BABAN KAWATA

Chapter 27 hottttttt

by @smauta

Tun da suka shawo titin dan karamin gidan dayakai manar yakejin ihunta zuciyar sa tsinkewa tayi da sauri driver ya kara taka motar,daga nesa yake hangen manar rike a hannun zainab halim ce ta tunkaro ta gadan gadan,manar na kuka halim tace dama nace maki when i find out who is she i swear to god I'm going to make her life a living hell,manar tace wallahi inason dadyn ki ne tsakani da Allah halim bada wata manufa ba,tsawa ta daka mata karya kike manar mata nazan daddy ne saboda kudin shi kema gashi kinci amanata kina tareda babana tsawon wannan lokacin bansani ba inacan china banida aiki saina kukan neman ina zan kara sakaki a idona ke kina nan tareda mahaifina alkawari zan maki a yanzu wannan fuskar taki da kike yaudarar maza da ita zan konata ko dabba ta ganki saita tsorata balle dan adam hannunta rike da kettle ta yunkuro kan manar,HALIMATUUUUUUUUUU............






Cak halim ta tsaya ko ba'a fada mata wannan muryar dady ce gabanta ya fadi cigaba da takowa yayi idanshi jawur hankalin shi gaba ɗaya nakan wukar da zainab ke riƙe da ita saitin wuyan manar ba tsoro ko shakku a tare da ita tsalle ɗaya yayi da kafa ya halba zainab gefe guda kasa ta fadi,halim jikinta yashiga rawa kettle dinda ke hannuta ta yarda kasa,dama zainab ta maidoki abuja ki tsallake umarnina na mahaifin ki???ji kake tassss tasssss lafiyayyun marirrika yashiga kwalfama halim har lokacin tsaye take kimmmm gabanshi zuciyar ta ta bushe akan cin amanar manar gareta,daddy nika mara akan manar???






Kara mata wani marin zaiyi manar ta rikeshi kayi hakuri kabarsu su kasheni rayuwata batada amfani banida amfani nazama maciya amana gareta,halim ki kasheni idan har hakan zaimaki sanyi a ranki dan Allah karkiji tsoron kowa ki cakaman wukar nan in mutu kowa ya huta,fizgo manar yayi bayanshi ya fuskanci yace Halimatu a kaf rayuwar ta yauce rana ta farko dataji dady ya kira sunanta na yanka,akan zainab kikeso kiyi kisan kai???angayamaki zainab masoyiyar ki ce?eh daddy banida kamar a duk duniya kanwar mahaifiya ta ce kuma itace ta bankadoman sirrin da kuka dade kuna boyeman dady na tsani manar banison ganinki gabana ban kaunar ki ban sonki………..





Zainab kikeso???? Zainab batason ki makiyyar ki ce kin taba sanin dadin zainab a duniya sai a yanzu da tata kasuwar buƙatar ta tashi ta jawoki jikinta tayi using dinki ƙarshe tayi dumping dinki kin taba ganin Zainab ta tako gidana dasunan tazo ganin ki ko baki kyauta a matsayin ta na kanwar mahaifiyar ki?tun kina shekara ukku nake dawainiya dake har kawo yanzu akwai mutum daya daya taba zuwa gidana da sunan tayani rainonki,naki aure saboda ke na nisanci duk wata mace saboda ke kar a cutar man dake kamar yadda mahaifiyar ki da yar uwarta sukaiman,zainab ya nuna ta da hannu da take yashe gefe gudu banida kowa sai Allah s lokacin na kaunaci mahaifiyar ki taci amanata…………






Da zainab aka haɗa baki da tsohon saurayin mamanki aka damfareni makudan kudade ta gudu ta barni kina zananin ciwo ta ajiyeman ke suka gudu nashiga tashin hankali ba kadan banida komai sun kwashe tabarman ke lokacin da kike tsananin taimakon uwa,ban tafa fadamaki sanadin mutuwar mahaifiyar ki ba halim saboda inajin nauyin baki wannan labarin amma tunda kika biyema shedaniyar uwa irin zainab zan bankado maki sirrin da shekaru ashirin ina boye maki su…….







Naso mamarki kamar zan mutu ashe ba sona takeyi ba amfani takeyi dani saboda kudina sun haɗa baki da yar uwarta da saurayinta ta aureni dan ta haifi yaro namiji daganan su kasheni su kwashe dukiyata duka,bugun farko Allah ya bamu ke suka shiga kunci tun daga lokacin haihuwar ki ban kare gane kan matata ba wulaƙanci yau daban na gobe da daban watarana zata fice tabar gidan tayi kwana da kwanaki tana waje na fara binciken mene matsalar nagano tana zuwa wurin wannan tsohon saurayin nan nata ne naji ba dadi nayi mata magana tace idan na isa na saketa bana duba kowa a lokacin sai ke duk yadda zata kuntataman tayi amma na kasa sakin ta………..






