Khaulat
gashi bana wasaba ranar da huri Abdul ya dawo na tarbesa like yanda Naga mama da umma nayiwa abba Dan karama abin armashi ma harda huge ya dago kaina yay kissing lips Dina ga delicious lunch Dana hada masa Yana ci Yana foodgasm inaso nayi Abu a yabeni Dan Haka naji dadi sosei again Abdul ya sake zuwa da bukatarsa Wanda alkcn na dauki alkawarin. Mallaka Masa kaina dukda tsoran da nake Amma wanna panic guy din ya sake bayyana for d fifth time idan Abdul yazo kwanciya Dani dagani harshi rasa bakin mgn mukayi yace karna damu ganin Ina Kuka Kai ya Abdul mutunne Wanda duk wacca ta samesa a matsayin miji ta gama dacewa instead of ni nabasa hkr Amma shi yake bani,Abdul Yana matukar bani tausayi hade da Sansa daya shigeni Babu tsammani na shiga cewa" wlh ya bani da masaniya akan jini Nan nikaina na gaji da ganisa .." ya toshe min baki Yana me shafa gefan fuskata a hnkl yace " khaulat ke kyakaywace inasan ki. Haifa min baby's as beautiful as u " Nima cikin training din da ke sauka a kaina na dafa kafadarsa Ina kallansa irrin kallon Nan na Babu wani sekai nace " ya duk wacce ta sameka a matsayin uban yaranta ta Dace har abada na Dora kaina bisa kafadrsa hawaye suka fara zuba ya dagoni Yana dubana cike da nuna kauna " yanzu khaulat kina Sona ?" Tanbayace wacce yaci ace ya Dade da sanin amsarta nace " Ina sanka yaya har cikin zuc....bejira karashen furi cinaba ya kankameni kamar ze maidani jikinsa haka mukayi bacci cike da kaunar junan mu Abdul ya shiga kwantar min da hankili ganin na damu akan jijin dake zuwar min aduk lkcn da zaizo wajena Ana wanna halin ne nasanarwa da mama da new phone din da ya Abdul ya bani tayi mamaki matuka takuma jimanta lamarin kwana daya tsakani ta zo har gdn lkcn Abdul baya Nan Yana wajen aiki na labartamata from the beginning ta tanbayane a wani color yake zuwa nace Babu banbanci color tace karna damu zata nema min magani kuma karna fadawa kowa nakuma cigaba da yima mijina biyayya da dare abdul ya dawo na fada Masa yanda mukayi ya nuna Jin dadin hakan bekoci abinciba yace na shirya zamu fita nai wanka nasaka daya daga cikin lefena Wanda aka biyoni dashi I look so exclusively muka fita a motarsa yayi yawo dami different places a garin kano Kama daga Corner,botanika,vallantino da sauren wajajen bude ido masu ban mamaki Wanda ni da nake haifafiyar garin mAh ban San da zaman suba couse bana futa outing tun dama ,muka kare da Sufi Mart anan ma ya kashe kudi sosai Dan fashionable bags da shoes harma da abayas ya siya min, har muka dawo gd wajen karfe goma Ina mamakin rashin tsoran ya abdul har nake tanbayr sa akan tazara dake tsakani mu da kano yay dry a wanna lkcn sanna yace " ummita kenan matsoraciya to ai ni ko fin shabiyu zan iya tfy kano daga Nan wudil meye Nisan aciki"? Murmushi nai Ina kallansa . Yauma kamar de kullun tare muka kwanta Amma he didn't attempt to do anything to me har zuwa kwana uku ina Jin dadin zamana tare dashi Yana lalla bani kamar wat egg ko headache nake see inda karfinsa ya kare se asannan na gane Abba ya yimin gata nakirasa a karo na uku muka gaisa nace Abba nayi missing dinka when will u come? yace very soon ummina mama tayi ta fafutika wajen samarmin maganj Amma abin yaci tura da mama tasake zuwa lkcn weekend ya Abdul na gd Nan take cewa mlmn data je wajensa ta lbrta Masa ya Bata tabbacin sammu akayimin mamakine ya kasheni na maimata abinda ta fada ranar kasa bacci nayi Dan tsoro Abdul ya dubeni yace khaulat mekike baki bacciba farkawarsa kenan shima se hawaye Dan basa min wahalar zuba nace yaya me nei wa wani dazei min asiri yace hakane mgnar ki Amma kowa Yana tare da makiya sede ya dage dayin addua Dan neman kariyar ubangiji yace daga yau duk sanda ya dauke naringa sallah Ina addua haka mukaita rayuwa tsahon sati hudu kenan Babu sauyi ranar nagama gyaran gd kenan nai wanka na Dan kwanta wajen karfe biyar na yamma Sega. Abdul ya dawo yanayinsa ya