MUTUNCIN ƳA MACE!

Chapter 7

by @zmchubado

Agaskiya ba karamin rauni ka samu ba, amma menene yayi sanadin wannan rauni naka ?" Likita yayi tambaya cike da alhini, da wutsiyar dayan idon dake da sauran lafiya yake kallon Likitan akarkace yace"ahmm...ahmmm dama dama ni da wannan abokin nawa mun saba wasannin banza irinta abokai, to muna zaune adaki mun gama buga game na wasan k'wallon kafa a TV, sai akayi rashin sa'a nina lashe wasan hakan yasa na mik'e ina zagaye dakin ina masa dariya tare da k'iransa looser, to kasan irin wannan abu babu dad'i sai a k'ara tunzuraka, hakan yasa bai san lokacin da zuciya ta d'ebeshi ya dauki wuk'ar da muka gama yanka lemu ya harbeni da ita, shine ya sameni a idon " Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un" shine abunda Likitan ya furta fuskarsa na bayyana tashin hankali, Lukman kuma kusan suman zaune yayi, baki bud'e, Fuska kuma shimfid'e da mamak'i karara, Lallai Muntasir yayi nisa a iya shirya makirci, wato domin ya kare kansa shine shi ya dora masa laifin ? gaskiya bai k'yauta masa ba, yanzu in aka sako hukuma acikin wannan al'amarin fa ? tabbas shi zai kwan ciki "amma meyasa zakayi haka ?, gaskiya ka rage zafin zuciya kar watarana tasa ka aikata abunda za kayi kukan dana sani wanda ya zarce na wannan al'amarin, yanzu gashi ka janyo masa matsala babba domin kuwa wuk'ar ta d'an yage madubin k'wayar idon nasa (cornea black)..."
atsananin firgice Muntasir ya fashe da kuka yana daga murya wanda ya janyo hankulan sauran ma'aikatan dake kan duty, fad'i yake"Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un na shiga uku na gama yawo, Sumaiyya kin..." da sauri Lukman yakai hannu ya toshe masa baki ganin yana neman sakin layi yace"kai ka natsu ka dawo hayyacinka..." Da rawar murya ya maida kallonsa ga likitan yace"to to li...li...likita yanzu menene abunyi ? me zaka iya yimun in warke ? dan girman Allah ka taimakamun bana son na samu wani nakasu.."...kuka yaci k'arfinsa, cike da tausayinsa likita yace"zamu doraka akan wasu magunguna da kuma abinciccikan dake dauke da sinadarin rukunin bitamin 'A' har na tsawon sati biyu, muna fatar Allah yasa adace ka samu lafiya, amma in har babu wani improvement to lallai sai an maka dashen wani madubin (eye lense) kuma agaskiya anan asibitin mu bama da kayan aikin nan sai can Abuja.."
Daga shi har Lukman d'in kuka suke sosai tamk'ar ransu zai fita, an samu an masa dressing, aka rufe ido dayan da bandage sannan aka bashi gado tare da masa karin ruwa, Suna nan sai ga uban gidansa Alhaji Namaru ya iso sakamakon kiran daya samu na gaggawa daga garesu, shima tambayar da yayi masa kenan yace" Muntasiru garin yaya haka ta faru ? " sai cewa yayi tsautsayi ce kawai, cike da tashin hankali ya sake cewa"to yanzu babu wanda ya sani ne acan gida ? " a'ah bana da bukatar kowa yasan halin da nake ciki don kar hankalinsu ya daga, mu dai jira zuwa nan da sati biyun mu ga yadda abun zai kasance."
