Khaulat
kamar yanda ta Saba abaya ma, Tun futar mlm shuaibu kulu ta kasa zaune ta kasa tsaye dan Gama fam fashin datai akan yaje ya Sami Dan uwan sa da mgnr sammani da Kuma faidar aurensa na kasan cewar ta na wacce Bata da mashin shinin daya Yaba tun bayan muturwar mijinta ta saka wanna ta kulla wanchan daga karshe de ta fada dakinta tana me Zama dabar asaman katifarta tana futar da iska me nauyi " lalle Amina Sena nuna mata tsantsar kala ta ai wlh tunda lamra ta fada hannu Dan iskan namiji to babu shakka Nima Sena ruguza rayuwar iyarki Bari nuna wani rashin ko injula akanta wanna duk matsar kice Amma bazan zuba ido Ina ganin cigaba a gdn kuba ni da nawa iyan iyan mu mutu ma kenan Babu wanna mgnr " ta sake mike wa wanna karon futowa tsakar gdn ta sake yi tunani take na taje ta labe ko zata ji abinda zasu tattauna Amma se ta daure ta zauna kan kujera a tsakar gdn nata tana me dakon shigowar sa Dan ta tabbata yau ko su ko ita tasan mijin nata idan har ya fada to dole abban ya girmama mgnr sa Dan Babu jayya a tsakanin su, kamar daga sama ta Soma Jin ihun kuka ta Mike da sauri ganin wacce ke tunkaro ta fuska shabe shabe da hawaye nd she wore a dirty hijab dat squeezed, da sauri ta nufi inda take tana me kamo hannun ta " lamra lfy Kika shigo min gd da ihu da kururuwa waye ya mutu ko jazulinne ?" muryar kulu na rawa da nuna tsantsar fargaba ta Fadi hakan lamra wacce ke kuka sosai kamar ranta ze futa ta rungume kulu tana me sake rushewa da wani kukan jikinta amace ta rungume diyar tata tana me sake Jin wani kunci Wanda ko lamra Bata fada ba tasan ba kowa bane face mijin diyar tata " shikenan ya Isa Dena kukan mu Shiga daga ciki Kar ki taro Mana mutane iyan Hana ruwa gudu masu fuska biyu annami mei " Nan lamra ta bi bayan kulu suka shige daki " lamra Ina sauraranki me ya faru kinyi shiru se kallo na kike kin daga mun hankali dukan ki jazullin yayi kome "? Lamra wacce fuskarta Tai jage jage tsabar kuka ga kunburi da fuskar ta tayi ta Soma mgn" mama jazulli ne ya sake ni Kuma yace Kar yasa ke ganina a cikin gdn sa harma tukur da hamida suka min shegen duka Kuma duk agaban innnar sa Amma Bata iya hana suba yanzu ma bayana ma ciwo yake sabida bulalar da suka zaneni da ita" kam buuu. ... Duka ? Lamra uban waye ya haifar minke da ze dakeki wlh ba isaba senaga uban waye gatan su” da sauri ta Suri mayafin ta dake aje gefe guda ta zabura zata Mike cikin hanxari lamra ta riketa " sauni lamra Sena tarwatsa musu zaman lfy na kuma nuna musu iya karsu har sun kai karyana ne sunyi tsalala wlh" a ah umma karkije baki tsaya na Gama Miki bayani ba Kuma idan kinje kema Koro ki zasuyi Dan sunce basa bukatar gani wani nawa aure ne de ya Kare mama nida jazulli saki uku ya cike " cikin rasa abinyi kulu ta Shiga dure duren ashar da sababi duk ta dimauce " wlh inde Ina Raye babu Wanda ya Isa ya tozar Tani akan me waye uban sa a kasarnan da har ze Miki irin wanna abin gsky albasa batai halin ruwaba da kinyo halina da kinyi Kare jini buri jini dasu Amma Kika zauna suka tozar ta minke Kuma uban meye wanna nake gani ajikinki kamar ciki " Ina Kuma musab din wa Kika bawar achna"? lamra ta Soma bayani cikin damuwa" mama sun hanani musab Wei baze zauna tare da niba balle ya koyi tarbiyar gdn mu kuma mama ciki ne Dani har wata hudu yanzu mama na Shiga uku jazulli ya cuceni baxan yafe Masa ba shida danginsa" rasa abin fada kulu Tai jitake kamar heart dinta xe flowing out tsabar the irritating words din da lamra ke fada , tawa ta sameni she said nd start wondering wat she would do next....Cikin wanna