Khaulat
girgiza Masa Kai alamun eh after wani lkc yace “ amma kin iya fulatanci ko” tana dubansa tace “ ba sosaiba gksy” ya girgiza Kai Yana cewa “ danyi muji” “ to ai idan nayi bakaji Kai” yace “ to ba jimawa Zaki fara koya min Nima na iya”tace “ kaima aikuna larabci ko” yace “ a ah bama yi hausa kawei na iya”Dan Masa harara wasa tai tana cewa “ au Haka ma zaka ce Dan karnace Nima ka koya min” ya danyi dry sanna yace “ eh Sena dauko Mana application mukoya tare” tace “ humm thruthly lang din Yana burgeni expecially mAh the accent one ba irin Wanda aka Mana a islmaiya ba” yace Dede sanda yake ma motar key Dan dama be tada itaba “ aikuwa inde larabci ne Zaki iya muddin Kika Shigo gdna” ya fada Yana kallanta shiru Tai batare data ce kala ba domin Yana Bata kunya duk Sanya ke futuristic dinsa suna tafe Yana Mata Hira har suka Isa wanna Karan har cikin gdn ya kaita duk da tace ya sauketa Amma seda ya kaita bayan ya faka Yana dubanta ita Kuma tana kokarin rataya Jakarta yace “ Ina so ki kaini na gaisa da su momy wata Rana” tana dubansa ta girgiza Kai sannan tace “ tohm zan Gaya Mata” ji yake kamar karta tafi Dan baya gjy da kasancewa tare da ita Yana San Khaulat har cikin ransa San da be taba yuwa wata Diya mace ba Yana kallanta harta futa ta daga Masa hannnu alamun se anjima shima mayar Mata yay Yana murmushi be Dena kallantaba har seda ta shige gdn ya numfasa sanna ta tada motar sosai yake da muradin auren ta ahaka kuma Nan ba da Jima Waba Dan yanzu ya ga matar data Dace da ra ayinsa Nan ya ja motar ya fuce daga gdn ya nai ma masu gadin slm suna washe baki sukai Masa Allah ya tsare unguwar osokoro ya nufa ya kusa hanci motar tasa cikin wani babban gd , gd ne me haduwar gske gini ya matukar tsaruwa tsakiyar gdn wani pond ne Wanda ruwa yake tided a zagaye da flowers bed gwanin burgewa gefe guda kuma wani gurin huta wane with a rounded soba half dinsa kuma ruwa ne a tare guri daya daga chan left side shuke shuke ne se iyar roof Wanda samanta zagaye yake da pargola that is supported through with trellis se katon swimming pool dake chan nesa se ripple yake sky color din ruwan gwanin burgewa ya Isa ya faka wajen Adana motaci me dauke da wasu motocin a wajen ya sauko a hnkl,he pull his collar up around his neck,den raised his head looking at d pullacid glasses, wanna shine gdn dr.khalid Al masri dattijo me tarin dukiya da Kuma tarin illimi part uku ne a gdn wacce entrance dinsu daya ne kusan ko Ina na gdn daga waje upstair su zuwa down stair solarium wall ne abinde so fantastic tsarin gdn ya nuna akwei tarin mutane dake rayuwa aciki babban parlon ne dauke da wided stair da steps me tsayi hand and left se adon golden yellow din kujeru wata Mata ce zaune saman daya daga cikin hadadun kujerun parlor se wata Mata shiyar budurwa wacce ba zata haura shekaru Sha bakweiba fara tana zaune gefanta da slm a bakinsa ya Shiga parlon duk suka debesa atare lkc guda fara a ta bayyana Kan fuskar matar wacce kana ganinta kaga bahaushiya usul wankan tarwada me jiki da Dan tsayi kyakyawar gaske ya karasa cikin ya zaune Kan kujera dake abreast da su “ hamad kadowo?” Yana dubanta yace “ na dawo ammi ya gd” “lfy kalou ya karatun” “ lfy alhamdllh ammi” yana dubban yarinyar dake gefanta kafin yace “ Sahar yayane kikai kicin kicin ko mgn babu” zun buro baki Tai gaba daga inda take zaune cike da shagwaba tana kallan ammin wacce ta kasance mahaifiyar tace sanna ta Soma mgn “ ya Hamad ammi ce Wai nace ta bani wayarta taki” ya soma mgn cike da kulawa “ to ke Banda rigima auta