   ******
A ƴan kwanakin nan wata irin ɗasawa ce a tsakanin Sulaiman da kuma Asmy  sosai take wani irin tattalinsa kamar ƙwai, don haka gabaɗayansu suka zage damtse wajen  nunawa junansu kulawa ta ɓangarori da dama tun bayan dawowarsu daga Bauchi basu wani sake samun isashshen lokaci tareda Muktar ba, sabida aikin dayasha kansu a ƴan kwanakin zaune yake a cikin haɗaɗɗen office ɗinshi me madaidaicin girma, Salman ne ya shigo hannunsa ɗauke da wasu takardu bayansa kuma wani babban mutum ne ma'abocin firfura a saman fatar kansa, miƙewa Sulaiman yay alamar nuna girmamawarsa a gareshi yace "Barka da zuwa Sir"  murmushi mutumin yayi wanda ya baiyana haƙoransa yace "Barka dai Sulaiman ya aiki da kuma hidima da jama'a?" cikeda girmamawa yace "Alhamdulillah sir"  Salman ne ya kalli dattijon yace "wannan shine Alhaji Abubakar Zarewa wanda ke wakiltar Alhaji Maliya a fanin kasuwanci kuma an turoshi wajenka ne daga babbar headquarter ɗinmu dake Abuja" faɗaɗa murmushinsa Sulaiman yayi yace "masha Allah" Alhaji Abubakar zarewa ya dubi Sulaiman yace "haƙiƙa mun yaba maka bida aiki tuƙurin dakayi bisa gaskiya da kuma Amana, wannan dalilin yasa mamallakin Companyn Maliya Enterprises ya buƙaci da inkawo maka wannan dakaina ba saƙo ba"  ya faɗi hakan tareda miƙa masa wata farar takarda dake ninke yace "congratulations ina tayaka murna samun ƙarin girma zuwa babban matakin dayafi wanda kake kai a yanzu"  karɓar takardan Sulaiman yayi cikin yanayi na rashin gaskata abinda kunnansa sukajiye masa  ya warware takardan ya fara karamtawa hamdala yayi ga Allah , amma sedai wani ɓangare na zuciyarsa sam  be masa daɗi ba dazebar garin kaduna kodan sabida Asm'u, yasan abune mawuyaci ta yarda tabishi cikin sauƙi wancan karon ma ba ƙaramar daga sukasha da itaba a ƙarshe tace ita bazata iyayin doguwar tafiya tabar iyayenta ba, Ajiyar zuciya ya sauke tareda sakin murmushi yace "masha Allah najin daɗin wannan kyakkyawan labarin   ubangiji kuma ya ƙara tabbatar mana da alkhairinsa" da amin suka amsa masa sannan Alhaji Abubakar Zarewa yay masa sallama tareda jaddada masa cewar lallai-lallai ya kimtse iyalansa dashi kansa suzo abuja akan lokacin don on monday insha Allahu zafara zuwa bakin aiki.  Cikeda girmamawa ya amsa da "insha Allah sir"  Suna fita ya miƙe da sauri zeje office ɗin muktar sukai karoda juna nan muktar yake nuna masa shima tasa takaddar ƙarin girman, murna sukayiwa juna sannan suka zauna suka fara tsara planing ɗin tafiyar tasu se yamma liƙis ya koma gida amma kuma bisaga mamakinsa Asma'u bata nan bedroom ɗinsu ya wuce tareda sassautama kansa neck tie ɗin dake wuyansa ya zaro wayarshi ƙirar Samsung yay dailing number Asma'u.  Tsaki yaja  tareda jefar da wayar bisa makeken gadon dake ɗakin sakamakon jin wayarta dayay a kashe.
