Khaulat

Khaulat

by @zainabbadam

kuka ya Soma damuna ga Kuma wata sabuwa Jin period Dina daya dauke kwana biyar baya kenan ya sake dawowa ban kawo komei ba dukda na damu kasancewar be taba min hakaba Abdul ya zauna gefena har lkcn nikuma na shiga kokarin providing space btw senaji ya janyoni dukana kamar plate Dan Haka nake Babu auki ga damuwa data Kara ramar Dani yasoma mgn zuciyata cike da tsoransa Dan Ina gudun ya sake yimin kalar abinda ya min " khaulat "? Ya kirani Amma na kasa kallansa " na zamar Miki dodo ko to insha Allah bazan sake nemar wani Abu daga wajen kiba harse ranar da Kika amince da kanki Tukunna karki tada hankalinki khaulat kafin na aureki dama chan ni kadei nake rayuwa ta Babu mace nakan kauracewa kaina futina na dauki azumi just few days ne bana azumi sbd Naga hakan yafi kwanciyar hankali yan zuma watakila Dan muna dsame Roof ne ya janyo hakan khaulat wlh Ina sanki Sona gsky Dan Allah kiji tausayina ki Soni Koda na Rana daya ne yay shiru na tsahon lkc" mgnarsa na rastani Amma idan na tuna ni rayuwar auren ce dashi bana so se naji duk Babu dadi " haka ya Mike ya barni a dakin, nayita ra Yuwa ni kadai sede yakan shigo ya ajemin abinci anan ne nake ganinsa Dan baya shigodakinka kawei Amma bana zuwa ko dakinsa iya ka cina palour ko kitchen ban fiya shigaba Domin Yana zuwa da restaurant food abinda ke sake damuna shine ganin har tsahon kwana goma Sha biyu Ina period na rasa Wanda zan fadawa bani da waya balle na fadawa mama Domin naji ko kayan ciki nane wani Abu ya Sami matsala yau kwana biyu kenan ya kasance satina biyu agdn Abdul kwana biyun da suka huce daga su besake zuwa kawo min abinci da yakeba ya Dena shigowa inda nake hankalina ya tashi Domin Kar wani ya fado min gd gashi inada tsoro na karaci zamana a palour tun safe har yamma Amma Babu abdul.babu dalilinsa na futa har harabar gdn Wanda tunda nazo gdn ko.sau daya ban fitoba na leka tun daga farkon layin mu har karshe Babu kowa sei sobbing na dogs with my weakness body na dawo karfe takwas akan idanuna ta tabbata Abdul ya barmin gdn har kwana biyu kenan na fada araina na rushe da kuka kamar an aikomin da cewa wani blood Dina ya rasu , na sasauta kukana Jin alamun San bude kofar da kin Abdul din yake Amma anki budewa hakan yasa ni mikewa na nufi wajen ina me rawar jiki da tsoran me Zan tarar ni dince nai nasara budewa abunda na gani. Ya tayarmin da hankali Domin kuwa halin Dana gansa aciki ya bani tsoro Yana zube a bakin kofar se wani Nishi yake me wahalar fita bansan sanda na durkushe gaban Saba Ina tanbayar sa lfy ya rike hannuna Gam kamar ze rabani dashi Yana me sanyin mgn Amma yakasa rudewa ta hanani nayi tunanin komei sema kuka Dana fashe dashi Ina me sake tarbarsa sa ganin zeyi kasa bakin sa ya Soma budewa Yana cewa na dauko Masa wayarsa ban tsaya tanbayar inda take ba nashiga jumbling duk wani Abu dake dakin dasan gano inda take Amma ban gantaba hankalina ne yakei kan wayar wacce ke yashe a gefan bed side daga karkashi na dauka na dawo na zube kasa in Mika Masa password din yake fadawa Ina rubutawa yace na duba sunan Dr jalaludin hannu na na karkarwa nai dealing number Tai ringing aka dauka a rude nake sheda Masa abinda ke faruwa yace to inyi quiding dinsa bfore ya karaso haka na sashi a gaba Ina kuka Dan ban Saba ganin violence things irin wanna ba Shima ya rikeni tightly Yana cigaba da heavily breath dake sauka saman kafaduna har Dr jalaludin ya iso ya samemu shiya temaka Masa ya dorasa