Chapter 43&44
by @deeyamerh10
๐๐ SOYAYYAR ZUCI ๐๐
(Love and Romantic story)
Written
By
Deeyamerh
07070647236
Page 43&44
Haka suka sata a gaba da dariya tun tana dujewa har tafara sakewa dasu.sosai ta sake fahimtar inda zata shigo sunsan mutuncin mutane,Fatima kuwa sai da tayi da nasani domin kowa yadda suhaima tasata agaba akan ashe gulmace abin ana son yayanta ana mata wulakanci waye da waye.ita dai Fatima sai dai tayi dariya kawai.
Kwanan su Uku a JEMETA suka wuce kano, dan Baffa da Ammey ta wuce Abuja ace warsa sai tasake murmurewa ,Abba bai ce komai ba dan shima na zama zaiyi ba,dan haka suna wacewa shima ya je ya hade kayan da duk wani abu mai mahimmaci ya cewarsa dan ko kallon part din Mommy beyi ba dan gidan kamar ba mutane cikinsa.Sosai SH yake fushi da suhaima wai suna gida daga amma wai takasa neman sa,ai ko batazo dan karbar hakkinta ba ai tazo taga lfyarsa,idan yana fada mata haka sai tashi agaba da dariya dan wllh dariya yake bata sosai,shi dandai bashi ta ido ga mutane a gidan sai ta tsallakesu tazo wajan sa wai ita me muje ko?hmmm
__________
Koma warsu Kano tayi dai dai da komawa makaranta gashi suna komawa suka fara CA,duk abinda basanan akai haka suka zauna dan dole suka koyawa. Domin next week zasu fara Exam
A lokacin ne suke jin labarin cewa Zee-zee fa labari ya bace garin neman masifa taje ta tabo budurwar dan Daba yasa yanyi mata Fyade tagaba da baya wanna abin yayi sanadiyar mutuwar ta,sukuma raguwar yan group din makaratan ta kuresu.
Sosai kansu ya dau zafi ga Exam ga shirya shiryen bikin haka Mama tasu a gaba da shan wacan sai wanna,haka zasu kira mazajan suyita musu iskanci suna jin sunce to bari suzo sai kaji sun A'a mama zayi fada dan tace ko waya su dai nayi.
Alhmdullah a yau ne suka gama Paper karshe,sosai suke addu'ar Allah ya fito da Result me amfani.
Ganin bikin ya karatu yasa Abba da Ammey dawowa kano domin ayi wasu gyara gyara a cikin part din ta,dan Alhmdullah wanna dabarar da Baffa yayi na mai da ya'yan Abba kan dukiyar sai tasake dawowa sosai har tana so tafi ta farkon da yayi tashi Amma acewarsa shi yanzu hutawa zayi Dan haka su da suka fara to su karashi Allah yasa mu albarka.
Sosai part din Ammey yasha gyara kamar sabuwar Amarya,dan komai Abba daga kasar waje yasa aka kawu mata,kwanansu Biyar da dawuwa Suka tashi da mummunan Tashin hankali domin kuwa Momy hauka tuburan tana cigar gashin kanta tana ci, ga wani masifaffan wari da takeyi dan wasu tsutsotsi ne suke fita ta duburarta da wasu irin bakakyen kwari abin dai abin tsoro,duk abinda yayiwa Ammey sai da tafadi take nan fa Family aka hau salati da sallami ai na cikin wanna masifar sai ga Boka dungurun ya fado gidan a haukace ina ihun a bashi ya'yan nan da wani tashin hankalin ya karu,wani irin ihu yake ba dadin ji,sosai wanna a hali suka ga masifa,idan yayi ihun sai kaji yasaki kashe da wata irin tusa mai shekan wari da tashin hankali,ganin Abin nasa ba mai karewa bane yasa yan Uwan Asiya fita da ita Daga gidan tai kanta yake gadan gadan yana fadin"Tana da dadi kubarni ci kayana Ni na mata ciki ta haihu, an duba sama da kasa na Haseenah ba mubeena abinda yaka daure mutane ka,yadda suka ga rana haka suga dare
Da sassafe safe sai ga Asabe ita da sabeer duk sun lulalace ba kyan gani ga wasu kuraje da suke fesu musu kudaje sai binsu suke,Anan Asabe take bada labarin kaff abinda yafaru har da bata tabbacin ya'ya dai ba na Alhaji bane A'isha ce kawai yar sa,inda tana kuka tana neman gafararsu Abba da Ammey,
Shi Abba ma ya kasa magana Domin abin jinshi yake kamar a mafarki,Haba ashe dalilin da yasa bayajin son yaran a zuciyarshi Ashe ba jinninsa bane,yan uwan Asiya kuwa idan banda tufin ala tsine da suke mata ba abinda suke mata fada, Addu'ar suke mata mugun abinda tayi ya tsaya iya kanta kada Allah ya hukuntasu akan wanna laifinta har yashafi zuri'arsu.