Ɓangaren Asma'u kuwa zaune take bisa haɗaɗɗen falon Hafsat ta kfeta da ido sabida tsabar kaduwar datai da kalamin ta na zata haɗata da wani Alhajin birni, dafata Hafsat tayi tace "kinga Asmy ki ajiye maganar wani Sulaiman ki mori Arziƙin dayake tinkaroki, na rantse miki da Allah daga ranar da kika haɗa jiki da Alhaji Madugu duk wata Matsalarki seta kauce, tashin farko ze cika miki jaka da kuɗi gefe kuma ya antaya miki transfer dazata jijjigaki  nidai fatana kawai ki saki jikinki ki mori tsarin halittar da Allah Yay miki Asmy, don Allah wai kin taɓa tsayawa kin kalli madubi kuwa?  Ke zubinki fa bana ƙananan masu kuɗi bane wllh ke matar manya ce mezakici a jikin wani Sulaiman yaron da ko miliyan  talatin bashi da ita tasa ta kansa?" ajiyar zuciya Asmy ta saki sannan tace  "to naji yanzun ya za'ai ki haɗani dashi ɗin pls?"  dariya tayi irin tasu ta ƴan duniya tace " haɗaku ba wata matsala bane barima na kirashi yanzu muji" ta fɗa tana ƙoƙarin kiran Number data Rubuta Alhaji Madugu a jiki seda ta kira so Biyu sannan ya ɗauka tareda sakin murmushi yace "matar manya me kayan daɗi kowa ya rainaki besanki bane" wani irin fari da ido Hafsat tayi ciki yauƙi da ƙwarewa a bariki tace "kayan daɗi da jin daɗi aina manya ne shiyasa nayi duk me yuwuwa na sarrafa maka ƙarfen agogon tayanda zakaji daɗin morarsa"  "habawa ainasan ke mikiyace shiyasa kikeda kwarjini a idon ɗan tsako ke harma da uwar ɗan tsakon yanzudai bari nayi miki aike" ya faɗa tareɗa koƙarin katse kiran tace "yanzu yaushe kakeson a buga harƙallar Agogon ƙarfen?" a taƙaice yace "yau ɗin nan" ya faɗi hakan tareda katse wayar
Tunda ta fara magana Asma'u ke kallonta sabida jin irin zarwancen da suketayi ita da Alhajin, dariya Hafsat tayi tace "indai wannan yaran ne baki da matsala very soon kema zaki iya. Yanzu dai ɗakko wayarki ki kunna sannan ki kira sulaiman ki fashe masa da kuka kice nice banida lfy shine na kiraki a waya kafin kizo kika tarar na suma shiyasa baki kirashi kin sanar dashi ba kika fita"  jiki a saluɓe ta zaro wayarta ta kunna tareda neman layin Sulaiman kamar yanda Hafsat tace "yana ɗagawa ta fashe da kuka harda sarƙewar muryar ƙarya ta fara kora masa jawabin da Hafsat ta karanta mata, cikin ƙanƙanin lokaci Sulaiman ya rikice ya fara rarrashinta daƙyar ta iya saita kanta sannan tayi shiru, kasancewar yasan Hafsat ba ƴar ƙaduna bace aiki ne ya kawo mijinta nan yasa be wani damuba datace zata kwana tareda ita a Asbiti sabida babu me kula da ita, nan dai suka ɗan taɓa hira sannna yace "pls ki kula da kanki don Allah insha Allah da safe nima zanzo da dubata sena ɗakkoki mu dawo gida" da to ta amsa masa sannan ta katse wayar suka fashe da dariya.
A hanzarce suka shirya sukabar gidan a motar Hafsat Basu dire ko ina ba se haɗaɗɗen gidan hutawar Alhaji Madugu dake Unguwar Rimi, buɗe musu get akai suka kunna kai zuwa cikin harabar gidan wanda aka ƙawata da tsadaddun filawori na alfarma,  kashe motar tayi sannan suka fito se baza ƙamshi suke Hafsat ta dubi Asmy tace "Muje" ba musu tabi bayanta a zaune suka sameshi cikkn ɗaya daga cikin luntsuma-luntsuman kujerun dake falon  yana ganinsu ya washe haƙora yana yace "maraba da wannan kyautar haƙiƙa kin iya ƙulla garin lalle a cikin ganye hafsa, ai kodaga kallon farko aka barni ya isa yasa jijiyoyin dake ɗauke da sirrin shi'awa su kawo Ruwa" dariya Hafsat tayi tareda juya idonta tace "bazaka gasgata hakan ba har sekakai ziyara tsakanin mahaɗarta na tabbata hatta ɗan saƙo seya samu shiyarsa"  "kai haba" to matso kuwa mu gani " ya faɗa