Khaulat
saukin radadin da zuciyarta ke Mata Tai kwafa ta juya ta koma sashenta Kai tsaye ta shige gdnsu tana tsallen murna Nan takusa cin karo da umma lkc guda ta Dena dryr da take ganin kallan da umma Tai Mata ta sulale ta huce dakin ta kayan datai amfani dasu a satin da Shiga linkewa tana dauresu a katon zani dukda ba masu yawa bane Dan aljima kadan me wankinsu zezo yayi kasancewar yau lahadi ce ta dauki wayarta data ajiye tun shigowarta tana me kwanciya saman gadonta data ta kunna messages suka Shiga shigowa ciki harda na mama nafisa wato babbar Yar su abban ta d meassge is talking about her visit ta langwabe Kai like she is seeing her tasan it's not possible Abba yabarta ta tafi Abuja ta tarasa da me zatayi Mata reply Dan haka ta daure ta rubutamata cewa yanzu suna shirye shiryen Zana exam idan ta kammala seta tanbayi Abba ya barta ta je haka ta tura Mata sanna ta kashe data ta ajiye wayan...Suna zaune tare mama dake ta aikin girkin dare kasancewar yau ta karbi girki a ahannu umma khaulat na zaune in the other side tana feraye irish potato din da maman zatai using a girkin sukaji sallama yaro Bilal ne ya shigo Dan mama kulu Yana dry ya karasa Yana cewa" addah na yau bangankiba" khaulat Tai dry tana kallan mama ganin yanda ta zuba musu idanu chan mama tace" oh da yanda kike kaunar Bilal haka kulu ke kaunarki da bond dinki will continue steableable Dan nasan ita ce ta hanasa shigowa Amma yaushe za ace yini guda yasan kina gd ya kasa ganinki " khaulat Tai murmushi ta girgiza Kai kawei sannan tace" my boy ai tun safe nake nemanka amma bangankaba " bilal yace" yauwa addah aikoni ma akayi awaje shine umma na tace inzo inyi kiranki Kuma kinsan me tace ? Khaulat de kallansa kawei take " cewa Tai nazo na Kira wanna gantalaliyar iyar wacce batasan kantaba Wei har Ana sanki kina hulanakta mutane bayan ke bakowa bace kuma..... cikin hanzari khaulat ta dakatar dashi dacewa " yanzu de waye ya aikoka wajena " yace "waye Banda ya huce tsohonanna me katuwar motayana bakin get Yana jiranki" lkc guda Taji gabanta ya Fadi dan tunaninta yayi Dede da abinda ya fada mama ma daka tawa Tai Dede lkcn data ji abinda ya fada sanna ta dubi khaulat wacce Yana yinta ya sauya lkc guda ta Mike jiki a sabule ta shige dakinta mama ta bita da kallo bayan shigartata xama Tai kasan cerpet din dakin wani kuka me ciwo ta fashe dashi tana me sake toshe bakinta gudun Kar ajita ta rasame alhaji sammani yake nema da ita bayan ba Sansa takeba to meme zaisa ta auren sa bayan yayi sa an Abba Kuma gashi da Mata har biyu yake San cike ta uku da ita ga tarin yara samari da iyan Mata ta sake rushewa da kuka wanna karon me Kara tana tuna cewa da Abdul na raye da duk hakanbata kasan ceba Nan Dana kewar sa ta manaye Mata zuciya tana tuna iyar gajeriayr rayuwar datayi dashi Amma me kunshe da many things dat is memorable to forget in her life tana cigaba da kyamar sammani da mumunan nufinsa akanta Dan tasan shi ba mutumin kweri bane Dan ko ya aureta ba abinda zata tsinta agdn sa face balai da kini bibin.matansa da takeji Ana fada a unguwa kasan cewar Ana unguwar yake zaune Amma akwei tazara sosai a tsakani su ga Kuma auri saki da ya kasance wani sweeteste thing da yay holding na auren ko wacce kalar mace daya gani ya Kuma kwallafa ransa akanta Dan yaka sance mutunne shi me naci da San jika muradi Yana amfani da hakanne sabida Daman da ubangiji ya bashi na wani Dan lkc hakan na faruwa ne ta hanyar Saba Masa da yinshirka dashi wa iya zubillah .Tai saurin duban kofar