ƘARFE ƊAYA BA YA AMO

Little Reminder

by @gureenjoh

Assalamu Alaikum Warahmatullah.


A little reminder, please.


Ina fatan duk muna cikin ƙoshin lafiya? Alhamdulillah... Ina so ku sani wallahi ina matuƙar godiya da lokacinku, goyon baya, da kuma kasancewarku tare da wannan labari. 

Amma fa dukda haka, ina roƙonku da ku riƙa yin uzuri idan wani abu bai tafi yadda kuke so ba. Ku tuna cewa marubuci ma mutum ne, ba kuma rubutun nan ne babban abin dogaro ko kake living life ɗinka don shi ba ana yi kawai as passion ne don har wa yau duka family na kallon ɓata lokaci kawai nake da sa wa kai ciwon idanu. na kawo wannan maganan ne saboda in yi clearing wani abu...akwai sakkonin da na samu waenda basu min daaɗi ba sam. 

Don Allah mu riƙa koƙari muna zaɓar kalmomi cikin mutuntawa. Ra’ayi ko gyara ana maraba da shi, amma cikin ladabi da girmamawa.

Ku tuna cewa novel ba don nishaɗi kawai ake karantawa ba. Akwai darussa, saƙonni, da abubuwan koyi da za su iya amfani a rayuwa. Mu yi ƙoƙarin ɗaukar abin alheri daga ciki sai mun fi dace wa.


And please we should learn to appreciate not always condemns and complain, In shaa Allah idan sha biyu ya yi zan yi post. 


Na gode ƙwarai da ƙaunarku, fahimtarku, da kuma addu’o’inku. Allah Ya saka da alheri🙏❤️