MATAR GIDA

MATAR GIDA PAGE 39

by @maimunabala209

MATAR GIDA 039



SHUUKRAN/022


YOTA ASSOCAITION



P39



Washegari tun bayan sallar asuba Amirah bata koma bacci ba,da taimakon Aina'u ta haɗawa yara abin kare sannan suka shiga kimtsa gida karfe tara daidai Amirah da gama shirya yaran gaba ɗaya har kayansu,Aina'u ce ta taimakawa Amirah ta fitar masu da da akwatunan kayansu,Amirah na tsaye cikin pantry inda ta buɗe babban freezer da ta saka tsumin da Rumaisa ta kawo mata,tunanin yadda zata yi da tsumin ta shiga yi,gani take kamar zai lalace kafin su dawo gashi ko sau ɗaya bata sha ba,amma tun da a cikin firiji yake insha Allah bazai lalace ba,daga haka ta kashe gaba ɗaya fitilun gidan da fanka har AC,firiji guda biyu kaɗai ta bar su a kunne saboda abubuwan dake cikinsu,tare da Aina'u suka fita inda Amirah ta dauki naira dubu goma ta bawa Aina'u daga haka suka yi sallama,bayan isar Amirah da yara tasha ta ji alamar shigar saƙo a wayarta,bata duba sakon ba ta nufi wajen wani mai pos ta cire kuɗin da zasu hawa mota daga haka ta nufi inda ake hawa motar Kano,kuɗin kujeru uku Amirah ta biya,da taimakon wata mata Amirah ta zaunar da yaran a mota,karfe goma daidai motarsu ta tashi sai a sannan Amirah ta duba wayarta ta ga sakon kuɗi ne Ɗalha ya tura mata har dubu himsin,kunna data ta yi ta ga ya tura mata receipt ɗin kudi da ya tura mata a kasan receipt ɗin ya rubuta _kudin mota Allah ya kawo ku lafiya dear_ ajiyar zuciya Amirah ta sauki kafin ta kashe data,tafiyar awanni uku ne daga Kaduna zuwa Kano 

















Karfe biyu da rabi na rana Ammi ne da yaran Amirah zaune cikin parlour inda yara ke ta wasa da tsalle tsalle cikin parlour, Ammi na zaune kan kujera ta daura Fauziyya a kafa,sai bin yara take da ido ganin yadda suke wasa cikin anisuwa in ta kalle su sai mayar da dubanta ga TV da ta kunnawa yaran katun,sosai yaran sun yi kewar Kano,sam Ammi bata yiwa yaran wasan kaka amma duk abinda suke so tana basu duk yadda su ke so haka suke yi wannan dalilin yasa suna son zuwa Kano duk sanda sun zo hutu sam basu son komawa Kaduna,Amirah ce ta fito daga ɗakin da take sauka duk sanda ta zo Kano sanye da hijab da alamar bata dade  da idar da sallah ba,ƙarar kiran wayarta da ta jiyu  daga ɗaki alama shigar kira yasa ta fita daga ɗaki,hand bag ɗinta dake daure kan kujera ta dauko ta buɗe zip ɗin jakar ta dauki wayarta ganin wanda ke kira yasa ta saki murmushi Kabir ne ke kira bata tsaya ɓata lokaci ba ta amsa kiran bayan sun gaisa ne Kabir ya tambaye ta hanya ta ce masa hanya alhamdulillah sun sauka lafiya,daga nan dai sun taɓa hira kafin daga bisani Amirah ta yi masa sallama saboda ba ƙaramin yunwa take ji ba,bayan ta gama waya da Kabir ne ta wuce ɗaki ta cire hijab kafin ta dawo parlourn daidai lokacin da ƴar aikin Ammi me suna lyan Salame ta shigo parlourn hannuta riƙe da tray ɗin taliya ƴar murji dafa duka gaban su Sudais ta dire tray tana kiran Suhail da Rayyan ta ce su zo su ci abinci daga haka ta koma kitchen ta dauko wani tray ɗin taliya inda ta ce Ummu Abiha da Sumayya da Fauziyya su zo su ci,Amirah da kanta ta shiga kitchen ta zubuwa kanta taliya kafin ta fita ta samu waje gefen kujerar da Ammi ke zaune ta zauna ta shiga cin abinci a natse,bayan Amirah ta gama cin abinci ne ta mayar da hankalinta kan yaran sai da tabbar duk sun ƙoshi kafin ta haɗa kansu zuwa kitchen ta wanke masu hannu ta share masu baki Amirah na kitchen tana wanke kwanuka da suka ci abinci lyan Salame na wanke namar miyar dare Amirah ta jiyu ihun yara suna kiran ''Daddy oyoyo!!Daddy oyoyo!!"duk sun cika gidan da ihu Amirah dake kitchen ta tsaya cak nan take ta shiga wani irin yanayi mai wuyar fassaruwa,ta dauki a ƙalla sakan goma tsaye cikin kitchen kamar wacce aka dasa kafin daga bisani ta karasa wanke kwanukan bayan ta gama wanke kwanukan maimakon ta fita sai ta diɓe kayan miya ta shiga gyara lyan Salame ta bita da ido a tunaninta parlour za ta fita wajen mijinta,mayar da dubanta ta yi ga karamin tray da ta daura lemo da ruwa da kofi kafin ta ce ''Maman Sudais ga ruwa na sa a tray ko za ki kaiwa Abban Sudais'' ta kare magana tana tara ruwa cikin tukunya,ba tare da kallon inda lyan Salame take ba Amirah ta ce ''yankan albasa nake jikina duk warin albasa yake'' daga ta mayar da duban ga Salame yarinyar lyan Salame da suke yiwa Ammi aiki ta ce ''Salame dauki ruwa ki kai masa'' da ''to''  Salame ta amsa yayin da ta daura tukunya kan gas ta rufe tukunyar da murfinsa daga haka ta dauki ruwa da lemo ta kaiwa Ɗalha tun fitar ta daga kitchen Ɗalha ke binta da ido cike da mamaki a tunaninsa Amirah ce zata kawo masa ruwa sai ya ga akasin haka tun shigarsa ya tambaye Sumayya Amirah Sumayya ta ce masa Amirah na kitchen,bayan ta ajiye ruwan ne Ammi ta mayar da dubanta gareta kafin ta ce ''ina Amirah?" Salame ta ce ''tana yankan albasa'' Ammi ba ta ce komai ba ta mayar da hankali kan Ɗalha dake zaune cikin yaransa suna zuba masa surutu 
