kan gadon sanna yay checking blood rate da allurai har ya samu bacci, nai shiru ina gefansa na zuba Masa idanu Dr jalaludin ya dubeni Yana cewa" ina mahaifiayr ku Dan ya kamata ace manya sun sani Domin Abdul Yana Shan wahala sosoe ?" Nai shiru kafin nace " ai bani da waya mah shiyasa ban Kira hjyar Saba" nai maganar without expecting anything , dr jalaludin ya dubeni Yana cewa " a ah keba kanwarsa bace ?" Nai shiru Dan bansan me zanceba Amma na daure nace. " A ah matar sace " da mamaki yake kallona na tsayon lkc kafin yace " toh? Abdul yayi aure kenan? Amma ya akayi be sanar daniba” sekuma yay shiru kafin yace" any way Amma kinsan chutar Mijin ki kuwa " ? Na girgiza kai kafin nace " a ah kamar baze mgn ba yace " Amma kundade da auren ne " ? Nace yau sati biyu kenan " yace tooh cike da mamaki batare daya kalleniba yacigaba da mgn " kuntaba kwana tare ma ana Ina nufin wani transaction na marriage life ya shiga tsakanin ku " gabana ya Fadi har seda Dr yace kinyi shiru sanna na budi baki da kyar nace" a ah" Shima shiru yay for some moment nd continue saying" toh in cursory de Abdul is a sex maniac u as wife ya kamata ace u have treated his wound nd I have surprised da ya kasance up to now Abdul Yana da mata Amma Kuma Yana ta Shan mgani for wat? numfashi ne ke futa Amma na tabbta bani ce ke zaune a inda nakeba yanzu dama haka na zauna na Tara zunibai akaina nayi takaichi matuka na Dade da sanin hukunci matar data butulcewa shimfidar mijinta da Kuma azaba me radadi da za tayi facing after she returned to Allah domin shi Babu ruwansa da hujja ta Wanda ni kaina yace ace na sallama Dan duk wani fata da samun mutumin kirki da zanyiwa kaina tabbas na samesa sama ta ka batare da fafutika ba nayi kuka ranar haka naita managing appetite Dina se warm water Dana hada nasha da milk adakin na kwanta Domin bazan iya futa inbar abdul a halin dayake cikiba domin Nima Yana kulawa Dani a matsayina na wacce ke under his control ina bacci a kasan carpet kasancewar alluran da Dr yay Masa kafin ya tafi be farkaba na nufesa ganin ya bude bakinsa da sallati na shiga Masa sannu his body temperature ya sauka actually unlike dazu dana Kara hannuna saman forehead dinsa nace ko Yana San tea na had a Masa yace eh harzuwa lkcn yana min wani irin kallo Wanda basan ko na menene bah Nina temaka.masa ya tashi ya karba yasha sanna na bashi pills din Dana bare Wanda Dr yace yasha idan ya farka zuwa yanzu wani irin tausayi naji Yana bani na dubeshi a raunane " na hada maka ruwan wanka neh? Ya raising head alamar eh zan Mike naji ya rike hannayena Yana murmushin da be appearing teeth din Saba Nima nayi nawa Amma nawa na Jin dadi saukin daya samune washe gari kamar bashiba Amma be fita office bah na shigo da plate na breakfast din danayi Domin yinwa na neman illatani sosei ya nuna.farin cikin sa ganin.yanda na saki jiki dashi yana ci Yana kallona nikuma na sauke kaina Dan bani da sbo da dogan kallo dana Miji ya dubeni sosei kafin ya fara mgn" ummita? jinayi.kamar muryar abbana Dan haka nai saurin dubansan eyes to eyes iya abinda na karnata a idanun sa wani abune da har yau idan na tuna kuka baya sauraramin, wlh khaulat Ina Miki son da bansan ynda zan kwatantasaba tun bayan Dana dawo daga kano lkcn saukarki wasu tiny tears suka biyo cheeks dinsa ya cigaba da cewa" u know wat ? Na girgiza Kai alamun "a ah" hajjiya ta ta Dade tana fatan nayi aure amma nayita duba matar da zata Dace da ni banga wacce ta kwanta min araina