dakin nata lkc guda tana me kokarin goge hawayenta mama ce tsaye bakin kofar dakin rike da labaule dayan Kuma food plaks ne her face was showing unpleasant Dan da alamu Bata ji dadin ganinta a condition din take ba ta karaso ciki zuwa lkc tuni ta sauke kanta kasa zuciyarta na bugawa da karfin gske zama maman Tai nan kasan itama tana me kallata without pronouncing any word after some minute mama tace" tashi zakiyi ki daure kije kiji Dame yazo Amma karki jima Dan abbanki na gab da dawowa nd u know the consequences dat will flow duk da nasa is not ur own choice Amma he will feel bad about it, daga haka ta Mike ta barta Anna zaune like he will not stand harde ta daure ta Sanya hijab dinta har kasa sanna ta fito.daga dakin Dede lkc umma ta ma ta fito daga nata dakin suka hada ido ta huce batare da Tai mgn ba walking weaknesses ta Isa har haraban gdn inda idanunta suka yi arba da motarsa kirar landrober blue a fake ya na sanye da babba Riga dinki malun malun fuskar na tasa kamar gonar auduga Dan farin ciki farin gemunsa se sheki yake fuskarnan Tata Babu digon annuri Kona kadan Dan wani irin tsanrsa ce ke ratsa dukkan gangar jikinta aduk sanda Tai arba da fusakrasa me dauke da budurwar zuciya ta chake Nan bakin get din nasu trying to control her anger Hadi da karafafa zuciyarta ganin yanda yake kallanta kamar ze cinyeta yasa Tai yinkurin juyawa Dan komawa gdn Dan ji Tai baxata iya ciga ba da ganin Saba yay hanzarin mikewa daga lafewan dayay a bayan motar tasa Yana me takowa " Kinga khaulat " ta tsaya chak batare data juyoba hawayenta na cigaba da gangara " haba abar kaunata ina Kuma zakije dan kefa nake tsaye tun dazu Amma kin fito kuma ki ce Zaki koma" the irritating words dake bakanta Mata Rai be huce yanda yake mgn kamar wani saurayi ba ta juyo tana dubansa cike da takaici da tsantsar tsana batare data motsaba kanta na kasa harya karaso wajen da take with a enough space btw him nd her Tai karfin halin gaishesa still kanta na kasa ya amsa Mata yanajin sabon Santa na shigarsa da muradin ta zamto matarsa Dan ayanda yake jinta aransa ko matansa ze iya rabuwa da su ya zauna da ita kadei,ya gyara tsayuwar sa sanna ya Soma mgn" khaulat nasan zakiyi mamakin sake ganina a kofar gdn ku Amma Ina San in tabbatar Miki cewa masoyinka duk inda yaje baya iya tafiya ya barka wanna Karan nazone mu zauna da mahaifinki Dan a San matsawa dan mgnr gsky khaulat bazan iya hakura dakeba Dan Ina Maki San da ko nawa ne a dukiyata zan salwantar Dan ganin na mallakeki " cike ta tsananin mamaki take dubansa kafin ta Soma mgn cikin kunar zuciya Dan ji da Tai takasa daurewa " Amma kasan da cewa Kai mahaifi kake agareni idan baka saniba ni kallan Abba na nake maka Dan haka banajin zan iya auran sa an mahaifija Ina me baka haiuri da ka kyaleni haka Nan Dan Allah" ta fada hakanmuryanta araunane dasan fachewa da kuka sosai yay mamakin abinda ya fito daga. Bakinta na cewa ba zata iya auren Saba Dan haka yashiga kokarin Mata bayani yanda zata gane" haba khaulat kefa bazawara ce menena aciki dankin auri me shekarau kamata ai ko buduwar wa ma zata iya auren Wanda ya ninka shekaruna balle ke da kintaba aure " sosai magan gamunsa suka Shiga Sosa Mata Rai ganin ba zata iya jurewa tsayuwa tare da Shiba yasa, she turned back nd move inside d house shige kuka na kwace Mata batare data luraba tai karo da mutun Amma Bata sauraraba se ma jitai anacewa" ni karki ballan kafada garin ballaga zanci ki,aikin banza Dana wofi haka Zaki kare tunda ke iyar gadda man muce Kuma auren