Khaulat

Khaulat

by @zainabbadam58

sanna Ya dube ta “yanzu ba kyaso na karasa Ladana duka na shigar dake ciki” hakan ma nagode ai” ta fada tana me kokarin budewa ta futa Dan gaba daya Bata cikin nustuwa tasan Dole driver zeje schll dinsu be gntaba gashi ta kashe wayart gudun Kar Azo aita nemanta tasan momy na chan hankalinta a tashe yace “ wait let me open the door for u” be jira Tai mgn ya fito ya bude sanna ya dauki shopping bags din daya Mata tulin siyayya ya biyota tashi tun achan taso Masa gardama na Kar suje amma ya dage “ take it” hannu tasa kawei ta karba bcouse in ba hakan taiba wani Sabon sharhi ne ze biyo baya “ nagode sosai” ta fada tana dubansa “ shikenn Khaulat se gobe ki gaida iyan gdn naku” ta Danyi murmushi Wanda be appeared teeth din taba a haka sukai slm Yana kallanta ta shige sanna ya shiga motarsa ya bar wajen,tana huce second get tun daga nesa ta hango momy wacce ke kici kicin Shiga mota driver da one of their security a wajen se siyam wacce fitowarta daga gdn kenan ta Dan karawa tfyrta sauri gaban ta na faduwa har ta isa wajen Nan siyama data ganta tafa ra cewa “ ai gata Nan ma” duk dinsu suka dubeta wani ajiyar zuciya ta sauke momyn tana cewa lkcn data karaso inda Khaulat din ta tsaya duk jikinta a sake “ Ina Kika shige tun dazu hnkl na atashe lurwan second round kenan Yana zuwa du baki be gankiba da yanzuma binsa zanyi muje tare munyita kiranki switch up” tace “ momy wayan ta mutu babu chaji ne” to Amma Ina Kika tsaya kalifa yaje ya Kuma zuwa Amma be gankiba daga karshema cewa yayi duk daliban sun tafi gd” shiru Tai ta rasa me zatace Bata da sabo da karya tun da ma chan Dan Haka taji Koda tayi yanzuma bazata Mata kyauba momyn da ta lura da big ledders din hannunta da Kuma rubutun shahare Ren hurin da aka siya ganin hakan yasa Khaulat saurin cewa “ dama wani class mate dinane ya saukene shine ma ya hadoni da wanna nayi nayi ya barshi Amma yaki” sosai Tai mamakin Jin abinda momyn tace ta dauka zata nuna damuwa Amma taga Batai komaiba “ to yanzu kije daga ciki ki huta” ajiyar zuciya ta sauke tana duban fuskar siyam wacce ke Danna wayarta tana wani dry ciki tana basarwa tare da siyaman sukai ciki tana tafe siyam din na binta “ Masha Allah Masha Allah Amma gsky bf din Nan naki ya iya siyay ya waw jiba fah Allah yasa da shawarma Dan yau ban yi order bah” ta fada tana me bin ledojin tana tatta bawa Khaulat ta San iskancine kawei Wanda siyam din ta kware akai ta Galla Mata harara dede sanda take Hawa stair siyam ta karfi ledan tana cewa “ can I help u kinsa na gayawa momy babu inda zaki ba Zaki bataba Amma duk taki saurarena”Khaulat ta Haye da sauri tana cewa kanki ake ji nide bazan kulakiba” Nan siyam din ta bita da saurin itama tana cewa “ wlh harda shawarma aciki” tana Shiga dakin Zama Tai gefan gadonsu tana cire rolled veil dinta siyama ta zauna itama tana ajiye ledojin hannunta tana kallanta har ta Shiga wanka ta fito ta kunna wayarta tana duban no da Hamad yay exchange ya Kira ta ajiye wayar tana duban siyam wacce ta lura kamar da mgn a bakinta aikuwa tace “kefa nake jira ni wlh duk kamshi yancika min ciki” tace “ to siyam ki bude kici Mana ni ba ci zanyiba” siyam tace “ tooh ban gane ba zakiba yanzu kyautar saurayi ya kashe Miki kudi haka Amma ba zakici