MUTUNCIN ƳA MACE!

Chapter 8

by @zmchubado

"Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un..." shine kawai kake ji na fita daga bakin Sumaiyya hawaye masu radad'i na zuba bisa kumatunta, izuwa yanzu kuma bugun zuciyarta ya tsananta fiye da misali, mayar da tabarau d'in yayi ya rufe idanun ganin su Yaya Basira sun sawo kai cikin gidan, da hanzari ya fada dakin taron Zuciyarsa fari kal ganin Sumaiyyar acikin kunci wanda dama hakan ne burinsa akodayaushe ya kuntata mata!  ,Ya Asiya babbar yayarsu ce ta daga labule ta lek'o dakai waje tana fad'in"amma kin san ke ake jira da kika wani tsaya anan ko ?" Mamansu ce ta kada baki tace"ke kuma keda wa uwar masifa "wa kike zaton zan fadiwa hakan in ba Sumaiyyar ba ?, ta iso amma ta tsaya awaje ko kulle kullen me takeyi ne ohon mata " Maman ta tab'e baki tace"abinki da mara gaskiya ai ko acikin ruwa gumi yake " ta ida maganarta tana satar kallon Maman shalele dake cikin wani irin hali mara misaltuwa, tun dazu Haj.Maryam da zaratan ya'yanta mata biyar keta sossoka mata!  ,Baba Sheik kuwa  tunda ya hango Shigowarta kasancewar zaune yake adaidai saitin windo sai kawai ya saukar dakai kasa kirjinsa na bugawa,  yana jin sanda Muntasir ya zauna agefensa amma bai dago ya dubeshi ba.
Maganar da yaya Asiya ta mata ne yasa ta tsinci kafarta da motsawa, tuni yaya Basira har ta shige ciki abunta, Abban Adil ne keta bata magana suna tafe har sukayi sallama, darajar Abban Adil d'in ne ma kawai yasa aka amsa sallamar,  Numfashinta ne ya tsaya cak ganin irin kallo kallon da kowa ke binta dashi kamar anga kashi ajikinta, Baba Sheik kuwa kallo daya tayi masa ta karanto damuwar dake tattare dashi duk kuwa da cewa bai dago ya dubeta ba amma tasan akwai tashin hankali ayau!  ,dakin acike yake don ya'yan Haj Maryam duka su takwas din suna ciki, mata bakwai namiji daya kuma shine Muntasir, shidda sunyi aure auta Beebah ce kawai ta rage da batayi ba wacce tsakaninta da Sumaiyya 'yan watanni ne kawai, ita kuma Sumaiyyar ita ce d'iya ta farko awajen Haj Badi'atou, sai kannenta maza biyu!  ,bayan kowa ya nutsu Sheik ya dubeta da jajayen idanunsa yace"Babu shiri Sai kika samu kiran gaggawa daga gareni hakane ? " Eh eh Baba meyake Faruwa ne ? naga kowa sai bina yake da kallon banza wallahi ni ban aikata komai ba ku yarda dani " hannu tasa ta toshe bakinta jin kuka ya kufce mata " dama waya ce kin aikata wani abun ?, kunga irinta ko ai dama na fada muku mara gaskiya ko aruwa gumi yake " Mamansu Muntasir ta furta akufule...da sauri Baba ya daga mata hannu"kin ga Maryam banason in sake jin muryarki har atashi wannan taron inba nine da kaina na bukaci jin ta bakinki ba "
Maida kallonsa kan Sumaiyya yayi wacce tayi saurin sunkui dakai kasa ganin irin wutar bala'in dake shimfid'e a idon Baban nasu wanda bata tab'a gani ba, yace"yaki nan Sumaiyya" Jiki asanyaye ta mik'e ta isa kusa dashi ya nuna mata wani wuri "Zauna nan" Zama tayi tana fuskantar Muntasir dake zaune kusa da kafafun Baban, sai ya wani fuske kamar bai san da komai ba!  ,maganar Baba ne ya katse musu tunani"Sumaiyya ko zaki iya tuna hudubar dana miki sanda zaki fara makaranta ?, Shin zaki iya tuna tunin dana miki wanda har yasani Zubda hawaye sanda nake miki wannan tunin ? "....Gabanta ne ya fad'i, nan da nan sabbin hawaye ya soma tsere bisa kumatunta "Bafa kuka nace kimin ba bayani nakeson ji daga bakinki " murya na rawa tace"Tuni kamun akan rik'e mutuncin kaina..." kukan da take k'ok'arin dannewa ne yaci mugun karfinta, Baba bai damu ba yacigaba"dakyau na godewa Allah da kika tuna, Kai Muntasir bamu labarin abunda ka gayamun jiya " Kallo yakoma kan Muntasir dake gyaran Murya, yaya Abida tace"to kai kuma ai saika cire wannan tabarau d'in muganka dakyau ko ?, ka wani rufe ido kamar mara gaskiya don ma baka ga yadda kayi kama da tsohon shanu bane " maganarta ya saka mutanen dakin dariya, shi kam Muntasir sosai Zagin nata ya zafeshi amma sai ya fuske yace"babu wanda zan bari ya ga k'wayar idanuna har sai na gama bada labarin halin da duk muka tsinci kanmu nida Sumaiyya "  ,Baba yace"dan girman Allah kuna kara batamin rai, Muntasir kayi bayani ko kuma in tashi in baku wuri "Allah ya huci Zuciyarka Baba " jawo wani bak'ar ledar gari yayi Zafi yayi yana shirin bud'ewa aka kira baba awaya ake sanar dashi rasuwar daya daga dalibansa, cike da tashin hankali ya mik'e yana fad'in"Kowa ya watse zan tafi wajen jana'iza gobe zamu dora daga inda muka tsaya insha Allah" yawancinsu basu so hakan ba amma yaya suka iya?,  bayan fitar tasa, maman shalele da kanta ta kawowa Surukin nasu abinci ina nufin Abban Adil, ita kuma Mamansu Muntasir taja tawagarta zuwa dakinta hatta dashi Muntasir d'in suka ritsashi adaki akan lallai sai ya fesa musu abunda yake Faruwa...
Sumaiyya ta sami Mamanta adaki wacce ta buga uban tagumi tana hawaye, gabanta ya fad'i, da sauri ta isa gareta ta tsugunna ta dafa gwiwowinta tana fad'in"Mama ban aikata ba wallahi Sharri yake k'ok'arin yi mun" hannu Mama tasa ta share hawayenta ,cikin raunanniyar murya tace"Sumaiyya meyasa kika tsargu tun baki ji abunda ake yake shirin fad'a akanku ba ?, anya kina da gaskiya kuwa ? "Mama nasan ko me zan fad'a babu wanda zai tab'a yadda dani amma ke uwace, ke kika haifeni don haka kinfi kowa sanin abunda zan iya aikatawa da kuma wanda bazan iya ba "a'a Sumaiyya" mama ta furta tana girgiza kai"d'a ka haifeshi ne amma baka haifi halinsa ba....." har Sumaiyya zata sake magana suka jiyo muryar Beebah na fad'i da karfi acan tsakar gida"kai kaje kace da sauran yan'uwanka wai Sharifiyar taku ta zama karuwa a jami'a....." Wuff Maman Shalele ta mik'e tayi waje, Sumaiyya ta mara mata baya tana kuka mai cin rai.....Cin karo sukayi da daliban Sumaiyya su har biyar, duk jikinsu asanyaye da abunda Beebah ta gaya musu,  Suna ganin Sumaiyya suka matso kusa, Sudes wanda yafi sauran wayau ne yace"Sharifiya wai da gaske ne kin zama karuwa acan Jami'ah ?, " kafin takai ga magana Beebah wacce take alwala ta cafe"Yo! dan ubanka karya zan maka ?, ta zama d'in ne ai shiyasa na fad'a " cike da k'yama yaran suka watsawa Sumaiyya wani irin kallon daya tsinkar da gabanta, suka juya zasu wuce da sauri ta jawo Sudes tana kuka tace"Sudes wallahi karya take ku yadda dani karku tsaneni " Fuzge hannunsa yayi suka wuce da sauran yan'uwansa, har zata bi bayansu ahaukace taji Mama tace"Sumaiyya rabu dasu.." sannan ta juya ga Beeba Zuciyarta na azalzala tace"Habiba Sumaiyya na godiya da irin cin fuskar da kikai mata sai dai ban san inda kika samu labarin zamowarta karuwar ba...."