Kamar wasa Amirah taƙi fita daga kitchen har la'asar tana kitchen suna aikin abinci tare da lyan Salame da Salame,Ɗalha na nan zaune parlour ya ƙi barin parlourn so kawai yake yaga Amirah ko sau ɗaya ne,sarai Ammi ta lura da yadda yake ta kallon kofar kitchen lokacin zuwa lokaci ita dai bata tanka sa ba, bata kuma kira Amirah ba, duk ta zuba masu ido tana kallon ikon Allah bayan kiran sallar la'asar ne Ɗalha ya fita masallaci sallah Amirah kamar jira take bayan ta tabbatar da fitarsa,fita ta yi daga kitchen zuwa ɗakinta lokacin da ta ji muryar Sumayya tana faɗin ''Daddy ka kawo mana sweet'' Ɗalha ya amsa mata da ''to'' Amirah ta jin haka ta fita daga kitchen kanta ƙasa kamar marar gaskiya ta wuce Ammi dake zaune parlour da gefen ido Ammi ta bita da kallo har ta shiga ɗaki taɓe baki Ammi ta yi kafin itama ta tashi ta wuce ɗakinta dan gabatar da sallar la'asar,bayan shigar Amirah ɗaki bayi ta wuce ta dauro alwala, bayan ta idar da sallah ta dauki a ƙalla mintina ashirin zaune kan darduma tana azkar kafin daga bisani ta tashi ta shiga bayi ta yi wanka,bayan fitarta daga wanka tana nan tsaye cikin ɗaki daure da towel ta ji an buɗe kofar ɗaki bata kawo komai ba a tunanin yara ne sun shigo ɗakin jin an kulle ɗakin da makulle yasa ta waigo da sauri Ɗalha ta gani tsaye yana ƙarewa farin fatar jikinta kallo kamar yau ya fara ganinta tsaye Amirah ta yi tana kallon Ɗalha ganin irin kallon da yake mata yasa ta fara ja da baya gaba ɗaya ta rikice cikin rawar murya ta ce ''yaushe ka shigo?" murmushin gefen baki Ɗalha ya yi kafin ya ce ''yanzu'' Amirah da ta kai karshen bango ta rasa yadda zata yi shi kuwa Ɗalha tana jan baya yana binta har ta kai karshen bango ya matso daf da ita Amirah ta yi yunkurin guduwa da wani irin sauri Ɗalha ya janyu ta jikinsa inda ya daura kansa a kafaɗarta yana shaƙar ƙamshin sabulun da ta yi wanka da shi haɗe da wani irin ƙamshin dake fita daga jikinta wanda duk sanda yazo kusa da ita wannan ƙamshim yake ji a jikinta, wani irin riƙo ya mata yadda baza ta iya kwato kanta ba Amirah ta shiga nunnuƙiwa,hannayensa duka biyu ya kai kuncinta inda ya ɗago fuskarta idanunta rufe ta ƙi bude ta riƙe rigarsa da karfi a hankali Ɗalha ya haɗa goshinsu waje ɗaya yana sauki numfashi da sauri da sauri a hankali ya rufe ido da ƙyar yake jan numfashi,cikin wata iriyar murya ya ce ''me yasa ba ki replying saƙonni da nake turo maki umm?" Amirah ta yi shiru ta ƙasa basa amsa har