Chapter 13&14
by @deeyamerh10
💖💖 SOYAYYAR ZUCI 💖💖
(Love and Romantic story)
Written
By
Deeyamerh
07070647236
Page 13&14
Haka a Asabe ta kwasota kamar kayan wanki sukai gida inda Allah ya tai make su da mai adaidai ta sokazo domin Asabe tace baza'azo da driver ba saboda kada ya fada watarn.
‎har suka isa gida Asiya bata san inda kanta yake ba,Haka Asabe ta kamata ta shigar da ita ciki,duk masu aiki suna bangaransu,tana ajiyeta a daki ta dura ruwan zafi.hada matashi tai a toilet,haka ta sake kinkimarta ta kai ta,duk ita ta cire mata komai sanan ta sata a cikin ruwan,da kyar Asabe taji ihun ta dayi domin muryarma bata fita sosai duk ta dushashe,sosai ta gasata har taji kwarin jikinta da kanta tafito daga Toilet din.
‎shayi ta hadu mata tasha sannan ta bata magunguna tasha,ai ko mins 3 batai ba sai bacci gyara mata kwanciya tayi sannan tafito kitchen ta nufa dan debo abinci ci hankalinta kwance bukatar maji hajji sallah,saura kuma Result.
‎to ko da Asiya ta farka duk wani nauyi na jikinta sai ta dai naji shi yanxu abu biyu ne suke mata ciwo daga Anial din ta sai pussy,kafin ta fito sai da ta sake wani wanka gasa kanta tayi sosai,sannan ta fito parlon anan taga Asabe sai kallo take hankali kwance.
‎"ah kice kin warware kinganki kamar ba abinda ya same ki".
‎Asabe kenan wanna. aiki ko wahala wai daman haka abun yake har ta Anial kuma duk a cikin aikin"?
‎"to ce Miki kai Bokan ne yay ai duk abinda yayi Miki to Aljanun ne dan su biyu yace to sune duk sukai amfani da ke,kidai kija bakinki kiyi shiru yace ko yau ko gobe zaki ga alhaji ya dawo kamar ankorasa da kansa zai baki hakuri".
‎suna zaune suna mai da zancen yadda akai sai jin karar bude Get sukai tashi tai da sauri ta bude labulan window Ido ta zaro domin kuwa Alhaji tagani, da sauri ta saki labulan tace "Asabe Allah Alhaji ne ya dawo?"
‎"Haba dai"?wllh nasan yanzu zai shigo.
‎to maza samu guri ki zauna ya shigo mugani yaya aikin yayi ko da gyara‎
‎zama tayi aka dura kafa daya kan daya.
‎bakinsa dauke da sallamah ya shigo cikin parlon suna hada ido ta ita wani bakin haki ya shige masa ido,a hankali ya shigo ciki,kai tsaye inda take yaje ya zauna a kan kujerar kallonka yake kamar me neman wani Abu,cikin nutsuwarsa yace"Umm ba'ayi kewata ba ko?ba irin dan huging dina bare na samu welcome kissing ko Beauty.
‎wayoo dadi wani farrr akai masa da ido sannan tace'ai Ni fushi nake da kai alhaji ace 1month ba kira ba sanarwa eh dan Allah"‎
‎to naji yanzu dai ayi hakuri a yunwace na dawo mudan je part Dina may be na nasamu nutsuwar sakawa A'isha kani ko kanwa, kashe mata ido daya yayi,
‎to Beb kaje ganin tahowa kaga nayi bakuwa idan na sallame ta sai nazo,yawa Beb tazo da Yaronta so zai zauna anan yayi karatu.
‎tom Tom shikena hajjiyata, duk abinda ya dace kawai ƙiyi.
‎ai yana fita Asiya ta rungume Asabe tace maza kira malam kice masa aiki yayi kyau,To Asabe sai kizo ki tafi gida sai kuma na sake nemanki tunda dai Alhaji ya dawo, Bedroom dinga ta shiga ta daukowa Asabe rapas yan 500 ta bata tace sai kin jini.
Hannu tasa ta karba sai kuma ta ‎hade Rai tayi tace wato na gama miki Aiki ko dole ki kore Ni,to dai ga Sabeer nan dan nasan bakison kuwa ya rabeki Nima dan ina Miki amfanine da tuna mun raba gari
‎ba tunanin ko Asiya tace naji shikenan ya zauna ina zuwa,daki tayi da sauri yake aka feshi jiki da turaruka,duk da cin uwar ala tsine da Boka yayi mata,dole ne taje ga alhajin gudun samun matsala.