nuna he is unwell Dan befi one minute daya shigoba ya fuce daga dakina I'm feeling uncosy to stay without looking for his prob nashiga room dinsa na gansa yayi proned na zauna by his side Ina tanbayar sa lfy d voice din dayay using na tabbatar baya Jin dadi ta haka nake ganewa Dan nariga Dana Gama fahintar sa yauda gobe hankali na ya kasa kwanciya dan Haka nashiga cewa " kafadamin me yake damunka d way u look is so unpleasant to me plsssss" nakarashe kamr zanyi kuka ya juyo daidai Yana dubana Yana murmushin Nan nasa me kyau sama sama " Babu komei " ya fada a gajarce wanna ya maida idansa ya rufe kuka na fashe dashi kamar wata little beb hakan yasa ya ce " ummina meyasa kike kuka"? Nace wlh baka da lfy Ka tashi muje kaga likita " ya dubeni yace khaulat kece likitan ai"his words suka sa naji jikina yay sanyi Dan se lkcn na gane inda issue din yake muryarta a raunane nace " to Yaya ai gani a kusa" yace kina kusa Dani Amma ba abinda hakan xe amfanar kashemin ac ki rufeni da duvet I'm feeling cold na tashi nayi abinda yace sanna na dawo na zauna gefansa har lkcn Ina kallon sa ganin yanda yake tightening bodyn sa nace "Dan Allah Yaya ka tashi ko abincin fa baka ciba " " Khaulat banajin yunwa ki barni na kwanta idan da halima u can leave nagaji sosei "da mamaki nake dubansa betaba kora taba se yau Dan Haka nasake narkewa iddanuna sukayi rau na tsahon lkc kafin Naga ya Mike da kyar "khaulat kidena kuka banaso wlh Yana tabani " nace Yaya mena maka ko kadena sonane ? Yace Ashe na mutu ma kenan" yaya meye Kuma na zanchna mutuwa na fada ina blubbering " ummita ai duk me Rai mamacine ko da kurucia ko da tsufa" nace to naji yanzu Dame zan ita temakon ka ?" Yace addua xakimin Allah ya bani ikon jure ciwon da nake ji " nace ya to wai ciwon mene wanna?" Ya kama hannuna ya Dora on d top of his stomach " nace ciwan ciki ya daga mun Kai nace barin dauko ma mgni Naga akwei na stomach pain a drawer memakon ya barni in tashi seya rike wrist Dina yace no Banda magani " nace wlh Yaya Nina kasa gane maka to Bari na hada ma tea kasha yace a ah Nike nakeso karki nisa Dani " nace to Yaya karna masta kenan"? yace eh na Mike daga zaunan Anna na koma saman gadon na kwanta gefansa Ina cigaba da monitoring dinsa ya matso kusa Dani kamar wacce zan gudu nide se zare ido nake his body temp is very hot Dan Haka nace "Yaya harda zazzabima"? be mgn ba Amma Yana ta kallona nace Yaya?" Yace na am ummina Dan Allah karka kwanta bakaci komei ba ko a gd idan muna zazzbi Abba fada yake Mana yace semunci abinci yana te makawa wajen samun gwari jiki "ganin yanda nake mgn seriously yasa yace to na zuba Masa jiki na rawa na futa na kawo Masa naji dadin yanda yaci sosei sanna yace zeyi sallah Isha Nima naje nayi nace to sbd alokacin babu jinin koma akwei I can able to pray Nan bayansa nayi bayan mun idar ya koma ya kwan ta still Yana daring ne Amma shi kadei yasan abinda yake ji na rufe ko Ina na kashe duka globes na bar blue dim light sanna na kwanta gefansa cikin dare ya ringawani murkususu hankalina ya tashi kwarai his hand on his stomach under Umblical na shiga cewa " Yaya Dan Allah ka Dena nace muje asbiti kaki nace kasha mgn kaki Kuma mah ai doctor yace min karna Kara barinka a wanna condition din Yaya baganiba Dani da gangar jikina duk naka neh " yace cikin damuwa" khaulat kin Manta da jinin dake fita daga jikin kine "? nace wanna fah jini babu abinda xe Hana Yaya ya zama chuta Kuma his curative is not now tunda anata fafutikar neman magani till when will u take kana fama da lust bayan kana da Mata, d way he is looking at me yasa nai shiru nan take kunya ta mamaye ni banda surutu Amma yanda nake daukar ya abdul ba iya miji ba ina sharing duk wata damuwata dashi batareda da kunya ko dardar ba Dan matsayin daya bani bazan iya aiyakance saba Yana mamakin wayona ne dukda I'm still young d ban huce seventeen years ba amma se wayo yace no... Khaulat