MATAR GIDA

MATAR GIDA PAGE 40

by @maimunabala209

MATAR GIDA 040




SHUUKRAN/022



YOTA ASSOCAITION




P40




Ƙasa fita daga ɗakin ta yi gaba ɗaya jikinta ya yi sanyi cikin zuciyarta tana addu'a Allah ya sa Ammi bata parlourn,ta dauki a ƙalla mintina uku tsaye kafin daga bisani ta yi karfin hali ta fita daga ɗakin kanta ƙasa kamar munafuka har ta shiga parlour,a hankali ta ɗago ta shiga bin parlourn da ido Allah ya taimake ta babu kowa cikin parlourn sai su Sudais dake cin wainar fulawa wanda ya sha kayan  haɗi,kitchen Amirah ta wuce ta tarar Ammi da Salame cikin kitchen, yadda Salame na ƙulla tuwon semonvita tana shirya su cikin wormer Ammi kuma na tsaye gaban gas tana tuyar waina,a hankali ta karasa shiga kitchen ɗin ta kalle Ammi fuskarta dauke da murmushi ta ce ''sannu da aiki Ammi'' Ammi ta ce ''yauwa,na yi ta bugun ƙofa na ji shiru'' da sauri Amirah ta ce ''na dan watsa ruwa ne'' Ammi ta ce ''haba shi yasa''  ''bara na karasa Ammi'' Amirah ta faɗa tana karɓar maratayi dake hannu Ammi ''da kin barshi na kusa gama'' Ammi ta faɗa tare da sakarwa Amirah maratayin da take tuyar waina da shi,daga haka ta dauki plate da sawa kanta wanar da yaji kafin ta fita daga kitchen,Amirah bata bar kitchen ɗin ba sai da ta gama tuyar wainar gaba ɗaya kafin ta fito hannuta riƙe da plate inda ta sawa kanta waina da yaji kaɗan a gefe zama ta yi nan cikin parlourn tana cin waina suna dan taɓa hira da Ammi,Ammi ta mayar da dubanta ga Sudais ta ce ''je ka cewa Salame in wainar ya rage ta kaiwa Aunty ku Unaisa'' nan take annurin dake fuskar Amirah ya dauke wani abu ta ji ya tukare ta a kirji da ƙyar ta iya hadiye sauran waina dake bakinta,bata san me zata kira abinda take ji cikin zuciyarta ba kishi ne ko ɓacin rai,ko kaɗan bata son jin sunan Unaisa,harda Unaisa bata taɓa yi mata wani abu ba amma ko sau ɗaya bata taɓa jin son yarinyar cikin zuciyarta ba haka zalika bata taɓa jin tsanarta,cike da hikima ta saita nitsuwarta ba tare da Ammi ta fahimci wani canji daga gareta ba,suna nan zaune cikin parlour har an fara kiran sallar magrib nan Amirah ta umurce yaran da su tashi su je su yi alwala su yi sallah,sai da Amirah ta tabbata yaran sun yi sallah kafin ta wuce ɗaki ta dauro alwala nan cikin ɗakin ta gabatar da sallah magrib ta dauki a ƙallah mintina sha biyar zaune tana addu'a kafin daga bisani ta shafe addu'a a hankali ta miƙe tsaye  tare da cire hijab ɗin jikinta ta linke nan kan bed ta ajiye kafin ta dauki darduma shima ta linke ta ajiye a wajen zaman sa,bathroom ta wuce ta tara ruwan wanka daga haka ta fito daga bathroom zuwa parlour nan ta tarar da yaran suna wasa,Ammi na zaune kan kujera hannunta ɗaya riƙe da waya da alama kira zata yi,dayar hannun kuma riƙe da carbi,Fauziyya na jan carbin tana wasa da shi a natse Amirah ta tako har inda Fauziyya ke tsaye kusa da Ammi ta sa hannu ta dauke ta sama tana faɗin ''mu je ki yi wanka'' daga haka ta wuce da Fauziyya cikin bathroom ɗin dakin ta yi mata wanka ta shirya ta cikin riga da wando masu laushi na bacci bayan ta gama yiwa Fauziyya wanka ta kira Sumayya ta yi mata wanka ita ma ta shirya ta cikin kayan bacci haka dai ta yiwa kananun yaran wanka ta shirya su tsaf cikin kayan baccin su,bayan ta gama masu wanka ne ta umurce Sudais da Afef da Rayyan ta ce su yi wanka Sudais da Afef da kansu suka yiwa kansu wanka yayin da ta taimakawa Rayyan ta goga masa baya da ƙafafunsa daga haka ta fitar masu da kayan da zasu sa,Amirah na tsaye cikin ɗaki tana gyarawa Rayyan riga ta ji an fara kiran sallar isha nan ma ta haɗa kan yaran duka suka yi sallah,bayan Amirah ta tabbar sun yi sallah ne ta shiga bathroom, wanka ta sake yi yadda ta shirya kanta cikin wata doguwar rigar bacci fari ƙal an yi masa ado da bakin fulawa,bakar hula ta sa kafin ta dauki wani zanin atamfa ta daura daga haka ta fita daga ɗaki zuwa parlour
















