BABAN KAWATA

Chapter 26(DAURA AUREN MANAR DA KHALIL)

by @smauta

Zainab what do you want from me ne kin matsaman,cikin muryar kuka zainab tace na matsa maka khalil saboda ka samu karuwa kayi camping dinta a gida ni kake ma magana haka,ran khalil yayi mummunan baci kalmar karuwa da zainab ta kira manar da ita bazaki taba can halin ki kaf a hankalin ku halin dabbobi gareku ko mata sun kare a duniya zainab bazan aure ki ba koda kuwa rashin aure zai zama silar ajalina as from today duk ranar da kika kara daga waya da sunan ki kirani ni khalil daga ranar ki tabbatar da kina numfashin ki na karsheeeeeeeeee.................






Kallon manar dake gefen shi yayi ta cika tai fammm jin an kirata da karuwa,a gabana inaji wata na kirana da karuwa kayi tarnishing image dina a idon al'umma kallon da akeyiman kenan dakasan hakane meyasa baka barni nabi yan uwana ba?amma zama dakai ana jifana da kalmar karuwa,karuwanci fa ni manar wani murmushin takaici ta hade ko wacece datayiman wannan kazafin bi'iznillah bazan gushe a duniya ba sai taga sakayayya ko zan yafe komai banda wannan kalmar..................






Bakin wani wawakeken supermarket yayi parking muje ko,nifa nace ba abinda nakeso dan bazan koma school din nan ba kar in kara maki mgn fito muje,yana gaba tana biye dashi a baya har ciki securities din wajen yasa suka dauko mashi basket baisan ma abinda yake zubawa gaba daya zainab ta dagulamashi lissafi mutum daya zaisa ya dauko mashi zainab batareda matsala ba jude ne kuma baya kasar amma da yau ba abinda zai hanashi datse mata harshe.............





Manar na gefe tana latsa wayar ta kusa da ita ya matso yasan ranta a ɓace yake yace kinason chocolate a dauka?washe baki tayi ya ambaci farin cikin ta hannunta ya kama har layin chocolate tacigaba da kwasa saida ta dauki mai isar ta ya biya komai suka fito waje,a bakin motar shi su biyun suka tsaya kina needing wani abu yanzu?a'a hakan ma nagode sosai zaki rakani wani waje,ina kenan?inajin yunwa ne akwai abinci a gida manage nakeyi da abincin nan naki ba dadi muje mandi palace...........







Abincin nawane ba dadi???ummmm nakusa tafiya dakanka zaka nemoni abincin nawane ba dadi,ehen bakiga duk na rame ba bancin abinci ina koshi ne ga tashin hankalin ki ya tasani gaba,tashin hankalin ta dai bani ba,a suwa in tayar maka da hankali ka gyara zancen ka tsohuwar zumar ka ce take matsa maka lamba bani ba,kuma duk ku kwantar da hankalin ku nida zan tafi tafiyar har abada ba dawowa kuma zan tafi ta dauki hakkina daga kai har ita sai haƙƙina sai ya bibiyeku...............







Pineapple juice kadai manar tace a kawo mata tanasha sanyin shi na saukar mata har tsakiyar kanta,a hankali take sipping time to time suna hada ido da ogan dake ta zakar mandi dinshi,bayan abincin gargajiya yanason mandi rice sosai,wai bazakici abincin ba?na koshi fa ban yarda ba zan matseki kuwa na maki dura,gaban mutanen zaka matseni?ehennn akwai mai bina bashi oya eat................