"Saurin me kike Badi'a ?, ki jira kiji ko karya ake mata ko gaskiya aka fada zuwa goben mana ?, ke kuma Beebah zanci ubanki in baki kama bakinki awajen ba" Mamansu Muntasir ce tayi wannan Furucin daga daki, Maman Shalele bata sake cewa uffan ba ta shige daki ranta duk babu dadi, bayan kamar awa daya sai ga Sudes ya sake dawowa da wani Leda mai shegen k'yau, anci sa'a ya tarar da Sumaiyya da Mamanta atsakar gida suna k'ok'arin dora sanwar dare kasancewar itace da girki!  ,zuba masa idanu suka yi har ya karaso fuska ba yabo ba fallasa ya mika wa Sumaiyya ledar yace"Ga kyautana agareki " Kallon Maman tayi sai taga ta mata alamu da kai akan ta karba, da sauri ta karbe ta bud'e ledar ta ciro wani abu da akai wrapping, babu bata lokaci tasa hannu ta yage wrapping sheet d'in, daga ita har Mama suka bude baki cike da mamak'i da al'ajabi, Mama ta dubi Sudes tace"waya baka wa'ennan kayan ka kawo mata ? " kai tsaye yace"dana koma gida ne na tambayi Anty Fatima irin kyautar da ake bawa karuwa shine ta tambayeni wa zan kai mawa? Sai nace ai Sharifiya ce ta zama karuwa, ada in zamu zo wurinta mukan kawo mata ko litattafai ko kuma mu fansar mata Qur'ani amma tunda ta zama Karuwa shine antyna tace irin wa'ennan kayan yakamata in kawo mata, Na fadiwa sauran yaran ma suma irinsa zasu kawo mata, Allah ya bada sa'a " da gudu yayi waje suna k'wala masa k'ira amma ko waiwayowa beyi ba, har Mama tana fadin"Fatin ce ta baka wa'ennan shedanun kayan ka kawo mata ?" ,babu amsa don tuni ya bace wa ganinsu!  ,Kallon Kayan suke suna zubar da hawaye, wasu irin shedanun panties ne kala biyu, sai wasu 'yan iskan rigar nono suma kala biyu, sai wata ficiciyar rigar dako cib'i bazata iya rufewa ba, da wani arnen bum short!  ,wani uban kukan ne ya kufcewa Mama da sauri ta saki tabarwar hannunta ya fadi kasa tayi daki da gudu, Sumaiyya kuwa kukan makale mata yayi amakoshi hannunta rik'e da kayan sai kara kallonsu take, Muntasir dake daga dakinsa yana kallon wainar da ake toyawa ne ya saki murmushin jindadi yace"Sumaiyya Muktar Azare it has just begun !"
     *****
Miƙa mata farar takaddar dake hannunsa yayi Ba  tareda ya iya ce da ita  ƙala ba ya juya ya koma falon,  gabanta ne yay wani irin dokawa nan da nan cikinta ya fara juyawa  wata irinnzuface ta fara karyo mata hannunta kuwa seka rantse lantarki aka jona mata sabida tsabar Rawan dayakeyi,  da sauri ta miƙe da zimmar tabishi falon sukai karoda juna yayinda yake ƙoƙarin shigowa ita kuma zata fita, tsareshi tayi da ido jikinta na rawa ba shiri ta fashe masa da wani irin kuka tana faɗin"wani irin laifi na aikata maka dana cancanci irin wannan hukuncin da tsakar Ranar nan?  Wllh Sulaiman ba laifina bane idan har inada lefi to be wuce dabaibayinda zuciyata tayi min ba, nasan ba lallai ka iya kai zuciyarka nesa akan laifin danayi maka ba amma tabbas Alƙawarin Allah gaskiya ne kuma yanason bayinsa masu yafiya da kuma Haƙuri,banaso ka zama mutumin daze zama silar datse farin cikin rayuwata ta hanyar yakice ni Idan har kayimin hakan to ka sani  ka cutar da zuciyar da ta daɗe tana dakon sonka!"  ta ƙare maganar tana ƙara sautin kukanta,    tunda ta fara magana yake kallonta cikeda Rashin Fahimtar inda maganganunta suka dosa cikeda ƙosawa da shirmen surutun ta ya raɓa ta gefanta ya shige bedroom ɗin ya barta nan zube tana gurzar kuka. haka kawai yakejin wani irin haushinta wanda idan aka tirkeshi baze iya cewa ga dalili ba, a haka Asma'u ta kwana cikin zullumi  da rashin nutsuwar zuciya.
