Khaulat
by @zainabbadam
" tun yaushe nake fada Miki ki Dena sa mgnar kulu a ranki ki kyaleta da halinta idan tanayi kiringa toshe ears dinki barki zakiyi ko me kikeso nace shikenan Abba na tashi zan futa ya tare ni dacewa ummi na nace na am Abba ina zaki baki ce min komaiba na koma na zauna gefan kujerar da yake Kai kaina akasa nece Abba ko abaya abinda kake so shi nakeso duk wani Abu idan kace in barshi komai San da nake masa ina hakura dashi nd Nima idan inason Abu Kaine supporter Dina kayi min komei Abba tun bansan kainaba ta dalilinka ne nafara Jin inzama me ilimi kamar ka abbana to sai yanzu Kuma zanche a ah wlh abba ko bansan Abdul ba Abba aikei kasanshi idan da Kara ma zan iya kiransa Da da uwa, Abba na amince da Kai na yarda da Kai zabin kane wanna. nai shiru Ina me kokarin toshe kukana saukowa yay daga Kan kujerar ya kama hannayena Yana duban kwayar idanuna yace Allah ya Miki albarka ummina da haukurinki da biyayyar ki agareni ya dafa kaina Yana mun addua ya cigaba da cewa ummin na wlh karatu kamar kinyishi ne mudun Ina Raye ni da kaina zan biya Miki duk mkrntar da kikeso a fadin kano nan indei Bata fi karfinaba , haka na fito jiki duk asabule a iyan kwannaki duk na chanza na rame na rasa me yakesmin dadi.nasan komi Kuma nasan ko ba Dade ko ba jima I will get marriage but I Dan na tuna cewa Ina da Miji ayanzu Haka nakanyi kuka harsena gaji bana iya hango abdul a matsayin Wanda zanyi rayuwa ta aure dashi hasalima idan na tuna kuka neke naji tsanar Abdul na sake spreading a zuciya ta ahka seda na dauki sati biyu chup ban Kara Jin anyi zanchan Abdul bah mama.ta fahimci halin.da nake ciki Tai ta mun nasiha tana cewa Bawa baya kaucewa kaddara Allah ta hakan ne ake iya gane cikar imanin mutun aure sama yake da karatu, ahaka har sati na uku ya zagayo abdul yazo gdn mu a plourn Abba ya sauka Abba yace na fito abdul.yazo wani irin bakin ciki neh yaketa infestation a Raina mama tace na yi wanka na sauya Kaya nayi kwalliya banko bi ta kantaba nidae nayi wanka Amma Babu abinda na shafa na nufi wajensa Abdul bashi da makusa Amma na rasa me yasa banaji sansa sema tsantsar tsana tun ranar daya furta Yana Sona na zauna a kujera na gajdashi fuskata look exactly like storm Yana murmushi ya amsa sanna ya Soma min mgn khaulat nasan ayanzu zuciyarki bazata fahimci abida nakesan fada miki bah Amma Ina me tabbatar Miki aurena dake wani rubutaccen Al amarine Kuma me cike da abin makaki thrutly khaulat I'm in love with u I since I have credence with lamrat for the absence of u Amma Nike nakeso every second kina moving through my life can u accept me as ur husband plsssss?" Ya fada Yana me kafeni da wasu eyes Wanda ban taba ganiba jiki na ya mutu by d way yake intonation dinsa gshi ya bada little space across us na kasa mgn na kauda kaina ganin yanda yake kallona kallon da bantaba karba daga wani namiji ba sbd bana yarda ma na tsaya da wani balle har mu zauna bamber to bamber like now idan ka cire bro's Dina Wanda ko tfy sukai suka dawo Ina hugging dinsu nayi farinciki har abbanaah kafin yace min na girma yanzu I can hear his breath dayake fita ahankali na kasa jura hakan na mike da zummar barin palourn yay saurin rike hannu na na juyo Ina dubansa idanuna sun fara hawaye tsam ya Mike ya karaso gabana kamar ye maidani jikinsa kafin ya Soma mgn " khaulat Dan Allah ki Soni arayuwa wlh San danake Miki bantaba yima wata irin sa ba Ina ganinki naji aurenki nakeso nayi tun farko Kuma na Miki alkawarin I will share all my time with u with happinesses, na fuzge hannuna anashi Ina me Dan ja baya na soma mgn eyes close anyhow babu chewing " ok dama dalilin dayasa ka fasa auren lamra kenan Domin ka aureni dama yaudara ce kakeya