Ina taki wayar”? Ta sake shagwabe tana Murda doguwar jekar gashin kanta me dauke da kalba biyu da suka sauka gadon bayanta kafin tace “tana Nan Abu zanyi da tatan” ya danyi murmushi sanna yace “to inde tawa zatai gashi kiyi da ita” ammi dake saurare su da kuma kallan Sahar din data Mike ta nufi side dinsa ta zauna tana murna “duk kaine kake biye wa yarinyar Nan ace banda latse latsen waya babu abinda tafi bawa himma nace Mata ta ringa yawan karatun Al qurani da salatin annabi idan tana zaune domin samun Lada gurin ubangiji Amma seta ga dama” Hamad na dubanta Sahar yace “ yaushe Kika watsar da mlm mancin naki inace kece magajiyar ammi” sahara ta karbi wayar daya Bata tana cewa “ allah ya Hamad inayi kawei kasan ita ammi ba zaka huta ba sede kaita tayi” ammi ta harareta tana cewa “ to me mukazo yi duniyar in Banda bautawa mahaliccin mu kunga yaran zamanin Nan sede Allah ya shiryaku” hamad yace “ ammi ai gara itama noora da anisa fah”? Tace “ haka ne Kuma Allah ya kyauta kawei” Yana dubanta yace “ barin huce ciki ammi zuwa anjima Ina son zamuyi mgn” tana dubansa Dede sanda yake mikewa tsaye tace “ tou seka fito” barin parlon ya huce wata fafadar kofa dake Nan cikin parlon ta dubi Sahar wacce ta Mike tsam murna fall ranta “ jeki fadawa saminu kice ya dauko yaranna a mkrnat yau lurwan ya futa da dacta” Nan da Nan ta huce Dan isar da sakon ammin bayan magriba Hamad ya samu ammi a anan private parlon su dake sama “ammi dama akan zanchen wacce na Gaya Miki Ina San in aura din Nan ce” ammi na dubansa tace “ wani abun ne ya faru”? Still Yana dubanta ya cigaba da cewa “ maganar gsky Ina da burin in aureta sede ta Gaya min ta taba aure shine nake fargabar samun dacta da maganar Dan bansan yadda ze dauke taba” duk da ta danyi mamaki Amma ta daure ta Soma cewa “ toooh.. kana nufin bazawarace kenan to mgnr gsky Hamad ban San me zanceba Amma babu haramci wajen auren yarinyar data taba aure sede Abu daya kaga Kai saurayine Kuma kafi karfin komai balle ace baka da halin auren budurwane Amma ni anawa fahintar tunda ba sharada addine bane kin auren bazawara ga saurayi kana iya aurenta ahakan inde har ka yaba da tarbiyarta da Kuma kyawana halaiyarta” tai shiru tana dubansa Hamad yace “ hakane ammi mgn ta Allah Khaulat ta mallaki komai Kuma ni Banda matsala da aurenta ahakan” ta girgiza Kai tana me gskata shi kafin tace “ Amma kaje Egypt ya kuka Yi da ita saiham din?” shiru yay Yana me dagowa Yana dubanta sannan yace “ wlh ammi Koda naje kasa Gaya Mata nayi harna dawo ban ce da ita komaiba Nan dacta yake tnbaya ta yanda mukayi nace Masa ban Gaya Mata ba” shiru Tai itama batace komaiba domin babu bukatar Jin dalilin da yasa Hamad din be Gaya wa mahaifiyar tasa ba domin tasan wacce saiham tana iya bujirewa daga muradin Dan nata Dan Haka tace “ yanzude dacta yasan da mgnr”? Ya gigiza Kai alamun a ah sanna yace “ bai sani ba gsky dama zuwa nai na fada Miki idan yaso ki Masa zanchan na tabbata zefi fahintar ki fiye Dani” ta dan yi dry kafin tace “ ohh hamad dadin na da Kai hnkli ka fi wanna ka Wanda idan zeyi Abu sede kawei ya aiwatar batare da neman shawaraba, yanzu abinda za ayi karka damu ni zan gaya Masa kuma insha Allah ze yarda Ina da yakini dacta baxe ce ah ba ai mu abin farin cikin mune tunda gashi yanzu da kanka ka fitar da Mata Wanda ada Sam baka kauna ama zanchenta daga anyi mgn kace seka Gama mkranta se kace karatu Yana Hana aure ne” hamad ya Dan Sosa keya Yana cewa “yauwa ammi nagode” “ meye na gdy kuma” “ yeeehhhh ammi na gama na Gama” duk dinsu