Khaulat
ya dubeta bayan ya ajiye wayar tasa “ amm Khaulat ammina tana da bukatar ganinki idan ba damuwa gobe seki shirya nazo na kaiki” ta dubesa da sauri da mamaki “ is their any prob?” yay mgn after seeing a change on her face Tai saurin girgiza Kai tana cewa “ amma beyi huriba” wanne huri Annan bayan na Gaya Miki ba time nakeso a dauka bah. Khaulat? Ya Kira sunan ta ta dube shi “ are u doubting about me” tace a ah “ inde ba Kya shakka akaina inasan muyi aure daga Nan zuwa karshan shekara” “ watanni kadan nefa dama ana Haka? Ta tanbaya sosai mAh baki San ana saka biki three to six months bah wasu mAh se Kika da wani ake fasawa a daura da wani duk irin haka tana faruwa Kinga babu wani shiri mAh irin wanna” sunkuyar da kanta Tai lkc guda tana me tuno lkcn nata auren me cike da tarin kuruciya tabbas Hamad be karyaba tace lkcn tana dubansa “ akan karatuna fah kana ganin ba damuwa”? He smile looking at her yace “ inbanda abinki ai dama da karatunki na ganki so u can continue doing it Banda hurimi akan hakan”taji dadi matuka Wanda har seda hakan ya bayyana akan fuskarta Hamad ya cigaba da fadin “ yauwa dama insan na tanbayeki” ta dago tana dubansa kafin tace “ Allah yasa na sani” Hamad ya sake gyara Zama still tana kallansa “ I just want no know how u enjoyed ur marriage life and also the reason of his demised” ta dubesa da sauri Jin abin da yace ganin jiran amsarta yake yasa ta sake sadda kanta kafin ta bude baki ta fara mgn “ nayi aure shekaru uku Baya daga Baya Kuma me rabawa ta rabamu” tai shiru tana me peeking her tears da suke kokarin zubowa Dan it’s unpleasant to be continue flash back it a iya tunanin Hamad be kawo Haka bah fuskarsa dauke da nuna damuwa yace “im pitying of it ayya Allah ubangiji ya Masa rahama it’s so bad ace ka rasa wani bangare da kake rayuwa dashi” itade girgiza kanta kawei tayi tana jinsa ya cigaba da cewa “ kun Dade atare ne kafin ya rasu ?” Ta amsa da kai alamun a ah sanna tace “ for just thirty days” da tsananin mamaki yake dubanta kafin yace “ u means only one month rashin lfy yay haka”? Ya tanbaya, looking out side the window tace “ he crashed in a car” sosai ya tausayawa Mata har cikin ransa sannu a hnkli ta basa kadan daga cikin abubuwan daya ringa tnbya har cikin ransa yaji dadin cewa mijin Khaulat din rasuwa yay Dan besan ya iyan uwansa zasu daukaba idan har ya kasance rabuwa ce ammi is the first person da zata fara kalubalantar hakan cos ita din macache me tsananin taka tsantsan yanzuma Dan ita ya tanbya Dan kuwa ta nemi Jin dalilin haka Wanda shi ko da wasa be kawo hakan ba yasan yanzu muddin ya sameta da mgnr zatafi saurin samun gwarin gwiwa domin ya samu dacta da amincewar da mgnr dukda yace zeyi bincike.sosai Khaulat Tai mamakin ganin shopping din da yay Mata ya Mika Mata lkcn sun tsaye bakin motar zata koma gd “ wai baka gaji da dawei niya”? Yace “ meye hidimar wanna siyayyar pls ki karba kawei babu yawa kinji” tai dan murmushi ta sa hannu ta karba tana me maimaita kasan ranta Wai ba yawa Hamad kenan Baya gjy da kyautatawa yace “ could I come tommorow to pick u” ta Yi nodded da ka yay murmushi Yana fadin “ allah huta gjy se nazo” ya daga Mata hannu itama ta daga Masa seda ta jira ya tayar ya bar kolfar gdn sanna ta koma cikin suna tare a parlon sama bayan dady ya fita take Mata mgnr Hamad akam zuwa gdn su daya ce siyam dake Sanja channel din tv ta soma mgn “ aiba wani Abu seki Gaya wa dady tunda momy Bata Nan”? Tace “ waa niii inkin ganni alahira kaini akayi dadyn zanwa wanna zanchan kema wasa kike” siyam ta aje remote tana fadin “ wlh bada wasa ba aini Kinga kafin momy Taji damuwata sau goma dady ya rigata ji ko me zanyi shi nake tnbya” Khaulat na kallan ta nd wondering about her said tace “ gsky bazan iyaba” “ to shiekanan kawei ki Gaya ma momy daga Nan Kinga da Banda Shiga asibiti Dana