who told ? I'm not feelings dat" na koma na kwanta yace haka mukayi bacci a wahale nina rigasa tashi na kyalesa ganin ya samu bacci nai breakfast me sauki sanna nai wanka shima da hada Masa he awake by d time I have entered d room nace Masa garuwa a bedroom yace to kamar bashiba harya ware ya kamo hand Dina Yana kallo na sanna yace can u help ?" Nace with wat? Ya nuna hanyar bathroom din with his head na makale kafada dry yay ya rubbed soft lips Dina ya huce another day ya e zaije gdn hjy wato mamansa mama asabe nace zanje Nima yace no bayan zuba Tukunna se nasamu ciki na toshe baki in zare.ido nace a ah nide bana so yay dry ganin inata Masa naci yace daga office ze huce idan zedawo nace to meze Hana ya dawo tanan muje tare yace to nashirya na da karfe biyar na yamma nai murna na rungumesa tun bayan futarsa na gama komai Dan daga ya dawo kawei se tfy har kayan dazansa na dauko inata kwada irin adon da zanyi a front mirror har akai la asar nakirasa nace Yaya na shiryafa kai nake jira yace tou idan na fito hanya zan kiraki na langwabe Kai like he is seeing sanna nace tou Amma Kai sauri Dan allah daga office se gd yay dry yace to ummina yadda kikeso haka za ayi inata zaune a palour nashirya tsaf se kamshi nake zubawa Amma shiru Yaya be dawoba kuma be Kiraba gashi har five 30 na Matsu Dan Haka na sake kiransa Amma user busy naita mita ganin wayar Tai tsayi harda Dan kishi na kode ya Sami wata budurwar ne three times na Kira still Yana using da wayar nasan duk inda yake Yana hanya Dan Haka na koma daki na kwanta Wai ni nai fuashi har nai magriba amma shiru be zoba haka kuma ba sake ne Mana ba Dan Haka na sake Kira ganin an daga kiran yasa nace Haba yayana kaifa kace biyar o'clock zaka dawo gd Amma kaga fa har dare yayi nasau ke wayr Ina dubawa Jin wata muryar daban nace hello Ina me wayar ba a bani amsaba sema Kiran daya katse na tabbata ba lfy bah Dan Babu yanda za ai Abdul ya kashe min waya naita trying Kiran Amma Bata reaching hakan yasa nashiga shakku wato Abdul ya fara kula Mata to kodan yaga matsalata ne yasa hakan nai takira daga karshema naji switch up Raina ya baci Ina haka har akai sallar Isha i daddafe nayi na fito palour kamar daga sama naji an shiga buga kofar palour tsoro ne ya kamani dan na tabbata Abdul nada key to waye kenan who's there na tanbaya voice Dina na wobble muryar muftahu naji cousin bro din sa danshi kadei ne a wajen parents dinsa na bude Ina me tanbayar lfy yace na zo muje hjy nane Mana with shock nace hjy Kuma yace eh nace "oh wato memakon Yaya yazo mutafi shine ya rugani "shide he is just looking at me nace "to barin dauka mayafina "ahaka muka shiga unguwarsu wacce keda tazar a da gdn da muke the house was so silent se crying da ke tashi at d other side awani daki nashiga tanbaya muftahu dake gefena look uncompidently nace muftahun "lfy waye bashi da lfy aketa kuka Haka”mama sabe hjyn abdul ce ta futo daga daki Yana yinayinta ya nuna tsantsar damuwa taja hannuna muka shiga dakin data fito all there siblings na ciki har mutun biyar yanda na gansu ya bani tabbaci babu.lfy murya na rawa nace mama Ina ya Abdul memakon ta bani amsa seta ru gumeni tana wani irin kuka zuciyata tasoma kisi kisi nan nace mama waye ya mutu gabana na faduwa wata ma tace data shigo daihu tun daga bakin get har palorn tana ihu “wayyo Allah mun shiga uku yanzu Abdul dinne ya rasu hjy innalillahi” tare da rakiyar wasu iyan Mata summa duk dinsu a jigace Nan suka cika gdn da kururuwa innalillahi wainna ilaihi rajiun tuni na fara rasa ganina dasan gaskata abinda kunnuwana suka ji min na soma kokarin kwacewa daga jikin hjy ina mejin want irin staggering like nayi taken tramadol ta sake kankameni tana mecewa khualat se hakuri abdul ba me Nissan kwana bane yayi accident an kaishi asibiti anan Allah ya karbi abinsa daga wanna kalma jina da ganina suka dauke....
Khaulat is free share and repost domin ALLAH 🙏