka karfinmu wajen ganin ta kubuta daga cikin mummunan halin da take ciki, zan magana wa dukanku ne a yanzu Matsayin malamin ku kuma Yayanku, ka da ku taɓa fidda tsammanin fita daga cikin kowanni kalubale na rayuwa domin kuwa nasara bata inganci in har ba asha wahala ba, wannan wahalar ita ce nasararku, murmushiin ku da karfin a watarana, sannan kuma nima ina da sani sosai kan OCD da kuke bincike akai wanda akwai Friend dina Ajeef da ya kafa wata kungiya da ke gayyatan masu dauke da cutar, da drugs addicted kamar ku dai, dama irin yara marasa galihu atakaice dai duk wasu masu yan matsalolin rayuwa da suke buƙatar ja ajiki da kuma fadakarwa, Don haka kuma ina gayyatar ku , ku kasance ciki duk Saturday And Sunday From 3pm to 5 wacce muka mata lakabi da HOPEFUL ENDEAVORS."
Abiel ya ce, "Yes Sir shiyasa nafi jin dadin class dinka fiye da kowa domin ina da tabbacin cewa kai din na musamman ne."
Maestro ya yi murmushi, "Yanzu dai kun amsa gayyata ta kuma zaku kasance cikin Hopeful Endeavors?"
Dukan su suka kalli juna suna girgiza kai tare da yin murmushi.
Hannunsa yasa ya ce, "Oyaa."
Dukansu suka daura akan na san sannan suka daga tare suna dariya.
Daeej ya ce, "Sir Amman ina da tambaya."
Maestro Ramon ya ce, "All Ears."
"Na ga kai kanada kudi sosai kuma kana da Company naka wanda ke kara baka kudi amman kuma ka dawo school din kake teaching wanda salarynka anan kila shine na mai gadinka me yasa to?"
Gyara zama ya yi ya ja dogon numfashi kafin ya ce, "Saboda ina son kasancewa cikin Al'umma musamman wa inda ke da karancin masu tallafa masu, na sha wuya sosai kafin rayuwata