yana miƙa hannu alamar Asma'u tazo gareshi, ɗaga mata gira Hafsat tayi hakan yasa ta nufeshi kanta tsare se wani girgiza maza ƙirji take,  tana zuwa yajata jikinsa tareda sa hannu yay grabbing boobs ɗinta da sauri wata irin miƙa tayi tareda faɗin "wash Allah na"  nan dai yaywa Hafsat Alama ta fice daga nan yaja Asma'u zuwa bedroom, ba ƙaramin lugwigwita ta yayi ba  daga bisani kuma ya shigeta sosai ya haukace mata sabida yanda yake nutso a ƙoramar ni'imarta,  duk masifar jarabar Asma'u seda tagaji da Alhaji madugu sabida yaci uwarta Talatu a jaraba a ƙarshe kuka ta dinga masa dan dole ya ƙyaleta shima dan an kirashi a waya ne yasa ya ɗagata yaje ya ɗakko wayar tareda kallon   sunan dake yawo saman screen ɗin kamar haka "Abubakar Zarewa"  karawa yayi a kunnensa tareda sallama can daga ɓangaren Alhaji Abubakar Zarewa yace "Ranka ya daɗe  nakai saƙon kamar yanda ka  buƙata yanzu haka muna tareda Sulaiman Gamawa ɗin ne insha Allah nan da 10 minute zamu ƙaraso" "ok tare zakuzo da Sulaiman Gamawan?"  "ae ranka ya daɗe tare zamuzo"  "ok ba matsala" ya faɗi hakan tareda katse wayar ya nufi Asma'u  wadda ke kwance tsirara ta zazzaro ido banda  Rawa babu abinda jikinta keyi sabida jin Sunan Gamawan da ko'a mafarki taji sunansa zuciyarta dokawa takeyi, bata samu zarafin miƙewa ba taji Ya haye kanta ya fara dirzarta yana mammatse ta...........
****
Ab'angaren Sumaiyya kuwa har sun soma zana jarabawa, rayuwarta dai na tafiya ne a hagunce, aduk sanda zaka ganta tofa cikin rashin kuzari da walwala zaka sameta, Fu'ad ya sake siya mata sabon waya sannan aka mata welcome back sanda ta sanar dasu cewa ai tsohon wayarta sacewa akai, labarin Muntasir kuwa bata sake jin duriyarsa ba, kuma har iyau bata ji wani kishin kishin na batunta da Dr.Gana ba don tasan dole sai Muntasir ya tona mata asiri sabida raunin data ji masa...Ga wani sabon sauyin data samu daga yaya Basira, kwata kwata ta fita harkanta sai batsar da ita take, magana ma da fad'a fad'a take mata, sai abubuwa suka taru sukai mata yawa, yau kimanin sati biyu kenan cif da sauyin ya fara, daga wurin Abban Adil take dan samun sassauci sai kawarta Khadijah dake k'ok'arin kwantar mata da hankali akodayaushe, ab'angaren Fu'ad shi kam ya rasa gane kanta don tabar daukar wayarsa, in ma yaje wurinta bata fitowa, kai duk hanyar data san zai iya had'asu bata bari hakan ya faru, sai yayi mata uzuri da watakilan bata son takura ne tunda jarabawar fita ce suke yi, dole tana bukatar full concentration, hakan yasa ya daga mata kafa....
Kwanci tashi asarar mai rai, ayau su Sumaiyya ke zana jarabawarsu ta k'arshe, kuma sai ya kasance paper d'in Dr.Gana ce, 'yan department d'insu duka kowa yayi shigar anko d'in da sukayi, itama sanye take cikin bak'in tommy skirt da farar kal d'in shirt, sai jacket kalar ruwan toka da sirkin ruwan shud'i mai duhu, sai tayi rolling da bak'in mayafi, shigar da sukayi kenan ita da Khadijah, tana tsaka da rubutun har ma ta kusa kammalawa sai ji tayi wani supervisor na fad'in"Wacece Sumaiyya Mukhtar Azare ?" Kowa ya juyo yana kallon inda take, hannu ta daga bakinta na rawa"ni...ni..nice " to ki fito kinyi bako kuma yana waje yace uzurin gaggawa ne..." gwalalo idanu waje tayi jin abunda daya fad'a, nan da nan hankalinta ya tashi, hawaye ya cicciko mata idanu "to wanene ?" Tayi wannan tambayar aranta, had'a idanu sukayi da Khadija daga inda take zaune, sai khadijan ta bata kwarin gwiwa da ido, asanyaye ta mik'e ta fita, bayansa kawai data gani ta gane ko wanene, cikin k'arfin hali tace"