Khaulat

Khaulat

by @zainabbadam58

yau Basu hadu da Hamad bah to ta dau alkawarin ba zata sake ganin su tare ba har ta isa gd sede ta kasa mance conversation din tana da riko da Kuma Jan mutuncinta ko yaya ba zata so ace wani ya hulakanta ta ba har dare tana kwance Batai bacciba tana duba littafi se blue dim  light data Dan haskaka dakin daka tawa Tai da abin da take  wayarta ta dauka tana duba call log din numbersa da Batai saving ba dama da danne sanna ta turata kwandan shara ta Kuma rintse ido tana me sake tuno gargadin Anna lkc guda taji ranta babu dadi bama Hamad ba ko kawa suka hada tana iya mera buwa da ita balle Kuma namiji namijin ma Wanda Sam ita ba shine a gaban taba har aka dauki sati guda Khaulat na zuwa schll Amma Bata sake haduwa da Hamad ba sabida avoiding hakan yasa ta Dena zuwa yard Koda yaushe tana aji bayan closed ta Miki hanya futa kamar ance juyo sukai ido hudu Yana jingine da trunk na bushiya shida wani sosai ta Kara saurinta har ta fuce daga schll din mamaki yake ganin yanda ta gansa Amma Tai ignored kusan kwana kin da suka huce yake ne manta Amma Baya ganinta ai kuwa yace da faruq abokinsa Yana zuwa kadan  ba tare daya jira feedback din Saba ya bi bayanta da sauri but harta shige bayan motar dake fake tuni matar taja ta bar kura kode Khaulat Bata gansa bane? Ya soma tnbyar kansa wayarsa ya Ciro Yana me dialing no all this while be taba gwada kiraba se yanzu but ba Tai picking bah ya sake gwadawa Amma the same haka ya koma cikin makarnatar jiki a sanyaye Yana San sanin me yasa Bata dauki kiran saba bayan sunyi dinner a babban parlon gdn harda momy se siyam se Kuma ita suna zaune da me aikinsu tana zaune itama suna Hira da momyn ta Dan jima tana kallan tv da ke Kan aikinta dukda ba wani maida hnkl take a kallanba “ siyam nayi sama sekin hauro bacci nakeji wlh” siyama tace Kai Dan Allah yaufa zaizo ko kin mace zaku gaisa?” Khaulat ta langwaba Kai gefe “ kiyi hkr Allah bacci nakeji kinga kwana biu da huri nake futa schll” siyam ta girgiza Kai “ tou shikenan a hadu wani lkcn” barin parlorn Tai Kai tsaye wanka Tai sanna ta sauya Kaya ta Dane kan gadon ta rufe har kanta wani dadin kwanciyar taji Dan tsaki ta saki jin vibration na wayarta tasan siyam ce Dan babu Wanda ze Kira ta at dis time ba tare data duba me kiranba ta Kara kunne “ dan Allah siyam ki kyaleni bacci zanyi” with her calmly voice zaune yake saman sofa ya harde kafa gefe guda Kuma chocolate tea ne me zafi wata matashiyar budurwa ta a jiye Masa sanna ta fice duk da yaji dadin daga Kiran nata Amma ambatar wata a madadin sa ya sage Masa kneel dinsa yasan tana sane take kin dagawa Dan Haka ya fahinci yanzuma she just answered the call with an assumed that is sbs else ta Dan zaro ido tana me yaye duvet din tana me sake kallan numbers din  “ thank you Khaulat” abin da ya fada kenan shiru Tai ta ma rasa me zata ce Masa tsabar kunya Nan tai karfin halin cewa “ ina yini?” be amsaba sema tanbayar ta dayay da cewa “ did I make sth wrong to u har Kika kasa daukar kirana 2 like dama chan Ina takura Miki da kiranne” yay shiru hakan take itama har seda ya sake Mata mgn murya a raunane ta Soma kokarin Yi Masa bayani “Allah ba Wai haka