SOYAYYAR ZUCI

Chapter 3&4

by @hadizah10

💖💖 SOYAYYAR ZUCI 💖💖 
      (Love and Romantic story)
         
  Written
      by
 Deeyamerh
07070647236
Page 3&4
Gidan flat ne babba, an raba shi gida biyu. Ɓangare ɗaya ne ake amfani da shi a yanzu, ɗayan bagaran a rufe yake,gidan yana da girma,duk girman filin an zaga yeshi da inter lock sai yar rumfa da ke wajan,wacce ake aje motoci,sai dakunan guda 4 ajere wanda da alamu na mazan gidan ne,
‎kana barin nan sai wata kofa karama, wacce zata sada ka da babban falon gidan,yana da girma  da  faɗi,domin kujeru ma seat biyu ne a parlon,sai dinner table a gefe da kayan kallo.
‎gefe guda kuma dakuna nane a jere guda 3 wanda hakan yake nuni da cewa na yara matan gidan ne,sai dan wani corridor da zaka bi da zai kai ka dakin Matar gidan gefenta kuma na me gidan.
‎ta dade tana karewa gidan kallo,gidan da ya haɗa abubuwa da yawa na dadi da rashin sa,gidan da yake amsa sunan na mahaifinta amma a yanzu yana so ya koma mata tamkar filin yaki, shin ina ma ana dawo da rayuwar da kai a baya da ta dawo da nasu,ina ma ana karbar komai naka a dawo maka da maihaifiya da yau ta bada komai da Abba ya mallaka,domin a yanzu shine komai nata shi kadai take iya jin gina a jikinsa  taji dadi,shi kadai zata runguma ta fashe da kuka kuma ya share mata hawaye"
‎ta ɗau lokaci tana karewa gidan nasu kallon,Gidan da ya taɓa kasancewa wurin da take jin farinciki fiye da komai dan ko hutu bata fiya zuwa ba,amma a yanzu ya zama tamkar kurkuku a gare ta ne, gidan da yake neman fin karfinta,ya tashi daga gidan mahaifinta ya koma gidan wasu,bata da iko ko  hurumin komai a cikinsa sai abinda masu gida suka ce.
‎Ta ja numfashi, ta gyara hijabinta sannan ta nufi cikin gidan,A hanyar shigar cikin parlon ta hadu da Daya daga cikin samarin Gidan, wanda tafi tsana a cikin samarin,wanda take jin zata iya kashe shi mundun bai daina farautar rayuwar ta ba.
‎kallon yan iska yake mata,kafin ya matso kusa da ita kamar zai mai da ta cikinsa"ummm kamshi me dadi mesa duk wani lafiyyen namiji jin sha'awar ta tashi,meyasa bazaki bani dama muji dadi ba umm? Da dadi wllh Idan kika yadda kafin na bukace ki wllh kinzo da kanki dan Dadinah,kalli kiga yadda yan mata suke kuka ina sukuwa akansu".wayarsa ya nuna mata inda yayi playing video yadda yake cin wata yarinya,ihun dadi take tana fadin"Ahh sabeer dadi wllh kana dadi ahh bazan iya rayuwa babu kai ba wayooo so sweet, gindinah dadi i love You sabeer zan kawoooo shhhh washh".
‎da sauri taja baya domin abin sabeer yaso ya fi karfinta,a duk sallar da zatayi sai ta nemi tsari daga kaidinsa domin yafi shaidan iya iskanci,tai magana ace karya take masa sai dai idan itace take so yayi lalata da ita amma sharri tai masa.
‎Hannu biyu ta daga alamar ruko tace"Dan Allah yaya sabeer kayi hakuri kabani hanya na wuce,wllh Ni ba yar iska bace ban taba iskancin ba kuma inshallah bazan fara akanka,zan rike kai na har dakin mijina please kadaina takuramun wllh wllh zan hada ka da Abba domin akuyancin naka ya isheni,kamar bunsuru haka hake ko wacce akuya kagani kabita kana barbara to ko iskanci zanyi wllh nafi karfinka,Kuguna na manyan mutane ne,ka jira zaka gani salon nawa ba irin naku bane,aikin banza duk sanyi ya gama kasheka mtsss".taja tsaki tai wucewar ta ciki.
