SOYAYYAR ZUCI

Chapter 19&20

by @deeyamerh10

đź’–đź’– SOYAYYAR ZUCIđź’–đź’–
  (Love and Romantic story)
                Written 
                      By
              Deeyamerh
07070647236
Page 19&20
makurewa tayi waje daya,idan banda aikin kuka ba abinda Take,Kallon Boka matsito Domin kuwa yau da cin kaza me mai ko har wani hadiyar yawu yake.
Tashi yayi yayo kanta gadan-gadan ai tunkan ya karasu wani shigen wari ya dake hancinta,cikin sauri ta kara matsawa gefe tace"Ka… a tsaya nan!” ta faɗa cikin tsoro, tana ja da baya.
‎Boka Matsito ya yi wani murmushi mai ban tsoro, yana matsowa kusa da ita.
‎“Me ya sa kike guduna?” ya tambaya da wata murya mai kauri.
‎Haseena ta girgiza kai,jikinta yana mugun rawa domin ita wllh halittarsa ma abin tsoro ce dan dashi da aljanun ba wata mara ba.
" kada ka matso kusa da ni, da wanna warin naka da yafi na dabbar da tazama mush...‎ta kasa ƙarasa maganar saboda wani sabon tashin zuciya da ya taso mata. Ta juya gefe tana kwara amai.
‎Boka Matsito ya tsaya yana kallonta, yana dariya ƙasa-ƙasa,domin ko me zatayi yau fa sai ya gusar da kwadayin sa.
Hhhhhhh dariya Boka matsito yayi sannan yace "kima daina tsorona domin uwsrki ce ta kawoki domin biyan buƙatar ta hhhhhhhhh
 Haseena ta É—ago tana kallonsa da Ć™yama.Warin jikinka ma shi dakai abin sa mutum amai ne
‎Maganar ta sa Dariyar fuskarsa gushewa.
Damkar gashin kanta yayi, janta yake kamar wata kayan wanki har ya shigar da ita cikin wani daki,duhun dakin da ko tafin hanunka bazaka iya gani ba bare wanda yake kusa da kai.
‎yana a jiye tai saurin komawa baya, har bayanta ya bugi bango" wayoo Mommy kizo kada ya kashe Ni,Ta kasa ƙarasa maganar saboda wani wurin da yafi na farko dan take ta sume saboda tashin hankali.
 sosai Boka matsito ya kawar da budurcin Haseena,shigar farko da yayi mata da B*urar sa kamar ta doki ya farka na wucan gadi,duk kuka da yakushin da take masa sai hakan bai hanashi ciki burinsa ba,ta suma yafi sai nawa domin kwana yayi  yana sasaketa,baya damuwa da sumanta haka yake kara koma mata domin yaji dadin ta.
‎sai wajan karfe 4:30am na asuba ta farka,da ihu ta farka tana danna masa zagi domin ta tsinewa Mommy yafi sau shirun masaki,tashi zaune tai tana karewa Boka matsito kallon take,duk rashin kyansu to fa Boka matsito yaci uwarsu ya dame su domin iya hancinsa abin gudune haka yake kibaba kamar ankima kashi.
‎yana zaune akan buzunsa sai wasu magganu yake wanda na kasa gane shin me yake cewa.
‎matsawa tayi a hankali ta tsaya a gabansa yawun bakinta ta tattaro gaba daya ta tufa masa a fuska'fasiki mazini dan haram Allah ya tsinewa uwarka bazaka gama da duniya lfy ba jannama ci namanka.
‎hhhhhhhhhh yarinya man kaza,"uwarka ce tsinanniya domin maniyin da ya samar dake shi kansa masiface hhhhhhhh zakiyi dana sanin fadin haka hhhhhhhh.
‎Haseena ta share hawayenta da bayan tafin hannunta, hawaye na taruwa a gefen idanunta saboda yadda pussy dinga yake mata kamar anyagshi idan ta tuna wanna mutum shi yayi mata haka sai taji kamar ta kashe kanta, ɗago da kan tayi a hankali, amma da zarar idonta ya sake haɗuwa da na Boka Matsito, sai zuciyarta ta sake bugawa da ƙarfi.
Gefe tasamuw ta zauna,tana Allah Allah Mommy tazo ta dauke ta.
7:00pm Mommy tazo daukar ta,a yadda taga Haseenah na tafiya tasan Abinda akaiwa yarta,Amma ance ranar biyan bukata rai ba abakin komai yake ba.
Ita dai Indai Rabi'ah zata haukace to ko nawa ne zata iya kashewa haka ko waye zata iya ba dawa, wani irin kallon Haseenah ke bikin Mommy dashi,kamata tayi suka je har kusa da Napep da ta kawu ta.