bane kawei dai..” se Kuma Tai shiru Dan Bata San me zata sake cewaba “ eheen Ina jinki kawei dai” “ bana kusa ne Banga kiranba” sosai ya sake gyara zaman sa Yana me bada hankli sa kamar suna ganin juna “ Khaulat ban Shiga zuciyar kiba Amma Ina da tabbacin kin gani dazu Dan har four eyes mukai and baki ko nisa ba na Kira but u refuse to take it baya ga Haka number ta Dana sa Miki baki saving bah har zuwa yau kice min babu komai look Khaulat duk Wanda nake tare dasu friends Dina iyan uwana bana boye lefunsu idan har sukai min Dan Haka Nima duk Wanda naiwa ba Dede ba Yana samuna ya sanar Dani so that to change it or erase it idan baida kyau bana kullatar kowa Khaulat Dan Haka Nima bana so a kullaceni idan mutun yay kuskura Gaya Masa ake ya gyara wanna shine yake nuna cikakken masoyi ba mutun ya guje kaba ki gyara kodan gaba” shiru Tai gaba daya jikinta ya mutu ta kuma rasa da wani baki zatai Masa mgn shin baya ganin cewa zata chutar da Anna mudin taci gaba da Hulda dashi ta yaya ne zata Masa baya ni akan cewa su fita harkar juna ta tabbatar ba zata iya Gaya Masa hakan ba memakon haka ta fara mgn da weakness voice dinta “ kayi hakuri banyi Dan Niya ba insha Allah hakan baza ta sake faruwa ba” ajiyar nufashi ya sauke Yana me Dan sakin murmushi Yana San mutun me fahinta da Kuma karbar kuskure ya soma mgn” babu komai ya huce yanzu karna cikaki da mgn tunda kwancia zakiyi se gobe idan mun hadu a schll” “ gobe Saturday ai” ya Dan dafe Kai sanna yace “ Kinga harna mance ma ohk to have a nice sleep seda safe” daga Haka ya yanke Kiran bin wayar Tai da kallo tana me sauke wata ajiyar zuciya  Wai su Hadu ran Monday how?alkawarin ta dauka ba zata sake Hulda dashi ba Dan Haka ta sauke wayar jiki a sabule ta kwanta se baccin da take ikirarin zuwansa ya ki daukar ta, tun shigarta makarantar ta kasa fitowa Dan tsoran Kar ta Hadu da Hamad Ba abisa Dole tabi Gloria da zata fita so take ta siya ruwa Kuma Gloria gurin kawarta za je zata Jima kafin ta dawo suna siya ta Mika kudin sanna Tai ma gloria slm ta bar wajen black abaya da veil ta nacewa sawa duk dan Kar hamad ya shedata veil din ya rufe kanta duka ta Dan zamo sa gaban goshinta Dan Koda ya ganta ba ze gane taba tsaye yake cikin shigar kananun Kaya masu launin brown ya mika Masa hannu sukai musabaha “ insha Allah zan Gaya Masa kace honerable Bashir ko” mutum da suke gaisa wanne Wanda ya manyanta Yana murmushi yace “ eh Haka sunan yake Dan Allah ka Mika min gaisuwa ta wajensa kafin nakirasa” hamad yace “ insha Allah alhji ze ji” daga Haka ya bar wajen shima mutumin ya huce ya bar wajen lkc guda ya Dan saki murmushi the way she is walking accurately Yana matukar burgesa ya lura Bata gansaba ahnkl yake biye da ita by side ta yanda ba zata gane.ba har ta isa ga Shiga elevator da ze kauta stair su ya Dan Sha gabanta Yana dubanta seda ta Dan tsorata Dan Bata tsammaci ganin Saba duk da yanda take evading ta Dan Shiga waigawa so dat taga ko akwei ido akanta Amma taga kowa sabgar gabansa yake ya lura da yanda yanayinta ya sauya Dan haka ya soma cewa “lafiya kuwa ?” murmushi yake ta saki tana sunkuyar da kanta kafin ta girgiza Kai alamun a ah looking at her yay raising head dinsa Yana