Chapter 25&26
by @deeyamerh10
ππ SOYAYYAR ZUCIππ
(Love and Romantic story)
Written
By
Deeyamerh
07070647236
Page 25&26
sosai zee-zee taji jiki dan kuwa har da dinki akai mata sosai HOD yayi fada a cewar dan me Suhaima zatai mata wannan duka haka sai kace wata yar ta'adda wannan fada da HOD yakeyi shi yabawa kowa mamaki domin baya daga murya akan students kodai kodai.
Ko da aka gamawa zee-zee gyaran inda taji ciwuka HOD cewa yayi taje officer dinsa ta jirashi,gashi ya tara lecture,ga suhaima a zaune kamar batai komai ba,tunda sir Rayyan ya shigo yake kallonta ta cikin glass domin ji yake kamar ya rufe HOD da duka haka kawai yazo ya tara garada sai kalle masa princess a ke,ita kuwa hakimar game take ma a wayarta irin ba abinda ya dameta.
Shiru shiru ba HOD babu Zee-zee,daya daga cikin lecture ne yace wa Suhaima taje ta kira shi domin suna da class yazo kuma ya tarsu a anan.
Mike wa tayi ta fita, officer ta nufa domin kiransa,kwankwasa kofar tayi taji shiru kusa kai kawai tayi Amma ba kowa a officer din,sai kuma taji magana kasa kasa a cikin dakin da ke officer din"Dan Allah zee kitsaya nayi ko kadane ai nasan matakin da zan dauka korarta zanyi"Haba Beb kaga abinda duk tayi mun fa ai ba iya korarta zakayi ba lalata takaddunta zakayi"cewar zee..
To Yadda kika ce haka zayi bani bani nayi nayi kewarki,da sauri Suhaima ta karasa inda taji magana na fitowa dubawa ta fara inda zata hango yar wata kofa da zataga abinda kewa kana,ai kuwa tasamu wata yar bula.
Tsugunnawa tayi ta fara leke, innalillahi wa'inna'ilaihi Raju'un dane dane taga HOD akan Zee sai cinta yake da sauri sauri,"kayi a hankali kasan bani da kwari ko"?
Kibari nayi da karfe yau gaba daya ba ni'imar ma kamar abushe kike Bu**ra ta sai zafi take,ke kodai garin ya wanki kike debu sanyi haka"Hannu tasa ta angajeshi ta tashi kallonsa take da kumburariyar fuskanta lebe duk ya sake hayewa sai tai wani irin muni.
Idan sanyin na kwaso wa yajanyo mun ai kai ne,aikin banza ba abinda ka iya kana shiga zaka kawo kabari masu karfi su gurjeni ka tsaya kana wani tale kafa kamar wanda ya iya abin arziki.
Baki sake HOD yake kallonta,domin iskan cin yarinyar karuwa yake akansa.
Jin alamun zasu taho yasa suhaima barin wajen da sauri takoma kofa kamar yanzu ta shigo.
Sosai HOD ya razana da ganin ta Amma sai ya hade rai shi ala dole ga mai hukunci,cikin muryar basawa yace"suhaima lfy na ganki a officer din ba bacewa nayi a jirani a can ba"?.
Eh Sir Musa ne yace"a ce maka suna jiranki".
To muji,haka ya sata a gaba kamar wani ubanta sai kataon tunbunsa a ga wanda ya shanye duwawunsa.gefe guda kuma ga zee-zee sai tafiya ake ana yanga ita ala dole yar gayu ta gaba da goshin HOD.
A tare suka shiga cikin officer din sosai zuciyarsa sir Rayyan ta motsa ganin sun jere tare sunan yana nan azaune amma zuciyar tana gun suhaima.
Sai da aka tambayi kowaccewme ya hadu Sannan kaji ta bakin kowa kafin a yanke hukunci,HOD ne ya kalle duk Malama yace"me kuka yanke game da hakan?
Budar bakin Sir Rayyan dai cewa yayi kowa a bashi hutun 1month a gida nan gaba idan wasu zasuyi irin abinda suka to zasu tunu da hukuncin da akai musu.
Sosai wanna hukunci yayiwa koqa dadi ba wanda aka cuta,suhaima kallon zee-zee da HOD tai wani killer smile tayi tace "ina godiya ga wannan hukunci Sannan ina so a sake jamata kunne Ni ba soyayya nazo makaranta ba,babu wani lecture da yake gabana dan haka ta fita a harka ta idan ba haka ba nan gaba ballata zanyi".
Baki sake suke kallonta shi kuwa sir Rayyan tayi masa dai dai domin kadan suka ji Indai Autar Ammey ce.
Bata bari sun ce komai ba tasa kai tai ficewar ta.tana fitowa ta ga Fatima a kofar officer dariya suka har suna tafawa kai tsaye bakin Get sukai ,abinda ya basu mamaki bai wuce ganin me Napep din su yana jiransu.
kallon kallo sukai ko wacce da tambya a bakinta domin sun fara zargin wani abu a tare da shi.