sukai duba ga bakin kofar daya daga cikin parlon yaro ne Wanda be huce shekara biyaraba ya nufo wajen da Dan gudunsa hannun sa rike da text book ganin Hamad ya sa yay kansa Yana rungume Sa sanna ya fara cewa “ laah ancle yaushe ka dawo?” Hamad na murmushi Yana shafa tarin laulausan hair din yaron “ na dawo Mana tun yaushe baka ganiba ne?” yaron ya Dan langwabe Kai sanna yace “ ni ban gankaba” Hamad ya karbi littafin hannunsa Yana fadin “ homework din akewa wanna murna” ya girgiza Kai alamun eh ammi dake sauraren su tace “ abun arziki ban Naga wane robbish din akayi yau” Yana gabda Isa wajen ya dakata Jin abinda ammin tace sosai kneel dinsa ya saki “ammi robbish Kuma?” ta lura da yanayinsa da Kuma yanda ya nuna rashin Jin dadi sabir yaro ne me nacin karatu Amma Kuma irin yaran Nan ne da Sam baya fahintar karatun se anyi an Kuma tukunna ta danyi murmushi sanna tace “ I mean Sahar didn’t make any me robbish to u kasan Kaine yanzu zaka fara koya mata karatun” jin haka yasa yay saurin murmushi sanna ya nufi wajen nata ta karba tana dubawa tana kuma girgiza kai Hamad na kallansu seda sabir ya Gama nuna Mata yanda yay sanna ta sallame sa dacewa yaje wajen jaddah na nemansa tun Rana, Hamad be bar wajenna seda ya samu courage me karfi, daga bangaren Khaulat kuwa shirye shirye take na komawa kano domin paper daya ya rege musu suyi huta Dan Haka ta Shiga kokarin hada Kaya siyam na daga gefe tana tabe baki “ dadin abun tare zamu kanon inace seki Bari na karbi permission wajen aikina” Khaulat ta dakatawa da abinda take tana dubanta “ lalle mAh yauda barin aikin zakiyi kibini idan na tafi zan Jima achan fa” siyam tace “ Kai Dan Allah Wai dama ba kwana biyu uku zamuyi mu dawo.ba” Jin hakan yasa Khaulat yin wata dry mugunta “ tab Aiko harse hutu mu na schll ya Kare” siyam ta Mike tsam daga reclined din da Tai “ Wai da gske?” ai kuwa akwei matsala inde haka ne Khaulat na girgiza Kai tace “ kawei abinda za ayi ki barin idan na kusa dawowa se kizo Kinga semu dawo atare” cikin rashin zabi siyam ta girgiza Kai Hadi da yarda da shawara da Khaulat din ta kawo, tana karasa zana exam dinta ta Mike tai summited sanna ta bar class din wani dadi take ji aranta domin jibi iwar hakan tana fatan tayi landing a garin kano sosai take San zuwa ganin gd taga iyan uwanta ta bar cikin makarntar ta shige mota Dan driver ta yazo abinda ya Bata mamaki shije ganin motar Hamad a pake a kofar Shiga gdn zaune yake ya Dan jingina da jikn kujera hannunsa dafe da cheek dinsa his eyes were blinked Yana saurare daga surah dake tashi me dadi Dan sauti Tai saurin dakatar da driver “ Dan tsaya Dan Allah barin sauka” ba musu ya faka ta bude ta sauko kallan inda motar take har ta isa wajen tana me lekawa Dan ta tabbatar da shi dinne exactly shi ta gani tadan Shiga knocking glass din softly ya dago Yana duban wajen sukai ido hudu Yana Dan murmushi ya gyara zaman sa Dede sanna ya bude motar ya fito ta Dan koma daga gefe tana cewa “ Wai zuwa Kai dama” Yana dubanta cike da kulawa yace “ yes Khaulat why should I not come to see you bayan kin hanani daukoki” tana girgiza Kai tace “ a ah ba wai haka bane how many hours do u spended here ai da ka cemin zakazo kaga Sena iso da huri” he love the way Khaulat admire his needs dat why always she is so special to him yace “ kozan Yi awa nawa just to wait u it would never mind me yanzu ya kike”nan suka siga gaisawa tayi kokarin sanar Masa da zuwanta kano ya Dan langwabe Kai kamar wani karamain yaro before yace “ Wai tfy zakiyi ki barni gsky zan fusaknaci