Chapter 27&28
by @deeyamerh10
๐๐ SOYAYYAR ZUCI ๐๐
(Love and Romantic story)
Written
By
Deeyamerh
07070647236
Page 27&28
Tun daga wankin kai lalle baki da ja haka suke akai musu sai wajan 11 suka dawo na dare.
Kwata kwanta hankalinta baya kan wayar,sai bayan sun nutsu kowa ya kama inda zai kwanata,domin gobe ne zasu fara da kyauwa Day.
Missed call din da wajan 10missed sai dai abin ya firgitata, ban kiran tayi Amma har ta yanke ba'a daga ba,sosai take murna da bikin Domin bata sallah.
Duk da gajiyar da suka kwaso Amma haka suka zauna zaman hira har wajan 2 suna kuskus,jin wayarta tafara vibration yasa ta kai hannu domin dauka da sauri Fatima ta dauke wayar domin tana lura da ita bini bini ta kalli wayar ta,daga wayar tayi sannan tasa mata a kunne, Saukar Muryar cikin kunnanta shi ya haifar mata da mutuwar jiki,cikin kasa da murya kamar me rada yasake ce mata"Suhaimata".wayoo Allah wani lumshi idonuwa take kafin tasa hannu gun dafe wayar dan wllh ta kusa faduwa daga hannunta.
Me kewa tayi daga cikin hayaniyar tasu wani dakin ta shiga ta kwanta kan kujera kafin,cikin kasalar da ya hayfar mata tace "umm brka da dare".
"Me sarauniyata take har yanzu batai bacci ba ko duk daukin bikin ake ne?.
Ido tazaro waje to ta ina yasan cewa biki zamuyi,kamar ya shiga ranta sai kuwa cewa yayi"karki sawa kanki tunanin ta ina na sani,kawai abu daya nake so kisani shine duk wani motsinki da yanayin da abinda kikeso to ina jinsa a cikin zuciyata domin SOYAYYAR ZUCI nake miki mesa duk wani tunanin sai jishi cikinta,Abu daya nasani shine ina sonki zan cigaba da sonki har lokacin da zan mallakeki a matsayin mata..
Ita kadai sai rungume pillo take,idan tace kalamansa basu karya mata alkadarin zuciyarta to tayi karya wllh,cikin sarkewar murya tace"yaushi zan ganka? wani lokaci ka yanke haduwar?Domin ina ji ajikina kamar da akwai abuna mafi mahimmaci a tare da kai"..
Hmmm ya sauke mata da wani numfashi mai dumi a kanne,Bakomai ki keji in bani ba face SOYAYYAR ZUCI ita ce wacce take raya miki kamar kina da ajiya a guna,Suhaimaaa ya ambata cikin wani salo mai sa jiki amsawa mai bayar da gagganjiki a ma'abocin magana.
"Dan Allah kana rusa kuzarina,kana so na haukace daga kamewa ta,dan Allah kabar Ni haka domin ina gaff da rasa control din"ahhh har da sauke numfashi domin wlh jinta take a sama,bata san cewa tana da lfy ba sai da ta hadu SECRET LOVER.
Hhh yar dariya yi wacce ta gama kashe suhaima a kan kujerar"Indai har Rayuwata zata iya kasa control daga jin muryata to ya zatayi idan gani ga ta,ina kallon cikin sex eyes din ta,kenna zanji abinda na dade ina muradi jinsa da ganinsa da mafarkin da nake ya koma a zahiri wayoo dadi da ranar duk abinda na mallaka zai koma naki halak malak.
Kafin ya gama kashe ta a kwance da sauri tace"waye kai dan Allah Ina so naga me wannan kamikalliyar murya ina so ganin a yanzu Please Hubby"
Daga kwance da yake sai da ya tashi zaune yace"kin tabbata zaki iya kallonsu a wanna lokacin har ki iya mai mai tamun wannan rokon?
