SOMEONE'S HEART DESIRE(Abinda zuciya ke so🤩)

Page 17

by @smauta





Motar tsit bamai magana dan gaba dayan su sunsan a wane hali danuwan nasu yake ciki a yanzu danma Allah ya dora mashi hakuri da tawakkali wanda su a nasu tunanin basuyi tunanin hakan ba Allah sarki adam kifa kanshi yayi a seat din motar ba abinda ke mashi gizo sai Alhaji najib da yaketa washe baki,da yanzu shine fa a cikin irin wnn farin cikin amma kashhh kaddara ta riga fata…………..





Gefen su lily kuwa ango yazo anata watsa kala ta hotuna da abokanshi kamar yadda tacema abokan nata haka akai kuwa dalolin aka ajiye masu sannan Alhaji najib ya kama amaryar sa suka sakar ma juna halal hug kar kuso kuga yadda ko ina ya dauka da awwwwwnnnnnnnnn fatan zaman lafiya na har abada lily✌️😘😘😘😘…………….




Magribar fari jerin gwanon motoci ne suka samu isowa gidan abby domin daukar amarya a lokacin lily da mama sai babani kadai ne a parlourn shi suna mata fada sosai mamace ta kira aunty yafindo domin tazo tace a'a duk abinda zan fada kun fade shi fatan zaman lafiya na har abada diyata wasu hawaye suka zubo mata Allah ya jikan mahaifiyar ki,yadda kuka kula da Rayuwa lily Allah yayi maku sakayya da gidan aljanna Amin……….





Lily bata tsinke da al'amarin ba saida taji abby ya kamota ya dagota ya fara tafiya da ita anzo ɗaukar amarya WAYYO ALLAH haka ta kwartsa ihu,wallahi na fasa ana janta tana turjewa fuskar nan tata jajir kuka take bilhakki ita fa ta fasa auren saida aunty yafindo tazo da fada da lallashi sannan aka saka lily mota sai railway quarters gidan dan aljanna…………






Ma Shaa Allah haka kowa ke furtawa dan kuwa lily tayi dacen gida na azo a gani gidane duflex an narka dukiya a wurin kama daga kan fitilun gidan kadai zaka gane mai gidan ba ƙaramar dukiya gareshi gida ne tsarin mace daya amma ya hadu iya haduwa,shigo da bismillah da kafar dama lily ta fara saka kafar ta a mahaukacin parlour gidan yan uwan Alhaji na zaune yan maraba da amarya wata ta tashi ta kafsa gudaa……………………



3 bedroms ne aunty yafindo ta nuna dakin da za'a saka lilyn cikin fadin tsaruwar gidan ba'a magana wlh komai yayi aram acan cifff ciffff har lokacin kuka sukeyi yan uwane basu fara barin gidan ba sai wuraren 8 na dare Sarah aka bari kawai da shakikan kawayen lilyn jiran ango ya karaso su wuce gida suma……………..




Kin bude fuskar ta tayi saida sarah ta shigo kin bude fuskar kokuwa yanzu dai kowa ya tafi saimu da kika saba yima rashin arziki😂 har lokacin jikinta da sauran la'asar dinshi,ta dago ta kalli sarah wai dagske tafiya zakuyi ahh kina wasa da ikon Allah ni kinga yasir tun dazu yazo wlh daukata ki kirashi dare nayi,kamariyya tace eh wlh gashi banson tukin dare kuma zan sauke ma'u gida………..…





Lily tace na rantse da Allah ba zan kirashi ba ai so nake ma su dade yadda zaku kwana gidan iyye mu kwana ina muba yan iska bane kunacan kunajin dadin rayuwa lily bata bari kamariyya tagama tace ku kuma kuna nan kuna bacci😂🥳dallah tashi kiyi wanka a gurguje ga wasu kayanki da aunty yafindo ta bada nan, toilet din dakin tashiga haduwar shi ba'a magana komai yayi mata wanka ta sheko ta fito……………..





Amarya yar gata kawayen nan nata da sarah su sukai mata komai ruwan turare da suka bulbula a jikinta ba'a maganar shi kamshi kawai ke tashi Sarah ta kara bata goran tsuminta ta dora wayar sarah tayi ringing inlaw tagani lily kila gasunan inlaw ne ke kira hello suka gama gaisa sarah tace Allah ya kawoku lfy…………..