Bashiri suka je suka daukota daga asibitin da suka kai ta dan kulawa da lfy ta suka mekawa Boka dungurun ai kuwa haka yake janta kamar kayan wankii yana fadin"nasameta nasameta kanajie kasan anzare ba kai,wani dan kango yasamu duk warin da take da tsutsar da take fita haka yakara hayeta shi hauka tuburan ita hauka haka ya kwana yayini yana Abu daya.bai ma lura da bata numfashi ba.
Wauri ne ya ishe mutane yasa suka fara duba kwatoci da kanguna ko wani dabbarne ya mutu basu sani ba,Amma sai me Gawar Mommyce yashe a wajan kuma suka tarar da an kwakule mata idonuwa,a wanna kango suka binneta dan ana tabata take salubewa kamar an watsa mata ruwan zafi.
Shi kuwa Boka dungurun hauka yake turan yana tafe tsirara yana hawa kan titi tilera tabi ta kansa naman jikin duk ya nane a jikin titin wanda suke zaune akai abin Hakรก suka sa sheber suka kankare naman suka yayyafa masa ruwa suka binne shi.
Ko da labarin yaje wasu Abba Da Family na Mommy sosai suka ji ba dadi Amma me ita tazaba kan ta irin wanna mumman karshe,da ta hakura sun zauna da ba wannan labarin ake ba.Haka labari ya karade ko ina duk wanda yaji abinda tayi sai yace shine dai dai da ana nunawa mutune haka da wani abun basuyi ba,a kan duniya sai ka rasa lahirarka yanzu key amfanin rayuwar da Mommy ta karshenta ace ya'ya har da na shige kuma boka ma to sun kansu ya'yan ba'asan inda sukai ba bare su idan lfy suka a tai makesu duk da su basusa laifi mahaifiyace ta janyo musu.duk da suma sun bata rayuwar tasu.
Haka dai kai ta jimami dan Abba har da zaman Makoki dan ko ba komai Mommy ta haifa masa A'isha ko dajararta zai mata wani abun bare ma yayefe mata dan yafiyashir bazata rage mata komai ba,domin shirka tayi hada Allah da waninsa.
RANA BATA KARYA SAI DAI DIYA TAJI KUNYA......
Yau ta kama talata a yau yan Matan Ammey da Mama suke kauyawa,tun safe ake shiri layi ya cika da motocin baki daga wani gurare domin halantar wanna biki.
A safiyar tana zaune ana mata gyaran kai sai ga Wayar SH dagawa tayi cikin shagwaba"Sai yanzu za'a tuna da Ni,ai nayi fushi ta cikin wayar yace mata"Wife kirufamun Asiri kiyi hakuri abubuwan ne suke da yawa abokai nake samawa Hotal shiyasa kikaji shiru, Yawwa wife kina ji kada kiyi rawa irin bikin Habib aka tallemun kugun matata kibari idan kika gabana kiyi kayanki naita kalla kinji"Dariya tayi kawai dan wllh bazata iya alkawarin ba,Amma SBD tasan halin kayanta tace masa"To Angma Sarkin Suhaima,daga haka sukai sallama aka cigaba da shiryan kauyawa.
Sosai taro yayi dadi Kunsai dai kauywa ana sarara to haka Amare suka cashe abun dan sun ce ranar tasu ce.
Ai kuwa duk abinda sukai sai da aka turawa majazansu,Dan suhaima har da hayeye mayafin da tasaka na atafam ai kuwa Ango SH yasha kamar me.sai wajan gabda magariba aka tashi daga gun kauyawa.
Ancika dakin da suhaima suke ana kallon abu da kai a wajan kauywa anta dariya masu durawa a IG suna ta fama,Masu durawa Status nayi,hayaniyar su da shewarsu suke kawai kana gani kasan suna cikin farinciki.