sammanine Babu fashi Dan shine Wanda yafi dacewa dake " cewar mama kulu wacce ta kaicin bige ta da khaulat din tayi Bata saurara balle tasa ran zata Bata hakuri yasa ta Shiga balai ta Kuma Shiga leke ganin ba kowa ta nufi wajen sammani lkc Bayan kokarin Shiga mota ransa abace ganin babu wani sauyi shima Yana ganinta ya dakata kulu ta Shiga wake Baki tana cewa “ alhji sannu dai ya gida ya yara da Kuma iyalin” sammani yay guntun Tsaki kana yace “ meye hakan nake gani kin bani tabbaci aurena da Khaulat ba fashi Amma Kuma har yanzu Banga sauyiba Kinga gsky na gaji da futar da kudi bafa a bola ake samo suba idan kinsan babu abinda Zaki iya ki Gaya min nasan abunyi Dan wlh babu abinda ze hanani aurenta kawei bana San na Mata zaman buzu ne Amma da ba za mukai wanna bigiranba sbd San tsakani da Allah nake Mata” kulu Jin abinda yace yasata marairaice Masa “ haba alhaji, babu abinda banayi hakan ma daka gani ansamu sauyi ba gashi kaga fuskarta ba kasan daya ta fito wlh na maka alkwari aurenka da ita babu abinda ze Hana ka Karamin lkc kawei” sammani yay shiru tsahon lkc kafin yace “ Haka kike cewa shikenan babu damuwa” ya zura hannu cikin aljihun wandasa ya zaro bandur na iyan dubu dubu ya mikawa kulu, kulu ta amshe tana leken Kan layin nasu kafin ta saki murmushi “ karkaji komai alhji ummi matar kace” yace “ Haka nakesan ji Ni Zan huce se munyi mgn” “ to alhaji Allah Kara arziki ka gaida gida” seda ya tada motar tukunna ta Danna Kai bangaren ta tana sake duba kudin sabbi Kal tana murmushi mugunta. dakin ta ta fada ta Kuma rufe kofar da key sanna ta zube saman bed, on dat time ta rasa me ke Mata dadi haka ta Shiga rera kuka wanda baya Mata wahalar futa mara sauti batare data sauraraba tana Jin kanwarta husna na knocking kofar a hankli Amma tayi making silent Dan ayanzu Bata bu katatar kowa kusa da ita ahaka har Tai sallah magriba batare data fitoba ,All wat she is saying yake saurare tare da yin shiru Yana sake nazarin kalaman asama u Babu abinda yafi bashi mamaki face zuwan sammani Wanda kwanakin baya kadan ya zauna dashi ya kuma bayyanema baze samu auren diyarsaba Amma se gashi yau ya iske sabon lbr Wanda ya bashi mamaki, ya bada nutsuwa sosai sanna ya Soma mgn" inde har kin tabbatar da abinda Kika fada gskyn to tabbas sammani bashi da tunani want irin mutunn shi mesan kansa in banda Haka Yana tuna nin zan dauki iyata inba mashiriki ai ko ummi bakin jini ke zaune da ita agdn nan I will never accept his demanding hauka ake shi in Banda tarin jajilci ma haka zan yarda yarinya karama kamar ummi in bashi ita ko ashekaruma fa ba sa anabane ya girmeni fah" mama dake jinsa ta tabe baki tana cewa" ai alhaji lamarin mutumin Nan se addua Dan ni kaina ya fara bani tsoro musamman sanin halinsa ze iya yin komai wajen gaini ya mallaeke min iya Dan irinsu Babu tsoran Allah a zuciyarsu" wane mutun ai asmau kwalelen kare da hantar kura Allah daya yita ya yishi shine yafi iko da numfashinsu Dan haka Babu abinda ze iya aikata Mata face abinda Allah ya tsara ze faru da ita nide abinda nake so da ummi ta dage da addua sanna Allah ya fito Mata da wani mafi alkhairi daze Kore sammani ni Tana ma inne inasan yin mgn da ita " " tayi bacci tun daxu naje na iske tana bacci nasan bancin bana dadi bane Dan is a difficult things ummi tayi bacci a wanna lkcn batare da ka isketa tana karatuba sede zuwa gobe da yamma ko bayan magriba sanna duk kin samu free time seke fada mata duk abinda kake son fada Mata, ya girgiza Kai Yana me sipping kununta kyada da ke