‎tana fitowa taga ba Asabe ba Alamunta bata damu ba tai part din Alhaji,
‎ko da ta shiga yayi wanka ya canza kayan zuwa na shan iska,kallonta yayi yace naganki ke daya ina A'isha din"?.
‎tana gun Nanny dinta.zuwa anjima sai akawo maka ita.
‎bai sake bari tayi magana domin turaran Boka dungurun ya fara aiki akan sa domin haka kawai yaji wata irin sha'awa ta kama shi kamar zai ci babu lokaci daya shiyasa ya dawo gida.
‎sosai ranar tabashi hadinka sabanin da take daujewa akan cewar ita fa bazai tsufar da ita da wuri ba.
‎Haka dai rayuwa tai ta tafiya har a lokacin A'isha tayi girma sosai,dan a lokacin tagama secondary,har wannan shekarun kuma Asiya bata sake Haihuwa ba.
‎tunda A'isha tagama secondary taji gidan ya gundireta sbd a lokacin Sabeer ya kai matsayin saurayi,gashi ya takura mata haka kawai yake fado mata daki,dan haka ta yanke shawarar koma gidan su Grandfather,tunda a akwai ya'yan kanan Alhaji Lamido wanda suke kamar sa'anni,ko da Asiya taji zance zata koma bata hanata ba dan ita dama ta samu, damar fita duk inda ranta yake so,Domin yanzu alhaji baifi yayi wata 3 zuwa 4 ba ya koma Abuja.
‎Tun kafin ya tafi ta lura da sauyi a tare da alhaji yadda yake mata magana cikin tsawa,ba lallabawar nan kamar da,batai kasa a gwiwa ba ta kira Boka dungurun take fada masa ai kuwa yace mata ai aiki ya karye,idan tana so sai dai a sake wani.
‎Haka kuwa ta sake kwasar kafa ta tafi dan ko rakiyar Asabe bata ne ma ba.Yadda kai na farko hakan ce ta sake faruwa domin kuwa haka ya sake hayeta son ransa,duk da bata bashi hadinkai wajan mayar masa martani ba,wanan karan bai shiga ta Anial din ba,haka ya juye mata kafa sperm din Ashe ana kaddarar take Domin da tasan Abinda zai je ya dawo da bataje ba.ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
‎cikij Amin Allah
‎alhaji Lamido ya sake wani Auran inda ya Auri Kanwar A bokinsa wato Alhaji Taheer.
‎ba'ayi wata bidi'a a taron ba domin irin macce da ta dade batai Aure ba,
‎Amarya Rabi'atu ta tare a gidan da ke Abuja inda yace sai sun gama cin amarci sannan zasu koma kano domin shi bazai raba kan Matansa ba,Rabi'atu macce mai tarbiyya ga hakuri,kawaici da sanin ya kamata,bata taɓa tambayarsa dalilin da yasa baya zuwa kano gun daya matar tasa ba a cewar ta wanna ba hurumin ta bane.
‎sosai suke zaman lafiya cikin soyayya da kulawa.sun cika wata 3da aure yace to zasu koma kano,haka aka Turo mota ta kwashe duk kayanta aka mayar Kano.
‎suna zaune suna hira da Asabe dan alhaji nasa kafa na tafiya sabeer zai fada mata ita kuma zata hado jakarta sai gidan.
‎jin hayaniya tayi yawa yasa Asiya kwallawa Talatu me aikinta kira,zuwa tai ta zube a gabanta" hajjiya gani"?.meke faruwa naji hayaniya a waje.
‎wlh Hajiya ban sani ba amma bari mu gani,da sauri talatu ta leka ta window da sauri tazo tace"uwar dakina kamar kayan Amarya ake kawuwa saboda naga har da gado da kujeru.
‎ke Dallah mahaukaci kiyiwa mutum bayanin da zan gane wata irin Amarya ana zaune ƙalau cewar Asabe.
‎da kanta tazo ta tsaya take gani ai mutuwar tsaye tayi Domin kuwa tabbas masu jere ne suka kawo ka kaya.
‎"wai Asabe meye naji kema kinyi shiru"?
‎Ah bazaki ji wanna mummunan labarin ba a bakina idan kina son gani to kitasu Amma tabbas kina da kalubale a gabanki kutumar uba.
‎Ai me makon Asiya ta leka ta window ai sai ta fice gaba daya,Ai kuwa idunta suka gane mata daya Part an gyara shi har da sabon fenty,to waye yayi aure?ko a yan uwan Alhaji ne yayi zai zauna anan kafin yasamu nashi.
