Khaulat
ta Kan Kuma Jima achan din washe garin da safe suna tare guri guda ya Hussain da faruq se husna suna karyawa mazan ne suka fara futa kowa ya huce sabgar gabansa ya rage se husna da mama se Kuma kanta Khaulat din tana duban maman ta Soma cewa “ niku mama Banga mama kulu ba tana nan kuwa?” mana na dubanta tace kulu Wai shekaran jiya de naji yaran sun shigo suna cewa ta tafi kwana hudu kinsan idan zata tafi garinsu ba slm take Mana ba sede muji abakin yaran” Khaulat ta girgiza Kai kafin tace “ Ina lamra da yaranta” mama ta sake dubanta da cewa “suna Nan kalou ai yanzu shirye shiryen aurenta suke da alhji sammani chan Kuma ya koma kede Allah ya yaye Miki karkiso Kiga yanda suke rawar kafa nace ayide mu gani inde cikin kishiyoyi ne iyayen gd zata koka ba fataba” Batai mamakiba domin tun Kan tatafi ta lura da yanda suka daura wani chain ta girgiza kai kana tace “ allah ya kyauta kwanan ta uku da dawowa bayan sunyi waya da fadila take Gaya Mata zatazo Nan gdn nasu sosai fadilan taji dadi ta Kuma ce tana Nan tana jiran zuwan nata ranar da Inna zata dawo ranar ta shirya zuwa gdn su fadila taiwa mama slm dake aikace aikecen cikin gdn kasan cewar umma Bata karbi aikin gdn ba “allah ya kiyaye ki gaishe da su” Khaulat ta amsa da to sanna ta bar gdn tana cikin napep ta riski Kiran fadilan bayan ta daga daga bangeren fadila ta Soma cewa “kin tawo kuwa” eh na tawo gani a napep mAh na kusa isowa” bayan ta sauke wayan Tai murmushi fadila kenan tun safe take Kiran ta da neman confirmation din zuwan nata bayan sun Isa ta sauka sanna ta bama me napep kudinsa ta ta huce gdn da gudu fadila ta iso ta rungumeta “ kaga mutanen Abuja enyee see how u adjusted badan kince Zaki zoba is not possible na iya ganeki” Khaulat ta harareta kafin tace “ kyaji ki fa” “ be serious Khaulat anmata abuja” nan sukai cikin gdn fadila na cigaba da tsokanarta like yanda ta Saba dama suka gaisa da momyn tana tnbayrt iyan gdn nasu fadila ta jata sukai sama dakin ta suna zaune fadila ta baje Mata abinci datai prepared tana dubanta “ kinga mlm Zaki ci ne ko fulakon naki da Kika Saba za kiyi” Khaulat na dubanta tace “ ni nake Miki fulako kamar wani bakunta nazo” “ eh Mana gashi ma kin fada aike kulum a bakunta kike zuwa gdn nan” Khaulat ta tabe baki kafin tace “ ai shikenan tunda haka kike ce” fried rice ce me hade da nama se hadin vegetables da lemu me sanyi tana ci ahankli wayanta ya soma ringing ta daga ganin Hamad ne sede she is afraid of what he could say Dan tunda ya kirata yaji tazo Bata ko ne me saba da slm abakinta ya amsa yane me tnbayr lafiyarta “ ina na lfy” “ kina ne Mana ma kuwa” tace “ Ina nemanka Mana” “gsky banga alama ba” ya fada cike da nuna damuwa “ kayi hakuri bansa Kati bane shiyasa Amma ai Ina tunaka” yanda Tai mgn ya Dan basa dry “ yace na Miki mgn ta online baki budaba” tace “ tunda na dawo mah ko WhatsApp ban Shiga bah” sun Dan jima suna waya Wanda har yasa Khaulat din mance a gaban wa take she is just listening to her Amma fadila ba ta Dena mamaki ba cos hira ya nuna dole Khaulat din da wani me mahimmaci take Hira lkcn