Tasan sarai duk abinda ya furta zai aikata yasa ta faracin abincin ta a hankali,a hankali kuma cikin kakkausar murya yace MANAR,saida gabanta ya faɗi dammm lokaci daya taji tsoron shi ya mamaye ta na'am,ki bude kunnenki ki saurareni kiyi aiki da abinda zan fada maki kinaji ko? jinjina kai tayi alamar eh,zan barki ki koma school da sharadi biyu a kanki da sauri ta dago idonta ta sakashi cikin nashi,idan kin koma kuyi abinda ya kaiku karatu shine aka kaiku ku maida hankali kuyi shi banda shiga harkar daba taku ba,duk abinda kike bukata ki kirani direct ki fadaman bansan boye boye, lokaci daya fuskar shi ta canza ki fita daga harkar samari,kinga kula samarin banza abinda ya haifar maki?zan saka securities duk inda kukaje ko kuka tsaya ana nadar man bayanai a kanku, kuka kuskura naji wani lbr makamancin abinda na fada maki zan baku mamaki,gyada kanta tayi In Shaa Allah zamu kiyaye dan Allah kabani number halim din..................






Me zakice mata zaki iya fada mata kina tareda babanta all this while baki nemeta ba?kinsan wacece halim ko idan kin koma school ki tanadi abinda zaki fada mata,lets go jikinta gaba daya ya mutum jin abinda ya fada ki tanadi abinda zaki fada mata itace kalmar data tsaya ma manar,🥹🥹🥹🥹🥹halim ki yafeman na kasa controlling zuciya ta nayi kokarin na cire sonshi amma na kasa,koda wane suna aka kirani zan dauka nazama butulu mai manta alkhairi kinsoni halim tamkar gida daya muke amma zuciya ta,takasa dauke idonta akan mahaifin ki tirrr dani tirrrrrr......





BAYAN WANI LOKACI..................






Ka sakeni ka kyaleni banso banso da rayuwata a yanzu gyara mutuwa ta ka maidani can gidan su kasheni banida wani amfani nasani na cuceta na yaudare ta naci amanar ta gara in fita duniya banida wani sauran amfani a rayuwa ta kome halim tayi mani ninaja ma kaina,wayyo Allah na bubbuga kofar takeyi kamar zata balle ran khalil yayi mummunan ɓaci cikin sati daya komai ya hargitse mashi ya rasa ina zaisa kanshi,manar ina kokarin protecting dinki kece zakisa kafa ki fice daga gidana ki tafi hotel saboda suna ce maki karuwa,har kina kallon tsabar idona kiceman gara ki bada kanki a kyauta da Allah bai kawoni ba da wani labarin ake ba wannan ba,da gaskiyar kawu labaran da yace da an kaiku kasashen waje idonku budewa yakeyi kuna kallon maza ba'a bakin komai ba,ke har kinyi girman da zaki sadaukar da rayuwarki akan wanda baki sani ba daki raba shi a kyauta zan kira kawu ya dauraman aure dake ko halim da zainab zasu kashe kansu saina aure ki..............





A zafafe tayo kanshi wallahi banson ka na tsaneka muddin aka auraman kai wlh saina kashe kaina tassss ya dauketa dawani gigitaccen mari idan an daura auren ki hawo bene ke fado ashe bakida hankali bakida tunanin kwalwar ki ta banza ce fuuuuuuu ya bude kofar dakin ya fito kasa ta tsugunna tana wani irin kuka koda ya fito driver shi yasan a tashin hankalin da oga yake ciki baice komai ba yaja motar suka fice tafiya suke baisan inda zaikai ogan ba yana tsaka da tunanin ne yaji muryar sa mai kaushi muje suleja,ware birkin motar yayi famfara gudu yake ba kakkautawa, Khalil idon shi na kan waya yana kara kallon hoton shi dana manar a mandi palace rike da hannunta ranshi yayi mummunan baci duk inda kika shiga zainab saina bankado ki,kin saka diyata cikin abinda ba hurumin ta kina matsayin kanwar mahaifiyar ta.......................







Gab laasar suka shigo cikin garin suleja da taimakon Allah da tambaya suka gano wani dan ƙaramin kauye da kawu labaran yake direct gidan mai gari sukayi tsinke ana gama sallah laasar akasa cigiyar neman kawu labaran a kankanin lokaci ya iso fada koda yaga Khalil turus yayi ya fashe da kuka shikenan mai gari yaya ta rasu,kullum dasu nake kwana dasu nake tashi a raina ta tabbata babu ita wayyo Allah na,na rasa gatana a duniya duk wata rigima ta kanki yaya, Khalil na zaune yana kallon ikon Allah daga ganina sai mutuwa..............