Mama ce ta shigo tace suhaima yazo tayi baki suna Parlon,ita da Fatima suka je,ai me zasu gani Haseenah ce da Mubeenah kamar wanda ake zukarsu duk sunyi baki sun lalace,suna ganinta suka dace da kuka suna mai rokan taya fe musu ko san samu saukin azbar da suke ciki.
Sosai suhaima takara jin tsoran Allah na shigarta,duk ina gayu,karyar girmankan duk suna ina?haka rayuwa take fa,cikin sanyi jiki tace"Bakomai na yafe muku su iya da lahira Allah ya kara shirya mu"sosai sukai mata godiya Sannan suka kama hanya zasu fice tunawa da tai tana da kudi yasa tace su tsaya,ta shiga dakin tafito da yan 200 ta mika musu,jikina rawa suka karba suka bar gidan tare da mata Addu'ar Allah ya basu zaman lfy..
Kusan ran dare sukai suna al'ajabin rayuwa da abinda ke cikinta shiyasa a duk inda ka tsinci kanka to ka godewa Allah domin wani ya can irin ni'imartaka yake so Allah bai bashi ba.
________
Washe aka tashi da shirya shirya Mother day Dan angwaye sun tsaya tsiya sufa bazasuyi wani dinner ba kawai a basu matansu,shiyasa kawai aka mai da dinner Mother Daya.
Tun wajan 2 Amarya suke wuce wajan kwalliya,sosai Meeneah ta fito da yaran Ammey ko wacce da Angonta zata shiga waja Mother din,Abune fa na masu kuษi dole kaga komai ya fita daban da na masu Karamin karfi.
Wajan 8 ko wacce Angonta yazo domin tafiya da tauraruwarsa.basu wani jima ba Amare suka fito, mashallah Tabarallah,idan ana cewa kyau ina daya daga cikin kashin kyau to tabbas dole ansa wanna Amare da su da angwaye Domin kaya iri daya suka sa Amma kowa da kala da taamashi fatarsa.Domin Ango SH yaci manyan kaya Dark blue inda ya turo hula zanna bukar inda Amaryasa taci ita Kayan saki dark blue kamar ka sace ka gudu da ita.
Tana fituwa ya kama kayarsa yasa cikin mota ina zai ji dadi bata tukwaicin kwalliyar.
Can sai ga Fatima ta fito cikin Maroon na saki,ita kanta tayi kyau sosai haka ma yaya Abdul yaci kaya shi ma maroon .
Kowa matarshi yaja sai gurin Mother day.tunda suka kama hanya yakasa magana kawai Kallonta yake,bai san iya a dadin son da yake mata ba,wani irin sone da ke tasowa tun daga kasan zuciya a cikin kwayar idanunsa idan ka kalla zaka tabbatar da yana son Autan Ammey fiye da zatan me zato.
Tunda suka shiga cikin event din kida ke tashi,isa warsu ba jimawa aka bukaci da sushigo wajan Turan domin suka dai ake jira.
Tunda ka fara takawa ido ke binsu domin wani kafirin kyau da sukai babu wanda bai sha'awar ace yana da hadi da su ba Domin kyau dai ba anyi shi.
Sound din da ke tashi agun shi kanshi me kashe zuciyar masoyani bayan AC dake tashi a cikin event.
Hannun Amare suka rike nan fa kallo ya dawo kansu domin ko wacce mijinta daukar yayi kamar jaririya suka nufi inda zasu zauna,ihuuu da shewa hadi da tafi ke tashi domin sunyi abinda ba kowa ne kai ba.
Sosai MC ya nishadartar da wanda aka gayyata bada lokacin photo yayi inda aka hau Serving food a kowane tables,sosai wanna dare aka samu engyoing domin farinciki ba ayi shi kuma an nunasa,kuษi kuwa wane yaro dan tunda aka kira Amare su fito Su Abba da Dady har da su Ammey dawasu daga cikin Dangi ake musu barin 1k kawai.kafin kace me angwaye sun bude baki Aljihunsu suna mara musu baya SH kuwa kamar besan zafin kudin ba domin yace amfanin nemansu kenan irin wanna ranar.
Sosai aka nuna bajinta awannan event din da duk wanda yazo to fa ya tafi da shi a baki,sai dai fatan Allah ya bada zaman lafiyyakawo. Kazantar daki.........