BABAN KAWATA

Chapter 24

by @smauta

Kawu ko zamu koma asibiti a'a khalilu tunda nazo ban huta ba wannan gida haka tunda dai yaya ta farfaɗo alhamdulillahi kuma ko naje fada zamuyi tayi da wannan fitsararriyar kanwar tawa dede batada mutunci kasan halinta sarai,nikuwa khalilu in tambaye ka mana daga inda yake tsayen yace Allah yasa nasani,dazu naji wata magana Allah yasa gaskiya ne wallahi zanfi kowa murnar hakan dede naji tana gargardar manara akan kanka,shinnn dagasken ne akwai wata soyayya tsakanin ku???????




Jimmmm yayi kadan sannan yace a'a manar tamkar diya take a wurina ba maganar soyayya tsakanina da ita saidai tausayi da kyautatawa,nikuwa da zan roki wata alfarma guda kayiman danaji dadi in wanke manara na baka aurenta dan na lura tunda nazo gidan nan banji giccin mace a gidan nan ba da ka zauna kai daya shedan ake gudu kazo mu hada zuri'a nidai halinka yayiman wallahi bazanso mu bari ka subuce mana ba, Murmushi yayi kawu baayima yara dole yanzu idan tanada wanda takeso fa???




Kai rabani da Allah mazan suleja har maza ne gaka dan Abuja ma malam ba ita ba harni ubanta in huta,batada kowa nike gayamaka indai ka yarda ban ki ba wlh juma'a in daura maku aure dama nine mai badata gani a sanga basai an tafi nema na ba khalilu zaman nan naka baiyi,idan aka gama naku nima ina tawa jikakkar na kauda diyar nan sai nima na angonce ya karashe maganar yana washe baki kawu labaran indai harka ta aure ce ku bashi waje kawai,to kawu zanyi shawara kome kenan zakajini..................




Asibitin ya iso direct ICU ya wuce yadda ya tsammana haka dinne manar zaune ita kadai wurin shiru, kujerar gefen ta ya zauna,sannu da zuwa har ka dawo?eh ina mama taje daki ne ta kwanta akwai gajiya jikinta,ke fa?kanta ta sunkuyar kasa babu,ummmm have you eat? girgiza mashi kai tayi hannunta ya kama tsam ya mike tsaye da ita hannunta cikin nasa har gaban motar shi ya bude ta shiga mazaunin direba ya zauna ya tayar da motar bai zarce ko ina da manar ba sai a Mandi place.............




VIP yayi masu booking wurin tsit daga shi sai ita kan kwabo aka cika gabansu da kayan ciye ciye wayar sa dake hannunshi ya ajiye gefe ya fara zuba abincin bismillah kawai ya iya cemata ya shiga cin abincin shi,ba laifi itama taci abincin sosai taste dinshi yayi mata wani irin dadi a baki,kukan da wayar shi ne ta dauka dukkan hankalinsu ya koma kan mai kiran😲kallon kallo suka shiga yima juna,a hankali ta dauki wayar ta kara a kunnenta,haba khalil kaji tausayi na kabani last chance dan Allah.......





Zuciyar manar ta dauki wani dumin kishi ya turnike ta lokaci daya ta gyara muryar ta a hankali sannan tace mai wayar yashiga wanka😳😹😹😹daga bangaren zainab ne ta kundumo wata ashariya wace yal kan abun ubar ce ke kin san dawa kike magana,manar ta kara cewa bansani ba kuma banida buƙatar sani idan ya fito zaya kiraki kiyi saving energy dinki wurin shi ba ni ba kittt ta katse wayar.........






Mutuwar zaune yayi yana kallon ikon Allah gashi zaune ana cewa yana wanka kasan ranshi yaji dadi yadda tayi acting koba komai zainab wata kila ta shafa masa lafiya wayar ta ajiye gefen sa ta cigaba dacin abinta kusan hour su daya nan ba mai cema kowa komai,bills dinsu ya biya suka fito a kule take dashi zafin kishi tafiya take batasan inda take jefa kafar ta ba😢..............






Gaban ICU suke zaune jugum jugum ya katse shurun da matsowa kusa da ita dont ever touch me kaje inda ka saba riketa bani ba,karka kuskura ka matso ni nan dama saboda ita ne all this while kakeman rashin arziki akanta?wasu zafafan kwalla suka zo mata ta share nagode idan Allah yayi duniya dan manzon idan ni yar halak ce koda son ka zaiyi ajalina na hakura dakai har abada,kamar daga sama taji muryarshi yace bazan iya rabuwa dake ba manar koda kece silar ajalinaaaaa............





Kallon shi tayi tsaf from head to toe shine yayi maganar dagske ko dadin bakine zai mata tsam ta mike ya kamo hannunta ya rike seat ba inda zakije ka sakeni zanje in kwanta nikuma dawa zaki barni a nan din?ka zauna kai daya idan kaga dama ka kirata tazo ta tayaka zama last chance take nema a wurin ka ka bata dama idan kuma hakan bai maka ba ka daga kafarka ka tafi,dama ba gayyar ka akayi anan din ba,kallon ta yake tsaf yarinya karama tsigigiya tasa shi gaba da rashin kunya.............