rakaki” Khaulat din tace “ eh wlh ni kaina naso hakan harta kwanta fargabanta be huce yanda zata tunkarin gdn su Hamad ba sanar da momy ta Kuma Bata izini zuwa yarda Bata samu kwanciya Daren jiya da huriba Dan Haka har fin shadaya data koma da safe takai tana bacci baba asabe me aikin su data ji shiru Bata fitoba ta biyota da abinci “ lafiya de ko naji shiru shiyasa nace barin duba tunda siyama kanta futa tace kina ciki ba futa zakiyiba” khaulat data tashi ba jimawa Tai wanka ta sauya Kaya ta tareta da breakfast din tana gaisheta “kin tashi lfy” Khaulat tace “ baba juma Aida baki Sha wahala kin kawoba dama yanzu nake Shirin saukowa” “ babu komai iyar Nan aiduk acikin aiki nane, ni barin sauka idan da wani abun kyamun mgn ko kiwa su halimatu, bayan futar asabe Khaulat ta zauna Nan saman cerpet din dakin nasu ta karya sanna ta futa da kayan lkcn data sauka duk sun Gama gyran gdn Dan haka ta komo saman ta zauna a parlor. She is walking feebly down to the stair wore in red material gown kanta babu Dan kwali se gashinta daya rested a kafadunta kana ganin face dinta kasan akwei tarin damuwa ta iso cikin parlon nasu tana duban friend dinta meenat wacce tun isowarta take kallan ta Zama Tai gefanta tana me dafe cheek dinta bfore ta fara mgn “ momy ce tace min kina kasa kinzo ya kike”?meenat din na dubanta cike da tausayi ta Soma cewa “ well and u Amma Naga kamar kina cikin damuwa me Kuma ya faru”? Ta dubeta carelessly kafin tace “ by now Hamad yayi nisa da soyayyar wacce banzar ko yanzu ni Banda makoma momy tace na bar Mata komai ahannunta but till now I did not see any change ya kike so ki ganni after this kinsan kallan sanda nakewa Ahmad kuwa kinsa tsahon yaushe na dauka Ina delivery his love ranar Dana fara Shiga Nile Crest a wanna ranar bazan manceba idanuna sukaimin kyakyawar gani da shi nayita fafutikar ganin na kulla alaka dshi da dabaru har na samu ya fara kulani how do u presume idan kece another girl to come kick u suddenly how? Tai shiru controlling her cry meenat ta dafa ta tana lallashinta “ enough Anna Bata Isa ta rabakuba wlh” annata dago with her sobbed eyes looking at her “ I swear to God she would never break our bond idan Kuma ba hakaba to tabbas ban haifu da suna hannatu bah” “ I decided to take our action plan meenat I support with ur advice so were can we start?” wani murmushi meenat din Tai nd punched d air “ u say sth now” sannu ahnkl take kallan ko ina na gdn dat is massively nd exquisitely Hamad ya dubi ta Dede lkc daya paka “should we go?”ta dubesa sanna ta girgiza kanta shiya fara futa sannan ta futo even inword she could not able to think it accurately right now tsabar kyan gdn Wanda zubansa yay Kama da ginin attajuran indiawa Yana leading dinta har suka Shiga entrance din her heart still ominiousing Bata iya tantancewa sosaiba kasancewar golden furniture din da duk wani kayan kawa da ya kawata parlon Sam Bata iya lura da mutanen dake zaune a parlon ba har suka Isa ciki sede Jin Hamad din Yana mgn ya Bata tabbacin akwei mutane aciki guri ya Samar Mata ta zauna kanta na kasa tsabar kunya wata fara macece da iyan Mata kamarta kyawawa me jiki da Kuma Mara kiba ko waccen su harde saman kujera gaba daya sun zubama wacce suka gani da yayan nasu ido tamkar bakuwar halitta ya Shiga gaishe da mata shiyar matar da suke kiranta da Didi sosai ta bada attention dinta ga Khaulat wacce lkc guda ta Shiga tnbya “ma hazihil bint?” ya Dafe Kai gefe guda on his thought ba abinda ya kamata ta fara tnby bane se alkcn Khaulat ta dago ta gaisheta Amma abinda ya Bata mamaki shine se kallanta kawei da take tayi Bata amsaba Hamad ya lura da yanayin didi Sam be zaci ze ganta a parlon ba Dan ba wani fiya Zama sukaiba ya danyi dry yake Yana sosa keya “ barka da rana didi” ya fada Yana dubanta Dede Nan iyan Mata suka Shiga gaidashi Didi ta mayar