5STARS CHRONICLE Book 3 VIXEEN
CHAPTER 11
kije kisa kaya yanzu kizo zamu fita."
Sai a lokacin ta bude ido domin ita ta gama sadaukarwa saukan duka kawai take jira.
Tayi wani dogon numfashin hamdala ta na tashi taje tasa kayan aranta tana adduar Allah gun Nawar zasu ba gun wasu ba.
Ko bari ta shiga motar da kanta bai ba,ya hankadata da kanshi don haushi ya rasa inda zai huce takaicinsa.
Nawar kuwa yana tsaye bakin get yana jiransu.
Suna zuwa cikin zumudi ya karasa da kanshi ya budewa Deejerh kofa ta fito yana mika mata hannu.
Itama ta mika masa yana dariya tare da cewa, "Wato ke ko kewata bakiyi ba ko? Inata jira kizo ki bani labari me dadi kika ki zuwa, Uncle dinki ya ce ke kikace masa baza ki zo ba hakanne ko?"
Kallon Zayd tayi yana zare mata idanu alamun rashin gaskiya.
Nawar ya kara fadin, "ki fadamun me yasa bakya son zuwa guna bayan munyi alƙawari zaki na zuwa kuma mu abokaine?"
Deejerh ta ce, "aa ni.....
Zayd ya kara gwalalo idanu zufa na yanko masa....
"Ke mene ne? Bakya sona ko?."
Nawar ya fada.
"Umm umm ni aa ban ce ba,ni...ni...ina son zuwa."
Ya rike mata hannu yana, "To me yasa baki ce ya kawo ki ba?"
Ta kalli Zayd yana kara gwalale idanuwa ta sunkuyar da kai ta ce, "shine."
"Shi ne me? Shine yaƙi kawo ki?"
Ta girgiza kai alamar eh.
Take jikin Zayd ya dauki karwa musamman kallon da Nawar ya fara yi masa.
Murya na haɗewa ya fara sosa ƙeya yana, "Oga Karya take,Yarinyar nan karya take ni ban hanata zuwa ba."
Kafin ya rufe baki ya ji saukar mari zazzafa a kumatu.
Wani takaici ya tokareshi a zuciya cikin fushi ya kalli Deejerh, suna haɗa tsintarta tayi kawai tana sheka dariya,wacce batasan dalili ba, ita dai kawai tasan a yanzu in ta ga Zayd na cikin wani hali ranshi ya ɓaci hakan ba karamin faranta mata yake ba,ta kan manta da duk wata damuwarta na lokacin.
Da Hannunsa ya rike daidai inda Nawar ya kafa masa mari, idanunsa har lokacin na kan Deejerh ya gagara kawarwa musamman takaicin da yake kara kunsa ganin yadda take yi masa dariya, aransa yake fadin, "lallai yar nan ta samu sake har ni za awa abu tana dariya."
Cikin fushi ya daga hannu zai mareta itama.
Ta gudu ta shige jikin Nawar,shi ko ya rungumeta yana kara sake masa Tsawa.
"Don ta yi dariya shine zaka daketa? Akan me? Bata da damar dariya,in ka kuskura ka kara gigin dukan yarinyar nan wallahi sai na guntule maka hannu."
Ya kalli Deejerh kafin ya ci gaba da fadin, "Dadi kike ji in ranshi ya ɓaci ko?"
Deejerh ta girgiza kai alamun e.
Nawar ya ce, "aiko yau sai kin ji dadi iya jin dadi kiyi farinciki abun ki."
Ya kalli Zayd ya ce, "daman da farko kamun karya kan cewa ita ce bata son zuwa ta gudu,yanzu kuma a gabana ka daga hannu zata kamaka, to maza yanzu kuwa zaka girbe abun da ka shuka, hawan bango zaka yi."
Cike da mamaki Zayd ya kallesa yana, "Haba dai Oga hawan bango kuma? Ni sannan ma agaban wannan yarinyar Wannan ai bai dace ba, Haba Don Allah."
Nawar ya ce, "Au baza ka yi ba kenan? Okay to bara inje in kara wa inda zasu saka yi dole."
Ya tashi zai fita.
Da sauri Zayd ya tare shi yana rike masa kafa,
"Aa Oga Dawo zan yi wallahi , Don Allah karka kirasu wa innan kartan naka basu da imani yanzu zasu iya hallaka ni."
