MUTUNCIN ƳA MACE!Free

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

MUTUNCIN ƳA MACE!

  • 1views
  • 30chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1

MUTUNCIN 'YA MACE....!Rubutawa:Zainab Muhammad ChubaɗoHafsat Mustapha (ƴar mutan Nija)Gargaɗi: ba mu yarda wani ko wata ya juya mana wannan labarin ba tareda izinin mu ba, duk wanda yayi haka tabbas za mu haɗu da shi a gaban hukuma saboda muna da haƙƙin mallaka a hukumance.Bismillahirramanurrahimpage: 1A zaune take ta Rabka uban tagumi idanunta duk sun caɓe da Hawaye wanda ke zubowa akan kumatunta. tunanin halin da take ciki ne ke ƙara mata yawan zubar hawayen ba tareda ta iya dakatar dasu ba, cikin yanayi na rashin sanin madafa Asma'u ta miƙe cikin hanzari tana gyara zaman hijjabin dake jikinta. fita tayi zuwa farfajiyar madedaicin gidan wanda ke ɗauke da tarin shuke-shuke na alfarma, bata tsaya a ko ina ba se'a gaban ƙaramar Motar Samfurin Camry, a hankali ta buɗe motar ta shiga ta zauna sannan tayi mata key ta nufi Ƙofar fita daga Babbar Ƙofar Gidan.Cike da girmamawa mai-Gadin Get ɗin ya buɗewa Asma'u Ƙofar ta Fice daga Gidan cikin Hanzari kamar za ta tashi Sama, duk tsawon lokacin da Asma'u ta ɗauka a Motar tana tafiya har Lokacin bata dena kukan da take ba harta iso ƙofar Gidansu ta tsaida Motar, Sam ba ta damu da Hawayen dake zubowa daga idanunta ba a haka ta fito daga motar ta shiga wani Ƙaramin Gida dako ƙofar kirki babu sai Labulan Buhu, Babu kowa a tsakar Gidan sai wata dattijuwar Mata wadda ba zata wuce shekaru Sittin a duniya ba daga ɗan nesa da Dattijuwar kuma wata matace itama wadda bazata Wuce Shekaru Arba'in ba, Dattijuwar dake Zaune akan Tabarma tana shafa magani a ƙafarta wadda ta kumbura alamar ciwo ta ɗago kai tana kallon Asma'u baki a sake tace," Yau naga tsigalalliyar yarinya, babu sallama za ki shigowa mutame gida ki tsaya kinayi mana kuka saboda janyowa kai Masifa Asma'u? To wllhi Aniyarki sai dai ta biki, mudai ba za muga kuka ba duniya da lahira kinji na gaya miki." saikuma ta fashe da kuka tana maida kallonta ga wannam matar dake can nesa da ita tana gyara itacen dake cikin Murhu tace,"yanzu Talatu kullum Haka Asma'u zata dinga shigo mana gida babu sallama se kuka? Dama irin tarbiyar da kukai mata kenan keda Haruna Talatu?Talatu wadda ke shirin Fara tankaɗan Garin tuwon dake gabanta ta tsaya tana Kallon Gwaggo wadda keta faman matsar ido baki buɗe tace "Wace Asma'un kike nufi Gwaggo?. Ta faɗi hakan tana fitowa da hanzari daga ɗakin girkin hannunta ɗauke da Rariyar tankaɗen GarinAsma'u na ganin Innarta ta nufota da gudu ta Rugumeta tana mai Ƙara sautin kukanta tace "Inna Don girman Allah ki taimaka min kar na faɗa ga halaka Inna, wallahi idan har ba'a Raba Aurena da Sulaiman ba zai sa na kai kaina wutar jahannama da ƙafata Inna!! Don girman Allah ku sa ya aikomin da takardar Saki na Roƙeku. Gabakiɗayansu salati suka saka daga Inna har Gwaggo wadda tai mitsi-mitsi da ido tana shirin fara bala'i cike da masifa Inna ta hankaɗ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters30
premium15
16

Chapter 16

Premium
Updated 3 days agoAvailable now
17

Chapter 17

Premium
Updated 3 days agoAvailable now
18

Chapter 18

Premium
Updated 4 days agoAvailable now
19

Chapter 19

Premium
Updated 7 days agoAvailable now
20

Chapter 20

Premium
Updated 5 days agoAvailable now
21

Chapter 21

Premium
Updated 5 days agoAvailable now
22

Chapter 22

Premium
Updated 5 days agoAvailable now
23

23

Premium
Updated 5 days agoAvailable now
24

Chapter 24

Premium
Updated 5 days agoAvailable now
25

Chapter 25

Premium
Updated 4 days agoAvailable now
26

Chapter 26

Premium
Updated 4 days agoAvailable now
27

27

Premium
Updated 21 hours agoAvailable now
28

Chapter 28

Premium
Updated 4 days agoAvailable now
29

Chapter 29

Premium
Updated 7 days agoAvailable now
30

Chapter 30

Premium
Updated 2 days agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play