Khaulat

Khaulat

by @zainabbadam58

dama Ahmad Santa yake? Koda yake ta fara ganin kulawa da yake akanta wacce ta huce matakin ma’amalarsu ta rasa me ma yace Mata tayi tabbas Hamad ya chanchanci a sosa domin tasan waye shi ta karan cesa tsahon watanni da sukai tare,har zuwa kwanakin ukun daya ke dakonta ya cika Amma Bata basa wata amsaba ko kirana layinta akai se gabanta ya fadi domin ji take kamar shine zai kira Bata San wacce amsa zata basa bama ahaka har seda aka dauki kwanaki biyar ranar ma da daddare tana kwance game take bugawa a wayar ai kuwa Sega Kiran sa ya shigo Wanda duk tsahon kwanakin be gwada Kiran taba sosai gabata ya Fadi ganin sunan sa baro baro da iyar ta iya dagawa Dede sanda Kiran yake kokarin tsinkewa Tai shiru batare datace komai ba shiya fara mgn “ shikena kuma seki boye Dan gaisawan da muke ya gagara” soft voice dinsa ya sauka saman kunneta still da fargaba a ranta tace “ kayi hakuri”  yace “ humm gwanar bada hakuri kalmar Bata Miki wahalar fada Khaulat ” Tai shiru itade batace komaiba “ to Ina muka kwana is it positive or negative couse Ina so na fara pre medication” tace aranta Hamad baya rabo da abin dry azahiri Kuma tace “ tohm” “ tohm for wat Khaulat I’m listening Amma idan negative ne ki fada da salo Wanda zan fi fahinta Dan gudin fargaba” jitai ya Bata tausayi Yana da saukin Kai fiye da tunani “ zan Gaya ma to” yace Ina jinki to” ba yanzuba ai” ya ce da mamaki “ se yaushe kenan bayan mun cinye kwana biyar” ta runtse ido kafin tai karfin halin cewa “ ka hau online kawei” yace “ sure” ta basa amsa da ehh katse Kiran yay yayinda Tai shiru kamar me nazari to me zata ce Masa ma? WhatsApp dinta ta Shiga inda ta Shiga chat dinsu Wanda sau biyu ma sukai mgn ta ciki ta Soma typing kusan sau uku Tai tana erasing din tana sakewa da ga karshede ta rubuta ta tura Masa kashe data Tai ta jiye wayar Dan tasan Dole ze reply Nan take sosai ya kafe screen din wayar Yana me sake karanta wa babu adadi Yana me San sannin abinda take nufi rubutun Tai kamar haka “ kayi hakuri da abinda zaka ji akaina I’m widow na taba aure Amma idan kaga zaka iya aurena a haka tou ashirye nake Dana karbi soyayyar ka” ya karanta sau babu adadi sede ya girgiza dajin cewa Khaulat basawara ce kansa ya kulle sosai dan be tsammaci hakan ba ko a mafarkinsa,wayewar garin da farinciki ta tashi Wanda ita kanta baza tace ga reason ba bayan ta Gama abinda zatai ta dauki wayarta ta Shiga chat dinsu tayi mamaki matuka da ganin be reply ba gashi Kuma ya Shiga ya gani for almost fifteen hours lfy kuwa jitai zuciyata ta karaya har yamma Tai ta sake shiga ta duba Amma Babu amsa shiru Tai tana me nazari dole tasani dama babu yanda za ai kamar Hamad Dan masu kudi da kyau da nasaba ya yarda ya aureta a matsayinta na wacce ta taba aure tuna nin nikane suka cika Mata zuciya jitai ta damu matakua ganin har wani Daren yayi Amma babu amsa Kuma be nemi layin taba Bata San dalilin ba se riskar kanta Tai tana kuka Wanda Kai tsaye bazata iya cewa Dan shi take yiba Amma tasa aranta dama Dole hakan zata faru Dan koshi ya yarda is not possible iya yensa su yarda haka ta Kare weekend dinta babu dadi domin koba kamai Yana ne manta awayasu gaisa koda ta Shiga makarnata Tama kwanciya taitayi yi Gloria ta tanbayeta lfy tace Mata babu komai wata kasala ce ke damunta kwana