iyar uwata wacce a halin yanzu Babu gurbin data bani face na enemy harda attaching wayarta da taka buncike kenan wanda rashin sanin wanda akewa yasa ya zamu haramun to ka sani Abdul bana Sanka Amma na yarda na karbeka Kuma ka sani aurena da Kai bashi zesa na Soma ba Babu gurbinka a zuciyata Kuma bazaka samu bah "daga haka na fuce daga dakin batare Dana tsaya naji abinda ze fada bah ranar Babu bacci se tunani Domin asatinne Abba yace za akaini gdn mijina na yi kuka a bayan idan iyan uwana Amma Banda mama Domin Kona boye Mata to seta gano ni Haka taita bani hkr da banbaki har zuwa ranar da itace zan bar gaban iyayena naje chan nayi rayuwa da wani daban Wanda har yanzu ban bashi mastayi ko gurbi a ziciyataba i have scarifice my whole life na xama da Abdul badan komai ba sedan abbana nakuma sa araina zam Masa biyayya iya iya wata umma na Bata cewa komei tade mun fatan alkhairi ranar da aka kaini hudil dayake achna yake da gdn sa haduwar sa tafi ayi extimating iyan uwansa na hudil sun zo iri da kala suna min barka da isowa haka mahaifiyarsa kamar ta lashe ni Domin su suna San abun dama tun farko inaji Ina gani mama ta suka rakoni da siblings din Abba suka tafi suka barni se danginsa Abdul da suka zauna suma suka tafi ya rage dagani se halina Dan bani da tarin freinds Koda ma akwei bana Jin za su rakoni inda bana farinciki da zuwasa nayi kuka kamar zan zare Raina Ina me tsannain takaicin rayuwata na Dade ni daya a gidan up to eleven fifteen abdul ya shigo a motarsa na ga hakan ne ta window kafin na dawo na zauna a mahalina fargabar ganinsa ta cika mun zuciya har ya shigo dakin ban daga Kai na kalle saba sabida kaina na rufe cikin mayafin lufaya da ke nade a jiki na ina jinsa ya zauna close to me kafin ya fara min mgn"amaryar Abdul barkanki da shigowa gdn mijinki lfy Ina fatan kamar yanda Kika shigo lfy haka Zaki ta zama lfy sanna ki futa cikin aminci a ranar da merabawa zata Raba mu sede bana fatan hakan garama ace nine farko Domin bazan jure ganin hakan ba, words dinsa sukai distracting Dina harseda na dago dukda kaina na rufe gaba na ya cigaba da bugawa da sauri da sauri yay murmushi Wanda Ina iya ganin akan fuskarsa Abdul Yana da kyau Wanda baxe ce Yana San mace ta kisa ba Amma wani abun mamaki ni Kuma hakan ya kasa tasiri a Raina ya Sa hannu ya bude mayafina fuskata wacce Tai gaja gaja da hawaye ta bayyana ya tsuke murmushin sa in few time Yana cewa " khaulat kuka kike "? na kauda kaina batare da nayi mgn ba Dan idan nace zanyi to wani kukanne ze futo y Kama hannuna duka biyun warming temp dinsa na diverging through my body " Dan Allah kidena kuka khaulat wlh zuciyata bata min dadi plss badan niba " batare Dana kallesaba na cigaba da zubar hawaye yasa hannu sa me dumi Yana goge min kafin yace " yanzu tsaya wat do u want me do for u Wanda xe sa hawayenanna su tsaya "? Nan ma naki dubansa na cigaba da hawayena Raina kamar ze bayyana waje Dan daya San yanda words dinsa suke boring dinna I think he will never say anything again ya Mike tsam Yana me cewa in bisa palour bayan futarsa na binbayansa zuciya ta duk wani kala all d sovenir da ake providing ga bride ya siyo yayi yayi naci naki sede ya kyalenei da kaina na dauki ruwa nasha da na gani Dan I'm feeling thirsty yace inje inyo alwala so dat pray for our marriage na ce Masa bana sallah ni bece komeiba yayi tasa nikuma na koma dakin Dana fito na kwanta batare Dana cira nauyayen cloths Dina bah bacci me dadi ya daukeni Domin ac dake ratsani Wanda agsky a gdn mu Babu Amma akwei a dakin Abba. Na mu namu rooms din fan ne kawei, heavily stomach pain nen yayi awake Dina ga laps Dina dake ciwo nasaba Ina ciwon Mara Amma yau bayana cramping yake na shiga duba jikina