sannan yana riƙe da fuskarta a hanakli ya manna mata ligth kiss a lips ɗinta, gaba ɗaya Ɗalha ya gama rikita mata lissafi shekarar ta goma da aure bata taɓa jin abinda take ji yanzu ba kiss ɗinda ya yi mata yasa ta kara shiga wani irin yanayi bugun zuciyarta ya tsananta,a hankali Ɗalha ya kai hannu yana shirin kwance towel ɗin jikinta Amirah ta yi saurin riƙe towel ɗin da kyar ta iya furta ''Ammi na parlour tare da yara dan Allah ka bari''  cikin wata iriyar murya Ɗalha ya yi magana a rarrabe ya ce  ''n.aa ƙ.ii'' shiru ya yi yana yawa da hannusa cikin jikinta yana ƙokarin haɗa bakinsa da nata amma bata basa damar yin hakan ba,bakinsa ya kai daidai kunnen ta ya ce ''in kina son na ƙyale ki sai kin bani amsar message da na tura maki daren jiya'' ya faɗa yana lumshi ido kamar me jin bacci Amirah ta yi shiru bata ce masa komai zuwa yanzu ta daina ƙokarin kwato kanta sai kwanciya da ta yi a kirjin sa ta yi lamo idanunta rufe ita kanta ta san ta yi kewar mijinta,lokacin da Ɗalha ya kai hannu tsakanin cinyoyin ta ne ta yi sauri buɗe ido tana girgiza masa kai Ɗalha ya ciza lips ɗinsa na kasa ya ce ''na tambaye ki lafiyarta ba ki bani amsa ba so nake na duba da kai na'' Ɗalha ya faɗa tare ta kwance towel ɗin jikinta gaba ɗaya ya yi wurgi da shi ƙasar ɗakin Amirah da ta gama tsorata da lamarinsa ta yi saurin shigewa jikinsa,tun da ta aure Ɗalha bai taɓa mata irin wannan ganin ba, wannan dalilin yasa ta ji baza ta iya jure ba,cak Ɗalha ya dauke ta ya dire ta kan bed tare da haye kanta, ya shiga ɓalla buturan rigarsa gaba ɗaya baya hayyacin sa idanunsa sun rufe sai sauke numfashi yake, muryar Ammi suka ji bakin kofar ɗakin inda take faɗin ''Amirah fito Salame ta gama wainar ki fito kar ya yi sanyi'' cak Ɗalha ya tsaya ya kafe fuskar Amirah da lumsassun idanunsa da sun yi ja sosai a hankali ya kwanta jikin Amirah yana mayar da numfashi kafin daga bisani ya manna mata kissa a baki da goshinta a daƙeli ya ce ''tashi ki sa kaya''ya faɗa tare da jan bargo dake gado ya rufa mata jiki,daga haka ya sauka daga kan bed ya shiga bathroom dake ɗakin,Amirah ta dauki a ƙallah mintina bakwai kwance kan gado kafin daga bisani ta daure ta tashi shirya kanta cikin wata doguwar riga materail green da aka yiwa ado da farin folawa Amirah na shirin fita daga ɗakin Ɗalha ya buɗe kofar bathroom ya fito fita daga ɗakin ya yi ba tare da kallon inda Amirah take ba,ita dai Amirah ta bishi da ido












SHUUKRAN