Tunda ta dauke ta sai asibity sosai Mommy tasha fada gun mubeena kamar ita ce uwar Tata,ba dan Allah yasa suna da hanya ba da bazasu karbi Haseenah ba.
A haka dai Doctor ke kula da ita,sai da tayi 1week sannan ta warke, babu irin dadin bakin da Mommy batayi musu ba domin a cewar ta wanna abun da tayi shine zai dawo da arzikin Abba su har ma yafi na da hammaka yadda darajarsu tasake yin sama,da wanan magangaunu ta ribace su har suka dai na mata korafi.
Yau ta kama sati Hudu da fara zuwan Suhaima jama'a,kuma a wannan ranar ne....... Allah ya basu Boka matsito nasara akan abinda suka shiryawa Rabi'ah.
Zaune take da misalin karfe 4 na yamma a wanna ranar suhaima tans makaranta, a yayin da Abba ya fita tun karfe 1 na ranar,Sosai take jin sauyi a tare da ita daurewa take kawai amma ji take kamar tsinka jijiyo jikinta ake,jitai jikinta yadau kakkayi a hankali tafara susa sai kuma ta koma da sauri da sauri.mekewa tayi ta fita wajan gidan duba tai ke taga ina zata bi ta fita,hango get din gidan da tayi a bude yasa ta nufi kofar fita,tunda tasa kai ta fita ko gabanta bata gani ji take kamar ana mata magana a kunne.
Tafiya sosai tayi dan sai da tabar Hotoro sunan tasabi wata kasan bishiya ta zauna,sai yanzu tasami Salama cikin jiki da ruhinta.
Sai wajan 5 suhaima tadawo a lokacin Abba ya dawo shima yaga bai ga Ammey ba,sosai hankalinsa ya tashi fiye da tunanin me tunani.ba inda bai shiga ba a cikin gidan domin nemanta 
Suhaima kwana tai tana kuka da sallah shi kuwa Abba kulle kansa yayi a daki, sosai aka samu rashin natsuwa daga bangare biyu a halin Ammey da na Abba,
hali suka jigata domin komai na gida ya tsaya musu.
A wanna lokacin sai da suhaima tai wajan 2week bata zuwa ko ina,tafiya tayi nisa sosai Amma ba labarin Ammey ba kamar ta.
Sai da Baffa ya baro Abuja yazo gun Abba yayi masa fada sosai sannan ya kuma masa na nasiha da bawa ya yadda da kaddara me kyau ko mara kyau,sosai Abba ya bashi tausayi haka Abba yashi agaba kamar karamin yaro.
Kasan cewar babu Rabi'ah a cikin gidan wanna dalili ne yasa Baffa kin karbar suhaima domin haka kawai yaji yarinyar tana bashi tausayi.
Tun daga wannan lokacin, rayuwar Suhaima ta fara shiga tsilla-tsilla. Abba ya yanke shawarar mayar da ita ɓangaren Mommy,domin zamanta a cikin part din zaisa yarinyar ta kasa mai da hankali ga karatu,domin duk ranar da zai bude ido ya ga suhaima ita kai dai a part yakan ji zuciyarsa na motsawa tare da shiga tashin hankali,abin da ya sa komai ya sauya mata cikin dare ɗaya.‎
‎Da farko Suhaima ba ta fahimci dalilin wannan hukunci ba. Ta dai lura cewa Abba ya fara nisanta ta daga wasu abubuwan da ta saba yi a part din Ammey har ya ce mata za ta koma zama a ɓangaren Mommy.
‎Ta tsaya tana kallonsa, zuciyarta cike da tambayoyi.
‎“Abba, me na yi?”
‎Abba ya yi shiru na ɗan lokaci kafin ya ce, “Ba wai kin yi laifi ba ne Suhaima, Ina ganin wannan shi ne abin da ya fi dacewa da ke a yanzu sbd zaman ki anan yana mun fami fiye da ciwo sabo
‎Maganar ta ƙara rikita ta.
‎“Amma Abba…”
‎“Ki saurare ni,” ya katse ta cikin nutsuwa. “Ki koma wajen Mommy. Ki zauna a can, Kinga gasu Haseenah a can ki bawa kanki lokaci ki nutsu.”
‎Suhaima ta kasa cewa komai. Ta sunkuyar da kanta, zuciyarta na cike da wani irin ciwo da ba ta iya bayyana shi.
‎A ranar da ta tattara kayanta, ta kalli ɗakinta na ƙarshe. Wurin da ya kasance kamar mafakarta ya zama kamar wani ɓangare na rayuwarta da aka tilasta mata barinsa.
‎Ta share hawayenta ta ɗauki kayanta.
‎Ba ta san cewa komawarta ɓangaren Mommy zai zama farkon wasu abubuwa da za su sauya rayuwarta gaba ɗaya ba.