‎ta tsaye anan har suka gama zuba komai a cikin part din abinda kunnwanta suka ji shi ya kusa sumar da ita Domin kuwa jitai daya daga cikin masu jere ke bayanin "Ah gaskiya Rabi'atu tayi dacen miji dan Allah ki kalli gidan can na abuja kiga wanna Ni sai nake gani kamar wanan yafi kyau ko?Allah ya sakawa Alhaji Lamido da alkairi wllh mu yabiya mu sai fatan Allah ya kawo zuriya dayyi ba".
‎Ai basu lura da zuwa Asiya ba sai ji sukai kawai tana danna Ashar"wllh ba wata shigiya da zata shigo mun gidan miji,wa kuke nufin yayi Aure?Ai Lamido a tafin hannuna yake Ni nake rike da linzamin juya masa komai,kamar yadda kuka kawo kayan nan haka zakuzo kwashesu Domin gida nawa ne ba wata 'ya macce da zata shigo cikin sa sai dai mai rabon tausayi".
‎galala sukai suna kallonta dan sun yadda da abunda ka fada musu kanta,kamar kuma batai kama da wanda tasan mijinta yayi aure ba,dan da haukan yafi haka,ba wanda ya kulata a cikinsu har taga tsine musu albarka.
‎komai ya kamla na Amarya Rabi'ah tayi lumfur a cikin part din ta,ko waje bata fito indai ba Alhajin zata rako ba,dan tun lokacin da tafito raka baki taso tai mata hauka shikenan ta daina fitawo.
‎duk haukan da take yi Alhaji yana jinta Amma ko bi ta kanta bayayi,sosai shekara tana zagayowa Rabi'ah ta san kamo dan ta namiji,zokaga murna gun family lamido domin sun ce yanzu ne kai musu haihuwa ga wanda tasan mutunci su.
Sasai Alhaji Lamido ya kashe duniya wanna taron suna inda yaro yaci sunan ma haifinsa wato Abubuwar.
Bayan sunyi Arba'in da haihuwa,akasa ranar Auran A'isha domin grandmother tace bazataje wata University ba gara tayi Aure ko Uwarta tayi hankali,yana daya daga ckin abin da yasa batason zuwa gidan domin halin mahaifiyarta abun kine ga kuwa,tun anayi tana jin haushi har abin ya daina da munta domin batasan wata iri ce mahaifiyata.
‎kwanci tashi sai ga ciki a bayyana ga Hajjiya Asiya sosai tayi murna da wanan ciki,dan aganinta kamar wata dama ce Alhaji Lamido zai dawo gunta,Ai kuwa hakan ce ta faru domin haka ya shiga ta fita dan raba kan su,Amma hakan ya ci tura domin Rabi'ah ma abociyar addini ce bare ma da ta haifi namiji kiyaya ƙarara take gani,Amma hakan baya damunta domin dai da na lamido ne ba wanda ya isa yace bashi bane dan kamar su har ta ɓaci.
Koda Asiya ta samu wani cikin bata daga hankalinta ba domin ita a gunta ai abun murna ce ace kamar alhaji shikara wajan 60year ace yanzu aka sake masa wata haihuwar,duk da bai fiya bayyana son ya'ya a baki ba Amma a aikinsa kana ganewa ga yadda yake wa ya'yan yan uwansa hidima.
Sosai Asiya tai nasarar dauke kawa Alhaji hankali daga kan Rabi'ah da danta,tun abin baya damunta har yakai tasa rikewa ta fadawa family ta,sosai sukai ta bata baki domin cewa tai bazata iya zama ba,domin batasan zaman me take a cikin gidan ba,dan ita da alhaji sai leke ta window.
Sosai ta tashi da addu'ar Allah ya mareta da ita da danta,domin sharri Asiya a bayyane yake.
A wanan yanayi akai bikin A'isha zokaga yadda naira take kuka a bikin yar fari,komai sai da Alhaji Lamido yayi mata set biyu,dan wani daki a gidanta sai da aka cika shi da kayan kitchen bayan wanda aka zuba a ciki.
Taro ya tashi lfy an yan uwan su Rabi'ah suka ce bazusu iya zuba ido suna gani yar uwarsu ta mutum duk yadda ya koma,sosai a ka zauna kan lamarin ta da yan uwansa da nata,ko da aka kira Alhaji Lamido sai cewa yayi idan zata iya hakuri ta zauna Tom idan bazata iya ba to ta bi yan uwanta amma ba da yawunsa ba,sosai wannan maganar da daki kaff family biyu domin sunsan Lamido yana cikin hankalinsa bazai yi wannan furunci ba.
Haka dai suka zauna suka yanke hukunci inda aka karbi Abubukar zasu koma da shi Abuja gudun kada wani abu yasa mu yaran,ita Rabi'ah ta zauna a ga abin da halin zaiyi.