kamar keba suddenly na hadu dake first sight naji araina ga kalan matar da nake da muradin samu sede ke ahurinki abin ba haka yake ba but I have concerned dat u have agree with our marriage like yanda abba ya fada sede na fahinta kin Yi biyayyane Wanda da nasan hakan da ban yarda an tauye Miki naki hakkin ba sede har yanzu akwei dama dukda na Yi wa kaina alkawri bazan taba divorcing din wata mace ba Amma tabbas idan Babu soyayya a aure akwei gagarumar matsala wacce bazanso ba Nima idan Kinga zama dani akwei matsi da takura khaulat wlh ki sanar Dani ni nasan yanda zan fuskanci Abba da maganr kamar yanda ba a tursasa mutun ya tsani wani haka Nan be kamata a tursa saba yaso wanda baya kauna ba Koda nake ta binki da soyayya ba zaci haka kika tsaneni arankiba khaulat tabbsa na shigo rayuwarki a lkcn da be daceba amma ina me baki hkr dan allah " hawayen fuskarsa suka cigaba da sauka sirara lkc daya naji wani irin Abu na ratsani tausayi ne kome aho Nan take haweyensa suka Shiga kokarin sani kukan nima.im speechless bana so Inga babba na kuka a gabana nasan ba karamin tashin hankali.bane da zeisa kaga babba na kuka a gaban.na kasa dashi expecially.mah namiji.bansan Sa ada na rike hannunsa katamau Ina kuka ina me cewa" Dan Allah ya Abdul kayi hakuri ka yafemin duk wani Abu da nai maka tun zuwana gdn Nan harma da a palour din Abba jiya Dr jalaludin ya fada min komei akanka yanzu afuwarka nake nema kafin Allah d kansa ya hukun Tani zan rayu dakei rayuwa metsayi mara yankewa " kuka yaci karfina shiya shiga lallashina Yana cewa shi dama be rikeni aransaba naji dadi kwarei duk da bani da sbo dashi Amma nasaki jikina Dan ranan yini nai adakinsa Yana bani labarai masu Sanya nishadi ya dawo Abdul dinsa sak kamar bashine ya shiga tashin hankaliba da dere yayi yace inzo in kwanta a dakin nasa ban musaba dukda I'm feeling ominouse of him gashi nayi alkawarin bazan sake deny da Shiba nakwanta a darare Abdul ya kama hannaye nah Yana murzawa a hankali kafin ya Soma cewa " d gske khaulat kinyarda Zaki rayu Dani ?" Shiru nai ina kallansa sanna nai raising head Dina Jin nayi ya kankameni kamar ze Mai junan mu guri daya awannan dare abdul ya min abubuwan da zuciya baxata manta ba har na koma ga Allah ya dubeni da mamaki yace khaulat period kike up to now nace Nima haka nake gani kullum " har tsahon yaushe hakan ta kasance nace bayan daukewar sa da kwana biyar ya dawo yayi mamaki kwarei washe gari da safe yace na shirya muje asibiti naki sema cewa nayi" zuwa asibiti bashine mafitaba nafi tunanin ya zama jini chuta yanzu Dan ya haura kwana shabiyar Bayan dogon nazarin da nai da kuma tunawa dannayi da raba raben alada na lura kwana biyu jini ya dauke Dan Haka muna breakfast nake fada Masa yaji dadi yace toshiken base na fadwa mama bah dayake da nace zan fada Mata anemamin mgn d next night Abdul ya sake gani jini Wanda bashi kadeiba hattani kaina naji tsoro na soma kuka na kan kamesa Ina cewa I’m in messy ya toshe min baki da palm dinsa Yana me cewa karna daga hankalina to see idan be daukeba zuwa gobe se muje asibiti ban hanasaba Amma kasa bacci nai ranna abun ya dameni ace tun bayan daukewar period Dina Kuma se wanna lamari Abdul gwanine wajen iya kalamei shiya ringa kwantar min da hankali har gari ya waye naita murna ganin jini ya dauke Dan azahar la sar duk nayi babu shi yinun ranar ni kaina na gaji kullun Ina zuba kamar wata famfo gashi bana wasaba....

Khaulat

is free share and repost domin Allah🙏