biyun Nan wayarta dake facing dinta Tai  Kara alamun shigowar sako Ba tako damuba kasancewar tasan baxe huce company sim ba Dan Haka ta share bayan wani lkcn ta sake Jin wani sakon ya shigo se asanna ta Mike a kasa Lance ta dauki wayar sede abinda ta gani ne yasa ta saurin Shiga sakon daga Hamad ne “ nasan Zaki jini shiru na danyi tfy ne bana kasar Amma yanzu haka ma munyi landing hope kina lfy Ina so mu hadu yau idan ba damuwa” ta karanta ta sake karanta tawa lkcn guda taji sanyi aranta se Kuma sako na gaba daya turo “ how was the day” ta danyi murmushi sanna ta Shiga yi Masa reply ta Kuma ajiye wayar ko bayan data koma gd ma seda ta sake karanta sakon hakan na nufin Hamad ya yarda da abinda ta fada Nan taga ya Mata reply Amma be sake cewa komaiba har kusan five Anma shiru duk kuwa da yace Yana so su Hadu Anya kuwa zaizo? tana zaune Kan wayar tata tana faman kulle kulle da sake sake siyam ta shigo dakin suka dubu juna kafin siyaman ta karso ciki tana cewa “ ki sauka kasa habibu ya ce kinyi bako” seda gabanta ya Dan Fadi tana duban siyam din Ashe dama zaizo ta fada aranta mikewa Tai ta yafa veil dinta saman bubu gown ta cotton yard dinta coffee sann ta sauka kasan tana tsaye daga bakin entrance din tana duba wa taga ta inda zata gansa chan kusa da tree da gansa ta nufi wajen nan take zaune yake saman bayan motar tasa Marcedese Benz dinsa daya ke zuwa schll da ita ta Isa wajen Yana ganinta yasau ko a hnkl gani yay kwana biu kachal ta sauya ta Kara wani haske ta gaishesa ya amsa Yana cewa “ kinjini se yanzu a gajiye na dawo seda  Dan huta tukunna” tace “ hakan ma ba laifi muje daga chan ka zauna” tafada tana me nuna iyar roof din dake Dan zagayayyen gdn “ bayan sun samu guri sun zauna Hamad na dubanta ya fara cewa “ kina lfy” tace “ alhamdllh ya hanya” “ mungode Allah ya kowa da kowa” ta amsa Masa shiru ne ya biyo.baya kafin yace “ nayi mgn da mahaifina Khaulat akan mgnr mu ya Kuma yi farin ciki sosai” da sauri ta dago Jin abunda yace Wai dama ze iya aurenta ahakan ya katse Mata tunaninta dacewa “ Nima ya kamata a gabatar Dani ga momy dadyn ki ko” Tai shiru kamar me nazari Nan fa daya kanta na circulating din wajen ta Soma mgn calmly “ Amma inason muyi wata mgn” Yana dubanta yace “ to Bismillah” Tai shiru after few minutes ta cigaba da cewa “ Nan fa da kake gani ba gdn mahaifana bane Ina zaunane Ina karatu iyayena suna kano Amma suma wa Inna din kallan iya ye nake musu nifa ba diyar wani bace Hamad karkai tunanin Nan din gdn mahaifinane hasalima mu ba masu kudi bane sede rufun asirin Allah” Tai shiru tana San taga sauyi akan abinda ta fada Amma abin da  ya Bata mamaki shine murmushi ma yay kafin ya soma cewa “ already nasan Nan din gdn waye minister mujittafah madaki ne idont have any problem with that ni yanzu so samu ma ki maimata third to the last message din da Kika rubuta I want hear them so that na sake gaskata yardarki” hannu tasa ta rufe face dinta Dan kunya ma ya Bata “ pls said it out” cike da tsananin kunya ta Shiga girgiza Kai “ I can’t do it Allah” ya karyar da Kai look exactly like  boyish“ Dan Allah Mana ko irin kice I love you inasan ji ki gwada” be San Kara sata Jin kunya yake ba yanda yake behaving ai kuwa ta Soma mgn cike da Jin kunya “ kabari zan Gaya wata Rana” ya Dan hade Rai Yana dubanta “wata rana kuma” she