Khaulat

Khaulat

by @zainabbadam58

a hanya ya futa ya barta after few moments ya dawo rike da bags na shopping ya bude back seat yasa sanna ya dawo mazauninsa har suka Isa gdn yana ta kokarin ganin ta ware Wanda iya kan fusakarta yaga ta saki ba kamar dazu ba suna Isa bakin get din tace zata sauka ana be musaba ya sauko Hadi da bude Mata sanna ya Ciro bags din ya mika Mata takarfa tana gdy “ ki gaida iyan gdn sanna zan kiraki karki dagawa kinji” hakan daya fada seda yasa ta yin iyar dry sukai wa juna slm ta huce gdn harta Isa dakin su Bata hadu da ko ba Dan haka taji dadi aranta Bata ko bude suba ta ajiye ta Shiga sabgar gabanta sanda ammar ya Kira ta dauka shi din nema ta daga suka gaisa anan ammar yake sheda Mata zasu shigo garin Abuja Kuma Yana so su Hadu ya Dade Yana rokonta da ta yarda su Hadu Amma tana ta Masa hanya hanya ta lura ammar mutunne me nacin tsiya Yana jure rashin ko in kula din da take dashi,  kin Shiga schll Tai washe garin Tai zamanta a gd Hira suke a parlor momy tana Bata labarin safina tana da ciki ta kirata se kuka take Wai ita gsky ba ta shirya sake haihuwa ba sbd schll dinta “ ai safina yanda Kika San diyar fari se kace cikin baida uba karkiso Kiga yanda ta daga hankalinta shima shasha Shan mijin da yake biye Mata Wai har yarda yay da tace abortion zatai seda na zage ta tas sanna na Kira mijin shima nai Masa fada akan ya Dena biye Mata Bata da hnkl”khaulat na sauraranta gami da dubanta cike da mamaki “ kuma momy se ya yarda ta zubar akwai I’ll a fa” “to hnkl ya game biye jikin tane nace inde ta tun zurani musab komawa zeyi chan sukarata tunda haihuwarce Bata so se kace ni ita kadai na haifa”khaulat na mamakin rashin San haihuwa da wasu matan suke Yi to indai har haihuwa ce basa kaunar suna iya kinyin auren kose nishadin cikinsa Kuma haihuwa ai raha ce ma wani abun ta kaicin aa inda ba a nemanta chan tafi zuwa lkc guda ta tuno da ummanta wacce yau mama ta Kira take fada Mata tana asibiti haihuwa tazo  dukda edd dinta be cikaba tana Jin tausayin ummanta a bangaren haihuwa domin tana matukar Shan wahala bayan momy tayi kitchen itama ta Mike ta huce dakinsu Kai tsaye Kiran layin maman ta fara taji halin da suke ciki ta Soma tnbyanr maman a wani hali suke ciki “ kede Kita addua Amma har yanzu shiru se ruwan nakuda da sukaita Sa Mata yayta azabtar da ita karsheda aiki suka ce za a Mata Amma tace Bata so a dakata tukunna Wai zata haihu da kanta” ta sauke ajiyarjiyar numfashi “ mama Nima Ina San ran idan munyi hutu zan zo gd na ganku nayi kewarku wlh” “tou Allah ya kaimu lkc” sauke wayar Tai tana me sake tuna halin da akace umman na ciki duk se taji ta damu har gari ya waye tana San sanin halin da umman ke ciki Amma babu Wanda ya nemeta gashi Kuma tana Jin nauyin sake Kira still har da Rana ta baza kunne take ko momy zatai zanchen Amma shiru Dan Haka ta saddakar ta Kuma cigaba da Mata addua Allah ya sauketa lfy bayan magriba ne suna tare duka gdn kamarde ko wacce rana wayar momyn ta fara ringing ta dauka wayan tana me karawa a kunne sosai ta bada attention dinta akan wayar Dan taji ko sune suka kira muryar momyn taji tana cewa “ a Masha allahu Allah abin godiya tou Allah ya raya abinda aka samu ita kuma ya Bata lfy” ko kifta idonta Bata Yi daga ita har siyam suna saurarena me momyn zatace dubanta suke lkcn data Gaya musu cewa anyi Mata aikin ansamu da namiji” kan kame ta siyam Tai tightly tana cewa “ alhamdllh mungode Allah Allah ya Raya” khualat kuwa hamdala take cikin ranta suna masu farinciki lkc guda taji tana San ta budi ido ta ganta acikin gdn su ta Kira mama Nan ta musu Allah ya Raya husna na wajen itama ta karfa wayan suka gaisa.Ba kyajin mgn Anna baki na da naki na baKi dabarun yanda Zaki ringa Jan hnlk yaran Nan Amma jiba abinda Kika Yi dole Zaki gani ki basar inde kina San ya fara jinki a ransa yanzu hnk linka ya kwanta ai kin Bata komai ai shikenan zan Gaya wa dadyn kima da karya wani Bata bakinsa tunda kince yace Kar ki Kara binsa da zanchan soyayya, Anna dake kuka shabe shabe tana zaune saman kujera a katsaitaccen parlonsu tana facing momyn nata