‎baki sake sabeer ke kallonta dan wllh bai ta tunanin suhaima tana da baki haka ba ashe haka yarinyar take, ai kuwa zai nuna mata shi cikken bunsuru ne, yayiwa kansa alkawari shi zai fara fasa gardin pussy din ta,dan daga gani yasan zatai ruwan dadi,mukutt ya hadiye wani yawu me kauri sannan yayi bangaransu kira Zee yayi "Hello Zee uwar ruwa". dan shiru yayi alamun yana jin amsar da take bashi,Ah ba my zuma kizo mu hadu a Hotal din da muke haduwa a matse nake wllh",Okay". Da sauri ya tashi ya shiga Toilet yayi wanka ya fice a gidan,dan akanta zai huce haushin sa.
‎tana shiga cikin parlon tai a rangama da 'yan matan gidan zaune suna hira,duk da yawancin hairar bata arziki bace,Dukansu sun fi ta shekaru, suna ganin ta sai hirar tasu tai shiru,daya daga cikin yan matan ta kalle ta tunga sama har ƙasa ta ɗan yi dariyar raini hankali sanan tace"Har kin dawo?” alamun tambaya, “ai Mun yi tunanin yau ma za ki kwana a waje ne,tunda kin san dadin Bu**ra yanzu ji kike kan mu daya da ke ,ai mu duk iskan ci mu muna kwana a gidan uban mu".
‎murmushi dayar tai tace"ke Haseena Meye na bata bakinki,ai kina ganin ta Kinga alamun kwana a kai akanta a na cinta,biki ga duk tayi yaushi ba waya ce Miki Bariki gidan kananun yara ce hmm kibar iyayen gidan ki suyi".
‎“Wallahi  kuwa Mubeenah ni ma na yi mamaki,kalleta kamar wata korarriya kice tun jiya sai yau tadawo gidan"?
‎dariya suka saka har da tafawa domin sunsan idan zasu kwana suna mata ihu aka kallon inda suke bazai ta.
‎juyawa tai da niyar shige su domin tasan wanke-wanke yanan yana jiranta da girkin gidan domin ta dade da zama yar aikin masu gidan.
‎a hankali aka bude kofar da yake cikin corridor din wata babbar macce tafi wanda bazata wuce shikaru 50 ba,sanye take da leshe me kyau,fara ce Amma tana karawa da man beaching,kallon tsana tabi Suhaima dashi kafin tace"ke karuwa sai yau kike da niyar dawowa daga raban gindin eh?.hmm idan ina fadawa Alhaji yawan bariki take sai ya fittike yake wllh ba haka to gashi dai alamu sun nuna,Mubeenah kamar HIV takwaso ko idonane ya nuna min kuraje caba-caba a furkarta umm".
‎hhhhhhh" kai Mommy idanunki ne haka Amma tafi tafi dai wata rana zata kwaso indai HIV ce tunda ta zama akuya ko wane kare da doki bi take".
‎hmmm" yadda na tsani uwar ta haka natsani yarinyar wllh har so nake na bude idona naga bana ganin gilmawarta,yadda na kada uwar ta tai waje take bin bula haka ita a sannu zata bi mahaukaciyar uwarta".
‎tsayawa cak tayi,domin  zuciyarta wani irin bugawa da ƙarfi tayi,kenan Mommy ita ta kurar mata Ammey, innalillahi wa'inna'ilaihi Raju'un,metai musu?me ta tsare mata?amma bakomai Allah yanan kuma yanaji yana gani,ta haɗiye wani yawu me daci, tai ƙoƙarin mai da  hawayen da suka cika idanu wanta,domin zubar su, kamar sarewa ne daga duk kan kalubalan da yake tunkararta.
‎daka mata tsaya wanda aka kira da Mommy tayi"zaki wuce ciki ne ki cire mun wannan kayan najasar,kafin sa a cimun uban ki,kar kuma ki sake kishigar mun kitchen  batare da kayi wanka ba ehe".
‎sunkuyar da kan kasa tayi sanna ta wuce su a hankali, Kowane taku da takeyi yana ƙara mata nauyin da ke cikin zuciyarta ne,amma tayiwa kanta alkawarin bazata bari Kowa yaga Rauninta ba,ta gammace tai ta tsaiwa suna ganin murmushi akan furkarta.
‎dago da kanta tai kalle su ido cikin ido,sai kuma ta saki murmushi wanda yasa  dimple dinta lutsawa,kallo su take kallon da suka kasa gane,shin taji zafin maganar ne ko kuwa ita ma irin uwar ce me taurin zuciyar.
Yanzu labarin zai fara.
Sauyin kaddara ya nan tafe..
Tafiyar batai nisa ba...
Kamar yadda kaddar batai nisa ba....
Tofa🤔🤔🤔wai shin me ke faruwa da rayuwar suhaima?
 Duk wannan abun da ake ina mahaifin yake?🤔
Da gaske suhaima karuwa ce?🤔
DEEYAMERH.......✍️✍️