BABAN KAWATA

Chapter 28

by @smauta

Da sauri aka gungura halim zuwa wani dakin asibiti dake cikin gidan taji jiki sosai kallon manar yayi itama dakyar take saukowa a mota a hankali ya matso ya idasa sauko da ita kafarta ke mata wani irin zugi,gaban gadon da halim ke kwance dukkansu suka tsaya kafar na fidda jini dr nakan aikin shi jikin manar baya daukar ta khalil ya zuro hannunshi ta baya ya rungume manar a hankali ta saki ajiyar zuciya.............



Kusan minti talatin dr ya dauka,oga alhamdulillah everything is fine yanzu za'a cigaba da duba kafar bawani injury ne bane buguwa ce,da ido ya kalli manar saura ita,umm umm ni lafiya na lau are you sure?jinjina kanta tayi kujerar dake gefe ta zauna tareda likitan suka fice har lokacin halim take kallo ta saka wannan ta warware wannan.............






Hannun shi rike da abinci yashigo dakin gefen ta ya zauna sannu,sinnar da kanta kasa tayi hannunta ya kamo lokaci daya ya sakar mata murmushi kici abinci am coming bai jira ansar ta ya fice dakinshi ya tafi jikin shi na bukatar wanka,abincin ta faraci damuwa tayi mata yawa cokali biyu tayi ta ajiye batada wani burin daya wuce a yanzu halim ta farka ta nemi gafarar ta🥺.............





Kamar daga sama taji muryarshi akan ta bakici abincin ba?sai lokacin kamshin turaren ta ya dawo da ita nakoshi,ban yarda ba gefenta ya raba ya dauko abincin oya open your mouth, I'm not hungry fa tsareta yayi da ido sure?let me help you nasan kinajin yunwa kawai kinsa damuwa a ranki kin karbar abincin tayi matso ta yayi sosai da sauri taja baya tana kallon shi,i just want to help you banso ki kara shan wahala a kaina kinji ko......................







Bayan sa'a daya da suka shude halim ce a magagi ta fara mgn daddy daddy daddy dukkansu da sauri suka iso bakin gadon nata wasu zafafan kwalla sukazoma manar lokaci daya,halimmmmm hannunta ta dora akan nata da mamakin ta sai taga bata dauke ba,gogan uffan baice mata ba yana tsaye kyammm a kanta yunkurin tashi tayi da sauri manar ta taimaka mata ta zauna,fresh milk daya kawo mata ta dauko da sauri ta balle marfin ko neman cup bata tsaya ba ta kafama halim a baki ta fara sha sanyin madarar na ratsa dukkan wani jiki da jijiyar ta.................







Da sauri ta fice tabar masu dakin parlour ta dawo sai gashi ya biyota me kikeyi a nan kuka ta fashe dashi i hurt halim,no matter what happens now i did that , I have to face her but kunyar ta ke dawainiya dani,wani sonta ya fisge shi lokaci ɗaya yace you will once you recover I'll stay by your side and we go together kwalla ya zubo mata ta gefen ido, lokacin da zainab ta daga wuka akaina i really thought I'd never see you again🥹🥹🥹 jawota yayi ya rungume ta sosai cikin kunnenta ya rada mata I'm here you're safe I've got you,You are my wife now kara saka kanta tayi a kirjin shi kunya na rufe ta daddy ne mijinta, Allah alhamdulillah 🙏............





Dakin da halim take suka koma gefen halim ta zauna halim please let me explain ki fahimceni, explain what? you made me look like an idiot tun yaushe manar tun yaushe halim ta jijjiga manar talk to me😭😭😭my best friend lied to me is there anyone who doesn't lie?kiyi hakuri bantayin haka dan na cutar dake ba i just couldn't stop how i felt about him but what's real,what will always be real is how much i love you kallon hadarin kaji halim tayi mata...........




Kece babbar kawata halim,idan har hakane meyasa kika kasa fadaman why did i find out like this!I feel so stupid da sauri manar ta riko ta banshigo rayuwar ku ba dan na rabaki da mahaifin ki ba,bana fatar haka daga gareni har abada zan jajirce na tsaya bayanki duk wuya duk rintsi halim,dukka wannan abun daya faru it was an accident da jajayen idon halim ta kalleta accident????? kanta ta saddar kasa daren da sam'an yakemun barazana da wannan hotunan mutumin daya taimake daga hannun shi kuma cikin ruwan nan BABAN KI NE HALIM,zaro ido halim tayi ban taba sanin shine mahaifin ki ba kamar yadda baisan nima wacece ba har sai ranar da na fara tako kafata gidan nan 😢a lokacin kuma nayi nisa a son shi na kasa bama zuciya ta hakuri na hakura dashi kiyi hakuri halim ki yafeman😭😭😭😭😭😭



Halim tace nagane but you are not forgiven yet da sauri dukkansu suka kalli halim sunyi mamakin ta zanyi deciding yadda kikayi treating dina a tare suka rungume juna manar na kuka tace iya abinda nake buƙata daga gareki kenan bestie Nagode Nagode Nagode sosai gogan na tsaye a hankali yadaga kanshi sama yace Alhamdulillah Allah ya bani ikon kula dasu duka..........



Da hannu halim tayima daddy alamar yazo gaban su ya karaso ta kama hannun shi,daddy gira daya ya daga mata alamar yes, dagaske abinda ka fadaman dazu hakane manar matar ka ce?goshi ya shafa yauce rana ta farko dayaji kunyar diyar cikin shi,da kyar ya amsata da ehhhh murmushi tayi ta kalli manar look at me kunyata kikeji yanzu fa kene mamata da sauri ta kalleta bugun wasa tayi mata a cinya ahhhhh daddy matar ka nacin zalina dariya kawai yayi kasa da murya halim tayi tace daddyyyyyy...............





Dakin shiru ya dauka ba tsawon minti na Please ka yafeman nayi kuskure dana biyema aunty Zainab bansan haka take ba tayi amfani dani dan samun wata manufa tata,tun farkon ganina da manar nakejin ita wani haske ne a rayuwa ta,hannun daddyn ta jawo ta kamo na manar ta hada wuri daya nata na saman nasu, Allah yasa albarka a cikin auren ku Allah ya baki ikon biyayya ga daddy na, promise me bestie zaki rikeman mahaifi tamkar yadda zan kula dashi,hannun shi ya zare ya dunguri kan halim Allah yayi maku albarkaaaaaaaaaaaa.................





Ficewa yayi daga dakin juna suka kalla a tare daria suka saki kamani in koma daki nagaji da gadon nan bayana duk ya rike kafadar manar ta dafa suna tafiya a hankali har cikin dakin halim ta kaita bestie ohhhh my dad's wife hararanta tayi bansan wulaƙanci stubborn girl halin na nan,me za'a fasa sai hali sai sallah dan Allah ki yafeman duk abinda nayi maki bayin kaina bane ,shhiiiii bakiman komai ba ko nice zanyi haka amma tunda kika fahimceni a hakan ma nagode bakiman komai ba halim bana fata nan gaba zan kalleki da laifi koda guda daya ne har kullum nice mai laifi a wurin ki,yen yen yen yen yen naji kin iya kalamai ki kanainaye mutum oya kije wurin mijinki nizan huta,zaro ido tayi ta dawo ta zauna nifa wallahi ban yarda da auren nan baaaaaaaaaaaaa😳😳😳😳😳😳😳😳😳😳😳😳