ba?” Khaulat na dubanta tace “ Wai waya Gaya Miki saurayi nane schll mate di nane fah” “ waw schll mate class mate Kya fito ki fada gsky mAh” Sam Khaulat ta mance mAh ta Dan dafe Kai tana cewa “ tou siyam ko ma de me ne kici iya cinki ki Kuma kaiwa momy” ta fada tana mikewa zata bar dakin siyam ta Dan tabe baki tana cewa “ nide zanci zan Kuma rage Miki” Khaulat Batai mgn har ta fita ta dawo da plate na abinci da sukai a gdn siyam na dubanta da tsanani mamaki tace “ wai da gske kike ba zaki ciba Kika zubo abinci duk wanna uban tulun siyayyan da aka Miki?” “ kede kuci kawei”ta fada tana me ajiye plate din jitai gaba daya ma har ta koshi ta kwanta Nan tana me daukar wayarta siyam ta bita da kallo tana me daukar shawarma daya da Kuma chocolate sanna ta bar dakin, shigowarta kenan cikin class Gloria na dubanta da fara a tana welcoming dinta “ sit here morning Khaulat” morning too” ta mayar Mata itama her many questions na citaba da blazing a ranta na ganinta datai tare da hamad ta Shiga duban.khaulat din wacce ke kokarin fito da abu jakarta “ am Khaulat yesterday…” she just kept quiet looking at the two lady’s da suka shigo suna tanbaya cike da gadara wani aka samu anan ya Basu amsa dacewa “ eh nanne” Anna ta dubi meenat wacce ke biye da ita sun Sha ado kamar ba student ba ahnlki suke takowa cikin vasted class din suna duba face din da suke nema meenat data hangi khualat ta Shiga nunata tana cewa “ see d garl” she only concentrated in  Gloria da Tai shiru da mgnr da take yi mata reaction din ta da taine yasa Khaulat din duban inda Gloria ta bada hnkli ta Anna ta gani ranta a hade tana Mata wani irin kallo ta rasa me Anna ke nufi da ita acikin makarantar ta rasa me Tai Mata haka ba ta dauke kantaba ganin zahiri wajenta ta nufu Anna ta ajiye bag dinta saman table din da suke zaune meenat kuma.na tsaye gefanta itama grimacing  take Gloria kuwa mamaki take na meya hada Khaulat din da wanna jara barbiyar,da nustuwa dis time around take dubanta still Khaulat din ma kallanta take tana Kuma jiran Jin abinda tazo dashi sede taci alwashin she would naver tolerate her noises muddin dashi tazo after fews minute ta fara mgn “ Khaulat kike Koh? Ba tare da Khaulat ta amsa Mata ba ta cigaba da jinkirin Jin abinda tazo dashi Anna ta cigaba da mgn” alright is ok wanna karon bada wasa nazoba Khaulat Ina maki mgn ne da serious tone” still Khaulat kallanta take and wondering to hear the apprefiate reason of her came “ Ahmad ko ince maki hamad saurayin na ne ko ince Miki future husban dina kina ji de ko? So I can obey and manage everything Amma Banda saurayina Dan Haka daga yau se yau babu ke babu shi idan kina neman zaman lfy hamad nawa ne ni kadei Banda ke” tai shiru kamar me nazari kafin ta cigaba da cewa “mean.. babu ke babu.. shi..” ta karashe mgnr tana me rarrabata murmushi Tai Mata sanna ta dauki bag dinta tana me sake cewa hope kin gane lbrn dana gama baki” daga haka suka juya suka fuce she looked so confused tana me San tuna abinda ta fada Mata gloria kuwa kokarin take na ganin babu wani attention a wajen nasu tana kuma dubanta ganin yanda ta Zama speechless ta Soma mgn cikin kwakwabar hausarta “  she confused me and also u Khaulat how do u attached ur self with dis girl Bata da kirki itace fa wacce