washe garin Ranar ma haka suka tashi kowa sukuku musamman ma Asma'u tunda sanyin safiya  daya ɗanji dama a taredashi ya shirya tsaf ya fito cikin shirinsa na Tafiya Bauchi danya sanar da mahaifinsa irin cigaban daya samu, Dukda cewar ya sanar dashi hakan a waya amma wajibi ne yayi tattaki har gida ya ƙara sanar ɗashi donya bashi mahimmancinsa a zaune ya sameta ta ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya tanashan baƙin shayi, da sauri ta miƙe sabida wani irin tsoronsa daya samu gurbi a zuciyarta ba tareda ya kalleta ba yace "ki shirya zamu wuce Bauchi yau ɗin nan" turus tayi tana kallonsa sabida mamaki can tayi ƙarfin hali tace "Bauchi kuma Bea?" Se'a lokacin ya kalleta tun fitowarsa ba tareda ya ƙara magana ba yace "Ae haka nace  idan kuma bazaki iya zuwa ba zaki iya zama abinki" Sulaiman ya faɗi hakan yayida ya fara ƙoƙarin barin falon, da sauri ta miƙe tasha gabansa tareda riƙe soft hands ɗinsa masu shegen laushi kamar bana namiji ba tace "kayi haƙuri don Allah ba haka nake nufi ba taya zance bazani ba bayan nima tamkar iyaye suke a gareni?, haba Bea don Allah idan har wani abin nayi maka ai kamata yayi ka sanar dani bawai ka dinga abu kamar ba Sulaiman Mijin Asma'u ba"  tunda ta fara magana yake kallonta can kuma seyaji jikinsa yamai  wani irin sanyi sakamakon yanayin daya nuna mata wanda sam ba ɗabi'arsa bace, shi kawai Haushinta yakeji wanda har yanzu ya rasa dalilin wanzuwarsa amma dai tabbas yasan ruwa baya tsami banza  komai yanada dalilin faruwarsa.  Ajiyar zuciya ya sauke me  nauyin gaske har Seda hakan yaja hankalinta murmushin ƙarfin hali ya saki wanda iyakarsa lips ɗinsa yace "kije ki shirya banason mu ɓata lokaci" sakin hannunsa tayi tareda shafar gefan fuskarsa tace "angama sadaukin Asma'u" juyawa tayi zuwa ɗakin in less then 10mnt ta fito cikin wani dakakken leshi maroon wanda yay mata kyau sosai an mta ɗinki bubu se baza ƙamshi takeyi,  kanta yafe cikin wani babban mayafi me launin kalar Ruwan madara  miƙewa yayi ya fita waje itakuma tana biye dashi a baya har suka fito harabar gidan, mota ya nufa  tareda buɗewa ya shiga ya zauna sannan ya kunna motar, tsayawa tayi  daga ɗan nesa dashi sabida ganin bashir datai ya kafeta da mayun idanunsa kamar ze ciyeta ɗanya, daga irin kallon dayake mata kaɗai ta fahimci irin zallar wutar kishin ɗake cinsa a ransa kasa dena kallonsa tayi don harga Allah ya mugun bata tausayi amma kuma babu yanda ta iya haka zatabi Sulaiman kodan ta ceci martabar Aurenta, sedai ita kanta wani ɓnagaren na zuciyarta tana matiƙar kewarsa don Bashir ba ƙaramin gwani bane wajen iya sucking tana masifar jin daɗinsa ta wannan fannin, shiyasa tasawa zuciyrta cwar bazta taɓa rabuwa dashi ba kamar yand masu iya magana sukace "ba Rabo da gwani ba maida kamarsa"  inkiya tayi masa da idanunta alamar yazo ba musu ya fara takowa har zuwa gurin tareda sinkuyawa yace "Alhaji ina kwana" murmushi sulaiman ya saki yace "Bashir ka tashi lfy?, yauwa dama inason in maka magana ne kuma se gaka  yau zamuje Bauchi kuma insha Allah gobe zamu dawo ba daɗewa zamuyi ba seku kula da yanayin gidan pls" cikeda girmamawa yace "to ranka ya daɗe za'a kula insha Allah" ya faɗa tareda barin gurin ko kallon Asma'un beyi ba  beyi ba.........