nodded yace “ to shikenan tunda baxaki Gaya minba yanzu ki bani labr me dadi” Hamad na da banne kusan zata iya cewa tunda take Bata taba Sabo da wani namiji ba kamar sa ba wayayyene me Kuma kirki Sam matsayinsa besa ya Zama me girman kaiba kowa nasa ne ko aciki  schll ta lura da hakan haka yayta janta da Hira ba lefi itama ta saki harseda magriba  ta kawo Kai sanna ya mata slm  badan ransa na soba wani irin fresh weather yau tayi Mata ta Isa dakin nasu Nan ta iske siyam na video call Bata nufi inda take a Dan ta tabbatar yanzu setace se ta haskata su gaisa da man dinta Dan haka ta zauna nesa da ita harseda ta Gama  juyo wa Tai tana mikewa daga kwanciyar da Tai “ hummm Wai waye yazo nemanki ni namayi mamaki ban taba ganin kin tsaya da waniba waye shi” Khaulat dake dubanta tun fara mgnrta ta harareta da wasa “ me yasa baki leka kinganiba” tace “ ohooo Haka kikace to badmuwa Allah ya kaimu Bari ya Kira seki hada ni dashi kafin mu hadu ko kuma ma ki bani numbersa in gabatar da kaina a matsayin sirikarsa” Khaulat tace “ duk yanda kikace Amma zefi ku hadun azahiri” siyam ta Mike tsaye tana hulla hannu “ good news to momy da dady sunyi siriki yanzu ita zata ji wlh” Khaulat tabi hayanta da kallo tana dry siyam kenan ba dama. Cikin ikon Allah suka Shiga zana jarabawa ya zamana ba Koda yaushe take Shiga schll dinba sosai Hamad ya damu da rashin ganinta kusan kulun se sunyi waya tayi mamakin samun gwarin gwiwa wajen karbar soyayya Hamad lkc guda abinda take Bata mamaki be huce yanda take jinsa aran taba gefe guda Kuma ammar shima ya matsa lanba for now hankalinta ya fi karkata da Hamad da shi tafi da cewa Dan baya takura Mata ko Kira yay be same taba baya complian sabanin ammar Wanda mutunne shi Mara hakuri ta fara tunani gina gobenta da Hamad musamman yanda yake nuna damuwarsa akanta Dan Haka ta rage daga Kiran ammar Wanda dama ba wani dagawa take ba yawanci yafi mata mgn ta online gani yanda take kin daga kiransa duk da cewa Yana da matukar naci ta wajen Kiran waya yasa shi kode yaushe Yana Mata mgn ta online bayan sun fita daga last paper karshen wanna Rana ta Kai duba garesa he is waiting for her since Dan yasan tana Kan hanya fitowar ta mayar Masa da murmushi dayake Mata tana me cewa “wai jira na kake dama” yace “ of course na matsu Dana ganki ne” ta danyi dry tana kauda kanta gefe ahankl suke takawa cikin makarnatar many students se kallansu suke gwanin burgewa suna Kuma mamakin samun tabbacin Nile Beauty ya fara Hulda da Khaulat wacce ke nuna tsanktsar soyayya clique dinsu Anna ne suka zuba musu idanu daya cikinsu ta Soma mgn “ waw perfect matched wlh guy din nan na burgeni wlh gara da yaki accepting Anna domin kowa ma ya rasa side friend dinta ta Galla Mata harara tana cewa “ humm ai wlh itama muna jiran ranar Daze watsar da ita Danni har yau Banga fasalin da na mijin da ya tafi da imani naba dama ni ce ita” haka conversation din nasu ya cigaba ko wacce na gwaba wa iyar uwarta ta mgn wasun cikin su Kuma suna Allah ya kyauta duk wanna da ake so Yawa Anna na kallo Amma Bata da yanda zata iya domin Kiri Kiri Hamad ya shata Mata layi ya Kuma Bata tabbacin Khaulat ita yake so tabi ta bangarensu faruq abokansa Amma babu wani benefit akai still ya zuma tsaye take tare da shi duk tayi wani iri tarin damuwa dukya sauyata “ kana nufin Hamad