masa“ alhmdllh baka gayan wacce bah a Ina take daga Ina Kuma” lkc guda Khaulat taji gabanta yay mugun faduwa ta sake daurewa ta Shiga gaida iyan Mata Amma babu wacce ta amsa Sema mikewa da sukayi suka fuce Hamad ya bisu da kallo ya lura da komai Dan Haka ya mike tsam batare daya amsa tanbayar didin ba Yana me ce da Khaulat wacce ya lura batajin dadin zaman “ biyo ni muje sama” jiki a sanyaye ta Mike zuwa lkc kuwa tuni didin ta Mike tsaye itama fuskarta cike da tuhuma tana fadin “ mgn fah nake maka Ahmad kana kuma tafiya koba kajina nace wace wanna din zaka kahota har cikin gdn nan” said furiously in Arabic Yana dubanta a tsanake Yana mayar Mata da yaren datai Masa “ bakuwar Ammi ce fah”se Kuma Tai shiru tana yatsine fuska daga haka ya sa Kai Khaulat ta bi bayansa duk da bajin me suke fada take ba Amma da yanayin da didin Tai mgn ya tabbatar Mata akwei gagarumar matsala tana biye dashi har suka hau steps din dake parlon wani parlon ne Anna saman ya Shiga haddade ya dubeta Yana murmushi sanna yace ta zauna Anna parlon Yana zuwa ta zauna a darere tana Kuma bun ko Ina da Ina da idonta after few moments se gashi ya fito wata mace wankan tarwada biye dashi sede tayi mamaki ganin matar kasancewar tasan gdn larabawane matar ta zauna a kujerar dake side da wacce Khaulat din take Kai tana duban ta sosai kasa ta rusuna ta gaisheta still heart dinta na beating cos she don’t know if he would answer her greating Amma ga mamakinta se taga ta saki fuska harda fara arta “ Hamad ka kawota kenan gsky naji dadi da ziyarki Khaulat”ta fada tana me dubanta cike da kulawa ganin hakan yasa Taji wani relief ta Shiga encourage kanta itama shima Hamad din dake zaune yaji dadin yanda ammin Tai duk da cewa beda matsala da hakan “ bari Ina dawowa yanzu” Nan ammin tabar parlon ta Dan saki daga takuren da Tai Hamad na dubanta ya soma mgn “ hope Didi word didn’t hurt u she is my mother sis and batasan zakizoba I think dat is reason of her asking but don’t mind dat kinji” da kai ta nuna Masa bdmuwa dukkan su sunyi shiru har ammin ta dawo parlon me aiki beye da ita da babban tray Tai ordering ta sanna ta ajiye saman extensive center table din take da kusanci da inda Khaulat din take zaune Zama Tai itama lkc tana me cewa “ fatan kowa lfy” tace “ lafiya kalou” shiru ne ya biyo baya kafin Hamad din ya Mike Yana me ce da ammin Yana dawowa sanna ya bar parlon ammi ta sake dubanta da fadin “iyata are u feeling nervous keba bakuwata bace Haka Nima take me as u already now me” Khaulat ta dubeta d Jin da sunan da ta kirata ta “alhmdlh ammi nagode “ called her with the name dat she was heard from Hamad “ ai bana karbar bakunta agdn Nan ba roka ki kai ba Nina baki so u have to take dis lunch” shiru Khaulat Tai zuwa lkc tuni Tai ta maza ta ja mug ta tsiyaya ruwa aciki ammin na monitoring dinta har ta mike ta bar parlon a yanda Khaulat ta lura ba ze yihu ta bar gdn bataci komaiba Dan fuskar matar babu alamun ka zauna kana Deny da ita dat why ta zuba party jollof din wajen da Kuma hadin macaroni salad a yanda ta lura ammin ta Bata wajene taci abinci Dan Haka kafin ta dawo Tai kokarin cin madaidaici cos she is not appetite lkcn da ammin ta dawo harta Gama ammi ta zauna tana dubanta “kinki cin abinci na ko”? A marairaice ta dubeta ta decewa “ naci kadan ammi bana Jin yunwane” “ ko kefa da zakimin bakunta” after few minutes ammin ta cigaba da fadin “ Ahmad ya min zanchenki Kuma gsky na yaba dake Kuma naji dadin amsa gayyatana da kikayi Hamad tamkar Dana yake koma ince Dana duk da cewar bani na haifesaba Amma nayi renansa tun Yana karami” ammin Tai shiru na wani Dan lkc, niyarsa ya fuce kai tsaye Amma Didi ta dakarta dashi ya tsaya Yana me dawowa parlon ya zauna zuwa lkcn ita kadaice “ didi gani” sosai matar ta kafe sa da ido tana cewa “ bansan yaushe zakai hnkl liba hamad Dan rashin mafadi