    ***     *****    ****
Washegari da misalin goma na safe kowa ya hallara ababban falon Baba Sheikh domin dora bayani daga inda aka tsaya!  ,tashin hankalin jiya da Sumaiyya da Mamanta suka gani na Sudes bai gama sakinsu ba sai ga wata sabuwa kuma inji 'yan caca, kayayyakin da Muntasir ya watso daga leda kayan Sumaiyya ce, dankwalin rigarta, Id card d'inta, dan kunninta na daham kunni daya wanda Fu'ad ya taba siya mata, da jakarta ta goyo wanda Baba Sheik ya tab'a siya mata awani hutu data zo musu, sai wani pant d'inta mai kyau wanda shi kuma Mamanta ce ta tab'a siya mata shi...... "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un Ni Badi'atou me zan gani haka ?, meke shirin Faruwa dani ne ?, wa'ennan ai kayan Sumaiyya ne duka, ina ka samosu ?," Mama tambayeshi cikin fitar hayyaci!
    ****   ****   ****
Wannan tafiyar ta Asma'u  da Sulaiman zamu iya cewa itace mafarin komai jefi-jefi takan  juya ta kalleshi, sosai taga ya faɗa mata a ido sabida jinyar dayay ta kwana ɗaya tal a haka har suka isa Bauchi cikin aminci da kuma kwanciyar hankali, Direct Familly Hause ɗinsu suka wuce da a yanxu yake ƙogar Gombe a ƙofar haɗaɗɗen gidansu ya tsaya tareda zabga wani uban Horn Jin dayay shirun yayi yawa ne yasa ya parker motar a waje ya kalleta yace "muje"  Asma'u wadda ta saki baki da hanci tana kallon yanda aka gyara gidan ta fito ɗauke da jakarta tabi bayansa, tambaya ɗayace ke mata yaso a zuciyarta shine "yaushe Akai wannan babban aikin haka a gidannan lallai an kashe dukiya kuma nera tayi kuka ba ƙarya bata ƙara sarewa da lamarin ba seda suka shiga  cikin gidan taga yanda aka maidashi,  wani haɗaɗɗen Falo suka shiga da sallama, babu kowa a Falon se wani kakkyawan yaro dabaze wuce 2years bafari sol dashi yana shan ice cream, ɗagowa yaron yayi da sauri tareda washe fararen haƙoransa ya nufi Sulaiman da Gudu yace "oyoyo Uncle" ɗagashi yay sama tareda juyawa dashi yace "Aman yaushe kazo Bauchi banda labari?" "da Mamie na Mukazo ai "ɗan zaro ido Sulaiman yayi yace "dakyau Dadynka fa" yaje meeting Abuja"  gwaggo ce ta fito idanunta sanye da farin glass me ƙara ƙarfin gani kanta ɗaure da ɗankalin atamfar dake jikinta a hankali take takowa harta iso tsakiyar falon tace "ya Rabbi wllh da zuwa baƙuntar Zainab gwara baƙuntar manyan macizai guda goma, inba fitina ba daga zuwanki jiya harki fara ɓatamin ɗaki da datti to wllh bazan laminta ba sam bari ubanki ya dawo ya ɗaga miki jan kati zuwa gidan mijinki ni bazan iya da ƙazantarki ba wllh"  ɗaga ido tayi sabida ganin inuwar mutum a tsaye tace "wani jarababben ne ke ƙoƙarin faɗomin akai? Na shiga Uku ni Salamatu badai kasheni kukazoyi ba naga mace a tsaye da uwar riga a jiki kamar ta yafa barko"  murmushi Sulaiman yayi yace "hajjaju Gwaggo waze iya shigowa har falonki yace ze kasheki?" washe baki tayi tace "lah Ashe kaine ɗan Arziqi irin albarka aina zata uban wannan tsigalallen yaron ne wllh" ta faɗa tana nuna Aman dake riƙeda hannun Sulaiman, "yaushe kukazo to" yanzun nan Gwaggo" washe baki tayi tace "to masha Allahu maraba lale" yatsina fuska tayi ta kalli Asma'u da itama ita take kallo tace "ikon Allah ubangiji me mutane kai kuma wannan matar taka haka take bata gaisuwa Manu?"  