Nawar ya ce, "Eheen to ina gani maza fara."
Ya kalli Deejerh ya cije baki,kafin yaje ya yi hawan bangon.
Kansa na kasa.
Kafa na sama.
"Oga Don Allah ka yi hakuri haka Don Allah na rantse ji nake kamar za a zare mun rai, wayyo Allahna, Don Allah ka ce in daina haka,ka ce in sauke kafafuna, zan mutu wayyo Allahna."
Zayd ya fada jikinsa na karkarwa a bango.
Deejerh abun nema ya samu,mai zata yi ban da dariya.
Nawar ya ce , "ai har sai Deejerh ta yi dariya iya son ranta ta ce abarka tukun."
Tsabar azaba fitsari ya fara sake wa,can anjiima sai ga tushe mai wani shegen ƙara.
"Oga Oga Oga na ce ma Don Allah,Oga Kataimakeni, oga kashi, wallahi kashi nakeji zai fito kashin zai fito, gashi nan fa zai fito, na shiga uku zai fito,cikina, kashina,kashiiiiiii."
Tamkar ruwan dariya haka Deejerh ta ci gaba da sakewa har tana durkusawa ƙasa.
"Ka yi kashin agun." Nawar ya fada.
"Allah da gaske,gaske nake Oga, ka barni inje inyi to sai in dawo Don Allah ka ji wayyo cikina zai fashe,kashiiiiiii."
Nawar ya kalli Deejerh yana dariya, "kin yarda abar shi?"
Deejerh ta ce, "umm umm ." Tana dariya.
" Don Allah ki ce ya barni kice ya barni na miki alƙawari bazan miki komai ba yau,na miki alƙawari Kice ya barni,wayyo shikenan zai fito,zai fito,kash... kash.... kashiiiiiiiiinaaaaaa."
Yana kara sake wasu rundunar tusar.
Aiko can sai ga kashin ma ya fara sauka rutututuuuu buyuuuutyuuu tyuuu rut.
Dariya harda hawaye Deejerh na rike ciki, shiko Nawar ban da binta da kallo babu abun da yake haka kawai Aransa yake jin farincikin cewa tana cikin farinciki.
Yana sakin kashin wahala yana nishi, sai da warin ya daki hancin Deejerh cike da kyankyami ta toshe hancin da hannu.
Nawar ya ce, "Warin kashin garden nan ko?"
Ta girgiza kai.
Ya kara fadin, "yanzu abarshi yaje ya wanke sai ya dawo ko?"
Hannu na baki ta kara girgiza kai .
Nawar ya ce, "tashi kaje ka wanke wannan kazantar take mai azababben wari."
A dari Zayd ya fice adakin.
Fitar ma kadai abun nishadine Deejerh ta bisa da kallo tana wata dariyar muguntar.
Yana fita Nawar ya tashi ya kara gudun ac sannan ya kunna masu airfreshner na wuta, ya koma ya zauna suna kallon juna da Deejerh ya ce, "zuciyarki ta yi sanyi? Kinji dadi?"
Deejerh ta ce, "eh."
Nawar ya ce, "na ji dadi sosai ina son ganin ki cikin farinciki, Murmushii da walwalar fuskarki na sani nima cikin farinciki mara misaltuwa."
Da sauri cike da rashin gasgata furucin sa Deejerh ta ce, "Da gaske?"
Ya girgiza kai, Eheen da gaske mana."
Ta ce, "to amman me yasa? Ni ba wanda ya taba cewa yana son farincikina kuma babu wanda ya damu da ganin farinciki a fuskata."
Nawar ya taɓa mata hanci yana, "kina da surutu ko? Yanzu ba gani ba,ni ina son farincikinki haka kawai ban san dalilin ba,kila ko dan ke kyakkyawace kuma in kina dariya kyanki na kara fitowa."
Ganin ta yi shiru yanayinta na shirin canjawa ya ce, "Yawwa ki ci gaba da bani labarin Sallah yau ma ko babu ne?"
Deejerh ta ce, "akwai fa kullum akeyi sau biyar na yi ta yamma yanzu sai dare ya yi za a kara."
Nawar ya ce, "to shikenan dai yanzu tunda anyi sallah ba labarinta,to ki bani labari me dadi nima inyi dariya."
Deejerh ta bude baki, "ni ni ban iya bada labari ba fa Ni ban iya ba."