ganin anyi striped lufaya ta se doguwar rigar atamfa dake jikina kaina Babu Dan kwali my long hair yayi bare akan pillow na shiga kallan dakin haske sosai Ina me San gyara kwanciyata gefe guda Kuma Ina San tuna yaushe na cire lufaya ta Amma naka sa tunawa duk kasusuwana scratching suke amma a Haka na shiga bathroom Dan nayi exchanging pad Dina wacce nake jinta a jike harta soma batani few minutes na fito harda wanka nayi na sauya zuwa wasu kayan sanna na koma na kwanta ciwan baya na nasake damuna domin idan Ina period shine Abu daya fi takuramin dan da wlh nayi chuta data huce wanna idona na rufe naji an shigo dakin Abdul ne dauke da tray na breakfast ya aje a edge din gadon Yana dubana naki bude idona Domin bana San ganinsa jinayi Yana shafa face Dina hakan yasa na ware su da kyau murmushi yake kafin yace " morning " na girgiza Kai kawai bance komaiba yasoma mgn" Wai kurma Kika komane khaulat "? na bude baki da kyar nace " ciki na yake min ciwo na fa ya zaro ido ya Soma cewa na tashi muje asibiti nace a ah ya barni kawei yace to Bari ya karbo min magani Nan ma nece a ha be saurareni ba se ganinsa nayi da medicines a leda ya siyo yace na tashi naci abinci sanna nashaa cemasa nayi bana Jin yinwa gani yanda ya Soma min fada harseda na tsorata Tukunna na natashi na karba ina ci kamar chuta " haba khaulat me kike so a kalleni kinki ci kinki Sha duk Dan sbd kiyayata jiyama ruwa fah Kika kwanta dashi a cikinki " Ina jinsa harna gama na koma na kwanta ya kwashe targacen ya futa dasu haka mukayi five days dashi Babu Sabo Sam idan yazo inda nake kamar naga wani dodo ranar na fito a wakka kenan daure da towel bcause na San I'm d only one dake gdn ya futa aiki Ina gaban mirror Ina shiryawa ya shigo a tsorace na dubi kofa Ina zare idanu kamar Naga wnani eviller yazo har gabana Yana kallona In a way dat I can't able to discribe it ya Soma rubbing hand dinsa on my epidermis na kasa jure Haka sema turesa da nasoma yi Ina me kokarin guduwa ya wrinched Dina na fada jikinsa Yana me min wasu abubuwan da kwalkwalwa da body Basu taba collecting irin suba na soma kuka ina San kwacewa Amma nakasa harseda ta kaimu ga Kan gado Yana me kokarin striping my short towel na rushe da kuka ina cewa Nifa bangama period dinaba se Kuma ya sakeni yaname kasheni da wasu sexy eyes da babu kome aciki face futina yasoma mgn da wata murya kamar yasha ya bugu" khaulat up to know blood Yana slanting a jikinki ?" Na girgiza Kai da sauri Dan bani da wani muradi illah ya daga ni yay guntun murmushi sanna yace how many days kike kafin ya dauke murya a shake nace kwana goma" as ur age khaulat "? Nai shiru bance komei ba he didn't leave haka naita karfan hot kissess in every where dat are nude at dat point na kwace iya strength din da ya rage mun na fada bathroom na rufe in me maida numfashin whl da zallar tsoro hadi da fargabar ganin abinda ake fada da gske ne ze tabbata akaina idan banyi hour ba to na dauki tsahon lkc komai nawa ya tsaya cak Inka cire breath Dina danake exhalation Ina tuno tashin hankalin daya faru na yi karya tabbas abinda ban Saba ba duk wahala Domin bana huce kwana hudu zuwa uku nake denawa na tuno adadin kwanakin Dana fada masa Wanda hankali ma baxe daukaba nasan kawei barina yay banyi nadaman fadan hakan ba Dan bazan iya jure haduwar mu guri daya ba Sam bana wanna hasashen hasalima tun jiya jinin ya dauke haka muka sake kwana biyu abdul na cigaba da bibiyata aduk sanda yazo Sena gudu nayita kuka ina neman dauki ranar da y tarfani kuwa ya sameni Ina zaune nayi jigum kamar muna fuka tunanin life dinna nake perhaps da tuni Dani za afara zuwa schll wanna shekarar kuka ya Soma damuna...
Khaulat is free share and repost domin Allah🙏