kusa dashi " shikenan de Allah ya sa mudace" ameen alhaji " cewar mama,Maganganun mama kulu ne kadei suke Mata circulation a brain tana sake jinjina irin tsanar da Tai Mata ta rasa gane mene dalilin hakan da Kuma manufar ta nasan ganin ta auri sammani Dan ta Dade da fahintar hakan a kalamanta ta goge hawayen idanunta tana sake fadawa wani tunanin abdul dinne dei ya sake fadawo a ranta lkc guda Taji kewarsa na sake mamaye zuciyarta ta kalli wayarta wacce ke ajiye saman desk ta Kai hannu ta dauka a hankali tana me Shiga gallery dinta hotan sa ta Soma kalla lkc guda komei daya huce na sake dawowa sabo a kwalkwalwarta warta wasu hottest tears suka shiga zuba uncontrollable she take long moment without knowing anything dat is happening in her reality after she raised up her head tayi double eyes da fusakar dake San Zama Mata cikas bayan shigowar sammani ba jimawa ta Ankara da abinda yake kallo cikin wayarta as he stand by her side weared with black glass shiningly one tai saurin Danna batton din wayar Nan take converted to black sanna ta kauda kanta gefe guda tana me goge kwallar idanunat kallanta kawei yake tare da nazarta Yana yinta da Kuma mamakin abinda yagani da idansa wato Allah da iko yake gashi shi Yana Jin ya mutu akan Santa amma ita wani ma takema kuka ya jinjina Kai Yana me sake tabbatar da both of them are love lorness inde kuwa haka ne faduwa tazo Dede da Zama ya gyara tsayuwarsa sosai Yana me zare glass dat revealed his eyes, ya matsar da book dinta gefe kadan ya zauna awajen Yana kallanta har suwa lkcn Taki kallansa sema kokarin barin wajen data shigayi yay saurin katsata dacewa" excuse me pls" ta kallesa ganin Yana kallanta ta kauda Kai sanna tace"Ina sauraro sauri nakeyi" " hurry to whare ke Koda yaushe cikin sauri a zaunan ma sauri kike?ohk I know to reach ur shadow guy, I forgot mAh shine zei iskeki " dubansa take sosai Jin abinda ya fada sanna ya Kuma maze ta Shiga harhada items dinta tana zuwara ajaka Dan koba a fassara mata ba tasan mgn ya fada mata" where are u going bayan bangama magana taba khaulat ?" To everywhere mAh doesn't mind u " saurin Shan gaba ta yay gani zata tafi batare day kula da ragowan student da suka bada attention akan suba ranta ahade tasoma mgn" matsamin na huce" kallanta yake like yanda itama kallansa take da wani mood Wanda ke nuna a fusace take" wait pls banzo Nan Dan nayi making wani abuba nazone Dan na ganki nakuma yi mgn dake calmness Amma Naga kina cikin damuwa so we can meet next time bye " daga haka ya daga Mata hannu wani kallo tabisa dashi bayan futarsa ta lura da yanda ake ta tsegumi akana ta Dan haka ta fuce daga class din ahnkl take tfy tana me neman layin fadila Amma ta kasa samu tana tfy ahaka har tasamu building ta zauna a kai still try to reach her call for some moment sanna taga takira ta da kanta " ina Kika shigane I'm waiting for u since here " kinjiki since wani time tun eleven ta gota nazo Amma bangakiba nakuma kasa samunki kina Ina yanzu " cewar khaulat Wanda har zuwa lkc Yana yinta yaki dedetuwa Nan ta Mata kwatancen inda take after few time segata Nan ta karaso ta wani hade rai tana kallanta kamar ta kamota ta mata duka " idan ki kenan nagode tun safe nake jiranki Amma kinyi zamanki keda kika fadamun za mu Shiga class eleven Amma se yanzu Kika zo"humm kawata kede Bari momy na raka hospital gani likitan idanta dat why kikaga na Dade Amma with no mean hakan ya faru how are u ? U look so how wa happen to u?" kauda kanta kawei Tai sanna tai making her self