data ajiye wayar fadila ta bar dakin Nan ta hada targachen kwanukan ta sauka kasa dasu bayan ta ajiye ta koma saman tana zaune fadila ta shigo tana dubanta ta Soma mgn “ ina kikaje ne ban ga kiba Dana sauka”ta karasa shigowa tana me aje mayafin jikinta “ momy ce ta Dan aikeni makota kin Gama wayan kenan” ta fada tana Zama abreast to Khaulat din “ wai Ina ammar kuwa” Khaulat ta Dan tabe baki tana me watsa hannun showing dat she don’t even know “ kamar ya ba Kuna wayaba” kamar ba zatai mgn still tana duban fadilan sannan tace “ mun kwana biu bama mgn” fadila tace “ke Khaulat are u sure ammar fa ya tabbatar min aurenki zeyi Amma me yasa hakan to dawa kuka Gama waya bayan kince kun Dade baki mgn da Shiba” Sam fadila Bata San da ahamad ba Dan ko kadan ba Tai Mata zanchan saba duk kuwa da kusan Koda wani lkc suna gaisawa “ wani ne fah, ni kuwa Ina ya sadeeq yaushene bikin naku” fadila na Mata wani kallo tare da fahintar gotar da zachan da take kokarin yi Dana Haka ta Soma cewa “ kafin muzo Nan uwar wayo kinyi Sabon saurayine ko ki fada mun da nice uwar surutu da tuni kinji Amma ke komai se kin Yi boye boye” “haba fadila me nake boye Miki bafa wani Sabon Abune”to kince ba Sabon Abu bane sammani ne ya dawo Kika amshe sa” Khaulat ta Shiga kokarin yi Mata bayani wanna “fa ba ana yakeba muna schll daya ne and he decided to marry me”fadaila ta sheke da dry tana tafa hannu “ kai Allah abun gdy yau Khaulat na zanchan aure a gabana gsky kowa ye wanna ya ciri tutar yabo Anya kuwa I’m I listened well?” sosai ta kulu Dan Haka ta Daka Mata duka a kafa tana fadin “ aike kinji matsarlarki” cikin wayo da dabara seda tasa Khaulat din ta Bata lbrinsa tsaf ta Kuma ji dadi domin yanda take Mata zanchansaba ya nuna ita dinma tana sansa se karfe biyar tukunna Tai haramar barin gdn fadilan ce ta rakota suna tafe tana Bata lbrn sadeq dinta tana napep daji shigiwar sakon mamakine ya kamata ganin katin Kiran da Hamad ya turo Mata harna dubu goma to me zatayi da katin Kira harba dubu goma lkcn data Isa gd ta iske Inna ta dawo yaran gdn gaba daya sun kachame tana musu rabon mangoro “ ke yaki jauhara guda nawa na baki ne?” jauhara ta nuna Mata hannuta me dauke da mangoraye uku sannantace “ kince daya nawa biyun na umman mu” bani Kaya na na fasa Bata ai da Tai tfyr ta Bata min slm ba” Khaulat na zaune daga gefe tana kallan su Inna ta kwace magoranta tabar jauhara da guda daya jauhara na duban Inna tace “inna saura na ya lamra da na Walid” Tai galal kafin tace “ lamra uwa tace shikuma walid din dan ruwa ne daya fara shan mangoro to banga dama ba kede tsira dana hannun ki” jauhara ta juya ta tafi tana kallan mango dinta seda ta Gama ba yaran sanna ta juyo ga Khaulat din “ ungo Nan haule zabi me ruwa ko me tauri na sanki da iyayin tsiya yanzu se kice na baki me ruwa” nan Khaulat ta San hannun ta karba Taza ba sannan ta Mika Mata ragowar tashi tai tabbar su Anna wajen inda ta shige dakinta da Ayman Wanda ta karbesa hannun mama gefan gadonta ta kwantar dashi tana kallansa wanna Karan me Kama da Abba umman ta haifo Nan Danna kuwa ta Shiga yi