"Ah Madam kune da wuri haka"?me Napep yace.
Fatima ce tai karfin halin cewa"eh wllh Daman kasan zamu fito ne ko yaya"?tai masa tambayar tana kallon suhaima.
"A'a yanzu dai nazo na sauke wasu to shine na san tsaya ko zan samu masu fita to sai kuma gaku"
A tare sukai a jiyar zuciya dan wallahi ba karamin kaduwa sukai ba.shigewa ciki sukai yaja suka ci-gaba da tafiya.
Duk abinda ya faru sai da suhaima ta fadawa Fatima ai kuwa sunsha dariya kamar me domin idan Suhaima ta tuno da fuskar zee-zee sai ta sake fashewa da dariya.
Kallonta Fatima tayi tace"ke yaushi zamu kai dinkin mune kinga biki yana karatuwa gashi zamuyi bikinmu cikin kwanciyar hankali an bamu hutu".
"Kin san na manta da bikin Amma me zai hana yanzu muje gida mu debo kayan tunda ga me Napep ya kai mu kinsan halin sageer Tela kada sai lokaci yayi ya manna mana hauka fa".
Tom shikena bari muje sai kawai mukai na cocktail party da dinner din ko mu hada har da na kauyawar?.
"Idan bikin hada masa har shi ba zaki dinka mana ne"suhaima ta fada tana dalla mata harara.
Sauke suyayi a bakin get din,ciki suka shiga,sosai Mama taji dadin ganin suhaima domin Allah ya dasa mata son Suhaima a ranta.kayan kawai suka diba domin duk abinda za'asa abin sai da Abban su Fatima yayi mata har kudin kunshi gyaran kai da kwalliyar da zasu kaff sai da Fatima tai masa Bill.
Duk inda suka je a yinin ranar duk Me Napep din nane ya kai su.komai sai da sukai booking tunda bikin on 5 September za'a fara.
Kome suka ci sai da suka bashi domin yawo sosai sukayi,ko da ya dawo da su gida,cema sukai gobe yadawo ya kai su gun wankin kai,da sassafe domin sunan lalle a ranar.kudin Fatima ta dauka zata bashi yace ta barshi gobe idan yazo sai ta bashi kawai tasa mai a Napep din yadda zai ishesu yawon.da wannan shara sukai gidan su Suhaima inda ta tebo duk kayan da zatai amfani dasu suka fice dan ba kowa a gidan.
Suna koma nawa suga gida ya fara daukar harami domin bakin nesa har sun fara zuwa.Dakin fatima sukai inda suka tarar da yan matan familyn su sosai sukai murnar ganin juna domin kana gani kasan ansa da juna.
Nanfa aka baje kulin hira me waya nayi masu chat nayie Masu yadda za'a shiga da Amarya nayi,kowa da irin abinda yake fada,suna cikin hira wayar suhaima na hannun fatima tana duba abu sai fa Messages yashigo.
Haka kawai Fatima taji tana so taga messages din meye wannan sannan taga tayi saved da SECRET LOVER.
Ina so ki sani cewa kasancewarki a
rayuwata abu ne mai matukar daraja a gare ni. Ba wai saboda kyawunki kawai nake sonki ba, amma saboda halinki, kulawarki da yadda kike sa ni jin farin ciki.
Duk lokacin da na tuna da ke, sai na ji dadin samun mutum kamar ki a rayuwata. Ina rokon Allah Ya kare mana soyayyarmu, Ya kara mana fahimtar juna da farin ciki. Ki sani cewa kina da matsayi na musamman a zuciyata ki kwana lfy abar muradin kowane shashi najikina ki daure kimun Reply koda zagina zakiyi zanji dadi SECRET LOVER.
Wani uban ihu Fatima ta buga tana juyi agun,kallonta kaff yan matan dakin sukai suna tambayarta lfy,karanta musu tafarayi a fili habawa kowacce sai gashi yafara rungumar pillo ina ma itace.
Kallonta suhaima take baki bude,gira daya Fatima tadaga mata irin ya kigani murmushi tayi tana kauda kanta gefe.
Da sauri Fatima taxo kusa da ita tace dan Allah kiyi masa reply kozai ji dadi kin Autar Ammey dan Allah.
Kallonta suhaima tayi a hankali tace'kin hadani da abinda bazai iya yi miki musu ba,wayar ta karba tafara Typing kamar haka.
farin ganina wllh kaine jigona me share dukkan hawayena
me fafar zuciya silar yin barcina kamar dai akoda yaushe nayi mafarkin ka acikin barcina
ina fatan ganin ka koda acikin duniyar mafar kina wllh kaine kwanciyar hankalina
Ina fatan samunka a matsayi mijina
jarumin jarumaina mai kwantar da hankalaina silar dukkan murmishina ina qaunarka masoyina
wllh ina qaunarka Ιan gata na gareka abin doga rona.
Ai sai ji kike raff raff sun hau tafi dan har sai da mama taleko taji lfy suke wanna uban ihu haka tun dazu.
Jama'a suhaima faπ€π€π€