5-6
Komawa yayi ya zauna akan kujera,yana kallonsu"naga ka kullemu aciki lafiya de ko?"cewar hajiya hanne tana kallonshi.
"kusamu guri ku zauna inason magana dakune me muhimmanci,"cewar alhajibyana kallonsu.
Zama sukayi suna kallonshi ba tare da sun sake cewa komaiba ya fara magana shi.
"A duk sandanakeson yin magana daku kan lalurar dake damuna bakwa tsayawa ku saurareni,to yau na shirya yin magana daku akanta kuma dole kowaccenku ta tsaya tajini"cewar alhajin fuska ba wasa.
"to Allah de yasa ba wannan maganar takwanaki bace dan nide har ga Allah banason jinta"cewar hajiya hanne.
"bana samun gamsuwa a jimai tsakanina daku dana hau kuke cewa n sauka sabida ƴaƴanku wanda har hakan ke son haifarmin da matsala a mafitsarata,tunda maniyyin taruwa yakemin amara marainana suita yimin zafi"cewar alhaji.
Dukkansu kansu ƙasa sukayi dashi suna sallallami dan batun yay matuƙar basu mamakin jinshi a bakin alhajin.
"tsakani a Allah Alhaji baka mana adalci,yanzu fisabilillahi meye haɗinmu da wannan maganar,in banda de son yara suji su dinga mana kallon mutanen banza,tunda baka da lafiya ay kaine kasan me ya dace dakai bamuba,wallahi duk ka zubar da kunya da kara irinta fulani,ka dubafa kaga yada kak ɓarin zance sekace wani yaro,to nide gaskiya inde irin wannan maganarce zaka dinga kiranmu kana mana to ko ka kira bazanzoba"cewar hajiya hanne.
"nima haka,tunda munayi iya bakin ƙoƙarinmu amma baka gani,to kaine ay kasan kanka dan haka ka nemawa kanka mafita da kanka,nimakar asake kirana akan irn wannan maganar gaskiya"cewar hajiya lami itama.
"tunda haka kukace to naji kuma nagode amma wallahi ku kuka da kanku,in na tashi ɗaukar mataki akanku abun bazemuku daɗiba,taya inada ku har guda biyu agida amma kullum ina yawo da maniyyi a marata,akan me da girmana da darajata knaso kusa in fara bin matan banza,a inane akace in mace nada ƴaƴa bazata dinga sakewa da mijintaba,nan na siyo muku ƙananan kaya na turawa ku dinga samin koda acikin ɗakine,amma ko so ɗaya ba wacce ta sakomin na gani,dukfa inayine dan kar in faɗa halaka me ke damun kune?"cewar alhaji cikin faɗa.
Kallon junansu sukayi sannan hanne tace"kiji shi lami dan Allah waifa wainnan watsatsrsun kayan aya kawo mana kwanaki yake magana akai,wanda muka ƙona ɗinnan"ta faɗi tana kallonshi.
"au wai wainnan kayan karuwan,to aymu aranar muka ƙonesu sabida kar yaran mu suma gansu aɗakinmu suyi wani zaton na daban,"cewar lami.
"yara yara yarade,ku tashi ku ficemin a ɗakin,"Cewar alhaji cikin fushi.
"dama kai ka kiramu da ba zuwa zamuyiba bare har ka koremu,"cewar hajiya lami.
Buɗe musu ƙofar yayi suka fice ya koma ka zauna yay tagumi yana tunanin hanyar dazebi wajan kawo ƙarshen damuwarshi,dan baze taɓa yiwuwa yaci gaba da zama ahaka ba.
Haka ya kwana yana tufka da warwara kan hanyar azebi wajan ganin ya samu mafita.
Da gari ya waye kamar kullum aka turo yara suka kawo mishi abinci,koda ya gama ci be nemesuba shima ya fice agidan,zuwa gidan Maman nura uwar ɗakinshice wacce shigowarshi birni gidanta ya fara sauka wacce ya ɗauketa tamkar yayarshi uwa ɗaya uba ɗaya dan har gembu take zuwa in wani shaanin ya taso adanginsa kuma suma ƴan can gembun suna zuwa nata shaanin sunde zama kamar ƴan uwa.
Maman nura tayi murna da ganinshi,nanfa aka shiga hirar yaushe gamo dan yakwana be zo sun zaunaba.
"nifa maman nura matsalace nake fama da uta agidana taƙici taƙi cinewa shine nazo gurinki inji inda wata mafita da zaki bani"cewar alhaji yana kallonta.
Hankali atashe maman nura tace "subhanallahi kaiko Alhaji wacce irin matsalace wannan ta dameka?"
Gyara zama yayi yay mata bayanin komai ake faruwa tunda akwai kyakkyawar fahimta atsakaninsu.
Sosai ta jinjina abun sannan tace"ay alhaji mafitar anan ɗin kawai kayi auran shine masalaha dan baze yiwu ka jefa kanka cikin wata masifarba tunda ar Allah yasa akwai yadda zaayi,to nima shawarata anan shine kayi aure kawai alhaji"cewar maman nura cike da jimami.
"zanyi aure hajiya amma yarinyar dazan aura ɗinne ban saniba tunda nide yanzu da girmana ay bana dinga tsare ƴaƴan mutane a kan hanyaba"cewar alhaji.
"in kanaso alhaji anemo maka yara ɗari a unguwarnan kazaɓa zan iya nemo maka,kuma kowacce natsatstsiya wayayyiya wacce zakaji daɗin auranta"cewar maman nura.
Murmushi yayi yace"bama se kin samomin ɗariba kawaidw ki duba kiga wacce afi dacewa da cancanta seki nemamin izini gurin iyayenta,inyaso se asan abinda zaayi"cewar alhaji.
"to badamuwa,zan binciko in gani kuma insha Allahu duk yadda ake ciki zakajini nanda kwana biyu,dan ba lokaci zaa ɗaukaba insha Allahu"cewar maman nura,
Sosai yay mata godiya sannan ya mata alkhairi,ta rakoshi har mota ya tafi,ita kuma ta koma ciki tana jinjina duhun kai da gidadanci irin nasu hajiya hanne matan nashi.