Khaulat

Khaulat

by @zainabbadam58

ganina suka dauke se washe gari aka samu nafar fado nayi dogon Suma na bude ido Naga different faceses kowa yayi jigum wasu na kuka  na shiga kokarin gaskata abinda ke faruwa is dis dream or eyes open naji muryar hjy a gefe na tana cewa yauwa ja ama ta farfado Nan duk suka bada attention dinsu on me na Mike da kyar ina duban su nace amma de wasa kike mun ko mama? y abdul yana nan Dan lfy muka rabu Kuma yace min zamu fita tare kune mo min shi Ina yake Sam duk abinda muta me suke fada na Abdul ya rasu nakasa yarda sema karya ta manyanzu dayaransu da nake ganin yanda na zauce kamar mahaukaciya yasa na Mike ina rasta mutane Wei ina ne mansa umma ta na hanga sun shigo gdn ita da mama da husna na karasa inda suke na kankame umma Ina cewa umma wlh karya suke kinji Wai abdul.ya mutu na cikwei kwei yeta kamar zata Fadi gani haka yasa umma sauke min mari me zafin gsk najini luuu inajin wasu na salati suna matafada akan me zata mareni har kasa na Kai se sanna naji wasu zafafan hawaye nazuba a idanuna na rushe da wani irin kuka me tsuma zuciya cikin muryar da bantaba Jin ummana da itaba ta Soma mgn" ummi Ashe baki da hanklai ban saniba wanna wani irin rashin tawariu neh " muryoyi ma banbanta naji na Bata hakuri da kaimata uxirina mama takama ni Tai dakin hjy Dani gani.yadda nake daga murya har yan waje sunaji,d whole three days I'm feeling very weaknesess I cried a lot nd alot temp Dina yayi hot Ina zaune cikin iyan zaman makoki takaicina daya shine yanda ban ga gawar Abdul bah he look so violently yaji wound sosai ayanda ake fada na sake fashewa da kukan lkc guda Ina me tuna conversation Dina dashi adaren washe garin Daxe rasu matar dake gefena wacce itace kanwar hjyn Abdul ta dubeni ido gaje gaje Dan itace wacce ta fasa kuka har naji muturwar da ba wata lfy kwalkwalwace da itaba Aiko ta shiga cewa " wlh kiyi kukanki kinji Dole muyi kuka Babu Wanda xe Hana mu kuka kiyi kuka khaulat kiyi tayi Dan Allah” haka muka taru nida ita muka ringa kuka kamar ranmu xe futa mama wacce har lkc tana nan na tafito daga daki tana dubana cikin taron iyan zaman makoki " ummi ki saurara haka ki Dena kukan Nan Haka ba awa mamaci kuka se addua " Ina dubanta gaja gaja ganin intonation data amfani dashi yasana saurara na hada Kai da gwiwa Dan gani nake sun kasa gane irin dacin da nake ji kodan ba ataba mini mutuwa me shiga Rai bane oho mama kulu wacce ke gefe tayi tagumi ta soma cewa" Kya fada mata ke taji tun dazu nake Bata baki Amma taki yarda nace tayi hkr kulli nafseen za ikatil mauti iyii Amma kamar zugata nake” wasu daga cin iyan zaman suka amsa da gsky de baiwar Allah ai hakuri ake muma da yawa yawan mu da ba ayi da munbi wasu inda suka tafi, kanwar hjy wacce har lkvn kuka take ta dubi mama kulu ido duk kuka" wlh nide baxan fasa kukaba Domin audul suturace a gareni yaro me kirki da sannai ya kamata se kuma ace baxa muyi kukaba wlh se munyi ta saki gaint curse ta lafta Mata,matan take zaune suka toshe Baki Jin zagin da aka saki mama kulu ta fusata tace " to ai sekita tayi tunda baki da tawakali mara sanin kaddarar Allah , Jin Haka yasa kanwar hjyn yin ihu ta Fadi timm tana birgima " ehh se munyi wlh Ina ruwanki kina da asarane da mutuwarsa azzaluma aike zaman ki Anna zaman farin ciki kike bayan kin zalinci audul kin