Khaulat

Khaulat

by @zainabbadam58

bakon nata ya koma waje Nan ta bi bayansa ta iskesa zaune cikin mota the  side door din ya hude Mata Bata shigaba tana daga tsaye Yana Mata mgn “ tou ni zan koma and I would be happy to meet u again kafin na koma” ta girgiza kan ta cike da amince wa da abinda ya Gaya bayan sunyi  slm dashi takoma cikin gdn sashen Inna ta nufa dake tanan cikin gdn nasu ta isketa zaune inda ta barta sede ta cire mayafin kanta tana dauke plate din ruwan da suka ajema Hamad Wanda ko Sha ma be yiba “ ke haule se kice Mana Dan gdn su azahaba jalasa da labaika Kika kwaso yaro Shar dashi dama Ashe kyakyawa kike jira shine kiketa ruwan ido” Khaulat tace “ ni na Gaya Miki Haka Inna” uwariyo se kin gayan jiba abinda ya ajiye ya futa rafar iyan dubu har uku kamar sadakin aurenki Kai da gani kaga Dan babban gd a Ina kuka hadu dashi” shiru Khaulat Tai bayan wani lkc ta Gaya wa innar “ rasa me Zan basa nayi gashi ba yara balle na akesu Banda inada ruwan gora Aida kinsa munji kunya irin wanna ai noticud ake”ta dubeta ita Wai Inna a lalle seta yi turanci shiru tai tana Jin innar se mita take, da daddare da kanta ta Sami Abba da mgnr bayan ya gama jinta gami da kallan tulin kudin  da innar ta ajiye masa “ kina nufin shiya bada wanna tsabar kudine fah dubu dari uku lkc guda” inna tace “ kwarai kuwa balarabe ni kaina nayi mamaki kuma wai tun daga abujan ya biyonta ni ina ganin inde har da gaske aurenta zeyi karmu tsaya bata lkc ayi abinda ya kamata kawei wata kila lkcn tashin tane yayi duk tsahon wanna lkcn data dauka” shikansa ganin kudin ya basa mamaki Dan Haka bayan fitar innar yay Kiran Khaulat din tana zaune Yana tnbayrt game da Hamad na ta sheda Masa Dan gdn waye yayi mamaki matuka Jin Dan gdn me makartar sune abban yace “ ya Kuma San da cewa kin taba aure Dan karkizo baki fada Masa  ba yaji a wani wajen” khaulat dake  saurarasa kanta na kasa tace “ ya sani Abba Kuma da hakan ya amince” yace “ shikenan Allah ya tabbatar Mana da alkhairin hakan” Nan ta Mike tabar dakin washe gari itace ranar da Hamad yace Mata ze koma Abuja be Jima ba da yazo ya Mata slm kasancewar yace jirgin karfe hudu ze bi tun aranar kulu taji tseguman zuwan Hamad Wanda ganinsa da Tai ayau ya tayar Mata da hnkl tana labe tana kallan su ta juya ta koma cikin gdn Zuciyar chunkushe da hassada ta zauna saman tabarma dake shinfide  a tsakar gdn lamra na kallanta rike da yaranta tana shayar dashi ganin yanda ta shigo gdn jiki amace “ Wai lfy Naga kinyi wani laushi” kulu ta dubi lamra tana me gyara  zanin jikinta “  humm kede Bari bakon ummi ne na jiya ya dawo ni wlh ban zaci haka Zan gansaba duk senaji na kideme mAh ke da gani kinsa beda alaka da hausawa jajir dashi in kikai wasa se Kiga kanki ajikinsa yanda kiksaan madubi” lamra ta zaro ido” ke kulu” “ kina wasa jiya fah jinai ana dubu dari uku ya ajewa Inna Wai ba yawa yanzu irin wanna matshin gwarzon me jini  ajiki ummi Tai katari dashi a abuja gaky idan nace naji dadi na muna furci kaina Kuma baki San wani abu ba irin wanna mijin nake Miki fatan samu Amma Kika bada Kai bori ya hau Kika Kuma rasa gurin wa se wanna matsiyacin Dan ta halikin almajirin jazulli kalar sunan sa kalar kamaninsa abu kamar tsuntau wai me ya baki ne da har kika yarda ya rabaki da mutunci ki karshede gashi ya barki da zawarci” sosai lamra ta kulu jin abinda uwar tata take cewa kafin ta mayar Mata da cewa “ dadin abun gado ne ai” da sauri kulu ta dubeta tana me mamaki abinda ta fada “ gado fa kikace a gdn uwarki nai ciki na haife”lamra ta zunburo baki gaba tana cewa “ ba Wai keba gadon talatuwa Mana yara nawa ta haifa a yawan ta zubar” “ I alle bansan baki da mutunciba se yau uwartawa kike gayawa haka” yanda kulu tai kanta tana masifa Wai ta ci mutuncin mahaifiyar ta yasa ta barin waien ba shiri ta shige dakinta still kulu se ashar take aikawa lamra. Yau gdn nasu su kadaine daga ita se husna Dan