Saida suka hada baki aka damfareni makudan kudade ta gudu akan kujera tabarman ke kina kuka ga ciwo nayi kuka har nagode Allah nashiga gayama ubangiji na nemesu sama ko ƙasa sun ɓace bayan wata ukku na samu labarin rasuwar mamanki wannan tsohon saurayin nata ne ya kasheta akan kudin da aka damfareni yaso ya kashe su duka biyun zainab ta tsira duk da haka Zainab batabar bibiyata da sharri ba aka koma yadama duniya nina kashe matata,a lokacin ba auren ma tsakanina da ita takai ta kawo ba inda nake fita talauci ya tasoni gaba gidan danake ciki na saida na zuba jarin a sana'ar fata,lokaci kankani Allah ya fara budaman nema na…………







Ga kasuwa ga rainonki haka na cigaba da kula dake har kika girma tun kina shekara sha biyar zainab take bibiyar rayuwata kan na aureta ta kula dake,nasan wacece zainab sarai ta dawo ne gareni da wata sabuwar yaudara ni Ibrahim Khalil ko zan mutu ba aure bazan kara kusanto ahalinki ba zainab a tare dani,ta kwashe karya da gaskiya ta fada maki kina shashasha harta baroki daga kasar da kike kizo Abuja ki hada kai da wacce kullum burinta ganin bayana a duniya ki yaki yarinyar datake son mahaifinki tsakani da Allah ki yaki yarinyar datun banajin son ta a raina har ya fara tasiri gareni saboda kyawawan halayen ta…….






Ki fito kiyi confronting mahaifinki tsakani da Allah na fada maki miye tsakanina da manar,kawai an tura maku hoto anyi brainwashing dinki kizo kina jayayya dani????ni da na sadaukar da rayuwata akan ki ganin na ginaki kin ginu ki tsayu da kafafunki amma dani zaki fara fito na fito open your eyes 👀👀👀👀 ki natsu kuma ki saurareni kuma kiyi amfani da abinda zan gayamaki a yanzu koki yarda ko karki yarda ya rage ruwanki a yanzu haka danake tsaye nan gabanku ki rubuta ki aje wannan a ranki bana bukatar ganin ki a kusa dani ki tafi kibi Zainab tai maki riga da wando,Kuma a yanzu nan da nake tsaye a gaban ku MANAR MATATA CE KAWUNTA YA BANI AUREN TA MANAR MALLAKI NA CE ZAN TSARETA DA DUKKAN DUKIYA TA TARE DA KARFINA DA LAFIYA TAAAA………








Luuuu manar ta tafi zata fadi da sauri ya tarota ta fada jikin shi bakinshi na kyarma yace manar look at me dont you dare close your eyes🥲 Allah sarki soyayya🤣🤣🤣
Halim ta kalli zainab dake kokarin tashi,what did manar do?Ni zaki tsare da tambaya akan wannan makaryacin ubanki naki, Khalil a zuciya yake one more word zainab i will end you where you lie shake wuyan zainba yayi the only reason da kike numfashi a yanzu banso na idasa gawar da ba tawa ba loan da kikaci nakeso da kansu su kawo karshen ki,zaro ido zainba tayi taya yasan taci loan kuma suna bibiyar rayuwata abinda yasa ta bige hankalin ta kenan ta aureshi danta samu kudi………….






Sakinta yayi tana wani irin tari leaveeeeee idan na kara katari da fuskar ki,ki rubuta daga ranar nine ajalinki,I know i was wrong I've changed murmushin shi na gefen baki yayi i said leaveeeeee nowww karajin muryar shi saida ta karade ko ina,inda sukayi parking motar shi ya dosa ko ganin gabanshi bayayi,kuuuuuuuuuuuuuuuuuuuuuuuuuuuuuuuuuuuu manar taji kugin mota da wani irin gudu ta rungume halim tajata gefen hanya cikin wata kwalbati dukkansu suka fada zainab ce a lokacin ta tako mota a tsiyace zatabi takan halim,duk wannan abun akan idon Khalil da sauri ya fiddo bingidar shi dake cikin mota tayar zainab ya halba mota ta tsaya cakkk da hannu ɗaya ya cirota daga motar wurgi yayi da ita s tsakiyar layin You are trying to kill my daughter and my wife?you think you can burn my life,saime banida wani sauran amfani a duniya ka kasheniiiiiiii taaaa taaaaaa halbi biyu yayi mata a ƙafafu,driver shi yanata kokarin ciro su daga ramin da sauri yazo wurin halim ta galabaita……….







Mota ya saka su shike tukin motar da wani irin gudu main house dinshi ya nufa dasu driver shi ya kalla get a Dr nowwwwwwww,koda suka iso gidan likitanshi na jiran isowarsu gidan……..