hanasa sakewa da matarsa” sekuma ta Mike zaune tana me bangaje matan da suka ririketa ganin yanda mutanen boye suke ingiza ta “wlh ku kyaleni Sena yi kuka barin sanar daku wani boyayyn sirri game da wanna  matar itace ta Kai sunan khaulat wajen boka yasa Mata zubar jini ta yanda audul baxe sake da matarsaba takuma Kai sunansa akan a Sanya Masa bin Mata muguwa Allah yay Miki mumunana karshe azalima makira well see munganiba bayanki” hjyn abdulce ta saki sallati lkc guda tana fitowa daga daki ta Isa wajen karwa tata ta tsugunna tana dubanta tace maryamu I u serious kin tabbata abinda kika ce maryamu tariga tone duk abinda kulu tayi aboye hjy Tai salati tace innalillahi wainna ilaihi rajiun menene wanna nakeji kamar almara  ta juyo tana duban mama kulu wacce lkc guda ta rikice tana San karyata abinda maryamu take fada “Amma kuwa kulu kinci Amana ta ta kiyayyar ki damu Kenna kin chutar mun da yaro Allah ya Isa kaicho ta fashe da kuka tana me barin wajen da sauri mama kulu Tai tsilli tsili tana me mgn muryar ta na rawa " ki saurareni asabe wlh  karya take min me khaulat da Abdul suka tsare min min dan aikata wanna sharrin da ake lakabamin maryamu kiji tsoran Allah”gaba daya ta kidime tayi nan tayi chan yayinda maryamu ke kawo mata chafka mutane na riketa nan  wata tsohuwa ta dubi kulu" a an baiwar Allah kin aikata Domin iskokan maryamu basa karya tunda suka tashi suka Kuma bayyana wanna abun tashin hankalin tabbas kin aikata Amma kinyi asara wlh” cewar matar tana matsar kwalla Nan fa iyan zaman makoki suka dauki salati wasu na la antar kulu ni kuwa mutuwar zaune nayi na nemi tuna Nina na rasa yanzu da gske mama kulu ce ta samin wanna Bala in da Nike ciki na Kara rushewa da kuka Ina maimaita sunan allah mamace tajani muka fuce daga gdn ganin yanda gdn making ya rikeda ya koma na tsahin hkl domin iyan uwan hjyn Abdul cewa sukai bazasu yardaba.  wanna zanche Babu inda me rotating bah a family n mu Dana abdul Kai Naga tashin hnkl da ban taba ganiba kai tsaye muka baro wudil se kano baro wata ta karshe kenan.Khaulat Tai shiru nd continue looking at fadila wacce sob yay rubbished face dinta he lost her strength about khaulat story badan tasan khaulat ba setace apocryphal ne abun ya daure Mata Kai ta cigaba da kallon ta kafin Tai karfin halin cewa " ure have patient khaulat kinyi juriya kwarei lbrin ki labarine me tsuma zuciya da gangar jiki Allah ya gafartwa tawa Abdul ya haskake kabarinsa ita Kuma wanna kulun ita da ubangiji ta Allah ya bi Miki hakkin ki keda ya abdul hakika ta cuceku fushin ubangiji baze barta ta ji dadin rayuwaba”khaulat smile gently tace ameen fadila" fadila ta cigaba da cewa may Allah give u dsame husband like Abdul or Wanda ya fisa ma Amma u  missed him exceedingly, khaulat ta girgixa Kai alamun damuwa tace "kayya fadila I can't replace him har duniya ta naa...fadilan Tai saurin toshe bakinta , haba khaulat wat are u saying if malaiku sukayi answering fah stop pls is not good for u to pessimist ur self, khaulat na dubanta tace " I'm not jorking fadila.is suffer wlh, fadila tace cike da tsokana wat suffer on it bayan ga alhaji sammani Yana so yayi possessing, ta fada tana me mikewa tana Hanging bag dinta wani idiocy looking khaulat ta bita dashi tana cewa jorking apart pls ke in de za ayi mgnr worth dake sekin sa