Nawar ya ce , "to yanzu ni bari in baki labari."
Deejerh ta gyara zama tana kallonsa.
Shima ya gyara zama, yana zaro harshe da gwalale ido.
Deejerh na kallonsa ta tintsire da dariya, ka ganka kuwa? irin dodanninan ne fa." Ta fada tana kara kyalkyalewa da dariya.
Cikin wata murya ya ce, "eh mana,ni dodo ne,cinyeki nazo yi,in cinye ki?"
Ta girgiza kai tana tashi ta gudu tana dariya.
Shi ma ya bi bayan ta,haka suka dunga guje-guje yana tsokanarta tana gudu tana dariya.
Sai da ta gaji cikin muryar dariya tana nishi ta ce, "na gaji wayyo,na gaji Dodo mai kama da Agwagwa na gaji wayyo."
Dawo da fuskarshi daidai ya yi yana dariya ya riketa ya zaunar da ita, "Huta to amman dodo mai kama da Agwagwa sai ya cinye ki fa."
Suka zauna tare suna ta nishi.
Suna haɗa ido dukkanin su suka sheƙe da dariya.
Suka dan yi shiru na minti guda sannan Deejerh ta tashi ta kalle shi ta ce, "yau bazaka yi bane?"
Nawar ya ce, "What?"
"Abunda aka kawoni ka yi,na ga baka yi ba." Deejerh ta fada.
Ya kura mata ido kafin ya ce, "kina so ne inyi?"
Ta yi shiru tana sunkuyar da kai.
Nawar ya ce, "ki fadamun in ba haka ba munyi fada, kina so inyi?."
Ta girgiza kai hade da fadin, Aa."
Ya yi murmushi kafin ya ce, "To shiyasa ba zan miki ba,kuma na daina miki ma gabadaya ke Kawata ce hira da wasa kawai zamuna yi kina bani labarin Sallah ko?"
Da fara'arta ta ce, "eh kuma na ji dadi da kace baza ka mun ba."
Ya ce, "Oya to give me five."
Ta mika masa suka tafa.
Sannan ta kalli agogon hannunta ta ce, "an kusa kiran sallah ."
Nawar ya ce , "Okay akwai gunda ya kamata nima inje bara in kira Zayd ku tafi sai kiyi sallarki a gida ko? Gobe zaki dawo ai?"
Ta girgiza kai amman har aranta batason tafiya yanzu bata so yace zai fita ba.
Sawa ya yi aka turo Zayd ya ce, "oya ka dauketa ka maida ta gida kuma ko kallon banza ka yi Kuskuren yi mata zata fadamun zaka ga mai zai faru." Ya juya kalli Deejerh yana , "Bye-bye Friend,take care."
Ita ma bye-bye din ta masa suka fita ita da Zayd.
Suna shiga mota ya ce, "zaki ci ubanki ne ai yau sai na kaiki gun Mr Jaun ya kwakuleki tas.
Take zuciyarta tayi wani irin ras domin tasan ba karamar azaba take sha a wajen Juan ba, don kwatakwata ma ya daina kasancewa da ita ta gaba,sai ta baya kuma bayanma cike da mugunta yake mata.
Ji take kamar ta fice cikin motar aguje amman ba yadda Zatayi hakan yasa ta zauna dole amman yanayin jikinta gabadaya ya sauya ta shiga tashin hankali.
Ba tantama kuwa gidan Mr Juan din ya shigar da ita, suna zuwa ya fincikota daga cikin motar ya tura ta cikin gidan.
Shi kuwa yana ganin ta tamkar me jira haka ya tashi ya na saurin karbarta daga hannun Zayd tun a wajen ya fara leshe mata jiki ,yana matse mata kirji.
Ganin tana kankame jikinta yasa shi kara fisgarta ya cewa Zayd, "kamar kasan kuwa akwai aiki na musamman da nake neman wacce zanyi da ita yau." Kafin Zayd ya bashi amsa ya shige da ita ciki.
Suna shiga bai tsaya ba ya fara rabata da kayanta cikin karfi.
Gurnani ya fara yana yin wasu irin sambatu da shi kadai yasan me yake nufi ya hankadata kan gadon sannan shima ya haye bayanta.
Yana kokarin farawa kenan Deejerh ta samu dama ta saceshi ta nushe shi a mara.