Yace suna daf da gidan nan parlour suka maido lily aka lullubeta da wani arnan matafiya mai walainiya an turare ko ina da turaren wuta kamshi ba masaka tsinke zaka tabbatar da da gidan na amarya neeeeee,ba'a kara minti goman ga wasu jifa jifan motoci suke danno kansu a babbar farfajiyar gidan……………





Nace gaskiya dan aljanna ya shiryi aure wannan zumudi kamar sabon saurayi😂abokanshi manya su sukayo rakiyar ango nan ma wasu dalolin suka sake sakarma kawayen amaryar duk da basuda yawa akai komai ana rufe taro da addu'a abokan ango sukai masa fatan alheri da kwanciyar hankali………….





Alhaji fita yayi shima yaba lily wuri ita da kawayenta wasu samarin kwalla take na karsu tafi kamariyya tace wlh kinga tafiyar mu mijinki jiran tafiyar mu yake ki rike Allah kedai komai zaizo da sauki kazar idan kinci kin rage gobe a dorama mai delivery ya kawoman dariya suka kwashe da ita sarah ta raba masu kudin da suka samu sukai ma lily bankwana tanata kuka suka fice,koda suka fito Alhaji najib da abokinshi daya ya rage…………..






Bankwana sukayi kowa yashige motar shi sarah ta tafi wurin gogan nata yasir don shi zai maidata gida kamariyya ta kwashi sauran,to Alhajin Allah nima zan shige a dai bi a hankali sabun shiga ce,kar a zake Alhaji najib ya kwashe da dariya yace saduwar alkhairi nagode ya danno kofar parlour yana murmushi da har kasan ranshi yakejin wani buri na ranshi ya cikaaaaa………………






Bayan biki da wata daya lily ta saki jiki soyayya ake diba kamar ba gobe a gidan nan dan aljanna nan dacan bai fita yana like da lily duk wata kulawa daya rasa a wurin uwar gidansa ya sameta linki anan wurin lily shiyasa a kowace safiya soyayyar lily kara linkuwa take a sassan jikin shi da jijiya………..





Dan aljanna wake up ummm my sugar 🍼 banace karki wahalar da kanki ba tashi ki kayi knn,idan banba mijina abinci ba wazan ba kanajin dai yan uwan mamana da sukazo kafin su koma fadan da sukeyiman knn,kaga bazan basu kunya ba, Alhaji najib goje goje yake cema lily ta daukeshi……………





Kauna knn 😂😂 idan kabari nadawo baka tashi ba kasan sauran dariya yayi ya kara luma kanshi cikin bargon, kitchen lily ta koma ta sauke kunun gyadar ta komai ta shirya shi tsaf a dinning table ta koma Masters bedroom dinta suka tayi ta haura gadon akan jikin mijinta tayima kanta masauki………..





Kafin tayi magana yace am sorry to tashi har toilet ta kaishi ta juyo ta kamo kugunta kashe mata ido daya yayi irin na tsaffin hannun nan kunyar shi ta kamata,zata ruga ya jawota ya hadata da tumbin shi cupping fuskar ta tayi akan kirjin shi,dan aljanna yace kalleni lily tace i can't🙈yace marar kunyar karya kawai🤣…………….






Wankan shi yayi ya fito cikin shirin jallabiyar shi tsaf a dinning ya samu lily na jiran shi ya zaune breakfast sukayi cikin so da kaunar juna ita da mijin nata wayar lily ta fara ringing dake kusa dashi ya dauka baiko kalli screen din ba ya mika mata tana dauka tace keeee me zakiceman indai zuwa ne kibar shi na yafe ko kayan wanki kika kawo kin nemeshi sarah balle mutum………….





Tunda nazo gidan nan ko leke wlh abby ne ya hana zuwan yauma dakyar yabari babani ce ta kawo sako in kawo maki ina nan zuwa ina inlaw shima fushi yake dake gashinan ta bashi ahh sarah in munyi laifi mun tuba aimun afuwa yayana yau ina nn tafe yini ahhh munada baki Allah ya kawoki lfy mungode fa………….



Mu hade next page SOMEONE'S HEART'S DESIRE 🥹