Masa hotuna yayi wayo ba laifi kamar ba jaririba se dry yake abinsa sosai hutun data dauka ya Shiga ja da sauri da sauri ji take kamar ta tsayar da shi Amma Bata da iko suna waya da hamad ne yake sheda Mata zaizo kano taso tace Masa karyazo Amma Jin yace ba iya Nan ze zoba yasa ta kasa cewa komai tun safe take rara gefe Dan Bata fadawa ko waba hatta mama dole ya kamata ace ta Samar Masa wani abu Dan baxe yihu ta barsa haka Nan ba se Shiga take tana futa tsakani kitchen da store ganin sin turin yayi yawa yasa maman cewa “ ummi lfy kike kuwa me kike ne mane ko abinci gdn ne bazakici dan nasan baki San Dan waken Nan nace idan Zaki dafa wani Abu ki dafa kici Mana” ta sunkuyar da Kai kamar muna fuka “ a ah mama Nina ci cookies da chin chin Wanda Abba ya siyo jiya” kallanta maman take kawei cikin rashin fahinta “ anya iya shine” Khaulat ta Bata tabbacin da Kai sanna ta huce dakinta tsaye Tai rike da kugu tane me nazari ji take kamar ta gaya mata gaky Amma ta kasa kunya takeji sosai haka taita zuba idanu taji sanda hamad ze iso duk kuwa da cewa bata San Taya zata iya tarbar sa ba lkcn a kwei huta suna parlon mama suna kallan film ita kanta tayi mamakin yanda ta bada attention dinta ga Bollywood movie din da suke mai suna ana bintu abhi ta riski Kiran waya seda gabanta ya Dan Fadi ganin Kiran Hamad lkcn karfe biu na Rana kasa dagawa Tai ta ajiye wayar gami da sanyata a silent Hamad yayta Kira Amma Bata daga ba Yana Nan tsaye jikin motar Hadi da sake tabbatar da address din gdn ta hanyar tanbayar wani husna ce ta fito daga cikin gdn Hamad yay saurin tareda tabisa wajen tana gaishesa ganin babba ne “ dan Allah Anna gdn da kika fito Khaulat take” husna Tai saurin gayda Masa Kai tana cewa “ addah Wai eh ana ne ni kanwar tace mAh”jin haka yasa hamad jin dadi sannan yace “ good addah could u call her for me na Kira layinta Ban samuba” husna da daga Masa Kai sanna ta koma gdn da saurinta tana Shiga parlor Kai tsey ta Shiga isar Mata da Aiken da akai Mata “ addah Wai kizo inji wani” Dede sanda mama ta shigo dakin tana duban Khaulat din Jin abinda husnan ta shigo dashi kafin ta dubi husnan “wani Kuma” husna Tai charaf da cewa “ eh mama wani ne baki gansaba fari dogo wlh” da sauri ta tsuke bakinta ganin harara da Khaulat din ta hulla Mata Wanda ita maman Bata kula bama “ jeki tanbaya waye” da sauri Khaulat ta Mike daga kwance da take tana zare ido “ a ah mama base an tanbaya ba” da sauri ta dubeta da mamaki matuka “kinsan da zuwansa kenan?” Ta tanbaya, Khaulat ta sunkuyar da kanta cike da jin nauyi Nan ta bar parlor ta huce zuwa dakin ta da kallo mama ta bita domin wani sabon Abu take gani atare da Khaulat din Koda ta Shiga rasa wani Kayan da zata saka Tai ya kamata ace ta Dan shirya ya ganta da kyau kasan cewar tafiyayiya yayi daga karshede hijab ta yanke shawara sa kawa har kasa ta goga lip gloss kasan cewar da tasa kwalli da Tai wanka dazun kamar Munna fuka ta fuce daga gdn gudun Kar maman ta ganta sede ba ta saniba tana kallanta daga inda take zaune ta bakin window, Yana tsaye har ta zo wajen cike da tsanin kunya