hali kahu shuaibu ya iske lamra da Kuma lbr mafi soya zuciya data zo musu dashi ya ji babbu dadi sosai sede be iya cewa komai ba dan tsabar takaici especially if he remember wat was happened previously na daughter sa me bakar zuciya da wani irin halin Wanda yarasa a inda ta samosa, Kamal ne wanta daga shi se ita dan kimanin shekaru ashirin da shida ya nuna tsantsar damuwa tare da damka lefin a hannun kanwar tasa da zuwa yanzu ya Gama gano su ita da mahaifiyar tasa wacce wata iriyar macece me wasu irin dabiu marasa kyau “ baba ze fi kyau ka kwantar da hankalin ka domin kuwa sanyawa kanka damuwar wanna yarinya bashine Abu mafi dacewa ba sam bata da tunani Kuma ba komai ne ya jawomata halin data tsinci kanta ba illah ita kanta da kanta ta hanyar San abun dunia da rashin wata tar zuci Dan haka zefi dacewa ace tafara girbin barna data ai….” Saurara da Allah” cewar kulu wacce kalaman Dan nata suka sa zuciyarta dadewa da wobbling nd attempt to convert her calm “ tu kunna ma! waya Sanya bakinnka aciki ?Dan haka maza ka bamu guri kafin ranka yay mummuna baci “ ta Fadi a zafafe tana huci shide kamalu be sake mgn ba yasa Kai yay waje, ya rasa me yasa koda yaushe Bata baiwa lamra lefe dan ya Dade da gane zallar daurin mazaunai da lamra ke samu da kallo shuaibu ya bisa dashi Hadi da gaskata duk abinda ya fada ya juya shima da zumar fucewa a Nan kulu Tai saurin dakatar dashi “ a a mlm in kuma zaka ? batare da kace komaiba a halin da muke ciki ya kamata kai wani Abu kaga fah yanda azzalimai suka kusan illata min iya amma Kai shiru kana kokarin fucewa wato muci kanmu ma kenan, “ kirgiza Kai kawei yay her words still boring him dan baxe iya biyewa shirir ta da karya da lamra tazo musu da Shiba ya ce a takaice” Kinga kulu ki raba ni da futinar Nan taku tun Dade aure ya Kare Allah ya hada kowa da rabon sa sanna ya Bata ikon sauke nauyin da ya Dora Mata shine dei kawei Allah ya sauketa lfy” daga haka ya fuce abunsa” iyeeh yay muku kyau da Kai har Kamalun Wanda na Dade da fahintar Sam baya kishin iyar uwarsa za kuma ku dawo ku iskene kowa seya girbe tsiyarsa wlh “ ta dubi lamra wacce ke ta Danna danne wayarta abinta kai baxa kace yakin duk Dan ita ake yiba ta zuba mata idanu batare data iya cewa komai. Khaulat ce ta fito daga cikin gdnsu da shirin hucewa schll she look so stunning duk da ba kwalliya Tai ba but she wore veil dat matched with her material dinkin bubu Wanda y kasance shine kayan da tafi yawan sanyawa idan xata mkrnta a Dede Nan ta hangi umma wacce tai sashen kawu shuaibu. Cikin mamaki khaulat ta ke binta Da kallo tareda mamakin inda taga ta nufa, ba tareda da wani reason Bah u will never see one of them ko ita ko mama sun Shiga sashen nasu bcouse hakan wani fitu nane da Kan faru tsakanin su da mama kulu ta Sanya Kai cikin napep tana me ce da Yusuf da yazo daukarta “barka da sfy ya aikn ?”ya amsa Mata lkc guda Yana me tayar da napep din suka fara tfy. tfy ce doguwa kafin su Isa ahaka har suka cimma mkrnta me dauke da sauran dalibai harma da ma mlmn kowa na sabgar gabansa ahankali take takawa Dan tasan yau isar huri Tai ma mkrnta adede Nan ta hangi A I Umar wato mlmn su hannu sa rike Da books she doesn’t mind Sema takun su dake tfy atare ahaka har suka cimma cikin ajin tayi mamaki sosai ganin yanda ajin nasu ya cika sede Kuma tunawa da tai yau lecture din na manyana yasa ta Dena mamaki bcouse in kana neman carry over to ka kullah da A I Umar shine ya fara shiga tana biye dashi abaya Dan tasan Bata makaraba balle ya dakatar da ita ga shigar, Dan muddin ka makara