pointing dinta “ anya kuwa gaba daya kin sauya kwana biu” ta Dan dubesa kafin tace Dede lkcn da take sake hangen karta Hadu da idon sani ya lura kamar da ahinda take avoiding Dan Haka ya Shiga lekawa shima at the same time Yana cewa “ what are u looking for” gani Tai idan Batai da gskeba seya gano ta Dan haka ta Dan saki secrate snuffled “ a ah Babu komai” shiru yay kawei Yana kallanta yanda Tai mgn with her attractive lips nata gwanin burgewa ta lura da yanda ya kura Mata ido Dan Haka tace “ is their anything” basarwa yay Yana sosa keya cike da Jin kunyar kamansa da tai “ is nothing Khaulat u look so adorable with black cloth kinyi kyau sosai” ta Dan daga kanta suka hada ido Jin abinda ya fada seda gabanta ya Fadi “ ni zan huce class yanzu” ta fada muryarta like da Dan tsaro yace “ kafin Nan inaso muyi wata mgn dake Amma ba Anna ba inda Kika yawan Zama can we go” shiru Tai tana kallansa sosai ji Tai ba zata iya cewa ba zata ba Dan Haka tace to shikenan Yana gaba tana biye dashi har suka dawo compound din ji take kamar ta zura ba tasan haduwarsu a yau Amma dukda seda ya ganta ta zunburo baki tana murmuring ta yanda baze jiba har suka Isa wajen shiya fara zama sanna ta zauna jiki a sake ta Kuma ajiye Jakarta saman table din kallan wajen yake kamar me nazari tarsa kafin yay duba a gareta kisha ruwan mana”? Kallan hannu nata Tai Wanda har Tama mance da ruwan duk kuwa da bukatarsa tace Masa to kadan Tasha ta mayar ta rufe sanna ta jiye rubber a Kan table din still tana jira taji abinda yake San Gaya Mata Dan a matse take ta Kuma lura daya kasa gane hakan lkc guda taji gaban ta yay mugun faduwa abinda take gudu kenan ta faru ta Kare tasan dama Dole ne se Anna ta gansu tare shi yasa take gujema hakan Bata kaunar duk wani Abu Daze hada ta da Anna tunda ta fahimci ita din mutunce me yawan San hayaniya  tfy take Amma jinta take kamar tana yawo a iska zuciyarta ta Shiga hakaito Mata Khaulat ganinta tare da Hamad din da kaf dubiya ta fiso idan aka cire parent dinta wani zafin kishi ya shiga manaye zuciyarta daga inda Khaulat ke zaune ji take kamar ta Isa gareta ta shake huyanta Kota samu saukin radadin da take ji saurin tfyrta ya karu Dan ta cimmusu tsaye Tai bayan ta Isa tana duban Hamad Wanda ta fahimci wani nishadi yake da annushuwa bade soyayya yake da itaba kanbuuu lkc daya idanunta suka rufe duk da yanda  momyn ta tace karta sake ta tada hnlkn ta a gaban sa Koda kuwa ta gansu tare Amma Ina jitai she will not leave it Hamad dinne ya dago ganin antsaya musu akai da Dan mamaki a Kan face  dinsa yace  “ Anna lafiya de ko”?lkc guda yana yinta ya sauya Jin abinda yace aikuwa ta langwabe Kai kamar wata yarinya “ lafiya Mana zuwa nai ai dama bamu Gama mgn ba dazun” shiru yay Yana kallanta kawei Khaulat kuwa tuni ta Shiga kokarin daukar kayanta Dan barin wajen ta riski mgnr sa “ where are u going Khaulat” ta Basa amsa batare da ta kalli Anna ba wacce ta lura se wani kallo da take binta dashi “ eh zanje wani waje.. Ina zuwa” sosai Anna ta cika Jin yanda yake ta kokarin hanata tfy  mikewa tai daga zaman da Tai suddenly tana duban Khaulat Hadi da fara mgn “ Muna fuka annamimiya Zama ya kamata  kiyi ba tfy ba se Naga karshen