ka maida dangi balkis kamar dangi uwarka sahaim Sam baka kishin ta kulum Gaya ma nake Gaya ma nake Amma ka maida ni shasha Sha wacce bansan abinda nake bah da kadan da kadan irinsu name yake ya mamaye gdn Nan Koda yake ma zanchen yaushe komai ta mallakesa ai ta kuma mamaye komai se abunda ta tsara eheey sbd Kai da iyan uwanka nake zaune a gdn Nan kasani domin balkis ba kaunar ku takeba Amma kulum kana jikinta daga anyi mgn kace mune bamu fahinceta ba bayan hatta da zaman gdn Nan seda ya gagari sahaima mahaifiyar ka ta koma chan inda ta fito ko wanna ba zaisa ka game mugun nufinta akan kuba” hamad duk Yana jinta sede batasan jinta kadei yakeba Dan Baya da bukatar Jin irin wa innan munanan kalamn ba ya dubeta lkcn datai shiru Yana me mgn cike da nuna gajiyawa “ didi Dan Allah ku rinka yimata kyakywan zato yanda kuke zaune da ita gdn nan ita ba Haka take zaune da kuba tana mutun taku da karama ku Amma Koda yaushe Kuna fadar aibunta” “ yimin shiru Mara kunya gashi Nan ka zamo driver danginta ma tunda har ta fara aikenka dauko ire iren danginta Allah de ya tsaremu da tugun bahaushen mutun mugayene basa San kowa se kansu kaima Ina me baka shawara daka fara neman tsari da ita” Nan de yay cutting chat din da cewa futa zeyi jiransa ake didi ta Galla Masa wata uwar harara har ya fuce ta Mike ta bar parlon tana me cigaba da mitar abun, kalaman ammi sun Bata Karin gwiwa domin ta lura akweta da sauki Kai musamman yanda ta zauna tana Hira da ita Sahar ta shigo parlon tana duban bakuwar fuskar itama Khaulat din kallan take abinda ya sake Bata mamaki shine ganin yanda yarinya ta zo har gabanta ta gaisheta momyn na duban Sahar data Mike zata bar parlon tace “zawjat Hamad almustaqbaliyah” da sauri sahar ta sake duban Khaulat wacce itama ta ke Dan dubanta ganin tsantasar kamarta da Hamad “ laah ammi itace” Nan fa Sahar ta iso wajen Khaulat ta zauna tana me sake mata mgn ta Kuma rike hannuta “ kece future wife din ya Hamad ammi tana da kyau sosai kema yaren muce”? Ta tanbaya Khaulat na murmushi tace a ah ammi tace “maza Bata waje karki dameta ” Sahar ta mike tana fadin I will come back again karki tafi” ta fada tana kallanta Khaulat ta bi bayanta da ido tana murmushi ammi ta maida hanklinta gareta tana me cigaba da Mata mgn a iya cikin maganganun ammin ta lura macece me tsantsar ilimin addini duk wata kalma da zata fada seta tsara Bata mgn Mara ma ana hakan yasa Khaulat tajita matukar kwanta Mata arai Abu kamar wasa sun Jima duk da cewar ta mtsu ta tafi gd sanna, bayan la asar lkcn har tayi sallah masanna ya dawo ya dubi ammi Yana cewa “ Zan kaita gd yanzu Naga yamma tayi sosai Sahar ta grimeced face dinta kamar marainiya still hannuta na cikin na Khaulat Wanda tun batan dawowarta ta zo ta zaunantare da ita “ ya Hamad Zan rakata nima ya danyi murmushi har itama Khaulat din tana dubanta cike da shawar hnklin yarinya “ noo Sahar just leave I will take u to her very soon kinji” ammi ta Mike tana me yafe da babban veil dinta tace “ ki gaida kinji ki Kuma gaida mun da mutanen gdn” Khaulat Tai Mata gdy sanna Hamad ya shige gaba har kasa Sahar ta bisu hannu ta rike da nata tana cewa “ yanzu yaushe zamu sake ganinki I don’t want u to leave” tana dubanta ta Bata amsa “ karki daamu kinji Sahar Zaki sake ganina”jin hakan yasa tai dry lkcn da suka iso parlon kasan babu kowa taji dadin hakan Dan she is dreading of seeing dat anxious faces Wanda act dinsu ya saka Mata shakku seda suka shiga mota tukunna Sahar ta koma tana daga Mata hannu babu Wanda yay mgn acikin su Hamad damuwa ce tare fall kasan ransa domin yasan akwei matsala muddin su kasan Khaulat ya kesan aure duk da yasan babu me chanza mgnr dacta bayan yardar sa Amma yana tsoran abunda ze iya faruwa lkc kalilan masu zuwa seda sukai nisa sosai sanna ya dube ta...
khaulat is free share nd repost domin Allah 🙏