wasa tabi bayanta ganin tana dry" no khaulat Nima was a Nike Miki aike kinfi karfin sammani insha Allah yayi left kiyi Right, Nan suka Miki hanya suka Shiga napep yusuf yazo daukar su fadila tace " me napep nasan Ina shiga maka abati ko ?nawa zan dinga bayarwa khaulat ta Mata wani kallo tace " waya fada Miki ai dasunana da suannaki abba yake biyansa fadila tace humm kinjiki khaulat tace to if u don't believe u can ask him tace Yusuf" is it true?" yace" hakane hjy kuhau muje "Nan khaulat ta shiga tana Mata dry suna tfy a hanya fadila ta Soma mgn " labarinki is in complete Dan nasan ba kika rasa rago Wanba i have never presume wanna lbr dake ya faru harseda Kika fada tsahon zaman mu dake ban taba sani komai game dakeba se yau dinnan yanzuma Dan Nina na dameki neh d whole zaman da mukayi baki taba fadamin komaiba se yanzu khaulat na kallonta Amma kasan ranta tana jinjina tsantsar amintar dake tsakaninsu da har ta ma iya zama ta Bata lbr ta kap batare data boye Mata komaiba Wanda bat taba bawa kowa ba fadila na kallanta Jin tayi shiru wanna sanna tace " when will u continue Dan nasan be kareba Dole akwei hukunci Kan wanna illiteracy matar Nan " khaulat ta bita da kallo kamar ba zatai mgn ba "Allah ya kaimu ran Monday u know gobe weekend " fadila tace " right Amma kin kashe min body da yawa Allah yasa na iya barci  khaulat Tai dry tace " Allah koh" ? Fadila Tai raised kanta a haka har suka rabu.Tana Shiga gd tun daga bakin get ta ci karo.da Bilal Dan mama kulu yaron da befi 4years bah daya ke har yanzu mama kulu na haihuwa Yana dry ya karaso ya rungumeta Yana cewa" oyooyoo adda ummi dayake sunan da suke kiranta da shi manyansu da yara “jiya Kika ki kullani Ina Miki oyoo" khaulat na dry tace" noo Bilal banji kaba where are u going now ?" Da yake Bilal naji turanci yace " mama ta aikeni siyo Mata omo" he mean mama step.ma dinta da yake mama kulu umma suke fada Mata tace " to kayi saurii ka dawo na siyo maka peanut" yay tsalle ya rungumeta yace " yyeee Bala Nayi chhauuli na dawo tabi bayansa da looking Tana Dry ta huce ciki mama na wanke wanke kayan abinci da suka Bata umma Kuma na kitchen dayake girkin tane yau ta Mata sannu da gd mama tace " kindawo sannu " mama barin tayaki wanke wanken" ta fada tana me kokarin ajiye bag dinta a ah nagode kije kici abincin ki yana Kan table tace to shikenan mama sallah ma zanyi yau bamuyiba bah a schll mama tace to kije kiyi , khaulat ta shige toilet din dakin Mama Tai alwala bayan ta fito Tai sallah sanna ta dauki abinci nata fev food dinta ne rice and beans harda fish a Kai se kamshi ke tashi Tai murmushin ta soma ci bayan ta gama Tai wanka ta sauya Kaya tana zaune samam tree siter din palourn mama Bilal ya fado dakin " adda ummi where ich my peanut " ? Tace " gashi barin baka" ta dauko Masa a Jakarta ta koma ta zauna ya amsa Yana Mata godiya ta dubesa tace " to jeka wasa Ina karatu karkai distracting Dina shede he is happy ya fuce ransa face ta dauki book dinta tana cigaba da dubawa, da daddare Abba na plaourn sa khaulat ta Shiga bama shi kadei bane harda umma tana serving dinsa da tuwan shinkafa miyar agusi dayake shi tayi da daddare ta karasa ta zauna saman carpet " Abba ina yini” ya amsa d lfy Lou sanna ta gaishe da umma Dan yau Basu haduba...

Khaulat is free share me repost domin ALLAH 🙏