Wacce irin kara ya sake yana matsawa daga kanta....
Yana matsawa ta tashi ta maida kayanta da sauri ta na neman hanyar fita jikinta ban da rawa babu abun da yake musamman yadda taga ya rike mara da hannu yana ta wuntsil-wuntsil ga dukkan alamu ya bugu sosai.
Cikin galabaitacciyar murya ya ce, "ke wacce irin annamimiyar yarinya ce? Ki...ki..kii.kasheni kike son yi?"
Ya fada yana ƙoƙarin binta.
Janye jikinta tayi ta hade gu ɗaya jikin bango cikin karkarwa ta ce, "ka yi hakuri,ban yi niyar cutar da kai ba, ban san hakan zai iya yi ma illa ba, ka yi hakuri ka mun rai."
Ta karasa maganar tana haɗe hannayenta biyu alamar ya yi hakuri, alamar tsoro da firgici duk ya gama bayyana a fuskarta.
Yatsa ya fara nuna mata yana, "in har kika yi sanadin rasa abun da na shirya a daren yau, sai na kasheki,sai na yayyanka namanki na cinye, sai na tarwatsa ki."
Nan Deejerh ta kara birkicewa ga shi kofar dakin bata taba budewa in ba shi ya bude ba.
Faduwa ya yi,ya kwanta kan gadon yana numfarfashi,can kuma ya yi shiru na tsawon minti biyar.
Ita dai Deejerh na tsaye jikin bango.
Can ya farka kamar an zabureshi,ya cire wandonsa sannan yaje jikin bango yana goga gabansa.
Kusan minti guda yana hakan tare sambatu idanunsa rufe.
Yana bude idanun ya saki wani numfashin wahala kafin ya kalli Deejerh ya ce, "Da ace yau kinmun illar bazan iya aikata komai ba da saidai wata ba ke ba, kuma yanzun ma baki tsira ba sai na yi abun da nayi niya ba tantama."
Wardrobe ya bude ya ciro wata zarmagegiyar bindiga wacce kallon ta kadai kan iya tarwatsewa mutum tunani.
DEEJERH na kallo saidai tayi wata irin hadiya mai kama da daukewar numfashi.
Kara dagawa ya yi,yana nuna mata ya ce, "kinga ko ki barni inyi abunda nakeso cikin lumana ko kuma in tarwatsa tas."
Jiki na rawa ta girgiza kai.
Ya fara wata irin dariyar mugunta ya ce, "Alright ashe kin san dadin rayuwa,to ki zame kayan nan yanzu kuma ki kwanta har inzo inyi abun da nakeso in kuwa kika kuskura ko motsi mai kwari kikai sai dai kiji saukar bindiga a kwakwalwar ki."
Haka ta hau kan gadon a tsorace ta cire kayan jikinta ta kwanta kamar yadda ya umarta.
Haka ya hau kanta ya gabatar da kudirinsa tana jin radadi tana jin zafi amman bata da mafitar kwatan kanta hakan yasa ta lum din dole ba tare da motsawa ba.
Har saida ya gama biyawa kansa bukata kafin ya tashi yana dariyar da shi kadai ya san munufarta a zahiri ya furta, "an gama da wannan kuma."
Ita kuwa Deejerh ta gagara motsawa har ya gama tana kwance kamar gunki.
Sai da ya shiga wanka can ta ja jikinta ta sa hannu a kunnenta ta cire dukka Yan kunnayen,irin dogayen nan ne masu tsini.
Jikin katifar gadon ta sanya su duka suka shige ciki yadda mutum ba zai iya lura da su ba.
Ta gama sawa kenan sai ga Juan ya fito yana goge jikinsa da towel.
Ya kalleta ya ce, "ke kazamiyar yarinya,kije kiyi wankan in zaki iya."
Zazzabi ya rufeta sai karkarwa take,Cikin sanyayyar murya ta ce, "Yallabai Don Allah gida,ban da lafiya zazzabi nake.... Kafin ta karasa bakinta ya fara bari.
Juan ya taɓe baki kafin ya ce, "Okay." Ya ciro wayarsa ya kira Zayd sannan ya bude masa kofar.
Da kyar ta ja kaya ta maida jikinta, idanunta na rufewa haka ta tashi tana kokarin faduwa ta bi Zayd da ganin ta cikin yanayin ma kadai nishadi ya bashi.