Saida yagama mai isar shi yayo kan Khalil da gudu ya shake wlh karya kakeyi munafuki saidaman yayata kayi wlh duk inda ka kaisu sai ka kaini nima banida wani amfani ina dede take shiyasa kace bazaa tafi dani ba,kanada makarkashiyar da kayiman ina diyata manara nashiga ukku wayyo Allah sai lokacin yan fada suka tashi ana riƙe kawu labaran Yana fizgewa mai gari ya daka mashi tsawa sannan ya dawo hayyacin shi.............






Liman bude mana taro da addu'a har lokacin kawu kuka yakeyi,mai gari ya gyara zaman shi ya dubi khalil da kyau yaro meke tafe dakai???


Ba abinda yake tafe dani sai alkhairi karya kake wlh tunda naganka nasan bada alheri kazo ba ina yan uwana suke? murmushi Khalil yayi sannan yace suna lafiya yanzu haka suna gida an sallame su daga Berlin heart clinic kaka taji sauki abinda ke tafe dani gareka kawu inaso ka bani auren MANAR, wallahi ina sonta banso ta rabu dani dan Allah kawu ka auraman manar ko zan samu sauki a zuciya ta,sai lokacin kawu ya kannaro ido daya dakyau ya kalli Khalil Alhaji manara dai tawa kake neman aurenta wurina?????????????







Da wane gulma da kicihihi ya hanaka nunaman kana sonta sai yanzu,kawu banso ai mata tilas ne shiyasa,amma wlh yanzu nagane ina sonta bazan iya rabuwa da ita dan Allah kawu ka auraman manar dan Allah,shiru kawu labaran yayi sannan yace mai gari banki ta tashi ba tun farko na lura da irin son da yake mata amma ya rufe ido yace ba wannan ba yanzu banida hurumin daura maka aure da manar ba tare da izinin yaya ba,da sauri Khalil ya fiddo wayar shi zan kira su yanzu yanzu,bugu ukku jude ya dauka ya rigada ya mashi text kaka ya kaima wayar cikin kwanciyar hankali kawu labaran yaji tace salamu alaikum............





Wufffff kawu ya fige wayar yaya yaya kina raye labaran gani da raina naji sauki sosai ina kaga Khalil ne,yaya ga Khalil nan gabana yazoman da wata magana mai nauyi ban isa in yanke hukuncin nan ni daya ba, KHALIL NE YAKE NEMAN AUREN MANARA A WURINA........... Alhamdulillah ya rabbi lakal hamdu washshukur ya rabbi na dade labaran ina wannan mafarkin ashe da raina zanga hakan ban mutu ba labaran basai ka jira shawara ta ka bashi manar yadda ya kula dani nasan zai kula da ita fiye da haka, Allah ya bashi ragamar dauka na amince labaran na amince ka bashi manar dede dake gefenta ta rafka guda ta zube kasa tanama Allah godiya..............





Ba tare da bata lokaci ba akayo gangamin al'umma mai gari yayi gyaran murya nizan zamar maka wakili liman ayi mana siga ta daurin aure lokacin driver shi ya dawo da kudi hannun shi masu yawa ya ajiye tsakiyar su


NI LABARAN NABA IBRAHIM KHALIL AUREN YATA MANAR A HANNUN MAI GARI ALHAJI AUWALU AKAN SADAKI DUBU DARI BIYAR LAKADAN BA AJALAN BA JAMA'A KU SHAIDA,ALFATIHA 



Nan aka shiga yima khalil da labaran barka barka jin kanshi yayi sakat pressure data kunno mashi kai ta sati daya yau jinshi yake kamar bashi ba wata irin faraa da annushuwa yake yi,rarrabar kudi yashiga yi ba kama hannun yaro😹🫂



Mu hadu a next page gobe