ta dubeta cike da tsananin na dama da dana sanin abinda ta aikata ta fara mgn cikin muryar da taci kuka ta koshi “ momy wlh nayi iya bakin kokarina Amma nakasa jure hakan yanzu momy ko kulasan da nake a schll ma yake amsawa ya Dena ko kallona baya Yi ni kuma na kasa cire sa araina Dan Allah karki ki goya min baya wlh momy zan iya mutuwa mudin bazan rayu da Ahmad ba”, momyn dake sauraron iyar tata tana Kuma gaskata duk abinda ta fada ta dube ta cike da tausayawa cikin tausasa murya “ yanzu har San da kike Masa yakai Haka ohni rahamatu na Shiga uku yaushe hakan ta faru ban saniba tou shikenan zanyi iya bakin yina insha Allah duk ke Kika Bata min shiri yanzu se kinsa na koma baya ga shirina” Anna ta Mike ta dawo side din momyn nata with smile and pull of courage ta Kuma reclined bisa shoulder momyn “ thank u momy I really appreciate u as a mother don’t get tired of me Allah momy bazan rayu babu Shiba and banaso ya bar mkrntar ba tare da nasa marwa kaina mafitaba domin final year yake idan ba Anna dinba babu inda zan samu damar ganinsa” Tai shiru tana me goge hawayenta ajiyar numfashi ta sauke tana cewa lkcn da take shafa kafadarta “ insha Allah zanyi abinda ya Dace kede ki maida hnkl ki Kuma cigaba da hakuri babu boka ba mlm so nake ya soki tsakani da Allah ai gdn su gdn gairmane Dan khalidu mahaifinsa stability person ne zansa dadyn ya biyo ta sama kema Kuma se kin sake taku soai ta samu relief abisa abunda momyn nata ta Gaya Mata Dan Haka another morning ta Shiga schll din cike da gwarin gwiwa abinda ya Bata Mata Rai be huce wacce ta fara haduwa da ita ba se Khaulat din dake tsaye like tana jiran wani Abu sanye take da doguwar rigar atanfa dinki kamtan ta yane kanta da medium veil kalar atanfar tayi kyau sosai tana kallan Anna ta dauke Kai still tana tsaye harta huce ta after few moments Sega drivern nata ya nufo ta book din ta data  mance a motar Tai Masa waya da yake bai nisa ba ya kawo Mata ta amsa tana Masa gdy sanna ta huce ajinsu, now they are preparation for starting their exam Jin hakan ya sata farin ciki domin so take Tai jarabwa suyi hutu ta huce kano tana zaune tare da Gloria tana karatu wayarta ya fara ringing dauka Tai ta duba sunan ahmad ne ya bayyana Kan screen din wayar be Dade Yana ringing ba ta dauka tana karawa a kunne gaishe sa  fara Yi ya amsa sanna ya Shiga tnbayrt tana cikin schll dinne” eh Ina ciki” cewar ta yace “ ohk tou duk sanda kike free let me know” sauke wayar Tai sanna ta jiye Gloria na dubanta seda suka fito daga second lecture ne sanna ta samu damar Kiran sa kamar me jira dama ya daga wayan “ na kammala yanzun” yace “ alright ki futo mu hadu yanzu” tace masa to jiki a sanyaye ta Mike ta futa zuwa yanzu ta fara Raya wani Abu aranta game da Hamad ita din ba yarinya bace mitsitsiya domin zuwa yanzu  ta samu karin shekaru uku bayan mutuwar abdul zuciyarta na Raya Mata sababbin abubuwa Dan gane da Hamad din Amma Kuma tasan hakan baxe faru daga bangaren Saba da courage take tfy Dan karma ya fara kawo kabli da ba adi ta tsaya Nan bakin elevator din pressing code din daxe kaita chan kasa sanna kofar ta bude  Shiga Tai sannu a hankali har ta iso kasan kofar tafara budewa ahnkli, ganinsa Tai tsaye bakin kofar kamar dama jira yake ta sauka ta Soma dubansa from toe to head he weared in shaddah dinki zamani yayi matukar kyau dan yanda color din shaddan ya haskaka fair skin dinsa har da hula wacce ta Dace da kayan fuskarsa da fara a yake dubanta ba ta Kai ga fito Waba yay pressing long numbers Wanda ta tabbatar daya haura madakatar wajen da student ke zuwa ta Dan zaro ido tana mamaki lkc guda suka fara lifting dubanta yeke duba irn Wanda Sam Bata Saba hakan ba gani take kamar ba Shiba ta Kuma kasa hada ido dashi zuciyarta cike da fargaba ya Dan jingina da wajen Yana me harde kafarsa looking at her carefully “ nice to meet you Khaulat” ta Dan dago suka sake hade ido jitai gaba daya ya cika Mata idanu batare datasan daliliba “ hannunsa a harde saman chest dinsa ya soma mgn “ am nasan Zaki mamaki Akan abinda zan Gaya Miki but Amma ba abin mamaki bane I’m