bibiya” fuskarsa daure da mamaki ya mike ahankl Yana duban both of them ganin yanda Anna ta cigaba da daga murya har attention din mutane ya kawo wajen “ Ina me tabbart Miki da cewa muddin Kika cigaba da bibiyar Hamad nice ajalinki” Bata tsammaci Jin Haka daga bakin taba duk da kuwa ranta ya matukar so suwa da mgn gamun nata jitai bazata iya shanye suba Koda kuwa tsoran Anna take “ zaki kashe nine idan har kikaciga ba da ganina tare dashi to Ina San ki san da cewa niba wanna ne a gabana ba idan Kuma kina tan tama kina iya juyaki tan baye sa wa nake a wajensa kin isheni kina Kuma damuna Ina daga Miki kafa ne sbd na lura kedin ma abociyar neman tada futinace manzon  mu ya umarcemu da kada mu tada ta idan Kuma baki sauraramin ba wlh Sena Miki abinda baki zata ba” lkc guda ta Shiga hada kayanta Dan barin wajen iya kololuwar gjy da futinar da annar ke nema da ita ta gaji ko kadan Anna ba ta zaci Khaulat din zata tanka taba ta dauka zata Mata shirune kamar yanda ta Saba abaya kansa gaba daya ya kulle domin be fahimci inda zanchan nasu ya dosa ba kokarin da katar da ita yake Amma Ina ko dubansa ba taiba ta bar wajen ransa a bace ya Shiga duban Anna Yana Kuma Jin rashin dacewar abinda Tai Mata zuwa yanzu ya gano reason din yin hakan Dan be mance mgnganun faruq ba ya San komai Dan gane da ita ya kuma San dalilin da yasa ta yin hakan Tai saurin taresa da cewa “ look Hamad pls karkace komai I don’t even know how to treat my pain since Dan Allah Hamad, wlh bazanso ace wata mace na rabar kaba Ina maka San da zuciya and also with my body can’t be able to accept it nasan kasan da hakan Dan Allah duk yanda na kai ga boye maka da Kuma kokarin fahimtar dakai ka kasa ganewa wanna shine dalilin daya sa nai am fani da damar da nake da ita wajen sanar da abokanka I’m sure dat zasu Gaya maka Amma duk da haka ba Kai wani reacting akaiba” tai shiru lkc guda hawaye da take rikewa suka fara zubo Mata kasa mgn yay ganin yanda Anna ta fara Masa kuka ya kuma rasa me ma ze fada Mata duk da kalamai marasa dadin da Tai amfani dasu ta Gaya Mata yay karfin halin cewa “kinga Anna yanzu kin kyauta abinda Kika Gaya Mata iyar uwarkice fa musulma yanzu misali ace wanna mgn da Kika fada yay tasiri akanta don’t u expect dat akwei shedu da zasu iya Dora alhkin faruwar hakan a kanki?” yay shiru looking at her to say sth” ta Shiga girgiza kanta “ wlh akanka zan iya koma mene muddin Ina numfshi”tai shiru tana cigaba da blubbering kansa ya Dafe Yana Kuma nutsa hand dinsa cikin soft hair dinsa sanna ya sake dubanta “ yanzu meye laifinta, Dan kin ganmu tare baki tunanin ita din iyar uwa ta ceba” yay shiru Yana sauraran ta “ I concerned dat u don’t have any relationship with her cos ure Arabian ita Kuma we can just mate her like fulani kode maka mancin hakan” Hamad ya lura Anna Bata da lissafi kwata kwata Dan Haka ya shiga kokarin barin wajen da sauri ta zagayo wajen sa kamar ta saki wani kukan “ dan Allah Hamad karka ho fantar Dani akan wachen ardo din wlh Ina matukar sanka”zuwa lkcn ji yay ya gaji da maganganun nata ya dakatar da ita da cewa “wait Kinga did I pronounced any one word of love to u?it’s just freinship Dan Haka ya tafi ahakan kinji Kar