Amirah na dab da shiga parlour ta jiyu muryar Dady mahaifin Ɗalha hakan yasa ta koma daki ta dauki hijab ɗin ta har ƙasa ta zura kafin ta fita daga ɗakin zuwa parlour,bakin ta dauke da sallama ta shiga parlour duk suka amsa mata a hankali Amirah ta ɗago kanta idonta ya sauka kan su Sudais yadda sun ƙiwaye Dady suna faman zuba masa surutu,cike da girmama Amirah ta gaida Dady amsa mata ya yi cike da kulawa kafin a natse ta miƙe da nufi  kitchen tana satar kallon Ɗalha saurin kawar da idonta ta yi bayan sun haɗa ido,Ummu Abiha ta gani tsaye wajen sink tana wasa da ruwan da ke zuba daga fanfo Amirah ta kira sunanta tare da korata waje,bayan fitar Ummu Abiha tsaye Amirah ta yi cikin kitchen tana ƙarewa kitchen ɗin kallo a tunaninta za ta ga wani aiki cikin kitchen dan kawai bata son zama parlour tunda ta ga Ɗalha a parlourn taji gaba ɗaya she not comfortable,bata san me yasa gaba ɗaya ya canza mata daga Ɗalha da ta sani me yawan yi mata faɗa ba tare da ta aikata laifin komai ba,hantara yara da sun yi kusa da shi zai kora su ko kallo basu isheshi ba,tsakaninta da shi ta dafa masa abinci ya ci yana ci ya kushewa,da dare ya yi ya lallaɓa ya biya bukatansa,yanzu kowa duk inda ta gilma idonsa a kanta gaba ɗaya ya zama marar kunya saƙonni da yake tura mata kamar bashi yake rubutawa ba,tunawa ta yi da abinda ya yi mata ɗazu da ta shiga sallah,da wani irin sauri ta rinsta idanunta ji ta yi kamar an zuba mata ruwan sanyi a jiki,haka ta kare tsayuwar ta a kitchen ta fita ta zauna parlour kusa da Ammi ta miƙe kafafunta kafin ta daga kafar Ammi ta daura kan cinyarta ta shiga matse mata su,Ammi ta lumshe idanu tare da faɗin ''yauwa Amirah sannu..Allah ya yi albarka'' Amirah ta amsa da ''ameen'' Ɗalha dake riƙe da waya ya kalle Amirah da gefen ido,Dady ya mayar da dubansa ga Ɗalha ya fara yi masa tambayoyi kan aiki gyara zama Ɗalha ya yi ya shiga bawa Dady amsa,hira sosai Dady da Ɗalha ke yi Ammi na sa baki jifa jifa haka ma Amirah, misalin karfe tara da rabi Dady ya mayar da dubansa ga Sudais da Afef ya ga duka yaran sun yi bacci hakan yasa ya cewa Amirah ta kwashe yaran su wuce bangaren su da to Amirah ta amsa kafin ta mayar da dubanta ga Ammi ta ce ''Ammi key'' tashi zaune Ammi ta yi daga kishingiɗe da ta yi ta ce ''au na manta ba a gyara bangaren naku ba,ku kwana nan kawai, zuwa gobe in Allah ya kaimu gobe da rai Salame ta gyara maku bangaren'' ba iya Amirah ba har Ɗalha ya yi mamakin furucin Ammi ba ƙaramin shiri ya yiwa daren yau ba amma Ammi ta ɓata masa duk shirin da ya yi Allah Allah yake Amirah ta koma bangarenta ya san a can za su fi sakewa,har cikin zuciyarsa bai ji daɗin haka ba ya sauki wata ɓoyayyar ajiyar zuciya idonsa kan Ammi,Amirah ta kalle Ammi fuskarta da alamar tambaya Ammi ta lura da yadda Amirah ke kallonta can ta ce ''ki kai yaran mazan ɗakina sai ki kwana da yaran matan'' murya can ƙasa Amirah ta ce ''to'' daga haka ta tashi ta kai yaran mazan ɗakin Ammi,Ɗalha da ganin haka ya miƙe tsaye tare da yiwa Ammi da Dady sai da safe ba tare da ɓata lokaci ba ya fita daga parlourn,bayan Amirah ta kai yara ɗakin Ammi saida ta kai su bayi sun fitsari kafin ta kwantar da su bayan ta karanta addu'a baccin tufa masu tare da addu'ar da Ɗalha ya karɓo masu wajen liman Amirah ta karanta cikin ruwa ta ɗaga yaran ta basu sun sha kafin ta shafe jikinsu da ruwan addu'a,bayan dawowarta parlour ta tarar Dady baya parlourn haka ma Ɗalha ya rage daga Ammi sai su Ummu Abiha Ammi na kwance idonta rufe kamar me bacci amma idonta biyu,bayan Amirah ta kai yara ɗaki ta kwantar da su kamar yadda ta yi yaran maza suma haka ya yi masu duk ta yi masu addu'a kafin ta dawo parlour ta tarar Ammi zaune kallon ta Ammi ta yi kafin ta ce ''je ki kitchen ki dauki falsk ɗin ruwan zafi da kofi da cokali tare da siga da lipto ki daura a tray ki kawo min pls'' a takaice Amirah ta ce ''ok'' kafin wuce kitchen kamar yadda Ammi ta faɗa mata hakan ta yi bayan ta kawowa Ammi saƙon da ta yi mata ne Ammi ta yunƙura tare da miƙewa tsaye bayan ta dauki flask da tray  ta mayar da dubanta ga Amirah ta ce ''zan kaiwa Dady can bangaren sa kar ki rufe kofa'' Amirah ta amsa da to,bayan fitar Ammi daga parlour Amirah ta kashe TV da fanka da wutan parlor,wayarta dake daure kan kujera ta dauko kafin ta wuce ɗakinta,bayan shigarta ɗaki hijab ɗin jikinta ta cire tare da linke shi bayan ta gama linke hijab ɗin ne ta kwance zanin da ta daura kan rigar bacci dake jikinta shima ta linke a hankali ta nufi inda akwatunan kayansu suke ta daura hijab da zani kan akwati daga haka ta kashe fitilar ɗakin tare da fankar sama AC dake hura sanyi kaɗe ta bari a kunne bayan ta rage gudun AC,a hankali ta tako zuwa wajen gado ta kwanta a ɗaya bangaren kusa da Fauziyya,mayar da dubanta ta yi ga taga ɗakin,labulen taga ɗakin ɗaya a sauke ɗaya kuma ɗage wanda hakan ya bawa hasken farin wata damar shiga ɗakin hasken farin wata yasa ɗakin bai yi duhu sosai ba,kwanciya Amirah ta yi tare da rufe idanunta tana karanto addu'a bacci yayin da rufa jikinta da bargo 