nake baki lbr ranar Nan and I saw u with dis guy Dan me schll din nan tun jiya nake mamakin ganinki tare da shi da nai”tai shiru ganin khaulat din kamar ba gane me take cewa take ba ta dafa ta tana cewa cikin nustuwa “ dear Khaulat are u ok?”girgiza mata kanta kawei take kafin to soma cewa “ waye shi kikace?” Gloria ta sake cewa “ Nile beauty Mana bf din tane da Tai announcement kowa ya sani a schll din Nan” se ayanzu Khaulat ta fahimci cewa Anna budurwar hamad ce wacce akansa tazo take mata gargadi ta girgiza Kai cike da takaici sanna ta fara cewa “ to waya Gaya Mata soyayya nake dashi wanna shi ake Kira da rashin sani Wai yafi dare duhu” Gloria na du banta tace “ it’s amazingly” meenat na duban Anna wacce take jin.cewa wanna shine gargadi na karshe da Tai Mata “ amma why did u talked to her politically na dauka ba Zaki Mata da was a bah” anna ta dubeta sanna tace “ shawara momy ce wanna tace dole se na iya takuna na mata mgn ta yanda zata san bada wasa nake bah instead of nayi ha niya da ita.  haka mgn ganun Anna suka cigaba da Mata yawo akai taso ta fahimce ta da huri data fayyace mata Bata da alaqa ta kusa Kota nesa da shi tana cikin mota suna yanyar komawa gd tana me sake Jin dacin abun kamar yanda ta kasance yau Basu hadu da Hamad bah to ta dau alkawarin ba zata sake ganin su tare ba har ta isa gd sede ta kasa mance conversation din tana da riko da Kuma Jan mutuncinta ko yaya ba zata so ace wani ya hulakanta ta ba har dare tana kwance Batai bacciba tana duba littafi se blue dim  light data Dan haskaka dakin daka tawa Tai da abin da take  wayarta ta dauka tana duba call log din numbersa da Batai saving ba dama da danne sanna ta turata kwandan shara ta Kuma rintse ido tana me sake tuno gargadin Anna lkc guda taji ranta babu dadi bama Hamad ba ko kawa suka hada tana iya mera buwa da ita balle Kuma namiji namijin ma Wanda Sam ita ba shine a gaban taba har aka dauki sati guda Khaulat na zuwa schll Amma Bata sake haduwa da Hamad ba sabida avoiding hakan yasa ta Dena zuwa yard Koda yaushe tana aji bayan closed ta Miki hanya futa kamar ance juyo sukai ido hudu Yana jingine da trunk na bushiya shida wani sosai ta Kara saurinta har ta fuce daga schll din mamaki yake ganin yanda ta gansa Amma Tai ignored kusan kwana kin da suka huce yake ne manta Amma Baya ganinta ai kuwa yace da faruq abokinsa Yana zuwa kadan  ba tare daya jira feedback din Saba ya bi bayanta da sauri but harta shige bayan motar dake fake tuni matar taja ta bar kura kode Khaulat Bata gansa bane? Ya soma tnbyar kansa wayarsa ya Ciro Yana me dialing no all this while be taba gwada kiraba se yanzu but ba Tai picking bah ya sake gwadawa Amma the same haka ya koma cikin makarnatar jiki a sanyaye Yana San sanin me yasa Bata dauki kiran saba bayan sunyi dinner a babban parlon gdn harda momy se siyam se Kuma ita suna zaune da me aikinsu tana zaune itama suna Hira da momyn ta Dan jima tana kallan tv da ke Kan aikinta dukda ba wani maida hnkl take a kallanba “ siyam nayi sama sekin hauro bacci nakeji wlh” siyama tace Kai Dan Allah yaufa zaizo ko kin mace zaku gaisa?” Khaulat ta langwaba Kai gefe “ kiyi hkr Allah bacci nakeji kinga kwana biu da huri nake futa schll” siyam ta girgiza Kai “ tou shikenan a hadu wani lkcn” barin