Kuma na sake ji idan har kina neman zaman lfy karki ja min mgn a cikin makarantar nan ki duba Kiga yanda Kika Tara Mana iyan kallo Allah ya wadaran halinki wlh ” shiru Tai lkc guda ta saki wata muguwar Kara ta durgushe Anna wajen kuka take sosai meenat data karso wajen Jin lbrn daya isketa Akan abinda ke faruwa a schll din yasa ta zuwa ta karasa da sauri ta ruketa tana cewa “ pls Anna ki tashi kinga abinda kike yi kuwa” she is struggling to reach the driver but Kiran har yay ya kaste baya daga wa ta Shiga matsa Nan cin tashin hankali Wanda ba a samasa Rana yana zuwa daukar tane bayan sun tashi baki daya Ko kuma duk sanda ta Kare lecture da huri ta Kira Sa kafin Lkc tfyr tata gd tasan maybe Baya kusa ne ta fara tfy ahankli gudun Kar ma hamad yace ze biyo bayanta class dinsu yaso Amma harta sauko be gani ajinba  jiki a sanyaye ya sauko yanzu Ina ze ganta lkc guda ya harsaso Kota huce gdn ne Amma kuma be kamata ya bi taba muddin har ta isa gd Dole yanzu tana bukatar nustwa Dan Haka ya Shiga searching cikin mkrnta koze ganta Amma babu ko me kama da ita shi kansa ji yay Yana bukatar barin schll din Dan gaba daya abinda Anna Tai ta Gama kunya tasa a idan mutane Dan Haka ya Isa motarsa ya tada ta sanna yabar cikin makarntar with low speed ya futa abun mamaki tsaye ya ganta tana kokarin tare abin Hawa ya karasa wajen da sauri yana sauke glass din motar ta gansa Amma seta Shiga kokarin chanja waje hakan yasa jikinsa sake mutuwa ya Kuma sake Isa wajen data sauya wanna karon sau kowa yay ya nufo wajen ko kadan Bata kaunar ganinsa Dan kuwa hakan ze cigaba da haifar da matsalane “ kizo muje na kaiki gd” ba tare data dubesaba tace a ah “ kabarsa nagode zanje da kaina” karmuyi haka dake Khaulat Dan Allah” sam Bata kaunar ganinsa kowa a yanzu Dan Haka ta sake kokarin sauya waje da sauri ya dakatar da ita “ kiyi hkr nasan Anna Bata kyauta ba koma waye nasan nine da laifi Amma yanzu ki shiga mota indai har kinaso na tabbatar da laifin Anna be shafeniba” he paused Yana Kuma jiran amsarta Batai mgn sede kallan sa da tai ganin yanda duk shima ya rude lkc guda forehead vain dinsa yay appeared  ta yarda ta shiganne ne kawei ganin yanda ya damu gashi Kuma abakin titi karta Tara musu iyan kallo tun shigarta yake Bata hkr akan abinda ya faru Amma Bata ce komaiba se kawei listening ears din data basa Hamad be Mata komaiba Amma ta dalilin sane Anna ta ci mata mutunci a gaban mutane “ kice wani Abu pls Khaulat dama haka kike da ruko nasan ji kike kamar Nima ki rufeni da duka ko” Jin hakan yasa ta dubansa a tsanake, Hamad bashi da laifi iya Kar kirki Yana dashi Dan Haka be kamata ta huce haushinta akansa Saba “ kayi hakuri ba Haka bane cikin Raina” a hnlk ya sauke numfashi Yana dubanta lkc zuwa lkc “ masha Allah still I’m apolologize ki mance abinda ya faru lefi nane Dana jawoki wajen har hakan yay sanadiyar bacin ranki yanzu Bari muga time” ya fada Yana duban wrist watch dinsa “ two thirty let me get sth to you” dubansa Tai tana me girgiza Kai “ kabarshi kawei na gode” ya dube ta sannu a hnkli “ nayi niyyya don’t declare it” har cikin ranta Bata kauna Amma a hanya ya futa ya barta......


Khaulat is free share nd repost domin Allah 🙏