idan ya shigo class to he would not allow u to enter ko me zaka yi fadila ta hanga a second seat Dan Haka ta doshi wajen ya yinda iyan Mata biyun dake zaune gaban fadila daya cikin su ta dunguri daya tana fadin “gafa mutuniyar uwar jin kai Allah yasa ma Sr Ai yay waje da ita” budurwar ta dubi Khaulat dake shigowa tana tabe baki “ wlh haushi take bani se shegen girman Kan tsiya baka Isa ta kula kaba Wai ita shiru shiru Allah yasa kurmace” Nan de suka cigaba da gulmarsu kasa kasa Khaulat ta nufi Zama wajen fadila sede abinda ya Bata mamaki shine dakatar da ita da yay lkcn da takusa cimma sit dinsu da suke yawan Zama ita da fadila Tai saurin tsayawa tana jiran abinda zece, all the students attention is on dem hakan yasa jkinta Fara tsuma Bata kaunar duk wani abu da zesa mutane Susan da ita a waje Nan da Nan ta duburburce for so long Ai Umar ke nazartar Yana yinta wanda ganin yanda yake kallan ta ya sanya daluban maida hankali a kansu nd waiting for him to say sth to her ga mama kinsu se sukaji yace” have a sit” a hankali taji wani nauyayen abu yayi flowing down her oesophagus ta karasa jiki a san yaye ta zauna sede har zuwa lkcn ta kasa dede ta nutsuwarta , sun gaisa da fadila kasa kasa sbd sanin he hate noise yanzu seya sender mutun waje nd ko mutun yayi attendance to he will cancel it Dan haka yasa kowa yake avoiding hakan A I Umar ya sauke books dinsa saman high table din da yakai kusan rabin tsayinsa duk da cewa dogo ne sanna ya ciro maker ya nufi Kan white board headline yaja me dauke da harafan Psychology da big letters sanna ya fuskanci ajin Yana duban su one after the other “ can someone else define dis sentence for me “ he kept quiet nd listening to who can stand nd answer his questions class rep din sune ya Mike tsaye Yana daga hannu ai Umar ya gyada Kai Yana cewa “ ok start” class representative ya fuskanci class member Da A I Umar yafi gane ka fuskanci aji idan za kayi bayani like he was doing sanna ya some mgn cikin kwarewa a harshen English kasan cewa shine course din dayake Kai “ Psychology is the scientific study of mind and behavior . It’s subject matter include the behavior of man nd non human best conscious nd unconscious phenomenon nd mental process such as though, feeling,nd motive. Personal psychology dis branch investigates individual difference in behavior nd thought pattern . By studying trait like introversion, extroverersion openess nd conscientoiusness , personality Psychology aim to decipher the pattern that shape our personalities. The sounded of rap rap ya Shiga circulation a ajin kafin ya zauna a mazaunin sa “ I hope u heard wat ur class rep said and u have being thought it since amean, Let us move forward as u all know we are human being with different behavior like monitor said we have extrovation , introversion also with ambivertion sanna akwei bayanai sosai akansu Amma I will not take it over lets talk about introversion couse sth happen know dat I want any one of u to notice it” he said Yana duban su cikin nutsuwa sanna yace “can someone help us , yay shiru Yana sake duban ajin Dede Nan yay pointing khaulat wacce duk da bashi take kallo ba amma kafatanin hankalinta da tunanin ta yana Kan bayanin sa ta dago Kai tana nuna kanta yace “ yes ke ! Ahankli bugun xuciyarta ke Kara tsananta ta tsargu matuka da Jin idanun dake Mata yawo aka hakan yasa ta kasa controlling kanta Jin ko ina yay shiru yana saurara n abinda zata fada yasa gaban ta cigaba da faduwa bayaune mafarin fara Mgnrta ba cikin taron jama a sede Kuma na yau ya banbanta