BABAN KAWATA

Chapter 38

by @smauta

Kara kiranta yayi back kamar baza daga wayan ba jikinta yayi mata nauyi sosai me yasa kika katseman waya shiru tayi na wasu yan lokuta daman yasan ba lallai ta mishi mgn ba ,gyara kwanciyar shi yayi good job baby girl da sauri ta saka tafin hannunta tana rufe fuskar ta🙈do you want more?????yayi tambayar cikin sigar tsokanar nan,kamar jira take kuwa tace No dariyar yayi sosai baby girl look at me I'm gonna make love to you dana dawo so get ready bai jira ansar ta ba ya datse kiran.....




Tsaye take gaban mirror ta saka wancan ta kulla wancan jiri yake shirin kwasar ta da sauri da zauna gaban mirror ta kusan minti talatin tana tunanin abinda ya faru karajin wani ruwa na biyota daga ƙasa da sauri ta shiga toilet wanka ta farayi sosai ta tsarkake kanta jinta takeyi wasai annushuwa na karuwar mata farin ciki take ciki da soyayyar daddyn ta na kara cika mata kowane jini da ɓargo wayarta ce ta sakeyin kara da sauri ta dauka sako ne daga gareshi _BABY GIRL IM ON MY WAY GET READY FOR ME BAZAN IYA KARA AWA BIYU BA BATAREDA NA GANKI BA GANI ZAN TAFI AIRPORT NEMAN TICKET PRAY FOR ME PLS_ murmushi tayi tare da dora hannunta tanajin yadda zuciyar ta ke bugawa ta shirya ansa daddy a matsayin mijinta kuwa gaban burner turaren wutan ta tayi tsinke dakin ya gauraye da wani sihirtaccen kanshi tashiga gyaran dakin nata komai tsaf.............





Koda ta kallama komai zama tayi gefen gadon ta ta daga hannunta sama tace ya Allah ka sanya wannan soyayyar da muke wa juna tazama alkhairi gareni dashi ya Allah kasa ba rabuwar aure tsakanina da mijina ya Allah na rokeka ka tsare mu ka bamu kariya ka bamu yaran da zamuyi alfahari dasu addinin Allah ma ya amfana dasu dogon hijabi ta zumbula ta sauka kitchen tashi tama rasa me zatayi cikin daren nan fresh fruits ta ciro daga freezer blending dinsu tayi a kankanin lokaci ta hada wani bala'itaccen babana shake,kayan shayi data gani a kitchen din ta dauko ta dora masa akan gas tasan a daren nan ko zata mutu bazaici abinci ba,bata wani dauki dogon lokaci ba ta kammala haɗa masa komai dauka tayi bata zame ko ina ba sai dakin shi komai neat amma dayake mai tsafta ce saida ta tabbatar da komai lfy lau sannan ta fito rasa me zatayi ma tayi wardrobe dinta ta bude wata doguwar rigar material ta ciro anmata dinki irin mai jan zaren nan mulke jikinta ta farayi da humra koda ta saka rigar tayi ɗasss a jikintaaaaa.............







Go and come takeyi tsakar dakin saita duba wayar ta ko wani sakon nashi zai shigo mata shuru gajiya tayi da zurga zurga ta kishingida akan sofa dakin bata kara minti goma ba bacci ya kwashe ta bangaren Khalil kuwa dakyar ya samu jirgin abuja shine basu iso gida ba sai ukku na dare Allah Allah yake yasa masoyiyar shi a idonshi baibi takan driver shi dake mashi saida safe ba, direct dakin ta ya nufa yasan tana nan din ,kofa ya bude a hankali idanunshi sukayi tozali da ita kwance tana baccinta peaceful shigowa yayi idanunsa cike da kewar farin cikin sa dab da ita ya tsaya yana kallon ta kamar yanaso ya haddace wannan lokacin a zuciyarsa har abada.............