Sai wala gigi take zata fadi kenan tayi saurin dafe bango tana ajiyar zuciya.
Zayd ya yi tsaki, "Kizo mu tafi in ba haka ba ni tafiya ta zan ba tsayawa jiran wannan shirmen naki zanyi ba ni."
Rarrafawa ta yi,ta karasa ta shiga cikin motar tana ji kamar ranta zai fita.
★★suna fita Juan ko kaya bai sa ba ya yi wata sufa ya dane kan gadon yana mai jin dadin ya aikata abin da yake da muradi.
Dariya ce ta koma ihu take fuskarsa ta sauya yadda yaje wasu sukan allurai kamar daga sama.
Tsabar ihu sai da kararsa ta karade gidan gabadaya.
Aguje ma'aikata da masu gida suka nufi dakinsa.
Cikin firgici ya tashi yana zare towel din jikinsa, ji ya yi abubuwa a jikinsa amman ya gagara sanin daga inda suke.
Sai tsalle yake,yaje can ya dawo,ya tsuguna ya tashi, duk sunzo sun taru suna nocking kofar, gashi ya gagara budewa duk ya fice daga hayyacinsa
Yana sa hannu a baya yaji kamar abu ya kara shige masa ciki.
Tsalle da ihu a tare ya fara karamar hauka.
Ganin abun bana kare bane kukan aure da salati hakan yasa suka samo abu suka buga kofar ta bude kawai.
Suna shiga suka rirrikesa yana fadin, "ku duba mun duwawuna abubuwa ne a ciki,allurai,allurai aka turo mun,zasu kasheni."
Kwantar da shi suka yi ta karfi suka dauko wata allura ganin alamun waje biyu sunyi tuda da ja yasa suka zura gun.
Aikuwa karfen yan kunnayen Deejerh kam suka cafko.
Yana kara sakin kara suk danne sa ,sai zufar azaba yake,suna cirewa ya yi wani numfashin fitar azaba.
Tashi ya yi yana kokarin zama,aiko yana daba duwawu ya ji wani irin radadi a dari ya tashi.
Karshe sai rif da ciki ya yi ya kwanta take barcin azaba ya yi awun gaba da shi.
★★★
Suna shiga gidan Zayd ya fice a motar ya barta.
Dakyar ta samu ta bude kofar da rarrafe ta shiga cikin dakinta.
Gagara hawa gadon tayi ta zauna kasan kawai tasa hannunta ta janyo bargon ta lulluɓe jikinta.
Wani irin sanyine yake kara ratsata har cikin ƙashinta, fatarta kuwa har tururin zafi take fiddawa.
Ga barci ya ƙi daukanta. ban da ɓari babu abun da jikinta keyi.
Adduo'in da duk suka zo bakinta kawai take furtawa har saida aka yi kiran sallar asuba kafin barci ya dauketa.
Tunda barci ya dauketa har karfe Goma bata farka ba.
Zayd ya fita ya koma gidan, kamar da wasa yana leƙa dakin Kuwa Sai ya ganta kwance a kasa tana sharban barci.
Cizon yatsa ya yi azahiri yana fadin , "Ah Lallai lamarin yarinyar nan kara girmama yake a kullum wato makarantar ma sai ta ga damar zuwa har tana jin cewa tana da yancin kwanciya ta yi barci."
Yana karasa maganar ya daura kafar sa kan fuskarta yana dannawa.
Ji tayi numfashi na kokarin dauke mata hakan yasa ta bude ido tare da tashi a zabure.
Ya daka mata tsawa ta kara gigicewa tana rikeshi.
Riketa ya yi yana jijjigata ganin bata hayyacinta duk da hakan ya sake mata mari.
Take ta tsaya cak.
Sannan ya ce, "wato ke kin gama zama Mai taurin kai ko? Sai abun da kikeso zakiyi? Makarantar ma kin bar zuwa?"
Sai a lokacin tunaninta ya fara dawowa ta kalli agogon hannunta karfe goma harda mintuna.
Ba tare da ta ce masa komai ba tayi saurin shigewa Toilet ta yi alwala ta fito ta fara sallah.
Yana tsaye yana kallonta.
Har sai da ta idar kafin ya ce , "ki shirya maza yanzu ki fita,ban damu da inda zaki je ba,in kinso kije makarantar da kuma ki tafi wani yawon