Dana ko yaushe tana zabar yin hakan for her own choice nd at the time dat she prepare to do Amma yau Sam Bata dara ayin yin hakan musamman ma yau da ajin nasu ya cika makil Amma Kuma a I Umar ya sanyata gaba shirunta ya sake fitar da wasu sabbin ma anoni ga Ai Umar Wanda ke sake fidda shakkuu ga sauran dalibai AI Umar mutunne shi me tsari ta yanda ba ze sake maimaita tanbayar saba koda kuwa Bata jiba balle Kuma taji kanta na kasa ta kasa furta Koda kalma daya ce tana jin yanda idunsu ke cigaba da rotating ciki harda na ai Umar fadila na tabata a hankali Amma duk a banxa the silence took for so long before ai Umar ya sake mgn a karo na biyu “ mlm ko de baki sani bane “ khaulat ta girgiza Kai alamun a ah yace “ are u feeling nervous to said what is in ur mind or u don’t want us to discuss our natural behavior dat would never change alright yayi u can seat “ yay ordering nata duk yanda taso ta furta masa ba hakan bane amma seta rasa wanna opportunity din ta zauna jikin babu kwari sede tana mamakin saukin kansa yau daya akan ta kokon to take anya kuwa Dr ai Umar din data sanine Wanda kwarjinin sa ke Sanya student to feel fear nd judging him with bad words ya maida duban sa ga fadila wacce hnklnta ke Kan sa sanna yace “ can u precisely tell us about ur relationship with ure friend “? Fadila tace “ yes sir” confidently ta Soma Masa bayani akan khaulat wacce Sam bana jinta take ba Dan ta dukufa rubutu akan fefar dake gabanta tana so ta gaskata kanta ta hayar rubuta abinda ke sauka a brain dinta an dauki tsahon lkc Wanda har zuwa lkcn khaulat Bata Tere dasu chan taji murya sa na yawo a saman kanta idan tace Bata tsorataba to tabbasa tayi karya duk wanna na meye ne? ta fada aranta ganin ya kafe paper da takusa cikata da rubutu da tinys eyes dinshi saman takarda take gaban nata yasa ta saurin rufewa Amma seya sa hannu ya dauke sanna ya huce front na class din Yana duban su “ in breif dei Ina fatan kun fahinci abinda nakesan ku fahinta Domin kuwa mlm tayi..” se Kuma yay shiru Yana me cewa “ meye sunanki ? ya tanbaya “ sunanan khaulat “ ta Fadi a gajarce “good “ we have done with both extro nd inro u have seen it akan class rep he face the class assertively without feeling shy or uncosy kunsan dalili sbd shidin wisely person ne bashi da dar dar Amma Kuma have u notice khaulat she one among dat people Wanda ake Kira da introvert they are people like everyone but they have less speech in public ba Wei Dan suna tsoro ba noo..sedan sudin sunfi kebe kansu suyi mgn da kansu batare da kowa ya fahin taba suna girmama shiru fiye da mgn I’m among them nd we are facing prob for dat shiyasa yau nake amfani da khaulat wajen ganin mun banbance halayyar junan mu silent is power Ba tsoro bane halittace kamar yanda wasu mutane ke musu kallan matsorata masu ji da kansu domin kuwa na shigo class dinna na riski iyan uwanta Kuma matane Amma suna gulmar hallayarta wacce ba itace ta zabawa kanta ba Zama hakan ba Allah ne da kansa sanin hakan Yana wa mutane wlh sauda dama se kaji suna aiba ta hallaya mutun sun San kansu sede bana bukatar asan ko su waye” lkc guda kuwa sukai kuri suna duban juna da mamakin yanda akai yaji hirar tasu, ai Umar ya cigaba da cewa “ ku fahinci banbanci dabiu ta iya yihuwa Wanda kake dan gantawa da hakan ba halinsa bane bance akwei mutane marasa girman kaiba Amma asan abinda za a ringa fada Akan mutun” yay shiru kana ya daga takarda daya karfa ahnnu khaulat sanna ya Soma mgn “ ga amsar tanbayar da naiwa khaulat kasan cewarta introvert yasa tafi gane rubutawa fiye