Khaulat yake so nice baxe taba so naba”? Tafada cike da tarin damuwa data mamaye zuciyarta faruq na dubanta sosai ta basa tausayi ya soma cewa “ wato kinsan wani abu mgnr gsky Khaulat ce zabin sa ba keba Dan komu muna mamakin irin yanda yake nuna kulawa agareta Wanda abaya bamu taba gani yayi ma wata ba abinda zan iya ce wa Anna shine kiyi hakuri Anna kusan cina da Ahmad be Kai na sauya Masa ra ayi akan abinda yake soba” yay shiru Yana dubanta ganin Bata da niyar mgn yasa shi cewa “ ni zan huce Anna se anjima” har yabar wajen ta kasa Koda motsi ji take kamar ta hadiye zuciya ta mutu kallan idanta suka Shiga mota tare Wanda shinema ya bude Mata motar hakan ba karamin sake tada hnklin Anna yay ba wani sabuwar tsanar ta take ji wacce ta zarce unreasonable din wacce ta kema ta abaya lallae haduwa da Khaulat ba karamin masifa da cikas ya kawo Mata arayuwa ba, meenat ta iso wajen itama tana me bin inda Anna ke kallo da ido ahnkl ta dafa kafadrata tana cewa “ we can deal with this isseu I promise you” da sauri Anna ta dubeta Jin abinda take Gaya “how meenat just leave” meenat ta zaga yo tana facing dinta kallan juna suka ringa yi sosai kafin tace “I got the number” ta fada  sanda take nuna Mata cikin wayarta sosai annan ta maida hnkl tana Kuma San yarda da meenat din “ come let’s get into the car” tana me dubansa sanna tace “ ni wlh bana so ka ringa wahalar da kanka da ka barni driver Yana zuwa daukana” shima duba ta yake  kafin yace “ da Zaki amincema ni kullun zan so naita kaiki ba gjy zan yiba” “ tohm kaga de a gd Kar aga driver ya Dena maidani ni de daga yau na yafe” yay shiru Yana dubanta sannan yace “ time to time fah” ta Dan girgiza Kai “ to yayi” ya ce “ yauwa addah, Wai meya ma anar sunan Nan ne Dan ban taba jin saba se awajenki” tana wasu da cover wayarta tai Dan murmusa sanna tace “ babbar Yaya a yaren fulatanci yake nufi” “ sure ke fula nice” ta girgiza Masa Kai kafin ta tace “ ni bare Bari ce domin Abba na Babar bare ne umma na ce bafulla tana” ya ce“ humm gsky Kam Amma ban San meye Bari Bari ba ban ma taba jiba” Khaulat tai dry ba shiri Jin abinda yace “ chab baka sani ba to garin Yaya” “ Khaulat kin gani Nan ba wani Jima wa nai da dawowa kasar Nan ba gaba daya nayi rayuwa a Egypt kasan cewar chan ne kasar iyayena sanna ba San wasu abuwa da yawa ba seda na nake zaune dasu faruq anan na fara sanin wasu abubuwan” tana kallansa tace “ to Amma ya akai ka iya hausa har haka  ni wlh ban zaci ko zo ka saniba” ya girgiza Kai Yana kallanta kafin yace “ oho kin dauka bana Jin hausa chab to Aiko bahaushe baze nunamim sanin hausar kuba” ta Dan zaro ido before tace “ waw to menene danbu?” shiru yay Yana kallanta ganin kamar Yana San tuna wani Abu yasa ta kyal kyale da dry Wanda har seda dryar tata ta basa mamaki bcouse ba taba ganin tayi ta Haka ba yace “ dry kike mun ko nagode” ta sau sauta tana dubansa sanna tace “ I’m waiting ka fada” ya Dan Yi shrugged “ gsky inace na sani na Miki karya Amma meye wanna din”? “ abinci hausawane fah” yace “ to ya yeke ban San Saba kwata kwata” tai shiru tana gyara zamanta ya ciga da cewa “ could you get it for me?” “ idan kana so duk randa kazo Sena hada ma” “ hope akwei dadi”? Ya fada Yana dubanta ta sadda kanta kasa hadi ta girgiza Masa Kai alamun eh...

khaulat is free share nd repost domin Allah 🙏