Ina tasan me take fada,dร n da alama anyi nisa ba'ajin kira"kai tsaya tace masa"fiye da wanda nai maka a yanzu,zanyi maka wanda yafi wanna salo da burgewa,domin da gaske SOYAYYAR ZUCI nake maka me jin duk wani motsin dan uwansa".
Suhaima zakisa na baro inda nake cikin talin talin dare domin cikawa Rayuwata muradinta,shin kin yarda nazo kuma zaki fito?
"Da sauri ta zaro ido tace a'a wasa nake maka fa".
Princess kada ki sake hada bukatar ganina da wasa Please zuciyata bazata iya dauka ba.
Baki da turo gaba kamar tana ganinsa tace"to ai bansan na fada ba fa,duk kai ka janyo ai".
"Da nayi me princess kisan yadda nake ji da ke kuwa?da dama Ni zan rinka yi Miki komai fa umarni zaki bani kiga aiki da cikawa".
Dariya tayi tace"ba dai komai bako,kuma kawai sai nabaka umarnin kuma kabi haba dai"
"Princess kina wasa da matsayin da kike a cikin zuciyarta ko?to ki gwada bani kigani Ni kuma zan nuna Miki yadda kika a guna".
"Kace na baka ko?to Shikenan yanzu Ni zanje na kwanta sbd gobe muna da kauyawa dan haka Karka kashe wayar ka kabarta har sai na tashi daga bacci ka yadda"?
Wanna ai me sau ki ne jeki kwanta princess Amma banda rawa kada wanda ya gane mun wanna coca cola shape din yana rawa please
Dan shiru tai dan gaskiya bazati alkwari ba kuma Azo gida yayi dadi ah to,Amma Dan a rabu lfy sai tace Tom nayi,da haka sukai sallama inda shi ya zauna yasa wayar agaba yana kallo kamar wanda yake ganinta ita kuma tai daki tana mai jinta a sama.
Asuba ta gari
Sai lokacin Sallah asuba suka tashi abinda gafara dubawa shine wayar ta ai kuwa a kunne take da sauri takai ta kunne tai sallama kafin tace"da gaske a zaune kwana"?
Cikin muryarsa dake nuni da ba bacci a ciki yace"kina mamakin girman da kika da shi a guna nadan zaki tashi sallah kuma lokacin da dan saura shiyasa Amma da zaki zo kiganta a kunne amma naje Sallah so kada mu makara ko? Ya tambaya kamar yana kajiran amsarta sai kuma yace ko da yake ai ke yar gatace ki huta tunda dai ke kin tafi garin masu yawo da gajeran wando da sauri ya kashe wayar dan yasan ba karamin kunya zata ji ba.
Baki sake take kallon wayar to yau shi yasa bana sallah anya mutune kowa ba Aljan ba domin komai nasashi yana da kyau Allah ga yar gidan Abba da Ammey,tunowa da Ammey tayi sai yasa ta saki murmushi da tanan da ita zata fara bawa labarin SECRET LOVER.
Tunda suka tashi ake ta shirye shirye a filin gidan su Fatima ana akazo kai decorations na kauywa inda aka kira kwararriyar me Decorations din wato
DEEYAMERH~LUXERY BALLOONS komai da ruwanka domin kaf Event din da zasu ita suka dauka domin Yi musu VIP Decorations wanda za'atafi anayi da shi Gamasu Buktar ayi musu Decorations zasu iya samun ta wanna number kamar haka *** ko kuma 07070647239.
Sosai garin yayi kyau,nan fa bikin ya fara daukar harama sosai su Fatima da suhaima aka sha ruwa live haka akai dauka kuma ana sake kai tsaye kafafan sada zumunta kana shiga zaka gani.
Haka kauyawa tashi lfy wanda suka rawa jiki duk ciwo yake haka kowa ya koma dakin akai wankan kwanciya Bacci domin ayi shirin cocktail party gobe..