more desire to look at sanna ta kalleta " mekika gani " ? Fadila Tai shiru nd monitoring at her sanna tace" humm I have seen sammani Yana struggling morning and night " sosai gaba ta yafadi Tai saurin dedeta kanta tana me Kai Mata bugun wasa gudun karta fahinceta " sede abinda yafi sammani” fadila Tai dry tana zare bag dinta ta aje saman building din sanna ta zaro wani karamin plaks aciki tana budewa " Bismillah ga fara Nan na zo mana da ita kinsan maman safna neighbor din muce take siyarwa tana packaging dinta sasai ta iya suya nasan ze Miki dadi ba irin ta Rana na bace it's so crispy nd flavor yumm yumm yumm.. " tafada tana kallanta Hadi da dage girarta cikim salo na dadin farar, ita kanta ta tabbatar da hakan ta Soma dauka daya tana sawa abaki the test is so good to her tana shaking head tace"I see Kam kuma nawa each pack?" 1k ne " khaulat tace " au bama tsada na kwanaki Dana siya bekai dadin hakaba Amma dubu da dari biyar aina ma baki lbr suna ci a haka suna Hira cikin nishadi in one time ta mance da duk wata damuwa data zo schl din da ita.Basu sukabar schll dinba se karfe shida Dan yau lecture yamma sukayi duk tabi ta gaji ta jingina da jikin napep din Wanda tuni suka rabu da fadila duk wata damuwarta ta soma.dawo Mata expecially mah ganinta a kofar gdnsu gabanta ya cigaba da tsannata faduwa Nan da Nan tasoma karanta addu a tare da neman tsari da duk wani mugun Abu dake Shirin tunka rarta ahaka harta sauka ta dubi Yusuf tana cewa" se gobe nagode" daga haka ta huce cikin gdn Babu kowa tsakar gdn kasancewar Rana ta janye se hucin zafinta tasan mama da umma suna daku Nan su Dan haka itama ta huce nata dakin bayan ta sauya Tai wanka sanna ta nufi dakin mama gani Bata ciki yasa ta huce kitchen up head ta dauki abincinta sanna ta koma dakinta seda ta gama harma ta kwanta Taji Ana magriba sanna ta Mike tai alwala Tai sallah ta dade zaune saman rug din tana Kai kukanta ga allah sanna ta huce dakin Abba Dan tasan zuwa yanzu ya dawo Yana ciki she kept quiet and listening to him " ummina ni bazan yarda ki auri Wanda ba kya soba Ada nayi karam bani Amma bana fatan hakan ya sake faruwa musammamn ma ga mutun irin sammani mashiriki me sabawa Allah nide abinda zan fada Miki ayanzu shine ki kwantarda hankalinki karkisa komai aranki kinji ki kuma cigaba da addua muma Nan nida mahaifanki zamu dage da yimiki insha Allah zakici nasara Ana gaba" wani irin farinciki taji wanda ya bayyanar da tsantsar farin ciki akan fuskarta tare dakara Jin kaunar abban nata mafi soyuwa da nuna kulawa aduk alamurata more Dan mahaifiyar ta data tsuguna ta haifeta " insha Allah abba zan dage da addua na gode sosai Allah ya Kara maka lfy Abba" yauwa ummina yanzu mekike da bukata a makaranata Naga kwana biyu baki neman komei " tana dubansa ta girgiza Kai sanna tace" Babu komei Abba sede ko Nan gaba tunda mun kusa fara exam" Masha Allah Allah ya kaimu lkcn" Amin Abba " cewar ta ya sake duban nataana cewa" ta bangaren rider dinki fah yanade zuwa on time ko?" Ta kallesa sanna tace" eh Abba Babu wani Abu" ya girgiza Kai sanna ya ce" da kyau ya kawar Taki duk ku biyun yake daukowa ?" Ta amsa Masa da eh nan Kuma suka Shiga Hira irin ta ubba da iyarsa lkc daya taji ranta yayi fari kal Dan haka wata washe garin ta Shiga schll ranta Babu wata damuwa sema tarin courage da ta sake samu agurin abbanta kan cewa ta dageda karatu haka ya sa tasa aranta wanna Karan ma zata Zama kwarzuwar daliba kamar yanda ta Saba abaya ma..
khaulat is free share nd repost domin Allah 🙏