da ta fuskanci iyan uwanata dalibai ta fada musu hakan ma kadei ya nusar damu a wanni jinsi dabiu da halaye take, her friend tell us sth akanta ni kaina mutunne Mara San haya Niya Kuma Ina me alfahari da kaina Kuma rashin San mgn himmace ba kamar yanda wasu ke daukan ta a matsayin tsoro ba ko Kuma gazawa” khaulat Kam mamakin yanda ya gane ta yasa ta sauke kanta Dan ji take kamar ta ari baki ta fayyace damuwar data ke fuskanta na kasan cewar ta ta shiru shiru” kwarin giwarki ya birgeni Kuma karki nadamar kasancewa a yanayin da Kika tsinci kanki ba ma ita kadei ba nasan akwei irinta acikin ku dama alumma dukkuwa da anyi kiyasa na Basu da yawa Dan haka mu ringa fahintar su da musu uziri da yanke musu hukunci kamarsu kiransu da masu girman kai kuringa Kara musu himma ta yanda za su fito fili suma asan dasu ban cire kaina ba domin nasha whl da rashin fahimta awajen mutane anyi kiyasi cewa Suma masu shiru shiru iya iyan baiwane Kuma sune sukafi nazarta abubuwa da suka Sha Kan masu yawan mgn Wanda basa iya ganowa kasanturwar sudin mutanene masu busy akwei manya mutane Wanda suka shahara Kuma aka tabbatar da su daga cikin mutane masu shiru shiru kamar irinsu Mahatma Gandhi,Albert eistein one of the most recognized nd revered physiciest da kuma Rosa parks,Bill gets the founder of Microsoft, sir Isaac Newton,Barak ubama,good luck Jonathan the vice president of Nigeria rolled in 2015 da Kuma late Muhammadu buhari Nigeria retired president death 2025.ga su nande bazasu kirguba akwei manya marubutan littataifai Wanda aka bayyana su a introverted, like Susan cain know for her book “queit”and she work on introvert s is pretty insightful Emily Dickinson ,Marcel proust, J.D Salinger author of the catcher in the rye ,Thomas pysnchon American novelist who writes under a pseudonyms and reclusive life, they are many to be list them now kunga duka wa Inna Dana lissafa muku ba kasassu bane kamar yanda ake danganta queiter da hakan, baya nin da nai muku baya cikin dasarinmu Amma nasan mafiyawanci ku zasu fahinta su Kuma fahinci halayen da dabiun wasu daga cikinku Dan haka se akiyeye “ daga haka ya Shiga kwasar ko matsansa sanna ya karbi class attendance a hannu rep ya fuce daga ajin,khaulat Kam taji dadi matauka da bayanin AI Umar Wanda ya sanyata cikin farinciki Tare da Jin dadin kasancewa a yanayin data tsinci kanta Wanda ba ita ta sawa kan taba Allah ne ya yita ahaka Wanda yaka sance tana fuskantar kalubale da rashin fahinta daga wasu mutane Wanda duk inda takai ga nuna musu bayanin dabiun tane to fah bazasu ganeba kamar de mama kulu yau din wata iriyar ranace data sake tabbatar da dabiu da halayenta Dan Ai Umar ya Kara Mata kaimi kuma yanzu ta saka danba domin cimma cikar burikanta Wanda tsanani baya sanyawa taji ta Gaza zata cigaba da fuskantar kalubale bale Wanda ta chamfa hakan da cewa baya rabuwa da ita sau dadama Bata samun duk wani Abu data Sanya agaba Koda yaushe gani take kamar baya takeci mutane dake zagaye da ita kamar sun fita possessing duk wani Abu na rayuwa ayanzu tana Jin cewa mahakurci mawa daci domin Ai Umar ma wata alamace domin Shima irin tane Kuma wanda yake Kan nasarori da Kuma cimma nasarori domin babban lecture neh a bayero University he complete his master’s program and PhD program English and literature a abroad sanna she know hazikine a fanini rubuce rubuce Dr AI Umar is ultimately intelligent even his tongue a juye yake da turanci masu garin Tai murmushi Hadi dajin shawar Zama kamar shi koma fiye dashi..
khaulat is free share nd repost domin Allah 🙏