Makauniyar Hanya

CHAPTER 13

by @hindatuauwal

3:30am Adul Maleek yafarka daga baccin daya sure shi akan sallahya bayan ya idarda sallolin dare.

"A'uzubillahi minash shaiɗanin rajim.....allahuma ajirni feel meseey bateey wa'akliphni khairan minha"

Haka yadinga jero adduo'i jikinsa ko ina kyarma yake yi, sanyin ac behana zufa keto masa tun daga madigarsa har tafin kafar shiba.

Mafarki yayi mara kyau a game da Diyana, acikin gidan sune tabbas yaganta awani bedroom, wani mutumi na kokarin yin mata fyade se kuka takeyi tana kiran sunan shi, ga mutane har mutane amma bawanda yai yunƙurin taimakon ta.

Yanan azaune aka kira sallahn athuba, jiki amace yamiƙe yasake dauro alwallah suka tafi masallaci.

Yana dawowa masallaci yakirata yaji lafiyarta lokacin ta idarda nata sallahn kenan, tana dariya tagayamai lafiyanta kalau ta tambaye shi "lafiya"

yace "lafiya kalau kawai ya kira tane ta kula da kanta anjima zasui magana".

"To"

Kawai tace mai sukai sallama screen ɗin wayar yabi da kallo sirrin zuciyarsa na fitowa fili.

"Ke ta dabance Dee, kinfita daban da sauran ƴan mata, komai naki abin sone, abin burgewa, abin sha'awa.

Kasan tuwa dake na nufin rayuwa mai kunshe da farin ciki har numfashin karshe.

Bansan meye soba alamunsa da yanda ake ji sena tinaki, in kuma ina tare dake se in kasance cikin shaukin So, acikin duniyar so mu kadai yakamata murayu My Dee.

I'm very like to see your beautiful face, passionate smile, funny talks and your special character.

I love you so much My Dee "

Yaƙarke maganan yana sumbatar wayar cikin shaukin so.

Yamiƙe yaje ye wanka ya shirya yafito cikin ƙananun kaya designers da suka amshi jikinshi.

A gaggauce yakarya yatashi duk da sunyi waya zuciyarsa rawa takeyi baze taba samun natsuwa ba se yaganta.

Sallama sukai ma Ummu da Abbu duk yanda Mubaraka taso ta tsayar dasu A.Maleek yadoge yaki suka kamo hanyar Saidi.

Shidai Musaddiq se kallonsa yake batun yanzuba yasan dan uwansa yasauya soyayyar wata acikin yayan Kawu Abu naniman zautashi.

*DIYANA*

A gajiye suka gama girkin Ummah Sumayya da taje anguwa tabar musu.

Dakin Diyana suka shigo ko mintina biyar basu dauka ba sega Goggo tashigo babu ko sallama tana karema Diyana kallo.

Nan ta tina abinda Ƴar Shagali ta gaya mata asanda suke waya

"Kada kidamu munan zuwa sedai yace kitabbata tayi shiga na alfarma kin san shedanu sunfi son mata idan sunyi gayu"

Kai tagyaɗa alamar gamsuwa kaman yanzu take gaya mata.

Ganin tayi shiru tana binsu da kallo yasan yasu shan jinin jikinsu.

Goggo bata tsinka musuba tabuɗe wadrope din Diyana taciro wani flower cotton boubou tajefa mata tana fadin

"Kitashi kiwuce kije ki wanka in kinfito kisanya wadannan kayan ki tabbata kinyi kwalliya kin fesa tirare, saura in dawo inga bakiyiba"

Gabadaya Diyana jitayi ranta babu daɗi badai tace komaiba tamiƙe tafita Allah yasa basu kashe wutan girkin da suka gamaba sun sa ruwa akai se ta sake taje tai wankan sanda tadawo har Faiza tai bacci.

Wuri tanima tazauna bata wani jimaba ta tsara simple makeup a kyakkyawar fuskarta ta sanya rigar as usual tai kyau sosai kamar ka saceta kagudu.

Tana cikin fesa tirare Goggo tashigo itada Ƴar Shagali.

"Wow!"

Kalmar yasubuto daga bakin Ƴar Shagali.

Duka Goggo tadakama Faiza acinya tamiƙe, ko magana bataiba taja hannunta suka fito.

Suna fitowa falon Inna taga wani dan siririn mutum yasha rawani, dariya tafashe dashi asanda taga dan tsigigin gemunshi kaman na bunsuru.

Cikin gir mamawa Ƴar Shagali tai magana"Allah gafarta Malam kashiga mara lafiyan na ciki"

Saboda tsananin dariya Faiza harda rike ciki, suduka bawanda yabi takanta.

Yana shiga yamaida kofa yarufe yasanya sakata.

Arude Diyana tamiƙe bakinta har yana rawa tace"bawan Allah daga ina? Meya kawoka?!!"

Bece komai ba se dun farota da yahau yi tun ranan daya ɗora idanunsa akanta cikin kwaryar tsafinsa yaji yajarabtu da ita, ko ido yarufe ita yake gani, yakaima idan yana tarawa da mata fuskarta gizo yake masa shiyasa yai kanta gadan gadan yafar mata azafafe.

Taja da baya tana girgiza kanta murya aɗage tafara magana

"Inna....Faiza kuzo ku tai makeni don Allah gawani nan zemun fyade"

Faiza dake durkushe tana dariya tamiƙe azabure tanufi dakin Ƴar Shagali ta riƙeta ahaukace tafizge cikin muryan kuka take kiranta.

"Adda...!Adda....!!meke...faruwa? Ki gaya min Faiza ce"

Diyana najin muryar Faiza tanufo kofa dagudu yasa hannu yahan kadeta tafaɗa kan gado.

Gadan gadan yayo kanta can ciki tashige eyes balls ɗinta suka sauka akan wayanta.

Jiki narawa tadauka numbern Abdul Maleek tai dialing bugun farko ana biyu ya dauka.

Cikin kuka tafara magana"Hamma kana inane...."

Kafin yabata amsa taji saukan hannunshi ajikinta wani uban kara tasaki wanda yakarade ko ina.

Rawanin kansa yafara warware wa, kyakkyawan bafullatani ne da daze wuce shekaru 38 ba hannu yakai wuyar riganta tamiƙe dagudu jikake ƙyayyy rigan jikinta yabada sautin.

Hannayen ta biyu tasa takare kirjinta kaman wani mayun wacin zaki haka yasake dumfarota.

*

Abdul Maleek najin karan da tasaki yasan babu lafiya mafarkin da yayi na tariyomai.

Nan take idanunsa suka sauya kala, tashin hankali ya bayyana a idanunsa ainun.

Umarni yabama driver yajuya motar suka dau hanyar layinsu, ganin yana yinsa yasanya Musaddiq tambaya

"Bro mekefaruwa? Wani abune yafaru?!!"

Hannayensa biyu yasanya yadafe kanshi. Cikin fitan hayyaci yafara motsa lips dinshi.

"Bazan taɓa yafe musuba idan har wani abu yasameta wallahi sena rabashi da rayuwar shi wannan alkawari nane because she's my life... My hayateey......"

Kai yasa jama'a akwai yaki kuttt labari yaɗau 🔥

I can't wait muhadu a chapter 14.

Taku AMANAR SADI-SAKHNA 🥰

🌒 MAKAUNIYAR HANYA 🌘

♏ HINDATU AUWAL

AMANAR SADI-SAKHNA 🥰