BABAN KAWATA

Chapter 36

by @smauta

Halim na ankare da duk wani moves dinta duk yau sukuku take yadda take farin cikin waya da kaka gashi tayi wayar da ita amma batada wani walwala wata zuciyar tace kewar mijinta takeyi shiyasa zan tattara nawa ya nawa nabar masu gidan ba dani zaayi komai ba😂...........






Har 10 na dare suna tare butsu butsu ta latsa wayar ta ko zataga ya kira ta kamr yadda yace shuru umm halim kinga bani number friends dinmu nayi missing drama makaranta nasan yanzu sunyi bacci ma da mun kirasu video call wlh numbers din ta bata naga fa bakida niyyar bacci kmr zan ware bawani baccin da zakiyi waya da Prince wai dan wane gari ne?Kano zaro ido tayi 😳 Kano can zamu kaiki knn?a'a iyayenshi ma na nan Abuja Asalin nasu ne kano waii to koda naji asha soyayya lafiya nima bari na sha tea in shiga ciki saida safe.................







Zaune take akan mirror sai ta jawo wayar ta kamar ta kira sai ta fasa tashi tayi kawai tasa wata fingilar rigar baccin ta tadawo kan gadon saida tagama tofe wayar da addu'a sannan tayi dailing number ogan😹😹har ta katse bai dauka ba haushi taba kanta gashinan ma na kirashi bai dauka ba kirjin ta takaima bugu ta zunburi baki juye juye take akan gadon ta rasa ina zata tsoma ranta taji dadi karar wayar ta ya dawo da ita hayyacin ta ko ba'a fada mata ba tasan waye mai kiran bata dauka ba sai tana daf da tsinkewa tace Assalamu alaikum............






Wani nannauyan numfashi ya sauke har saida ta zaro wayar daga kunnenta ta kalla mai kiran Waalaiki salaam malama manar,uhumm ina wuni barka da dare gaisuwar nan taki ki rike abun ki sai yanzu za'a kirani ƙarshen dare,a'a naso in kiraka ban samu lokaci ba aiki nayi sai sai bacci ya daukeni nidai nace karya kike😂😂😂aiki kuma?aikin me gyaran dakin ka kishingide yake ya tashi zaune meyasa kikayi akwai mai gyaraman daki bakida lafiya fa kar kiyi stressing kanki banace idan bana nan ba daga abinci sai magani kawai nace kisha ba meyasa kikayi gyaran daki................





Fada yake sosai tayi shuru face time ya maida call din oya seat properly a hankali ta tashi zaune murmushin nan nashi mai tsada ya sakar mata kunya ta kamata ta saka hannun ta tana rufe gaban rigar ta me kike boyeman kaya nane fa,a shagwabe tace kayan ka tayaya?da sadaki na a kanki da sauri tace babuu dariya ma abun ya bashi to umarnin kaka nake bi fa tac na ajiye ita zata baki da hannunta 😹 hmmmm ashe su kaka sun kusa dawowa baka fadaman ba 🙄 banaso kisa a abun a ranki kinsan ki you're so stubborn...........








Yaushe zaka dawo?kinaso in dawo da sauri ta daga kanta,har kin fara missing dina kulle idonta tayi kamar lagos zata rikeni am not sure saidai ki biyoni gobe tafiyan halim zaman gidan zai maki ba dadi idan kuma kinfison Abuja fine shuru tayi tana tunanin me zata ce masa zatazo din ko a'a 😫