afraid of talking it since domin bansan yanda Zaki fahinta ba  you are so bountiful to me kina da kwarjini sosai nobody could get the chance of standing close to you har takai ga wani abu Amma I had got that chance so alhamdllh” yay shiru takasa dagowa se kalaman sa masu Kama da jurwaye me kamar wanka da take San sanin inda mada ka tarsu take kallanta yake Yana cigaba da nazar tarta kafin ya cigaba da cewa “ kinsan kin futa daban kaf cikin daliban makarntar na first sight na gane hakan but Ina ta observing dinki Sena lura you are reclusive baki San haya Niya da kuma mutane hakan ma is very nice ya Kuma burgeni har kawo yan zude da muke mutunta juna” yay shiru Yana me addressing ga kafar gaban su data bude nufinsa ta fara fita sosai take duban inda ya kawo su wata koface dake facing dinsu AD rubuce saman kofar ta futa jiki a sabule wani Id yafito dashi daga breast pocket dinsa ya kuma yi scanned nan da Nan kofar ta bude wani babban office ne achan saman very wide and magnificent to look at me tsare da kayan office ta dubesa “ go in Khaulat” ya fada Yana kallanta jiki a sanyaye ta taka har cikin sanyine dadda da ya daki face dinta da Kuma San yayyen kamshi me sanyaya Rai Yana biye da ita tana me sake karewa wajen kallo dashi kansa dinma saman chair ya zauna ya Mata nuni data zauna itama ta kasa gane dalilin daya sa ya kawota wajen ta zauna a darere ya danyi murmushi Wanda yake Masa kyau “ karkiji komai Nan din office din bro di nane but ba a Zama cikinsa zuwa yanzu sbd wani dalili Amma time to time and sanitary dinsa” se a lkcn ta samu bakinta “ Amma me yasa ka zabu Nan wajen bayan akwei gurare da dama baka ganin akwei matsala” Tai shiru tana jiran amsarta “ ya Mike ya nufu gaban fridge din dake ajiye in one side bottle ya Ciro na ruwa ya tsiyaya sanna ya dawo ya zauna yasha Yana dubanta “ idan kina da bukata ki dauka” girgiza Kai Tai alamun a ah sosai ya tattara nustuwarsa gareta ta yanda zata fahim cesa ya fara mgn tana dubansa sosai itama ganin yanda ya bada hnkli “ first of all de Khaulat na Jima Ina kaunar ki araina fargaba da tsoran amsar da zan samu ya hanani Gaya Miki Amma babu takura aciki idan kin amince well zanso hakan Abu na gaba shine soyayya irn ta aure ba yaudara ba ko zaman Bata lkc inde kin amince a shirye nake Dana gabatar dake ga dangina Amma kafin nan zanso Jin ta bakinki” jinta take kamar me yawo a iska tsabar yanda Hamad ya shammaceta lkc guda tsohon Miki da ke tada hankalinta ya tashi kirjinta ya Shiga duka kallansa take ko kiftawa babu ko kadan Bata tsammaci Jin hakan daga garesa Saba a zatonta kawei sabo ne da mtunta juna kamar de yanda ya fada ta sauke kanta kasa ganin yanda reaction dinta yay decreased fara ararsa kasa mgn Tai duk da jiran amsarta daya tsaya yi ya sake cewa wanna karon ba kamar dazunba “ there is no forcing ni bazan saki ki saniba dole Amma zanso naji ta bakinki yanzu” lkc guda ta Shiga inda inda ta kuma kasa fadar abinda take San fada “kayi hakuri hamad.. pls kayi hakuri..” abinda ta ke iya fada kenan rude wanta ya sake appeared jiyay gabansa ya Fadi domin ya lura kamar Bata da ra ayi sede hakan besa fuskarsa ta sauyaba “ yace ohk na gane Amma Ina San tabbatar Miki da cewa ni.ba mayaudari bane Dan nasa many people suna daukan cewa yin saurayi a makarntar tamkar Bata lkc ne expecially mAh irin wanna schll din Nima nasan da hakan duk da cewa tsahon lkcn Dana dauka bantaba San wata a cikin taba har zuwa yanzu da nake Kan master’s dina Amma kina iya yin nazari akai daga Nan zuwa kwana uku sanna karki matsa kanki pls” Kai kawei ta iya gyada Masa yace “ good shikenan zanchan dama kenan zamu iya tfy” haka suka baro chan kololuwar saman zuciyarta chunkushe da tuna nika kala kala . Juyi kawei take bisa katon gadonsu idan ta rufe idanta fuskar Hamad kadei take iya gani kala mansa Kuma na ci gaba da amsa kuwa a brain dinta yayinda kirjinta ke cigaba da bugawa kamar yanda ya Saba aduk sanda hakan ta faru da ita sunan Allah ta ringa karantawa Jin fargaba na sake mamaye ta yanzu dama Ahmad Santa yake?..

Khaulat is free share and repost domin Allah 🙏