Tsugunawa yayi gabanta baby girl ya furta a hankali cikin muryar shi mai dauke da taushi da tsananin sha'awa cikin bacci taji kamar ana kiranta juyi tayi kadan ya rage ta fado da sauri ya tareta ta fado jikinshi bude idanunta tayi sukayi 4 eyes kankameta yayi cikin kirshin shi yanajin wani sonta kamar ya hadiyeta ya huta ya dauki lokaci mai tsawo a haka da ita ya fito da ita daga kirshin baby girl a hankali tace ummm 🧐🧐 _ASHE HAKA MUTUM YAKEJI IDAN YA RASA FARIN CIKIN SA_ rufe fuska tayi wasu maganganu nashi batada ansar su kuma sunada wuyar fassaruwa a harshen ta da killer voice dinta dake kashe shi tace sannu da zuwa sai yanzu kayi hakuri bacci ya daukeni,shiiiiiii bakya taba laifi wurina har kwalliya kikayi mun bazan iya kai asuba bansaki a idona ba zan rasa raina MANAR INA KAUNAR KI DAN ALLAH KI SO NI KO RABIN YADDA NAKE SON KI,KIJI TAUSAYINA MARAYAN ALLAH NAN🥹🤣🤣🤣sai dakai daddyn mu..........





Kara cusa fuskar ta tayi a kirshin shi sama yayi da ita har lokacin bata dago ba dakinshi ya wuce direct da ita idonshi ya sauka kan tray data ajiye baby girl cikin daren nan kika shiga kitchen banace karkiyi aikin komai ba,dago fuskar ki kalleni niba mijinki bane kada kiji kunya ta a gabana ke ce sarauniya ta ya dora ta kan kujera sannan ya biyota yayi folding dinta tight kmr za'a kwace masa ita kamshin turaren wutar da tayi ya shaka a jikinta ji yayi ya tsaya cakkk.............







Sai lokacin ta ce mishi ga Black tea kasha wancan mene a jug banana shake,zaro ido yayi waje😳😳😳so kike na kashe kaina banana shake baki taba bani ba sai yanzu da kika tabbatar kina period???kunya ta rufe ta da sauri ta tashi zata ruga ya riko mata hannu yace Tonight,I just want to hold you i want to make you feel loved dakin yayi shiru sai karar numfashin su dake haduwa dana juna jawota yayi ya dora a kirjin shi tana jin bugun zuciyar shi da wani aminci mai tareda kariya a gare ta a hankali ya kawo bakin shi saitin kunnenta wannan daren ba na sha'awa bane kawai,na soyayya ne,amana,da alkawarin zama tare har abada batasan lokacin da ta saki wasu tagwayen numfashi ba,bata taba riskar kanta a farin ciki ba irin na yanzu..........






Koda ta bude idonta gari ya waye sosai murmushi tayi taganta kwance akan kirjin sa hannuwanshi kuma yana rungume da ita tamkar za'a kwace masa ita wannan itace safiya mafi kyau a rayuwarta bude idonshi yayi ta kalleta yana murmushi Good morning my queen ya sumbaci goshinta muah💋tashi yayi da ita zaune a jikinsa yana riƙe da hannunta baby girl thank for everything kin tabbatar man da nayi dacen mata tagari ki sani ni Ibrahim Khalil bazan taba rabuwa dake ba ina sonki so na gaske so na tsakani da Allah ki karayiman alkawarin zama dani manar duk wuya duk rintsi hawaye suka cika idon manar lokaci daya...........




Hawayen farin ciki ne ta kalle shi ido cikin ido _NIMA INA SONKA FIYE DA YADDA BAKINA ZAI FURTA TA KAMO HANNUNSHI TA SAKA A NATA KA RIKENI AMANA DAN ALLAH_ Rungume juna sukayi a tare daga waje kanari na rera kukan wakar safiya kamar suma suna tayasu shaukin da suke ciki..............