To naji amma ance bakon ka annabin ka ki zauna pls idan na kirata tazo din saiki tafi,kuma idan dr yazo ana neman yan uwan kaka duk kun tafi daki ba dadi ko?zauna ya kara jawota da siga irinta lallashi ya zaunar da ita gefenshi da zamanta da fashewar kukan a tare sukazo mata bayanta yake bubbugawa a ranshi yana auna kishi irin na manar din,kiyi hakuri kinji ki daina kukan nan idan wani ciwo ya kamaki bazan yafe ma kaina ba.............





Da kinsan ranki zaya baci har haka meyasa zaki dauki wayar ki guji taba wayar daba naki ba saina taba sbd bakada kasa idasawa tayi gira ya daga mata, nine banida gaskiya niba haka nace ba karka samun magana a baki, murmushi yayi kawai ya cigaba da rirrigata kamar kwai..........






Kyakkyawar hour manar bata dauka ba bacci mai nauyi yayi awon gaba da ita, murmushi kawai yayi ya kara gyara mata kwanciyar ta akan kirjin sa,cikin bacci dede ta farka gefen ta ta waiga ba manar na labarin ta agogon dake dakin ta duba 2 na dare da sauri ta sauko tafiya take fagam fagam kamar zata tashi sama abinda idonta ne yagane mata yasa jikinta yayi sanyi...............




Khalil na rungume da manar kamar za'a kwace masa ita bacci suke lakadan akan kujerun dake wurin,kare masu kallo tayi tsaffff sannan tace Allah idan wannan soyayyar da nake gani a idon bayinka biyu alkhairi ce ka tabbatar mana idan akwai kalubale na rayuwa kowani rudu dazai hanasu zaman lafiya Allah kayi gaggawar rabasu kuma suyi rabuwa cikin mutunci ta juya kenan taji ana budo kofar fitowa daga ICU.........





Gadon kaka ne leburori suka gunguro waje dede ta kalle su lafiya??eh lafiya hajia ward za'a maidata hanya ta basu suna gaba tana biye dasu kan gado aka ɗora kaka da har lokacin take wani irin bacci mai nauyi, gaban gadon ta zauna tanata addu'a tana tofama kaka farin cikin da take ciki karma a tona zuciyar ta.................





Gefin asuba manar ta fara farkawa ganin yadda ta gansu manne da juna harma saida taji kunya,idon shi ya bude a hankali,bacci kayi? murmushi yayi tayaki nayi agogon hannunsa ya duba asuba na gaf dayi,muje na raka ki wurin dede ba musu ta mike har bakin kofar dakin ya kawota,sannan yace karki koma bacci mai nauyi fa asuba ta kusa hannunta ya sakar ma kiss take care yasa kai yabarta nan tsaye rungume da hannu............





Kaka tagani kwance saman gado Dede ta kifa kanta tana bacci da sauri ta iso gaban gadon,kirjinta ya buga dammm kenan haka suka wuto su sun gansu rungume da juna basu tadasu ba wata zuciyar tace saida suka tafi sannan kuka rungume juna, zuciyar ta,ta cigaba bata anso shi kala kala motsin mutum yasa dede ta mike ke kuma ya akayi tsaye kerere akanmu? murmushi ta kakaro yaushe aka dawo da ita tun dazu suka maidota nima ina bacci suka tasoni,ajiyar zuciya ta sauke kenan dede bata gansu ba🤣🤣🤣🤣🤣






Ta farka kaka?a'a sai da safe sukace,jinjina kanta tayi Allah ya bata lafiya amin bari in shiga ciki kardai kiyi bacci gashinan naji ma an fara kiran sallah nauyin baccin tsiya gareki in ta tashin ki,labaran bai dawo ba ko?eh dede ai dama nasan bazai dawo ba labaran da abun duniya Allah ya sawake wallahi idan za'a fita kasashen wajen nan badashi za'a tafi ba dagani sai ke ya koma gida hakanan jinyar mace ai sai mata,bazai bimu ba ya daukar mana magana ba...........




Dede kindai san halin shi da kyar ya yarda kuwa,aikuwa idan sama da kasa zata hadu badashi za'a tafi ba, Allah de ya bata lafiya yakaimu lokacin tafiyar gobe ma dayazo zance ya tafi gida ba abinda yake mana sai daukar magana yaci ya koshi ya hau bacci sai likitoci sun fito yafi kowa salati😹😹😹😹😹



Dede akwai kura kuna ganin kawu labaran zai yarda da wannan hukuncin????


Wacece zainab 
Ina halim?
Gogan zaya yarda a tafi da manar Germany na tsawon lokaci bai sakata ido ba????
Ya maganar auren gatan da kawu labaran zayayi masa??



Mu hadu a next page Smauta taku ce ina alfahari daku masoya❤️🥹🥹baniyi idan babu ku🫂🫂❤️