Mama da umma sun tafi asibiti Dan yiwa Ayman allurar vcg ita ce take ta gyara gdn husna kuma ta kamalla wanke wanke tana Sharar kitchen Basu samu kansuba se wajen karfe Sha daya Tai wanka sanna ta futo tsakar gdn tana duban husna da fadin “ duba min Bilal idan Yana Nan” husna tace to sanna ta nufi sashen kahun slm taita Yi Amma shiru Dan haka ta nufi kofar dakin nasu ganin takalma har biu ta daka Nan bakin kofar ta tsaya tana sake yin wata slm kulu ta dubi bakin kofar tana duban lamra wacce ta keta Shaka mata turare Jin ba a amsaba yasa husna bude labulan tana cewa “ maman su jawahir an aikoni” ta fada domin taji alamar akwei mutane aciki Dan tana iya sauraren kana nun mgn ganun da ba zata iya  cewa ga abinda ake cewa ba kulu ta nufo bakin kofar tana masifa “ uban waye ne nace baku iya jira nafito se a yayen labule iyee” husna Tai shiru se kallan kulun take se muzurai take  ganin husna ce yasa kulu sake leka cikin dakin tana me sake rufe labulen gudun karta hango abinda ke ciki futowa tai gaba daya tana me tsirar kwashe targachen kwanukan dake baje a tsakar gdn still husna na binta da ido “ meya faru neh husna waya aikoki” ta tanbaya  Ba tare data dago tana cigaba da abunda take husna tace “ addah ce take neman Bilal idan Yana Nan” kulu ta dago Dede lkcn Jin sunan wacce akace tana neman Dan nata “meze mata?” “ nima ban saniba haka tace de na Kira sa” “ kije kice me zai mata” kulun ta fada tana me hucewa da kwanukan cikin kitchen dinsu sannan kuma tana kanun mgn Wanda husan na iya jin abin take cewar “ wanna masifa har Ina lalle se a raba ni da iya iyana Kai Allah ya wadaran gadon maita wanna in bakai wasa ba se su raba ka da kurwarka”husna ta fuce tana me zuwa ta sanar wa Khaulat din shiru Tai Bata ce komaiba kafin ta Soma mgn “ kinga husna barsa ma kawei tunda kince bakiji sa a gdn ba” husna na duban sis din tata sanna tace addah ai kensa zakiyine”? Girgiza Mata Kai kawei tayi tace taje ta cigaba da abinda take aranta take tunanin akan halayen kulu Wanda har zuwa yanzu ta ki ta sauya su Bilal Dan uwan tane Dan haka batajin cewa kulun zata iya rabasu kamar daga sama ta juyo muryar fadila na mgn da hunsa anan tsakar gdn tana tanbayarta ba kowane agdn ganin ta ita kadei husna ce ta rakata har bakin kofar dakin Khaulat din wacce tun bayan data Gama abinda take ta nemu guri ta kwanta da zumar yin bacci Amma Batai bah ta Mike da mamaki tana kallon su, fadila ta Shiga dakin tana me Zama gefan gadon “ sannu da hutawa manya” ta fada tane me aje jakar ledder hannunta Khaulat dubanta take da mamaki ganin zuwan nata unexpected “ are u sure kece kikazo gdn mu” ta fada mamakinta na sake bayyana “ nice Mana gani kina ganina kin ganni suddenly ko wlh daga gdn su mubaraka nake na karbo ankon bikinta Dana Gaya Miki” Khaulat ta girgiza Kai tana cewa “ Wai dama bikin ya matso har haka?” “ kede Bari ya matso huyarta asa Rana wanna ma ankon bikinne na karbo Mana nida ke we have to be the capacitance on her nuptial  for while muke jiran zuwansa ya kike gani zata amshemu ko see kawata” ta fada tana me Kara ta ajikinta Dan tabe baki Khaulat din tayi Sana tace “ tayi ba lefi Amma kedawa kikace kin karbo” fadila Tai sororo tana dubanta kafin tace “ ban ganeba nida ke Mana da nida wa kike tsammani na karbo Kinga Khaulat karmu fara Haka dake nasan yanzu se kice ba Zaki jeba alhalin ba a haka mubaraka kawar muce daga ni harke tare mu kai karatu a buk Dan haka dole muje bakinta kinfi kowa sanin ba zata ji dadiba idan bamu jeba” ajiyar numfashi ta sauke tana me shafa atanfar sanna tace “ amma ai baki Gaya minba Zaki karbo har Dani ba” “ eh haka ne Amma tunda Zan karbi tawa me zai Hana naki karbo harda Taki tun Dade bikin duk ya shafemu khualat harkar Nan se anayi ana shiga Sha Ani na biki idan ba haka ba Kai Inna ka yazo zuba ma idanu za ayi kinga dmore Kai ankon kawa dmore kaima idan naka yazo za ayi maka” Khaulat tace  “ oohh the reason why is sbd ankusa naki bikin?” fadila ta Shiga fadin “ no idont mean dat yanzude Akan hanya nake dama na kawo Miki takice Naga su mama da umma ma basa Nan Amma idan sun dawo kice Ina gaishe dasu” “zasuji insha Allah Amma Inna tana ciki ai” tace “ zanyi zuwa na musamman yanzu zanyi spending much time conversing with her but I promise u Zan dawo bfore kin huce yaushe ne tfy naki” “ remain one week Amma yanzu kin yarda da mgn ta ko Inna takurace da ita “ fadila ta hareta tana cewa “ ni Ina San Hira da ita ba Dan haka bane any way zakijini zamuyi waya” har titi khaulat ta raka tasanna ta dawo , abisa tursasa war fadilan ta Kai dinki bikin mubaraka Wanda ita da niyata ta Mata ala Sanya alkhairi kawei haka bikin ma Tai ruwa Tai tsaki kwana uku aka ware Dan fara bikin Wanda su fadilan na ranar kamu suka Tama zasuje ba lefi sun yi Mata Kara gaba daya kawayen mubarakan Wanda Khaulat da fadila ma suka ci ado ranar bikin a afficent akayi ita kanta taji dadin ganin many faces dat are alive Wanda rabuwarsu yasa suka Dena ganin juna tana kwance washe garin bikin mubaraka fadila ta Shiga toro Mata da pic din da sukayi taken lkcn itama tana online she is looking at the pics Wanda sukayi mugun kyau su kadeine basuyi make up ba Amma har sunfi waninda sukayi kyau bcos natural beauty daya bayyana se classic glowing da suke tana cikin kallan hotu Nan ne kiran Hamad ya shigo be Jima Yana ringing ba ta dauka with her soft voice ta gaishe da shi daga chan bangaren Hamad kwance yake saman extensive bed reclined with the pillow and a rested system on his laps mai dedecin haske ya mamaye dakin “ even ma baccin yaki zuwa na dauki system and I’m feeling uncosy till I heard ur voice addahn Hamad gsky Ina so na ganki I’m thinking of to visit u tommorow” quiet and listening to her tace a marairaice “ gobe fah Zan dawo” lkc guda ya mike Dede Yana me sauke system din gefe guda looking very surprised “ are u serious gobe Zaki dawo Amma kuwa Dana ji dadi”bayan abbane yace na dawo da kyar yabari ma fah naje bikin wata class mate dinmu sbd yace is very important na komo da huri kafin mu fara Shiga lecture” yace “ ke Kuma baki so ki dawo kenan”? Ta Dan tabe baki sanna tace “ a ah ai nasan dole Zan dawo dama” yace “ ji nake goben ma tayi mun nisa gashi Ina San ganinki ya za ayi gobe zanzo so dat to accompany u back to abuja” like he is looking at her ta zaro ido tana cewa “laahh ai baxe yihuba da nisa Kuma ai goben Zan dawo” “ yace what is the  far of it ?” Nan de ta Shiga basa hkr Akan karda yazo ya Bari sa hadu daga Baya tana sauke wayan Kiran fadila na shigowa ta daga tana me kallan no “inata ta Kira user busy sanna u have looked the pics no response like ba data nasa na turo Miki bah” her tone show she is furious dat why ta kwantar da murya “ na gani Amma ai zanyi Miki mgn Kika kirani sunyi kyua sosai” “ humm ai shikenan yanzu goben zaki tafi gashi nace zanzo sede hakan baxe samuba” Khaulat tace “ gsky Kam sede wani vacation den we could meet again” “ bdw Allah ya kaimu idan Kuma Nima naci Saar zuwa abujan to” “ ke fadila da gsk me ze kaiki abuja” ta tanbya da mamaki “ bana Gaya Miki boss din dady Anna Abuja yake ba to ankusa bikin iyarsa and we are very close to them yanaji da dady to shine za muje bikin” Khaulat ta jinjina Kai tana me cewa “ Allah ya kaimu lkc da Rai da lfy. Flight din safe tabi  sitting inside the cabin wayarta ta Ciro kafin ta Gama abinda zatayi ta ajiye still tana remembering chat dinta da iyan gdn su bayan sunyi landing ta nufo motar da driver yazo daukarta wanda they were contacting each other back seat ta Shiga ta zauna tana me gaisar da shi har suka Isa maitama ya faka ta fito siyam dake tsaye a balcony talking inside her phone looking at her in down  ta bar wajen da sauri tana Shiga parlor siyam na nufo kofar aikuwa ta Bata side hug tana cewa “ sannu da zuwa” still itama tana