ɗan harararta Asma'u tayi sannan tace"yihaƙuri ngaa kuna magana ne shiyasa bance komai ba  ina wuni?"   "tabɗijan lallai Manu ka Auro ɗiyar bariki sukuma haka suke ikon Allah"   shigowar zainab ce ta hana Gwaggo magana sabida dama ita take jira  cikeda fitina ta kalli Zainab tace "Wllh Zainabu Allah ya isa tsakanina dake Kuma bari ɗakin Uwarki zani yanzunan inji idan itace ma ta turoki ki kasheni da ƙazanta" fita tai daga falon ta nufi part ɗin Hajiya Hindatou Mahaifiyar Zainab wadda take ƙanwace ga Sulaiman tun bayan mutuwar Mahaifiyar Sulaiman Hajiya Jameelah seda aka ɗauki lokaci me tsayi kafin Mahaifinsa ya ƙara Aure cikin ikon Allah kuma Allah ya basu haihuwa atsakaninsu aka haifi Zainab wadda suke masifar kamada Sulaiman,  Shiyasa Sulaiman ɗin ke mugunji da ita don ita kaɗaice ƙanwar dayake da ita. 
Taɓe baki Zainab tayi tace "kanki akeji fitinanniyar tsohuwa duk kin ishi kowa ni dama ki mutu kowama ya huta " Uwarki Hindatou ce zata fara tafiya kiyamar ta barni amma nidai kam sena goya jikana daga tsatson Manu" dariya zainab tayi tace "kuma dai  Oyoyo yaya Manu Shine zuwa ba notice ko?"  ta faɗa yayinda take turo pink lips ɗinta gaba   washe baki tayi ta nufi Asma'u tareda hugging nata tace "oyo my Aunty barka da zuwa taho muje part ɗin mama ki huta shi dai yaya barshi nan kawai shida waccen  masifaffiyan matan" janta tayi suka fice tana dariya shi kuma Sulaiman ya zauna riƙeda Aman  a haka gwaggo ta dawo se mitsika ido take wai Mama taci zarafinta, rarrashinta Sulaiman ya dingayi harta haƙura lkaci guda kuma ta washe baki tace "bari in kawo maka Fura manu"  furar ta kawo masa yasha yay nak sannanya miƙe tareda kwa tar da Aman dayay bacci saman sofa ya fice zuwa part ɗin mama, har ɗaki ya wuce inda yake jiyo hayaniyar shewarsu Zainab wucesu yayi ya nufi bedroom ɗin mama a zaune ya sameta da kofi me ɗaukeda baƙin shayi a hannunta,  tana ganinsa ta faɗaɗa fara'arta tace "Sannu da zuwa Manu  maraba lale saukar yaushe?"  dukta jera masa a lokaci guda sabida murnar ganinsa, shafa kwantacciyar Sumar dake kansa yayi yace "bamu daɗe da zuwa ba mama" "masha Allah sannunku da zuwa manu  Ai Asma'u sun shigo da zainab ta gaisheni"  murmushi kawai yayi se'a lokacin mama ta kalleshi tace" Sulaiman meyake damunka haka naga rama da tarin damuwa a kwance cikin ƙwayar idanunka?"  murmushi kawai yayi sannan yace "banajin daɗi ne mama shiyasa" ajiyar zuciya ta saki yace "hmm Manu kenan amma   dai kasan bakai ka haifeni ba ko? Tun daga kallon farko danai maka nasan akwai abinda ke damunka, amma tunda ni bazaka iya gayamin ba bari Abbanku ya dawo shi seka gaya masa tun da shi ya haifeka!!!"  Da sauri ya ɗago yana kallonta zeyi magana ta ɗaga masa hannu tace "oya jeka masallaci lokacin sallah yayi banson jin wani magana"  dole tasa Sulaiman ya fita badan ransa yaso ba  kokaɗan bayason abinda ze ɓawa mama rai kokaɗan haka ya fita zuciyar duk a dagule!

H/C✍️