A can wajen Ɗalha kowa bayan shigarsa bangarensu da Unaisa, zama ya yi nan parlour ya dauki take away ɗinda ya yi masu ya buɗe ya ci abinda ke ciki bai wani ci sosai ba ya rufe take away ɗin firiji dake parlour ya buɗe ya ajiye take away ɗin ciki daga haka ya wuce ɗakinsa,daga shigar ɗaki rage kayan jikinsa ya yi kafin ya wuce bathroom ya yi wanka,bayan fitarsa ya shirya kansa cikin wata farar jallabiya,zama ya yi bakin gado har sannan zuciyarsa cunkushi runsta idanunsa ya yi tare da kwanciya kan gado yana tuna moment ɗinsa da Amirah ɗazu a hankali ya tashi zaune ya dafe kansa da hannayensa duka biyu,ya dauki a ƙallah mintina biyar zaune a haka kafin daga bisani ya tashi ya nufi ɗakin Unaisa,sallama dauke a bakinsa ya shigo ɗakin ganinta ya yi kwance can kuryar gado ta takure kanta waje ɗaya ya fi minti goma tsaye yana ƙare mata kallo kafin daga bisani ya shiga ɗakin ya gyara rufe mata jiki da bargo,fita daga ɗakin ya yi tare da ja mata kofa,karfe biyu dai-dai Ɗalha ne ya farka daga bacci da ya dauke sa,bathroom ya wuce ya yi brush daga haka ya fita daga ɓangaren kai tsaye ya wuce bangaren Ammi,ya yi sa'a kofar bangaren Ammi a buɗe ba a riga an rufa ba cikin sanɗa ya nufi ɗakin da Amirah take ya tura kofar ɗakin a hankali ba tare da yin wani motsi ba,cike da dabara ya rufe kofar ɗakin sai a sannan ya mayar da dubansa kan gadon harda babu haske sosai a ɗakin Ɗalha ya hango Fauziyya da Ummu Abiha kwance,daga can gefen su kuma Sumayya ce,motsin ruwa da ya ji a bayi ne ya tabbatar masa Amirah ce ciki ba tare da ɓata lokaci ba ya tura kofar bayin,Amirah dake tsaye cikin bathroom tana wanke hannu a wash hand base ta kafe Ɗalha da ido,da wani irin sauri Ɗalha ya janyota ta faɗa jikinsa haɗa bakinsa ya yi da nata yana kissing ɗinta a yunwace kamar wanda ya shekara bai haɗu da mace ba,kamar zai haɗe bakinta haka yake kissing ɗinta passionately 













*SHUUKRAN*