kalubalen rashin ganinki Zaki Dade ne”? Ta gigiza Masa Kai “ tace Sati hudu zanyi” “ Amma tare zamu tafi Dan gsky Sati hudu yamin yawa” Khaulat na dubansa and looking at his expression tace “ to aikaga zanje Naga su abbana ne” yadan gayra tsayuwa kafin yace “ hope one day za a kaini waien abba nan” ta Dan murmusawa Jin abinda yace zatai mgn Kenna sega siyam ta dawo amota jikin siyam har Bari yake ta nufi wajen da Khaulat ke tsaye suna duban juna kafin ta Shiga gaida Hamad Wanda take ta sake kallansa “ sister Wai dama wanna shine Hamad din” hamad ya Dan saki ganin kamar suna relating din juna “ gsky ba karamin nasara kaiba da kaga wanna sis din tawa tana matukar ji datai barin Gaya wa momyn dama tace tana so ta ganka” Bata ko Bari yayi mgn ba siyam ta shige gdn Bata re data sake waiwayan motar data faka ba Hamad ya bi bayanta da kallo Yana me sake duban Khaulat “ sis din kice” Khaulat tace “ siyam kenan my headache” they had took many time suna Hira kafin siyam ta fito har ta iso wajen Khaulat na dubanta “ momy tace ki rakosa su gaisa” hamad yace “ thank u so much siyama Ina matukar godiya” siyama na dry tace “ ba komai” Nan main parlor aka saukesa momy Taji dadin ganinsa a matsayin sirikin ta duk da cewa taga shidin jini larabawa ne siyam ta Riga tada tsegun ta Mata zanchan sa fuska sake ta amsa gaisuwarsa “ ya kowa da kowa gaky naji dadi da zuwa gaishenin da Kai” hamad kansa na kasa yace “ alhamdllh kowa Yana Nan kalou” Khaulat kuwa dakinsu ta huce Bata sake fitowa ba seda siyam ta sheda Mata da Hamad din na kasa Yana jiran ta Nan ta Mike ta bar dakin tsaye ta gansa a compound din gdn ta isa wajensa “ tou Khaulat ni zan huce Allah ya kiyaye hanya semun Yi mgn” tana kallansa har ya tafi duk da itama tana Jin rashin dadin sake ganinsa Nan kusa. jirgin karfe goma ta bi lkcn data Isa garin kano wani farinciki ya mamaye ranta mara misaltuwa musamman ganin ya hussain daya zo daukarata shiya rike Mata luggage dinta har bakin boat tana biye dashi bayan ta Shiga ba jimawa ya tada motar tana dubansa ta Soma cewa “ ya hussain u have changed at all naji mama nacewa ka fara aiki mAh” hussain ya Dan kalleta “ na fara aiki since bayan tfyarki to aikema haule kin sauya gdn momy nafeesa ya amshe ki ga kuma Nile Crest kin rikede kin koma yaren hutu” Khaulat tace “ chab ka ji kafa ya hussain” Yana driving still ya kalleta “ eh Mana Anya ma zasu ganeki” “sosaima se kace wata bakuwa” suna Hira ahaka har suka Isa tana ganin kofar gdn su Taji wani irin dadi Batako tsaya daukan komaiba ta bude da sauri Tai cikin gdn tun daga tsakar gdn ta Shiga slm da husna suka fara cin karo wacce ta fito daga sashen kahu aminu rike da yaransa husna Tai kanta tana murna “ addah kece Kika dawo dama zaki sake dawowa?” Khaulat ita ta rungumeta tana me ansar yaran kahu aminu Nan suka cikin gdn gaba daya Kan kace kwabo iyalan gdn suka ringa shigowa anty saudat da yaranta yaran gdn kahu shuaibu su jauhara da kanneta su Bilal lkc guda aka kachame kowa na Mata sannu da zuwa kamar karta saki mama lkcn data Isa ta rungumeta Nan taga umma ma da kyakywan yaran ta data haifa Wanda aka saka Masa sunan mahaifin. Abban wato Adam suna kiransa da iyman lkc daya taji yaran ya Shiga ranta tana da San yara sosai tun tasowarta har bayan da iyan Mata sannu da dawowa suka tattafi tana rike da shi sede ta samu Inna Bata gari tana chan zaria yawan zagaye dangi Wanda lkc zuwa lkc take zuwa wajen yarta uwa daya uba daya ta Kan Kuma Jima achan din.......
khaulat is free share nd repost domin Allah 🙏