wacce lkc guda taji ta da baibayeta be tabbatar da Yana San Khaulat dinba seda Tai nisa da ganinsa mamaki yake matuka na Wai yau shine a kofar gdn su ya ruski muryata “ ina yini” Yana kallan fuskarata wacce yake yakini tafi ta kowa kyau ya Shiga cewa “ yau gani a gdn su Khaulat ikon Allah gaky naji dadin ganiki gashi ban dade Ina tnbaya ba aka nuna min nama Kira layinki baki picking bah se Naga ma ai sis dinki what is her name?” Khaulat ta dago a wnnan lkcn waton husna uwar surutu harta Gaya Masa yanda suke da ita tace da sanyayyar muryarta “ husna” yace waw but kinyi wani so silent kode baki murna gani naba ta sake dubansa da sauri tana girgiza Kai alamun a ah yace “gsky Banga alama shikenan barin koma inda na fito” se alkcn ta hude baki sosai Dan ba zataso ya tafiba expecially yanda suka Dade ba suga junaba “ pls Kar tafi Dan allah” ganin yanda yake Mata dry ya sata cewa “ dry Koh? zan rama nima” Yana duban nata yace “ jiya fa nazo garin da yake na fara zuwa gdn grandparent dinna ne” tana dubansa sosai tace “ dama Kuna da iyan uwa Anna kano” ya girgiza Kai Yana cewa “suna ma zaune anan mandawari” tayi mamaki matuka Dan Bata zata suna da wasu sibling Anna din ba sunyita Hira sosai abinda ya Bata mamaki shine be huce cewa dayay Yana so ta kaisa ya gaisa da iyan gdn nasu zuciyarta cike da tsoro Hadi da fargaba ta ce Masa tou Koda ta Shiga gdn guri ta nema ta zauna ta kasa cewa maman komai ta Bata lkc sosai daga karshede ta cire kunya ta Gaya wa maman awanna karon ma mama tayi matukar mamaki domin wani tarin sauyi data gani wajen Khaulat din yarinyar da ko zanchan saurayi ba taso ai mata yau itace da kanta ta kawo wani har gd ta jinjina Kai sanna tace taje ta shigo dashi lkcn data Isa wajen a mota ta samesa yana waya tana tsaye bakin motar har ya gama ya futo tana dubansa ta Soma cewa “ na barka a Rana na tafi” Yana murmushi sa me kyau yace “ nothing Khaulat” yana biye da ita har suka Isa sashen Inna daya ke chan maman tace ta kaisa Nan parlon nata ya sauka Inna ta shigo sanye da lullubita daga uwar dakinta tana kallan bakuwar fuskar da mama tace Mata zata shigo nan Hamad na zaune already a kasan carpet ya Shiga gaida data cike da girmama wa Inna se washe baki take ganin sirikin nasu “ yaro ya gyatuman naka kowa lfy?” kansa na kasa yace “alhmdllh mama” inna tace “ sede banji sunan sirikin nawa ba” hamad yace “ ahmad suna na “ masha allahu me babban suna tou Allah yayi albarka ka kyauta da kazo gaidamu wlh” suna Nan zaune mama da umma suka shigo mama ce agaba kowace sanye da hijabi Nan Hamad ya gaidasu Inna ta Shiga introducing din su “ wanna uwar goyanta kenan tun tana zanin Goyo ta kusa da ita Kuma itace mahaifiyar ta ni Kuma uwar balarabe mahaifinta ”hamad dake jinta ya gigiza Kai cike da gamsuwa Yana Kuma me Jin dadin tarbar daya samu daga wajen mutanen khaulat na daga kitchen din innar dafe da kai jin yanda Inna take halin nata na Fadi ba a tanbayeka ba ta ventilation din gdn ta koma sashen nasu har mama ta shigo tana Gaya Mata da bakon nata ya koma waje....
khaulat is free share nd repost domin Allah 🙏