parlorn Tai Kai tsaye wanka Tai sanna ta sauya Kaya ta Dane kan gadon ta rufe har kanta wani dadin kwanciyar taji Dan tsaki ta saki jin vibration na wayarta tasan siyam ce Dan babu Wanda ze Kira ta at dis time ba tare data duba me kiranba ta Kara kunne “ dan Allah siyam ki kyaleni bacci zanyi” with her calmly voice zaune yake saman sofa ya harde kafa gefe guda Kuma chocolate tea ne me zafi wata matashiyar budurwa ta a jiye Masa sanna ta fice duk da yaji dadin daga Kiran nata Amma ambatar wata a madadin sa ya sage Masa kneel dinsa yasan tana sane take kin dagawa Dan Haka ya fahinci yanzuma she just answered the call with an assumed that is sbs else ta Dan zaro ido tana me yaye duvet din tana me sake kallan numbers din  “ thank you Khaulat” abin da ya fada kenan shiru Tai ta ma rasa me zata ce Masa tsabar kunya Nan tai karfin halin cewa “ ina yini?” be amsaba sema tanbayar ta dayay da cewa “ did I make sth wrong to u har Kika kasa daukar kirana 2 like dama chan Ina takura Miki da kiranne” yay shiru hakan take itama har seda ya sake Mata mgn murya a raunane ta Soma kokarin Yi Masa bayani “Allah ba Wai haka bane kawei dai..” se Kuma Tai shiru Dan Bata San me zata sake cewaba “ eheen Ina jinki kawei dai” “ bana kusa ne Banga kiranba” sosai ya sake gyara zaman sa Yana me bada hankli sa kamar suna ganin juna “ Khaulat ban Shiga zuciyar kiba Amma Ina da tabbacin kin gani dazu Dan har four eyes mukai and baki ko nisa ba na Kira but u refuse to take it baya ga Haka number ta Dana sa Miki baki saving bah har zuwa yau kice min babu komai look Khaulat duk Wanda nake tare dasu friends Dina iyan uwana bana boye lefunsu idan har sukai min Dan Haka Nima duk Wanda naiwa ba Dede ba Yana samuna ya sanar Dani so that to change it or erase it idan baida kyau bana kullatar kowa Khaulat Dan Haka Nima bana so a kullaceni idan mutun yay kuskura Gaya Masa ake ya gyara wanna shine yake nuna cikakken masoyi ba mutun ya guje kaba ki gyara kodan gaba” shiru Tai gaba daya jikinta ya mutu ta kuma rasa da wani baki zatai Masa mgn shin baya ganin cewa zata chutar da Anna mudin taci gaba da Hulda dashi ta yaya ne zata Masa baya ni akan cewa su fita harkar juna ta tabbatar ba zata iya Gaya Masa hakan ba memakon haka ta fara mgn da weakness voice dinta “ kayi hakuri banyi Dan Niya ba insha Allah hakan baza ta sake faruwa ba” ajiyar nufashi ya sauke Yana me Dan sakin murmushi Yana San mutun me fahinta da Kuma karbar kuskure ya soma mgn” babu komai ya huce yanzu karna cikaki da mgn tunda kwancia zakiyi se gobe idan mun hadu a schll” “ gobe Saturday ai” ya Dan dafe Kai sanna yace “ Kinga harna mance ma ohk to have a nice sleep seda safe” daga Haka ya yanke Kiran bin wayar Tai da kallo tana me sauke wata ajiyar zuciya  Wai su Hadu ran Monday how?alkawarin ta dauka ba zata sake Hulda dashi ba Dan Haka ta sauke wayar jiki a sabule ta kwanta se baccin da take ikirarin zuwansa ya ki daukar ta, tun shigarta makarantar ta kasa fitowa Dan tsoran Kar ta Hadu da Hamad Ba abisa Dole tabi Gloria da zata fita so take ta siya ruwa Kuma Gloria gurin kawarta za je zata Jima kafin ta dawo suna siya ta Mika kudin sanna Tai ma gloria slm ta bar wajen black abaya da veil ta nacewa sawa duk dan Kar hamad ya shedata veil din ya rufe kanta