dubanta tace “ idanki kenan akano ai wlh na Dena yarda idan kince zakizo kano I’m just listening to u” siyam ta Shiga kokarin Mata bayani “ ba abinda zaki gaya na yarda release me to take my trolley up” “ haba plss Mana understand me kinsa mema ya faru bayan tfyrki Allah bada Niya bane”fada tana me karbar akwatin their house services ta karba Tai saman dashi Khaulat tana Jin bayanin da take ta Koro mata “ai munyi mgn da momy Ashe saudia suka tafi it da hjy”siyam tace lkcn da suka hau saman me aikin nasu ta matsa suk huce tukunna ta bar wajen “ kinsan dama ana kaita lkc zuwa lkc to dama momyn ce take rakata” Nan siyam din ta barta yayin datai wanka ta sauya zuwa wasu kayan tana zaune a parlon kasa tana cin abincin da siyam ta kawo Mata ta riski wayarta na Kara Hamad ta kawo cikin ranta Wanda hakan take azahirima Tai Dan murmushi sanna ta daga Kiran “ I’m by the get waiting for u”seda ta riski faduwar gaba tana tuna conversation dinsu fifteen minutes back  ta koma saman ta dauko veil din coffee Wanda ya Dace da kayan jikinta tukunna ta fito zaune yake cikin motar Yana me waya dedda tazo wajen yay unlocked sanna ya bude Mata kofar Shiga Tai ta zauna her legs lived out side tana jira ya Gama wayan ganin yanda ya bada attention dinsa akai she can be able to listening amma Bata iya Jin abinda yake fada cos ya juya harshe Wanda tunda take da shi Bata taba Jin Yana yiba ya dubi sashen da take ganin kamar hnklin ta na wani wajen murmushi yay before yay winded his hand close her face Dan haka ta dubesa da sauri Dan Bata San Ma ya Gama wayarba looking at her face ya soma mgn “khaulat” ta Dan dubesa kafin ta kauda kanta “ ya kike ya gajiyar hanya mybe hutawa kike ma tasoki ko” ta girza Kai alamun a ah yace “ ya alkwarin mu” ta dubesa Jin he talked about promise with her shiney eyes “ kamar wanne” ya Mata side glared directing profile sanna yace “give me ur phone” seda Tai Jim after he nodded sanna ta Mike Masa Kai tsaye Yana karba chat dinsu da ita ya Shiga sanna ya hasko Mata wayar Yana cewa “ by time da nake cewa kiyi notify dinna idan kin sauka ashema kina gd a zaune abunki” shiru Tai tana wasa da gefan veil dinta exactly anyi haka yace zezo daukarta gudun karya zo yasa tace Masa se karfe hudu zata sauka Wanda da mgnr da zuwan nasa ba ba afi twenty minute bah yace “ u keep quiet, u don’t want me to come and pick u?” ta girgiza Kai alamun a ah “ so why” shiru Tai Dan ta ma rasa me zata ce Dan tasan ta Masa karya a karo na farko tasan Hamad baze ganeba Amma ba zataso ace saurayine zeje airport dauko taba wanan  din kamar akwei rashin dacewar yin hakan tun dade Bata rasa Wanda ze dawo da ita gd ba sosai ya keta kallan kyakyawar home wallpeper dake dauke da hotanta she looked so radian with smile on her face ya dubeta Wanda har zuwa lkcn ba ce Masa komaiba se murder edeg veil dinta da take ta faman yi “kinyi kyau sosai “ dagowa Tai Jin yay mgn sede ba ita take kalloba wayanta ce daya karba seda gabata ya fadi Dan tsoran Allah yasa ba hotunan da fadila ta tura Mata ya gani ba yadubeta reality yana murmushi “ don’t think I’m searching through ur phone take it Amma send dis pic to me now inda wasu mAh kituramin dama Rowan hotanki kike mun ko daya Banda shi Dan Koda ammi na ta tanbayeni hotan ki rikicewa nai” da saki murmushi ba shiri Dan Hamad idan Yana bada lbr Yana fadar sane from the deep of his heart some times trying to make u Lough so nice person ta fada kasan ranta tana Jin cewa idan ta auri Hamad ze fahinceta fiye da kowa Dan shidin mutunne me fahinta Bata fiya San sharing pics dinta ga kowa ba Amma yanzu ba yanda ta iya Haka ta tura Masa guda biu ya dubeta Yana fadin “ only two pic can u send to me I need more Kinga idan bama kusa idan Ina gani zanji kamar muna tare ne Haka ya sata taita tura Masa Yana yabawa sanna ya dubeta bayan ya ajiye wayar tasa...

khaulat is free share nd repost domin Allah 🙏