duka ta Dan zamo sa gaban goshinta Dan Koda ya ganta ba ze gane taba tsaye yake cikin shigar kananun Kaya masu launin brown ya mika Masa hannu sukai musabaha “ insha Allah zan Gaya Masa kace honerable Bashir ko” mutum da suke gaisa wanne Wanda ya manyanta Yana murmushi yace “ eh Haka sunan yake Dan Allah ka Mika min gaisuwa ta wajensa kafin nakirasa” hamad yace “ insha Allah alhji ze ji” daga Haka ya bar wajen shima mutumin ya huce ya bar wajen lkc guda ya Dan saki murmushi the way she is walking accurately Yana matukar burgesa ya lura Bata gansaba ahnkl yake biye da ita by side ta yanda ba zata gane.ba har ta isa ga Shiga elevator da ze kauta stair su ya Dan Sha gabanta Yana dubanta seda ta Dan tsorata Dan Bata tsammaci ganin Saba duk da yanda take evading ta Dan Shiga waigawa so dat taga ko akwei ido akanta Amma taga kowa sabgar gabansa yake ya lura da yanda yanayinta ya sauya Dan haka ya soma cewa “lafiya kuwa ?” murmushi yake ta saki tana sunkuyar da kanta kafin ta girgiza Kai alamun a ah looking at her yay raising head dinsa Yana pointing dinta “ anya kuwa gaba daya kin sauya kwana biu” ta Dan dubesa kafin tace Dede lkcn da take sake hangen karta Hadu da idon sani ya lura kamar da ahinda take avoiding Dan Haka ya Shiga lekawa shima at the same time Yana cewa “ what are u looking for” gani Tai idan Batai da gskeba seya gano ta Dan haka ta Dan saki secrate snuffled “ a ah Babu komai” shiru yay kawei Yana kallanta yanda Tai mgn with her attractive lips nata gwanin burgewa ta lura da yanda ya kura Mata ido Dan Haka tace “ is their anything” basarwa yay Yana sosa keya cike da Jin kunyar kamansa da tai “ is nothing Khaulat u look so adorable with black cloth kinyi kyau sosai” ta Dan daga kanta suka hada ido Jin abinda ya fada seda gabanta ya Fadi “ ni zan huce class yanzu” ta fada muryarta like da Dan tsaro yace “ kafin Nan inaso muyi wata mgn dake Amma ba Anna ba inda Kika yawan Zama can we go” shiru Tai tana kallansa sosai ji Tai ba zata iya cewa ba zata ba Dan Haka tace to shikenan Yana gaba tana biye dashi har suka dawo compound din ji take kamar ta zura ba tasan haduwarsu a yau Amma dukda seda ya ganta ta zunburo baki tana murmuring ta yanda baze jiba har suka Isa wajen shiya fara zama sanna ta zauna jiki a sake ta Kuma ajiye Jakarta saman table din kallan wajen yake kamar me nazari tarsa kafin yay duba a gareta kisha ruwan mana”? Kallan hannu nata Tai Wanda har Tama mance da ruwan duk kuwa da bukatarsa tace Masa to kadan Tasha ta mayar ta rufe sanna ta jiye rubber a Kan table din still tana jira taji abinda yake San Gaya Mata Dan a matse take ta Kuma lura daya kasa gane hakan lkc guda taji gaban ta yay mugun faduwa abinda take gudu kenan ta faru ta Kare tasan dama Dole ne se Anna ta gansu tare shi yasa take gujema hakan Bata kaunar duk wani Abu Daze hada ta da Anna tunda ta fahimci ita din mutunce me yawan San hayaniya  tfy take Amma jinta take kamar tana yawo a iska zuciyarta ta Shiga hakaito Mata Khaulat ganinta tare da Hamad din da kaf duniya ta fiso idan aka cire parent dinta wani zafin kishi ya shiga manaye zuciyarta daga inda Khaulat ke zaune ji take kamar ta Isa gareta ta shake huyanta Kota samu saukin radadin da take ji...

khaulat is free share nd repost domin Allah 🙏